Sashe 56
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bata wani bata lokaci a kitchen din ba hajy binta ta kirawota falo game da zancen karatunta me daukar details din intnl passport dinta ne yazo har sai bayan da suka sallameshi sann ta dawo ta fitowa da kowa abincin sa, samu datay kofar dakin mahmud a kulle yasaka ta dawo da abincin ta ajeshi akan babban dining ta koma dakinta taci nata a nitse.
Duk su hjya sun dauka tunda yau wknd ne hala hutawa yake son yayi sosai, after awhile da basu gansa bane suka fara mamakin ganin har yanzu baima fito ya gaishe su ba gashi har ana neman karfe 10:30 na safiya.
Hajy binta ta tashi ta haura sama can kofat dakinsa snn Ta dan kwankwasa kofar tay sallama har sau uku shemau najinta tay kyam kota kula har ta gaji ta bar wajen.
Tana saukowa kasa sai ganan hafsa din ta fito daga kitchen lokcin ta kammala wanke wanke kenan zata wuce ciki
Tana murmushi tace mamana har kin kammala aikin kenan
Hafsat ta gyada kai ahankli tace eh nagama hjy mama..
Jinjina kai hjy binta tay dawani tunani aranta tace ko zaki sake komawa dakin nasa da abincin naga goma da rabin ma har ya wuce bai fito ba koba lfya ne kam
Kan hafsa akasa cikin sanyin murya tace toh, bari naje na duba..
Cikin sanyin nitsuwa ta juya hjy na binta da kallo
Daga nan ta je ta dauko tray din abincin ta sake komawa sashen mahmud dashi lkcin mahmud din ya fara farkawa dan tun motsin dayaji na muryan hjya binta yaso ya farka saidai bai samu ya bude idanunsa ba.
Motsin da yakeyi yasaka shema'u ta katse chat din datakeyi acikin gigin bacci ya kalleta duk da bakomi ajikinta sai towel "yace who is at the door?
Muryanta kasa kasa tace bakowa fa nide banji kowa a door ba.
Bata gama rufe baki ba sai ga kncking din hafsa
Kusan sau uku tay kafin nan mahmud ya bude idonsa ya kalle shemaun da kyau ganin ta turomai baki.
Jeki bude kofar mana babu kayana ajikina ai kin sani
Saukar dakanta tay akan kirjinsa tana tura masa baki sosai cikin kukkuni da bambami ohhhhhhh mahmud kaifa kafiye takuri wallh toh ni din kayane ajikina.
Yace "Cover urself. Kar ki fita haka.
Ko alamun taji maganaanshin batay ba daga ita sai dan guntun towel data sauka ta dauka ta bude jakarta ta dauki wata karuwar rigar bacci yar guntu kuma sharara kamar rariyar tata ta zura shi.
Gabaki daya surar jikinta a waje yake tar kana iya kallon komei nata a fili
Duk a tunaninta uwarsa ce a bakin kofar bari taje ta nuna mata barikinci.
Hannu tasaka ta bude kofar lokcin hafsat harta gaji da sallama ta juya zata bar wajen da tray din a hannu saiga nan shemau ta bude kofar tabi ta kureta da idanu daga baya...
"Ehn who is dis???
Dirar sautin muryan shemau ya daskarar da hafsa awajen dan tuni taji curewar hanjin cikinta ya hatsalo ya bada wani sautin kuuuuuuu Ta juyo a kakkafe da kyar bakinta na dan rawa rawa tace
"I....ina..ina kwana anty
Wani irin doguwar tsaki Mtswwwwwwwwww shemau taja a kaskance tace "au dama kece? Uban me kikeyi anan..
Tun hafsat bata amsa ba ta juya ta hau kwalla masa kira kamr zata daga gidan maahmud
Mahmudddd...mahmud
Da kyar ya sauka akan gadon ya janyo wata farar t shirt dinsa ya saka akan short dinsa ya fito agaggauce.
Yana isowaa ta tsaresa da harara mai zafi wai
Menene wann yarinyar takeyi anan gidan?
Yace wacce yarinya?
Matsamai tay kada dan yaganta da kyau yana lekowa kuwa suka hade ido da hafsat tuni bacci dake idanunsa suka watseka ganin yadda ruwan hawaye ya cike mata idanunta sosai.
Ahankli yace Hafsat?
Muryanta na rawa rawa kamta na kuma kallon kasa ta daan rusuna kai tace i...i ina kwana?...
Calmy Yace lafya..kin tashi lafiya????
Wata tuwon Harara shema'u ta watsa masa tanamai larnewa ajikin shi Babe cmn gaisuwar ya isa haka mana...meye da su an tashi lafya kuma wats dis..
Ya mata wani irin kallo baice komi ba dake duk zucyar sa na ga yanayin hafsat din ne
Wai dan nace inka isa ka kawota taci gaba da maka aiki shine zaka daukota harnan abuja ka kawota gidanku, hmmm anyways she dersev it.
Ki shiga ki aje abincin mana wawiya ko saikin gama kallemin tsaraicin miji na?..
Kan hafsa akasa batace komi ba ta yunkuro zata shiga cikin dakin mahmd yay sauri ya saka hannu zai amshi tray din abincin
Shemau tayi wuff ta buge hannunsa a gaggauce wai me haka mahmud, stop.. ka barta dan Allah what are u paying her for? Kaine ma ka nace sai ita wallah da tuni na koreta she is too slow..tafada sounding very annoyed and irritated da presence din hafsat.
Hafsa bata jira jin amsar da zai bayarwa shemaun ba tay sauri ta shiga dakin abunta ahankli ta aje abincin akan mat daga nan kuma sai taji gabaki daya ta kasa iya daga idanunta ta kalle yanayin dakin jin zucyar ta na bugawa da masifar karfi kamar zai fito waje.
Haka kawai tahi wasu makudan hawaye sun ciko idanunta tay saurin mikewa zata fice batace uffan ba ganin mahmud na binta da kallo harta sauka kasar stairs snn hawayen nata ya sauko.
Sauri tay ta goge hawayen nata tana daga kai suka hade ido da hajy binta da sauri ta kirkiro murmushi.
Hajiya tace
"Kin sameshi?
Gyada mata kai kawai tay amma bata ce komi ba.
Tace To ya baki zauna acan yaci abincin ba ko shine yace Ki dauko masa wani abu.
Muryanta na rawa rawa dan bataso a maidata dakin cikin sanyin murya Tace hjya mama bashi kadai bane a dakin shiyasa na dawo zan tattara kitchen.
Shiru hjyan tay ganin yadda hafsat din tabar wajen da sauri bayan ta furta hakan batare da ta jira tabakinta ba.
Komawa kasa tay ta samu yar uwarta suka zauna a falo tunda ta gaya mata abunda hafsat tace hjy badiatu ta harsasho cewa shemaun ce. Yo wazai kasance a dakin mahmud sassafe in ba tsinanniyar yarinyar nan ba gabaki daya sai taji ranta na kuna.
Tun daga nan hafsa bata kara lekowa kasa ba tay zamanta a daki cikin zullumin ganin shemau a gidan.
Daga nan kuma wanka shemaun ta fada ta fito tana kallonsa ya zauna yaci abincin sa a nutse duk dama aransa baiso da hafsat din tazo ta gansu a wann yanayi ba.
Yana kammala ci ya shiga wanka abunsa yabar shemau anan tana kan shirya kanta agaban mirror
Kankararren Leshi shema'un ta saka royal blue dubai lace ta fito tay rass da gwalgwalai hannu da wuya da zobbe irin yadda taga hajiyoyin mata sunayi sanda taja lokacinta kafin nan ta fito tana taku dai dai daga kan stairs din sashsn ta tsaya ta hau kwalawa hafsat kira saida kaf gidan ya dauka da sautin muryanta.
Hajya binta tace wacce yar iskan yarinyace wann ke mana ihu
Hjy badiatu tay tsinin baki ai na gaya maki itace shemaun dai da kika sani bata da tarbiya ne sam sam. Kinga ai datazo bata nemi masu gidan ba wajen wanda ya ajiyeta ta dosa.
Suna cikin zanta haka sai ga nan hafsat din ta fito da sauri tanamai amsa kirar shemaun
Tana haurawa sama hjy binta ta mike ta biyota abaya batare da sanninta ba.
Isowar hafsan kenan shemau ta wani cakumo wuyarta ta shakureta kamar yar tsana.
Wa uban wa kika barwa kwanuka a tsakar daki
Nace wa wata yar iskan kika barwa kwanuka a dakin ina wasa dakene?
A tsorace hafsa tace yi hakuro anty zanje na tattara.
Waye antynki shegiya Jaka, kazama, kayan uban waye nema ajikinki kona sata ne?..ina miki magana kina min shiru
Har Ta daga hannu zata wanka mata mari kenan sai ganan hajya binta ta iso.
Meye nake gani haka?
Da sauri shemau ta maida hannunta kasa tabi ta sake hafsa din da sauri tsananin mamakin ganin hajy bintan ya dan jefata acikin shock dama itace kadai ta dan taba nuna tanasonta acikin dangin mahmud matar wayayyace sosai tana da kudi shiyasa take bala'in respecting dinta sosai.
Take take ta sauya kamanninta izuwa na good girl ta marairace murya ta fara kirkuro murmushi Mummy binta ina kwana?
Hajy binta tace shemau?
Murna shemau takey aranta ganin hajy binta bata mance sunanta ba tace naam mummy..
Ashe baki da hankli dama kece kike mana ihu haka atsakar gida
No no mummy dama me aikin nan ne ta kawowa mahmud breakfast shine nake ce mata ta je ta tattara kayan.
Fuska ba asake ba hjy tace waye me aikin kuma
Mahmud din be gaya miki matsayinta agidan nan bane kome..
Mahmud...kai mahmud.
Fitowarsa a wanka kenan
Yaji hayaniyar yay sauri ya dora jallabiya ajikinshi ya fito jikinshi duk damshin ruwa, yana fitowa idanunsa suka sauka akan hafsa lokcin hafsa din ta gama share hawayenta kenan ta shiga tahau kwashe kwanukan zata fito dasu waje, kusan dashi din suka ci karo a bakin kofa yay sauri ya saka hannu ya amsa tray din a hannun ya aje akasa ahankli yace mata lets go. Tana gaba yana binta abaya. Suna kaiwa waje a ladabce sosai Yace "Gani nan Mummy. Wani irin kallo hjy binyan ta masa Suna hade ido Ya tsuguna har kasa zai gaisheta
Cikin katsesa Tace Mahmud bangane shema'u tana cewa hafsa me aiki ba.
Zucyarsa yaji ya harba ya kalle hjy bintan yace mummy bata sani bane shiyasa kiyi hakuri
A'a mahmud yarinyar nan marainiyace kuma kafi kowa sanin hakan, tun ina falo nida mahaifyarka nakejin irin hantararta da akeyi badanma na iso nan da wuri ba wayasan me za'a mata anan din? To bazan lamunta ba..she is part of the family kaima ka sani kodan nace ta kawo maka breakfast sai ta dawo muku yar aiki?
Da sauri yace a'a mummy kiyi hakuri
Ya juya ya kalle shemau
Yace "Shema ki shiga tattara kayan mana ki kai kitchen and pls dont speak to her like that.
Take take shemau ta sauya fuska tafara bambami ciki ciki kanta duk ya kulle gashi tanajin matsanancin tsoron idanun hajya bintan bana kadan ba.
Hajy binta tace hafsa
Zonan mu tafi.