Sashe 72
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zucyarsa na wani irin bugu moment dinsa na jiya da meenal kawai ke dawowa masa acikin idanunsa, takaici yakeji har ransa dan duk da ta barshi yay ko da kadan ne dabazai shiga wann wahalliyar yanayin dayake ciki ayanxu ba..
Shide haryau bai taba ganin mace marar imani kamar meenal ba, ransa a dagule ya tuna cemai kawai tay bari ta rufe musu kofa amma tay tafyarta tay banza dashi harda kullesa a dakin.
Ya gama lura da cewa She dont really care abt his desires inma mutuwa zaiyi yasan ba damuwar ta bane wann...yasan da wani namijin ne da akan haka ya korata gidan ubanta duk ya rasa mesa yake yawan dagawa meenal kafa despite starving him of his right.
Wani Diff ya rike nunfashinsa dan yau Kwata kwata Baison ransa ya baci kamar na jiya aikine dayawa agabnsa gashi nan da kwana biyu ogansa zai taho lagos dansu tattauna.
He need to get all his works ready.. tunanin hakan daya shigo masa ya sashi kara azama yay wankan akan lokci yabi ya hada da alwala sann ya daura farar towel me kauri akan kugunsa ya fito.
Lokcin ana neman kusan karfe biyar da minti ar'bain dan haka baiyi wata wata ba ya killace jikinshi snn ya shimfida sallaya akasa a dakin ya gabatar da sallahn safiya
Ya idar kenan yaji cikin sa tana murdashi cikin dauriya ya basar har ya kammala duk wata azhkar din da zaiyi jin cikinsa nakan murdawa yasaka ya tashi a daddafe ya cire jallabiyar daya saka yabar kansa da clean robe snn haura saman gadonsa yadan kwanta a rigingine cikin wani irin mawuyacin hali
baccin bazata wanda bai shirya mai bace tay awon gaba dashi nan da nan ya fara kallon kansa a mafarki tare da wata doguwar yarinya me matsancin kyau da doguwar suma, sun saka fararen kaya iri daya, awani waje me masifar kyau Me yawan niima ga fararen curtains da iska ke rairayi dasu,sassanyar sautin dariyar yarinyar ne ya karade wajen gabaki daya, Yana murmushi yana binta abaya tana gudu suna dariya me cike da nishadi da farin ciki da alama yanaso ne ya kamota domin yaga fuskarta..
binta yake cikin zakuwar son yaga ya riketa ajikinshi sun zama daya duk kkrinsa ya kasa sakamakon wasa da hanklnsa datakeyi tanamai dada boye masa kamaninta acikin fararen kyallen da suke zagaye dasu da kyar kafin nan ya riko hannayenta izuwa nashi yabi ya dora hannun nata akan kirjinsa tana jiyo bugun zucyarsa batare da ta bayyana masa fuskarta ba
Wasu irin kalamai masu sanyin dadi game da ratsa zuciya take gayawa masa shikuma yana wani irim murmushi yanajin kamar zai narke awajen tsabar dadi
sanda ya mika hannu zai yaye curtain din yaga asalin fuskrta yaji an rikeshi ta bayarsa gam fincike kansa yay da karfi yana bude labulen kuwa yaga wayan kamar iska ta bace awajen.
Daga nam ya fara jiyo muryanta kasa kasa har muryan nata ya fara fito masa da karfi.
razana yay dayaji dariyar ya rikide ya zamo muryan halisa zak kusan agaggauce ya daga idanunsa da sauri koda zai ganta, sai kuma yaga bayanta da doguwar suman ta daya zubo ya rufe gadon bayanta iska me sanyi na wani irin swaying dinshi tana gudu tana masa dariya me mugun sanyi.
Khaleel ya kasa motsi anan ya zuba mata idanu a zucyarshi yana Allah Allah ta waiwayo shi dan ya dada tabbatarwa
Har can saida tay nisa sann ta juyo da wani irin murmushin data sakashi yay sumewar tsaye ta waiwayeshi tana kiran sunansa da asalin muryantan daya sabaji..
Duk dama mafarki ne amma sosai ya tsandare ya kasa motsi kmr an dasa mutum mutuminsa ayayinda halittar dayake bin ta dawo masa halisa
Halisan ma ba wacce ya sani a duniya ba this one is taller finer ga gashinta kamar na matayen aljanu dogu wuce tudun duwawunta me cika da duhu murmushin datake masan bai taba ganin irinsa a fuskarta ba dan kuwa sanyinshi da kyaun sa akan fuskarta yakai ya narkar da duk wani mahalukin daya xuba idanunshi yake kallonta
Sanda tay masa nisan sann ta juyo ta kalleshi da wann kawataccen murmushin Gani yay ta nufoshi da danbanzan gudu yanayinta cike da farinciki me yawa...
Shikansa baisan sanda ya bude mata hannayen sa domin ya tarbeta ba dan alokcin jin yake kamar itace missing piece dinsa dayazo nema a duniya daharyau bai samu ba.
Har wani ɓari ɓari jikinshi yakeyi yanajin kamar bazata karaso arms dinsa ba, aikuwa tana daf isowa gareshi tana murmushin ta miƙa mai hannu abun hannu dake makale a wrist dinsa ya tsole masa ido ya kai hannun sa kai ya shafa kan abun hannu babu zato babu tsammani yaji ta fanjam ta fada acikin wani katoton ruwa da wani irin razanannen murya ya kira sunanta, wani irin haske ne ya mamayeshi ya farka a mugun birkice kuma a tsorace kamar an koroshi da masifar gudu a mafarkin har yana haki akan gadonsa shikadai
Lumshe idonsa yay ya bude yanamai furta hasbiyallah wa niimal wakeel da duk wata adduae dataxo bakinsa kirjinsa yana bugawa da matsancin karfi gabansa yaji yana fadi sosai..
da kyar ya dawo cikin hayyacinsa yanamai tambayar kansa shin wann wani irin wawan mafarki ne haka?
Karar famjama acikin ruwan dayaji ata bayan dayan windown sa dayaji yasashi dirowa akan gadonsan babu shiri ya isa jikin windon dake doguwace me glass wall sai ya budeta daga sama har kasa ya fita ta baya ya tsaya akan corridor yanamai kallon cikin kantamemen ruwan swimimg pool dinsu dake motsawa shikadai
Alama ya nuna masa cewa mutun ne ya fada acikin ruwan.
Har yanzu tsoron daya debo acikin mafarkin bai sake shi ba, Curiosity yasakashi ya dada lekowa daga saman benen windonsa yana mai leka cikin ruwan shikansa baisan wayake son dubawa ba duk dama zuciyarsa tasani sarai.
yana lekowa kuwa yaga inuwar doguwar mace kamr na mafarkinsa tana swimming perfectly acikin ruwan for a moment saida yaji kansa ya sara mashi yafara ganin kamar cigaban mafarkin ne kawai yake kallo agabansa.
Lumshe idonsa yay yana budewa kuwa dede lokcin halisar ta dago kanta kenan izuwa waje kayataccen murmushi me sanyi ne akan fuskarta sabida tsayin datake dashi yasaka ta tsaya cak acikin ruwan tana wasa da yatsunta acikin ruwan tare da yarfa jikakken sumanta baya...
Hannu yasaka akan idonshi ya goge idanun kadan dan ya tabbatar ba cikin mafarkin yake ba...
Cikin lumshe ido da budewa ya kureta da rikitattun idanunsa da suka kasa daukewa kanta shikansa baisan mesa yake kallonta da dukkan zucyarshi haka ba. Tanaa cikin ruwan ne bai gama ganin abunda ke jikinta ba, zallan Jikakken sumanta daya mammanu bisa saman kirjinta da gefen wuyarta yasakashi kasa iya motsawa awajen jin dukkanin gabobin jikin shi yana amsawa da wani irin yarrrrr.
Kafin hakan ya faru ata dayan fannin kuwa wajajen 8:00am na safe meenal ta farka a bacci
"oh shit"..ta furta snn ta tamike ta zauna kan gadon tanamai dafe kai ganin ko sallahn safiya yau batayi ba dama kuma bai dameta ba...
da uban sauri ta diro kasa tana ta mamakin yadda yau khaleel ya kyaleta tayi bacci har haka sai snn ta tuna ashe ma tabarsa acan yay baccin sa, tsaki taja ta mike tsaye tana daura igigyyan nitynta, agogon gefen gadonta ta kara kalla sann ta jawo jacket din nityn tana mai zura kafafunta a sleepers cikin gaggawa.
Wani kara taji tun daga can can dakinsa izuwa nan nata dakin tafa jiyo sautin muryansa yana mai kwalawa halisa kira da mugun karfi..
razana tay hartana dungure akasa a rikice tayo waje ta nufi kofar dakinsa kirjinta na bugawa da wani irin karfi dan tabbas anan taji ihun ya fito.
"..murda kofar tayi taji a kulle ta harde hannunta tana daga tsaye tana balla ma door din harara
"..haka kawai ranta ya baci dataga hakan toh ihun me khaleel yay haka ko wani abu ya samw halisan ne???ko inqqma yaje oho, dakinta ta koma a kufule tana jan tsuka wata sabuwar guguwar iskanci na balain wajijjigata tanajin kanta yau a sama daidai da uban kowa.
Abun nata damunta aranta amma haka tay banza dashi aikoma miyene ya hadasu khaleel yake ihu zataji daga baya.
kayanta ta tube ta zari towel ta wuce bathrum tayi wanka harta fito sann ta tuno batayi sallah ba ta koma tayi alwala tazo tayishi a girgije, awajen ta aje abayn ta hau kujerar gaban madubi wani hamshkiyar kwalliya ta somaa tsalawa fuskarta evrything with dark purple idonta yaci shadows na purple and black sai tayi kyau matuka,wata tsaddiyar arabian gown ta dauko royal blue me ratsin gold but she needs sumone to fix her necklace kamar princess, tsaki taja har yanzu da bataji duriyarsa ba..haka ta hakura ta saka abun wuyarta dakan ta ita tanaso tay rayuwarta ne irin na matan da mijinsu yake mugun jidasu amma sam khaleel baya ganewa.
With all thse jan aji datay daga bisani sai taji kuma hanklinta sam yaki kwanciya"what if halisa is in danger ne shiyasa khaleel yay wann ihun sunantan da safe..
Jinjina kai tay ahankli snn tace ,"i think i have his spare key...if that dat maybe da case. Tana fadin hakan ta mike tsaye cikin sauri ta bude wani drwer ta dauki keys din a aggauce ta dauki gucci bag dinta ta fito tana tafiya akan heel dinta kamar zata karye
dakin halisar ta nufa taga wayam bata ciki sede room din is soo neat yana qamshi gashi an gyara gadon kamar ba ataba bacci akai ba.
Juyowa tay ta nufi dakin khaleel duk tunaninta suna tare ne acan dakin nasa take taje jikinta ya soma rawa dan tsabar saurin datake anan falo ta yasar da tsadadden jakartan bata sani ba
tana kaiwa kofar dakin sa tasaka key ta bude agaggauce ta watsalo ciki tana haki within sum secnd harta duba kan gadonsa da idanunta da bataga halisa ba ta sauke ajiyan zuciya sede tana daga kai can jikin window ta hangesa daga shi sai sleeping rob dinsa yana tsaye ya kure wani tawaje da kallo kamar na dasashi...
Ajiyar zucya ya kufce mata,tahowa tafarayi ahankli tasha mamaki da ko karar heel dinta bai ji ba.