← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 191 OF 312

Sashe 191

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ganin duk khaleel din ya damu da yanayinsa yasa yace, yau ko bakai ne zaka samu ba, i am still proud of how far u came today, ina alfahari dakai ɗa na.. and i will not let corruption got into the way of my profession bazan taba zuba ido ina zaune har wasu wawaye suyi wasa da rayuwar dumbin mutane akan kudi ba. Ya nuna masa wani drawer aciki ya dauko masa wata karamar waya yay dialing wata lamba aciki aka turo masa crime report link khaleel din na gaya masa shikuma yana kan typing din link din a system dinsa.

cikin jin tausayinsa Khaleel yace Sir baka da wani tangible evidence taya kenan za'a dauki report dinka da muhimmanci.

Yace bansani ba..amma nasan su larabawa ba irin mu bane anan bane as long as sunji kishin kishin to zasuyi bincike.

Ka duba wayarka ka shiga website dinku ka ciro min sunayenku duka ku shida da kukaci gasar a zango na farko snn kamin downloding file din sunan gayen da sukayi hacking din acct dinsa suka pirating result nasa suka saka na khalid akai. I am going to rat them out..enuf is enuf!

Khaleel ya nemi waje ya zaune yana cewa toh.
Wayarsa ya bude ya fara dubawa..halisa dataga dukansu sun tsunduma aiki, ahnkli ta juya cikin sanda ta sauka kasa ta fita can back yard in asibiti inda babu motsin komi face sautin generator, jeka ka dawo takeyi cikin nazarin maganansu tare da linking dinsa da abunda take harsashe akan tech guy din nan..she is not sure abt evrything amma haka ta rubuta text a wayarta ta tura wani lamba snn ta dawo cikin asibitin da sauri.

Tana isowa bakin kofar tay kncking normally kamar batasan me yake faruwa ba, khaleel ya tashi ya bude mata kofar suna hade ido taga ya sauke wata nannauyar ajiyan zuciya yace hey, hannunta ya jawo ciki tun bata amsashi ba yana cewa "come in, suna ganinta dukansu suka sauya fuskansu daga damuwa ya zamo na fara'a, cikin girmamwa ta gaishe da Dr Aseem a ladabce, ya tambayeta jikinta tace mishi da sauki. Ya kalli khaleel yace its okay go and attend to her inka samu abunda nake so din kawai kamin emailing dinsa yanxu..khaleel yace okay sir. Wayarsa yasaka a aljihu snn yace mata "lets go" tana gaba yana binta abaya har suka iso office dinshi suna shiga taga ya kulle kofarsa yadda zaiy kmr babu kowa aciki.

Tana daga tsaye tana kallonshi da sanyin murya tace hey, hows is it? kayi test din..swthrt U look moody..tafada da dan damuwa aynyinta.

Zama yay akan table dinsa yanamai sauke ajiyan zuciya Snn ya jawo Hannunta cikin nashi abazata ta matso daf dashi yarikota jikinshi sosai bakinsa na setin kunnenta muryansa kasa kasa yace 'yaushe kika zo ne? Dan Lumshe ido tay jin qamshin jikinsu ya gauraya ya zama daya yanamai kashe mata ajiki ahnkli tace now amma...cikin katseta tare da juyowa da ita ta gabansa suna kallon idanun juna yay murmushi me sanyi snn yace "its fine.. komi ya kammala..ki kwantar da hanklinki mm? Murmushi me sanyin itama tay snn Tace Alhamdullh, so what next? kallonta yake Baice mata komi ba, Hannunta ya rike cikin nashi yanamai sauke ajiyan zuciya taciki tana ta kallon yadda mood dinshi ya sauya ahnkli yace we r just waiting for one document, a very important one. Wanda inhar suka tura maka bakayi sauri ka cika ka tura musu ba, zai zamo kamar duk abunda kayi frm the begining ya tashi a banza kenan. Kisan bamu taba haduwa dasu physically ba, so basuda wani thumprint da face id dinmu a system dinsu yet. Tana kallonsa Cikin jinjinawa tace what?No way...is that why ure moody ?? Ajiyan zuciya yay yace "yes.. Babygirl i was,but ure here now ryt?

Lumshe ido tay ta bude ganin yana kallonta wani iri jikinshi duk yay sanyi.

A cikin matsanancin damuwa tace ka gaya min meyene matsalar?? Pleasee.

Zare jikinshi yay anata snn ya sauka kasa ta biyosa cikin sauri ganin ya juya mata baya, ta dafa kafadunsa snn tace khaleel pls. Batare da ya juyoba cikin katse numfashinta daa sanyin murya yace listen halisa der is nothing to worry abt, i got this..cikin katsesa da tashin hankli tace "u got wat? Pls Tell me. Lumshe idonsa yay sosai, har Ta dawo ta gabansa tana kallonshi da kyar ya hakuri ya kalleta snn yace okay "Sum idiot have already gotten access to my cpu
ni banma sani ba, Wanda yake handling ma Dr Aseem techwork dinsa ya kirasa dazu daga india sai yake gayamai cewa sumone is actively trying to take all my works and reports, Daga nan Zaiyi kamar ni na tura musu file dina amma kuma ba information dina bane zaije musu acan saudi arabia kingane ko?? is like sumone is bugging into my system,kuma yama fini jiran ganin saukar form din da zasu turo in aka tura na cika information dina bazai appearing a ko ina a can sama ba.

cikin jan ajiyar zucya a Take fuskanta ya sauya Bakinta ya subuce tace
mishi but Is it Dr khalid?..

Da mamaki a muryansa yace "what?? Ke kuma ta ina kikaji wnn maganan.

Shiru tay tana kallonsa ya kyabe baki yace nide ban sani ba amma..

...karar ringing din wayarta ya katseshi..ta kalle screen din wayar ta dan kallesa, bata taɓa excusing dinsa in zata amsa waya ba sai yau yana kallonta ta fice tabarshi anan azaune.

Har can waje cikin motarta ta shiga ta zauna snn ta dauki wayar kai tsaye zach yace i saw ur tex mssg What do u need babe..

Babu bata lkci ta fara masa bayanin cewa Tech guy dinsa Ademide is trying to ruin sumtin for her, da basirarta tay amfani dashi bata gaya masa duk akan khaleel dinta bane ta kawo masa wani maganan na daban.

hanklin zach ya tashi Yafara bata hakuri a tunaninsa ko zarginsa take da cin kafa, tace masa ita kawai temakon sa take nema, she want to knw what his guy is up to snn wani deal ne zai closing yau kawai ya duba mata Zata jirashi yanxu..

tana katse wayar zach ya saka aka kira masa Ademide agaggauce lokcin suna office da Dr khalid suna cinikin kudin da za'a biyashi kanshi yay zafi, Yana ganin kirar zach jikin shi ya fara rawa rawa cos they all his loyal servants, haka yaje gefe snn sukayi magana zach yasashi ya rantse mishi cewa ba kamfanin HRM yake tabawa ba..haka Guy din ya dinga masa rantsuwa dan shibemasan sunan halisan ba dake zach baiya kiranta da sunanta agabansu lkcin, Har kamar zaiy kuka snn zach ya kyalesa, yace toh maza ya gayamai duka deal din da zaiy closing yau..haka ya fada masa dalla dalla harda matakin da suke ciki na kowanne

Zach dai baiji wani abu tangible aciki daya shafe halisa ba, kawai yaja tsaki ya katse wayar
Snn ya tura ma halisa audio recording na call din dan taji komi da kanta. duk dama basu tare but He doesnt want her to feel cewa zai iya betraying inta akan dukiyarta. Yana tura mata tay playing audio a motarta, har karshe saida taji komi.

Anan ta gane cewa Ademide ya riga yasan lkcin da form din zai sauka, da yamma ne around 4:30pm. Snn a system din Dr khalid suka saka hacking device din, dan anan ne zasuyi komi, device din irin na mannawar nn ne its an advanced nano technology device yana manne wajen computer amma zaina reflcting aciki, sabida incase in akazo bincike baza a taba kamasu ba.

Ire iren waynn abubuwan dasu ne Ademide yake cyber crimes dinsa shiyasa kamasa yy matukar wuya kuma inhar xaiy abu toh done and dusted ne. Baiya karban aikin kanann kwari irinsu ogan dr khalid wato Dr emeka amma tsabar Kwadayin kudin larabawan nan shine ya jawosa harkan nan dan yasan billions of cash maybe involved.

tsaban sun yarda dashi Haka sun raba ribarsu dashi tun be iso hannun su ba, sun gama komi Dr emaka zai dau 50%, shi 20, dr khalid 25%>.

halisa Tana kammala jin shirinsu saiga nan kiran zach din ya sake shigowa tana daukawa yace Babe kinsamu abunda kike neman kuwa?..Tarasa me zatace dan batason ya gane komi,saida ta dan ja kafin nan tace yeah, kind of anma baizama complt ba..zan kiraki in nayi confirming wani abu

..yace okay did u need anything else? Dan lumshe ido tay cikin danne zucyarta knwing dat she have to do dis for khaleels sake badan tana so ba sai can tace yes..i need a nano chip, yace "fine..ina za'a kawo miki tace "gidan Amina ko office arnd 1.30pm: daga nan suka katse wayar tay clearing call log dinsu da text din sanda ta nitsar da kanta snn ta bude motar ta fito cikin sauri
Ahanya ta gamu da khaleel yana leke leke da alama ya fito nemanta ne. wajensa ta dosa Suna hade ido tay masa murmushi. Hanklinsa ba akwance ba yace ina kikaje haka? Tace my car i am sorry..hannunshi ta jawo kafin yace wani abu tace break fast dinka zaiyi sanyi Muje office din.

Sun kama hanya kenan sai ganan Dr khalid da ademide sun fito, yana ganinsu ya biyosu cikin sauri lkcin ya fito zai raka Ademide kenan zai je ware house din zach a lekki cikin gaggawa.

Hanklinsa akwance yake dake ademide ya gaya masa lkcin da form din zai sauka is 4.30 pm na yamma baiko damu ba dan gani yake sukadai sukasan wnn information din.

Suna karasowa wajensu halisa ta dan boye face dinta ajikin khaleel taki
tadaga kanta dan kar Ademide ma yay tunanin wani abu ko ya tunata.

Dr khalid Bai taba tun karar khaleel da fara'a ba sai yau dan kuwa suna hade ido yasaka dariyar mugunta ahh khaleel my friend How is ur test???

Fuska ba yabo ba fallasa khaleel yace Alhamdullh and urs???

Yana dariyar muguntar yace marvellous..today is today... hahahaha kmr wanda ake sosa mai ramin tsuliya yahau yaren Yorubanci Cewa yake yaune ranar daukar fansa, zan kwace dukan wani abunda aka sace min including dis fine angel..Yana dariyar ya nuna halisa..
Chapter 191 · 0% Book details