Sashe 99
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Meenal had nothing to contribute to the grop on sex tunda hadiza tace mata ai maganin tsaida al'ada datasha shine asalin yake jawo mata yawan rashin niima da bushewar gaba sai abun baitaba wani burgeta ba, gani datake ma kanta na tafi karfin komi. Koda ta auri khaleel dinma ai sam batazo gidansa da zimman zatana bashi jikinta ba.
She just feel him to be special in bed, duk sanda ya tabaata sai taji kamr ta zubar da girman kanta sucigaba. Maybe she will try dat in the future tunda shidin nata ne babu inda zaije yana nan tare da ita har abada.
...lumshashun idonta ta bude,a sannu a hnkli ta dafe kirjinta tayi wani rau rau da idanunta wanda har acikin ranta tanajin sarraƙewar da numfashin ta yakyi, cikin sauri ta datse wann tunanin dan karma ya fara tsaya mata arai musmmn ma a yanxu da bata sa lokcin kowa iyakan muhinman abubuwan da suka sakota agaba ma sun isheta tay dealing dasu
wajen tunanin yin zaben kalar dressing din da zaifi dacewa yau da ita ta tsaya dan tun jiya suka shirya zuwa wani big business event da mummynta daketa kkrin neman mata new and rich investors in town.
Babban burinsu shine daga sun buga game an samu kudi zasu shiga ma business dinne da karfinsu dna darajarar kamfaninta ya sake farfadowa kamar na lkcin da fadila take nan
Tun acikin baccin ta tuno da zancen da sukayi jiya da mummyntan a duk yadda takejin tagaji bazata iya hutawa ba musmmn ganin inbata tashi tsaye ba wann karon kamfaninta zai iya samun babban matsalar da bai taba samun irinshi ba.
Lokaci guda ta zubar da zancen khaleel ta dawo gaban mirrornta ta zauna
make up dinta ta dada gyarawa tayi touching kwalliyar fuskrta da light powder mai haske danya kara ma yanayinta kyau da annashuwa.
Jim kadan ta kammala shirinta tsaf ta fito cikin wata hadaddiyar brocade boubou mai tsinannen kyau irinta sophiscated rich hajiyas yasha madaran design din dutsina daga wuyar sa har kasa yana zuba kyalli, golden colour ne kayan dan haka ta dauko light brown HD Veil da jaka da takalminsa na hermes mai balain tsada kominta to match,batare da bata lokci ba tayi waje tabar gidan bata kara waiwayan kowa ba.
Neman mummynta kawai ta bazama yi duk inda tasan burinsu zai cika anan suka fi raja'a.
At 7am morning bayan sallahn asubahi Kwance khaleel yake shiru akan shirgegen burgendy red colour kingsize bed dinsa wanda yaji kwalliyar bedsheets deep orange da layi baki baki Sanye yake da lalausan black shirts da wando burbery mai laushi Kana ganin yadda yayi cross acikin comfoter sa zaka dauka baccin yake amma idanunsa biyu babu abunda yake yi sai lissafin yadda zai tunkare halisa gashi lokcin da aka basa nata tafiya
A sanin da yay ma kansa bazai taba iyayin aiki ko magana me muhimmci ayayinda yake cikin fushi ba, yay yay hanklinsa ya kwanta akan lamarin halisa amma abun saima dada hauhuwar kansa yakeyi, duk sanda ya fara tuno matsalarta dan yasan ta ina zai fara den he will end up feeling angry and tired..shikansa baisan mesa yake fushi da yadda ta dauki rayuwartan ba amma ganin motar zach da kuma zancen meenal na jiya ya dada sakawa ya tunzira sosai..
Yau uztaz baizo da wuri ba harse wajajen karfe goma saura, ya zo ya samu Halisa har ta fito tay ma kanta tea me kauri ta sha..
A Cikin dakin ya sameta da computer agabanta tana latsawa, har saida ya zauna snn ta dagokai ta kalleshi suka gaisa ganin yanata kallonta yana murmushi, fuskarta yay kyau kwalliyarta bamai yawa tay ba kuma bazakace mai kadan ba da dan green eye shadow din datasaka a saman idonta kalar kayan dake jikinta Off shoulder Floral gown ne me shegen kyau dogo har yana jan kasa kalarsa kalar cool army green da touches of rose flower red ajiki ya kamata cif cif adede waist dinta kasar kayan kuma ya bazu ya mata kyau bana wasa ba asalin suman kanta ta sake shi baya yau bata kamaba koinanta na baza qamshin turaren rebel by rihanna..
shirye shiryen tafiyar uztaz sukeyi tanamai nuna masa abunda ya kamata suyi idan sunje kasashen waje..
Suna cikin hakan har khaleel ya shigo ya dubata ganin hanklinta nakan aikinta ko wani kulashi batay ba yasa abun ya dada bashi haushi tunda ya fita bata karajin duriyarsa ba.
Kasancewarsu sukadai agidan yasaka tay dukkanin abubuwan datake so cikin lumana.
Duk wani abunda suke bukata na tafiyar da wanda zasu kula in basu nan duk suka tsarashi a tsanake. Wajejen Karfe 12 na rana uztaz ya barta anan tana waya da jasmine shikuma ya wuce office, after few hrs ta fito fuskarta wani irin dan jasmine din ma datake tsammanin zata nema mata wani mafita tadada sare mata gwiwa datace mata kawai tay hakuri ta zauna dan ta warke sosai, bayan ta kammala wayar ne ta fito ta bakin gate, ta aike me gadi yaje ya siyo musu abinci tare. Awajen cikin wani shade dake tsakar gidan tana zaune ya dawo ya sameta ya bata abincin shima ya dauki nasa yanata mata godiya, bude abincin tay taxauna wajen tanakan karewa gidan kallo yadda baya samun kulawa sosai, tanacin abincinta ahanlk tana jan jan tsaki She just hate being in a dirty environmnnt..kome sa khaleel zai hana akawo workers gidan bayan yasan meenal bazata kula ba..ohhh maybe meenal is right hala so kawai yake ya mata halin maza dan ya aureta saikuma ya maidata baiwa.
Tay tsaki bata sake raya komi aranta ba harta gama cin abincin tasha iska kadan atsakar gidan around 4pm tasan zai iya dawowa gidan nan da nan ta tattara wayoyinta takoma ciki
*******
Ata bangaren mahmud da pressure yake neman yaywa yawa bai taba zagewa yana abu da dukkan zuciyarsa kamar na wann lkcin ba dan kuwa tun safe da ya fice bai dawo ba harsai dare..
Ya dawo agajiye sosai ya samu mahaifyarsa har tay bacci, ga yunwa na balain tabashi dake kwana biyun nan sosai ya saba da cin abincin hafsa dan kusan ko yaushe ya dawo gida zai samu ta shirya musu lafiyayyen abinci bai taba zama acikin yunwa kamr nayau ba.
Direct room dinsa ya nufa da zimman ganin shemau aciki sai bai ganta ba, kusan ma yadda ya bar room din haka yadawo ya samu bata daga komi ba tabari hafsa tazo tay.
Ita tunda hjy badiatu ta sakata tay girki agidan yau sai ta yanke hukuncin bazata dawo gidan ba saiya nemeta ya lallasheta dan bazata dauki raainin wayon da mahaifyrsa ta mata da safe ba koda wasa.
Tun bai aje jakar laptop dinsa ba ya hau nemanta bawan Allah duk sai da yaji hanklinsa ya tashi da bai ganta ba, daga bisani
Ya dau wayarsa ya dinga kirarta yanajin user busy
Ga tulin yunwa ga uban gajiya amma haka yaci tsayuwar dole yana jiran ta kammala wayarta ta daga nashi domin yasan inda take cikin daren nan. Tun yana tsaye harya nemi waje ya zauna shemau bata kammala wayarta ba saida taci awa guda.
Yana kirarma da kyar tadauka muryanta ciki ciki take amsashi...
Yace nadawo gida ban ganki ba ina kika shiga
Bansani ba, sai Kajje ka tambaye mahaifyarka dama ai abun walaknci ne shiyasa akace lallaine nazo na bar rayuwata a lagos nazo abuja dan na zamar muku baiwa..
Zai magana cikin katseshi da masifa tace mahmud ni karka isheni da mita bacci nakeji inkanason sanin inda nake kaje ka tambaye mahaifyarka mana aizata gaya maka inkun dedeta zan dawo.
Kansa a daure kafin yace wani abu harta kashe wayartanma me gabaki daya. Sororo aka barsa da wayar a hannunsa ya kira harya gaji ana cemai switched ofd, ya rubuta tex mai cike da nuna kulawarsa da damuwa yana tambayarta meyafaru hka take fushi amma baiga amsarta ba
Ya jima cikin zullumi da damuwa daga bisani ya hakura ya tube kayansa ya watsa ruwa dan yaji dama dama snn ya fito yaje dinning baiga komi akai ba, ya wuce kitchen
Nan ma baiga komi ba
Baqin ciki ya balbale shi Yau inda ace hafsa na nan da duk tsiya bazata barshi yay bacci da wann uban yunwa ba, gashi be iya komi na kitchen ba sai ruwan tea, yunwa tasa tayau kuma tafi karfin hakan, ya gama mantawa da batun siyen abinci awaje dake girkin hafsat din ya gama sakaltashi, jiya jiya ta tafi turkey amma saida yaga rananta, and he cant just wake his mum cikin dare ta masa wani abu dat wil be insensible of him.
Ruwan shayin ya hada yasha baiji ta masa komi ba, garin neme nemen sa ya ci karo da jagwal gwalen da shemau tay ma hjyra dazu da safe.
tsabar yunwa bai ko duba lfyar girkin ba ya zauna ya fara turawa acikinsa yarasa wani irin abincine fatak kuma marar kai haka koma waye ya dafashi oho
Da kyar yacinye dake bawani yawa yake dashi ba, mikewa tsaye yay zai bude fridge ya sha ruwa yana mikewa cikinsa tay wani gawurtaccen kugi kuuuiii kakeji kafin hannunsa yakaiga daukar gorar yaji zuciyarsa na tsananin tashi koinansa ya dauka da wani irin ciwon ciki agurguje ya haura sama..
Kusan a guje ya shigo kamr wanda zawo ya korosa yana isaga toilet din dakinsa ya fara gwaza amai kamar me sabuwar shiga ciki....
Kusan minti talatin mahmud yayi amai amma baiji sa'ida ba har sanda ya fidda dukkan gwalaben shemau dayaci acikinshi kafin nan yaji dama dama by then jikinshi ya mutu hatta Gwiwowinsa da suke zube akasa rawa rawa suke yanajin kansa na ciwo cikinshi na murdashi sosai..
Ahaka awahale yay bacci asubahin Allah nayi wata xaxxafar zawo ta tasheshi kusan minti 10 yay a toilet kfin ya fito duk jikinshi ya mutu murus saida ya kwanta na minti goma kafin ya iya yin sallahn fajr. Anan Inda yay sallan bacci ya kwashesa, lkci zuwa lkc zawo yana farkan dashi haka nan yayita jigilae bayan gida.
Abunka da uwa da bata ga danta jiya izuwa yau da safe ba, tana farkawa tay masa lafiyayyaen abun karyawa ta aje a dakinta da niyyar inyazo gaisheta da safen zata sakashi agaba yaci shikadai dan bata sako shemau acikin lisafinta yanzu.