Sashe 283
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
daga nan US din kuwa soyayyarsu suke kwasa me sanyi kamar basu san ana wani abu acan nigeria ba, shine ma wani bin abun ke dan bashi takaici da haushi amma halisa gabaki daya taki ta nuna damuwarta akan dawowarsu meenal...
Dan tunda aka gayamai sakon nemansa a koton da akeyi suka shashantar suka cigaba da shagalin
bikin vicky dan wani irin exlusive outdoor white wedding akayi Na masu kudin gaske a gaban Wani white royal resort na tarihi anan ma suka sake haduwa da dukansu kusan ko yaushe sai anyi hirar lamarin meenal kowa tana mata fatan samun shirya da sauki masu zuga halisa akan karta taba yafewa sunayi masu bata shawaran ta
kula da makircin meenal din ma suna tayi...
halisa Duk ta hutaccar da kowa tace musu ita da mijinta they can handle meenal kowa kawai yay rayuwarsa dan bata son wani abu fatal yaje ya faru da wani tunda har meenal din tana amfani da yan daba batason haukarta yaje ya taba ran wani gara ya tsaya akanta da mijinta kawai
Duk yadda familynta na can somalia suka so su saka hannu akan case din Nan ma taki sam dan hatta kawu datake tunanin anyi bikinta da shi lafiya they still find a way to sentence him to 6 months in prison for the pain of raping her after the weding bare kuma meenal da bata san me zasu saka amata ba.
Hakananan dai ta lallamesu tace musu Subar mata komi harsai ta gwada sharia da meenal tagani inbazai yuba zata nemesu amma bayanzu ba sabida bata kaunar case din ya zama public topic wa dukansu.
She really wants to maintain her familys dignity both sides tunda ita meenal din bata san me ake kira da nitsuwa da tunani ba.
.
Bangaren meenal din kuwa tunda aka fara case taga alaman nasara sai tafara haba haba ta kasa nitsuwa ko hakuri itade tanason taga yanxu yanzu an samar mata nasara da sauki wanda izza da maganan banza kawai take yawan gayawa mum dinta daa lawyoyin yasaka suke samun tsabanin hankli tsakaninsu kusan kowani rana.
She was really desperate datazo nigeria amma datazo taji labarin cewa wai khaleel da haalusa suna honey moon dinsu a saudi one month kenan basu dawo ba sai taG dada jin tsananin kishi da haushi da razana ya kamata, she cant even eat or sleep kullum acikin bori take tana matsawa lawyrnta lamba na ganin lallai lallai sai an saka sun dawo anyi case din nan akan lokci kawai taga ta samu freedom na karawa dasu shine babban burinta ayanxu.
Kwana hudu da aka bada khaleel ya bayyanaa agaban kotun wajen meenal ganinsa take kamar shekara hudu.
Daga can US akayi bikin vicky da kayden aka gama lafiya tun anan Halisa ta fata gane cewa bata wani jin dadin jikinta amma kawai take barinsa akan stress din case din meenal din ne yake cinta ta ciki.
itadai bata budi baki ta hana khaleel su dawo gida ba amma Sai ta bari daf ranar da zasu dawon snn zata makalkaleshi tafara nuna masa tana matsatsin bukatarsa intimately knowing he cant resist her haka aka fasa tahowa ana mai bata kulawa.
...A ranar shiga kotu na farko meenal tafarka tanajin tsananin zumudi tare da jin dadi aranta kamar ranar datakejira kenan arayuwatta yazo.
Yaudin da wuri aka kawota gaban kotu suka sha zaman jiran ganinsu khaleel har aka gaji aka watse basu xo ba ranar haukane kawai ya rage ma meenal din dan kuwa taci ihu tay kukan baqin cikin rashin zuwan sun duk dama kotu tace mata zata dau mataki amma bakaramin zage zage meenal ta sauke akan lwyers dinta ba musmn ma da lwyern da aka daukar ma khaleel din yazo daga karshe ya kare batun rashin isowarsan ayau amd the sitting has to be adjouned fairly to 3 days maximum, yau sukansu masu gadinta sanda sukaji ba dadi dan basu taba ganin kuntacciar marar kunya kamar ta ba
khaleel ya rasa gane manufar halisa nakin barinsu su dawo akan lokci, ita kuma sarai ta san cewa meenal has a plan dan haka bata son ko sau daya su fada akan tarkonta, she is aware that in basuje akan lokcin da ake tsammanin zuwansu ba zai iya saka meenal rikecewa and that is wat just happen..rashin zuwan su has make meenal more furious.
Tsoro da kuma fargaba sai ya dada gumeta da tunanin ko suma acan din suna da wani abunda suka shirya mata ne..
DUK WACCE TA KARANTA BATA BIYA BA BANAJAN ALLAH YA ISA AMMA DAI KUSAN HAKKIN WANI YANNA HANA WANI KWANCIYAR KABARI KO??
LITTAFIN NA NA KUDI NE 08060712446 TO PAY
COMPLETE NOVEL WAIT LIST GROP IS OPEN
*_"MUFTARIQ"_*
BY SURAYYAHMS.
®Edited seriies.
_labarin wata tsaftacciyar Soyayya hade da rayuwar wasu yan mata kyawawa guda biyu da suka kasance yan uwan juna ɗaya ta kasance tamkar "hagu" daya ta kasance 'dama" wajen raayi da yanayin rayuwa, sun ci karo a acikin Duniyar_ _kokonto tare da banbance kiyayyar talauci da soyayyar gaskiya akan namiji guda ko ya abun zai kasance oho??_
*the book is ready* amma Will be out only...on *30th August*
Wanda suka booking dawuri will get discount on the document...
*Buy now sai asaka a wait list group..yana sauka a tura maka documents naka kasha karatu🤧*
Labari ne me cike da darusan rayuwa...
Dont miss it❤️❤️sunadaga kan gadon har Sai wajajen karfe sha biyu saura kafin nan suka sauko suka kimtsa tare da shirya kansu bayan sun karya suka fito cikin falonsu sunsha wanka sunyi matukar kyau halisan tasaka wani hadadden english wears me illusion neck riga da skirt dan guntu iya cinya tay kane kane ajikinshi
Shikuma ya makale mata yanamai shaqar qmshin nan nata da aka tsumata dashi....
Lallausar hannun ta ya kama cikin nasa yana kissing kafin nan ya dawo da hannunsa akan albarkatccen hips dinta yana shafo ta kan kace kobo bakin su ya manne waje guda wani irin Kiss me sanyi da jan rai suka shiga aika ma junansu
Musamman ma ita dake jin kanta da daban cikin wani irin shauki me dadi.
Ata fannin Meenal kuwa tun bayan data yanke kanta da wuka aka kaita asibiti almost 3 hours akanta kafin nan ta dawo daidai sosai ta rikice tanajin duk duniya tunda ta rasa khaleel gara kawai ta mutu tabar duniyan dan har cikin ranta takejin cewa bazata iya hada miji da halisa ba gani take kmr Halisa tafi karfinta and she is already a ladyluck and a charmer bazata iya wani kishi akan namiji da ita ba. Fiye da kowa tasan yadda suka taso tun suna yan yara atare cikin wani irin yanayi na hassada da kyashi da zan iya cewa ita kadai tasan ababen burgewa da tagani ajikin halisan dake yawan tsoratata..
Abubuwa dayawa suna yawo a kwakwalta duk ta rasa ta ina zata fara ta ina zata billa taji sauki
Ita ba kudin ba, bata kuma tsaya ta kama mijin ba,Bata iya komi ba ganan halisa ta iya komi kuma ma hartazo ta saba da familynsa and all that..
Tunda tafarka take fama da Mummunan karayar zuciya me tsananin sanin cewa karshen game din yazo..but deeply within her heart kawai takejin wnn, a sarari kuma gani take ders must be a way
to fight back saidai the pain is just too much for her ne dan wani irin nauyi zuciyarta yay wanda bai taba irinsa ba..
kwananta biyu a asibitin
Aka fara daura ta akan maganin da ake bawa masu tabon kwakwalwa
While this is ongoing hajiya nadiya babu yadda batay da alfah ba amma saidai yace mata ai auren halisa da khaleel qaddara ce...inde zaa raba sai dai ta kashe su duka...and she clearly rembers irin azaban dataci a Abuja data attempting yima halisa sihiri.
saidai Ganin condition din meenal kullum sai an mata allura ko anbata magani take nitsuwa yasaka taji gara ta mutu kawai inde har zata iya kashesu dukkan tunda dama tasaan khaleel din ba kaunar yarta yakeyi ba and she cant seat back and watch halisa have evrtyhing that her doughtr ever wanted in life...
zamansu anan asibiti Kullum ta kunna wayarta sai ta kira alfah akan batun nemn mafitay karshe ma saida ya fusata fito mata a mutum snn yace mata shifa Ya duba yagani cewa ai Mahaifin halisan shine ya tsare jikin yarsa da wani herbs me karfi ayanyiin haukar nasa kuma yake bata ganyen tanaci ahanyar schll and it has been in her blood ever since she was a child izuwa yanxu duk wanda yay atmpting mata asiri kaikayi koma kan mashekiya ce zai biyosa...yace mata ta hakura kawai ta nemi wani hanya amma tsarin dake jikin halisan bazai karye ta dadi ba duk dama ita haryau bata san dashi ba. In aka mata asiri saidai kaga tana intermitent ciwon kai ko zazzabi amma badai yay tasiri akanta ba.
akan wnan maganan Hajiya nadiya ta ciza yatsa yafi sau tamanin
Dan dolensu suka dakatar da maganansu da lawyer suka sake shiga off mode basu kunna waya basu amfani daa komi da zai saka akamasu sabida meenal din ta samu cikakken sauki kafin susan asalin meya kamata suyi.
Bangaren sun halisa kuwa Soyayyr su suke sha a saudi arabia kamar bazasu taba rabuwa da juna ko mutuwa ba...
khaleel is all over her body baison barin dumin jikintan ta ko kadan duk jarabarsa dayake dannewa saida ya soma nunawa a fili, dan kusan kowani lkci suna tare makale da juna, Arnta hartanajin kamar da wuyane tazo ta saba zaman kadaici idan suka koma bakin aikinsu fully
Yau da dare Bayan ta idar da Sallan isha'i ta shiga wanka,a lokacin khaleel ya dan fita waje batasan dai ina yayi ba ga wajen yadan yi duhu sabida wani bakin haddari dake tasowa a sama har ana walkiya walkiya tana fitowa daga wankan saita farajin hanklinta na tashi ganin haryanzu bai shigo ba.