Sashe 75
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Babban dakin kayane na musmman na zallan designers direct tay gaban shelve din french designer Zegner ta ciro wata french gown fari kall me cape neck da slit agefe, ta dauki high heel shoes da clutch bag me taken Bottega veneta shiny silver colour kafin nan ta aawo gaban mirror tay sabuwar make up bamai yawa ba tahau zura kayan ajikinta da kyarma ya shigeta tsabar matseta da rigar yay yanamai nuna shape din jikinta sosai....
Yadda take mugun jin haushin khaleel din nan bata damu ko zaiy kofadi akan kayan ko bazaiyi ba
All she knw is ryt now ranta a mugun bace yake dashi ba lallaine ma ta saurareshi ba
Ata dayan bangaren kuwa khaleel ya kasa yin komi yana tsaye ata windon yana ta kallon Conversation din halisa da uztaz sukeyi akan sabuwar business din su. Ya fahimce hakan ne duba da files din dake gabansu a bude wanda da alama akan files din suke tattaunawa..
Jim kadan ya dauke kansa ya hakura yabar wajen ya shiga bathrum dinshi snn ya watsa ruwan dumi ajikinshi sama sama dan ya samu karfin fuskantar halisa akan cigarate din nan, he is finding it hard to let her be duk yadda yake son ya hana kansa amma baya iyawa yana fitowa daga wankan kuwa yazo ya shafa body creams yabi fatar jikinshi da perfumes dinsa me qamshin sweet notes of neroli da tonka kafin nan ya saka kaya ajikin sa cambridge gray sweat pant da pure white shirt na under amour ta kama dirin jikinshi damas tamasa wani irin mugun kyau yabi ya kara da turaren bold rasasi newest edition of bold men cologne jim kadan qamshinsa ya karade dakin gabaki daya snn ya tsaya gaban mirror yana kallon kansa taciki yanamai taje baki kirin din kwantaccen suman kanshi datay waves tsabar laushinta dake shima suman nasa yololo ne harma zakai masa tunanin shi din pure buzu ne bisa ga texturen suman kansa, sabida tsabar laushin sumar tasa yasaka comb din yake shiga zuuut zut quietly and smoothly har saida ya kammala tajewa ya dau brush ya gyara kwantaccen sajensa datake karamin kwarjini ita bamai yawa ba ita ba kadan ba babu laifi tabar masa kasumba me daukar hankli..
Bai bar gaban madubin ba saida ya qamsu cewa he look neat and breathtaking cos deep within him yasan yana bukatar enuf confidence da zai fuskance yarinyar nan dashi.
Hadadden sandals din massimo dutti ya jawo ya zura kalar rigars white snn ya dauki wayarsa da niyyar saukowa ta waje inda suke..
A nitse ya fito daga cikin dakin Acikin wata iriyar takun nitsuwa me tafe da sanyin kasaita yake saukowa daga benen ayayinda qamshin dake wanzuwa ajikinshi ya sauya ma yanayin iskar wajen daraja gabaki daya....
Banda sautin kasaitaccen takunsa bakajin komi kallo daya baima falon nasu ba ya sauko kasa acikin nitsuwa ya bude main door da zai sadashi da kofar waje..
Duk dama yana sane da cewa halisa ta na baya amma baibi ta nan ba Ta gaban gidan ya doso dan yaja lokacinsa, yana dan tafiya cikin dedeta hanklinsa da nitsuwartsa kafin nan ya doso garesu.
Budewarsa kofar bada jimawa ba kuwa ya hango uztaz kusa da bakin gate din a tsaye
Da Mamaki ya karaso wajen sa sanin cewa dazun ya barsu da halisa ne atacan baya suna tattaunawa..
Tahowa yake yana kallon uztaz a mind dinsa yana wondering me uztaz din yake lekawa awaje duk ya kasa nitsuwa.
Murmushi me taushi ya kakalo ya dora asaman fuskarsa yana daf da isowa garesa yay gyaran murya snn yace malam idris salam alaikum ..da sauri uztaz ya juyo suna hade ido da khaleel yay masa murmushi snn ya taho cikin girmamawa ya mika mai hannu sukayo musabaha ya fara gaishe sa with respect barka da fitowa doctor an tashi lafiya? Bayabo ba fallasa Khaleel ya ce lfya kalau ya aiki? Uztaz yace alhamdullhi..kallon yanayinsa khaleel yay lafiya kuwa naganka anan kai kadai....
Kan Uztaz na kallon ta gate sanda ya juyo snn ua girgiza kai yace lafya kalau babu komi ina tare da Boss ce tay bako awaje shine nake jiranta anan.
Khaleel yace ohhh ayya
Uztaz Yana murmushi yace Doc ina fatan dai babu matsala i knw i shud have inform u cewa zata dan tsaya daga waje but i can promise u bazata jima ba.
Khaleel yace no bakomi
Since ure keeping an eye
Da Kamar bazai tambya ba sede ganin yanayin uztaz din yasaka shi ya dan karaso ta gate din kamar zaiyiwa me gadin sa magana snn ya bude kofar gate din kadan ya dan leka kadan daf da kofar gidansan yaga wata dirayyyar luxury porshe car an prketer agadarance gata da azaban kyau da tsada baka kirin tasha tinted halisa na tsaye agaban motar akayan jikinta ma dazun wani dan fingilen jacket kawai ta kara akai tana tsaye suna magana da wani hadadden guy dogo kyawwa da dukiya da hutu ya gama ratsa fatar jikinsa tun bai gama ganin fuskarsa ba amma shikasan ya shaida gayen ya hadu makurar haduwa.
Magana yagansu sunayi in a respectful manner danko ratar dake tsakani suma me tsaftace amma sai kuma yaji wani abu kamar kishi na neman ya rufe mai ido ganin yadda gayen ya zuba hanklinsa da kwayar idanunsa duka duka akan ta yana mata wani irin kallon so daya baya iya boyuwa a fili.
Idanun da ya zuba mata daga nan yasaka taji gabanta na faduwa for no reason.. yasan basu hangosa ba dan haka ya dada bude gate din ahankli dan ya kaqu yaga waye ne gayen da taje gabansa da wann tsinannen shigar da yasaka kirjinsa yake neman zaucewa da haushin ganinsu a tsaye
Yana kuwa bude gate din da kyau dede nan yaji muryanta me sanyi ta ambace sunan gayen da "zach..baima tsaya jin me take cewa ba dan ji yay kamar gabobin jikinsa duka ta sare dan atake yaji ya kasa iya motsi.
Tun begama recovery ba a Gaban idanunsa yaga zach din ya miko hannun sa yanamai lalubo nata hannun cikin nashi ahnkli While his eyes is directly fixed onto hers..
Kallonsu Khaleel yake kamar an dashi daga tsaye a daskare dan Tunda aka halicce zucyarsa zai iya cewa bai tabajin zafin da yaji aransa kamar na yanzu ba.
Ajiyar zuciya me sanyi halisan ta sauke itade jikinta na bata ana kallon su ammaa bata lura ta juya taga waye bane bazata taji zach ya dago lallausan hannun nata har kan soft lips dinsa yakai hannun nata yay ma kan hannun wata tsumamar kiss snn ya ciro wata envelope a aljihunsa ya damka mata
A hannu Me tattare da tenders aciki da kuma codes, da micro Chips na dika arzikinta dake wajen sa wanda sirrinta ne bazai iya aikowa ko ya bawa kowa ba dan haka dolensa yazo dakansa ya ganta..dan suyi ma juna bankwanar karshe.
Tana Damke envolpe din ta kwace hannunta anashi ahankli tana dan murmushi da zucya daya tacemai "Thank you so much for keeping it zach and I wish u good luck with ur life.
Ahankli yana kallon kwayar idanunta da nakasashiyar nadama aransa yace you too Baby.., idonsa cike da tsumayi, his heart busy telling him "Damn u lost Her"..dan tsabar ransa a dagule take taciki bai iya cewa komi ba ya bige da murmushi dan kwata kwata bai da wata saurar jarumtar da zai iya sake kallon idanun halisa da shi akan zancen soyayya after what he did to her, haryau yanajin guilt akan faduwar ta cikin ruwa datay yana ganin kamr duk shine ya jawo mata damuwar dayasaka tay tunanin kashe kanta.
Halisa will forever mean alot to him baijin zai mance ta ko zai same kamarta har duniya ta nade. But her cant deny the fact that he damaged her beyond yadda tay desrving Kodan hakan ma yanaji aransa bai cancanci wani chance daga gareta ba so he ques he got to let her be kawai.
Suna tsaye Lokcin hanklin halisa na ga kan abubuwn dake cikin envelope din zach Ya budi baki Zai mata tambaya akan jinyarta kenan sai yaji sassanyar qamshin turaren khaleel ya doke kofar hancinsa sakamakon iska daya bushosa ta wajen su..
Daga kai yay yanayinsa cike da kasaita caraf suka hade ido da khaleel cikin sarkefewa cikin kallon juna kusan lokaci guda kowannen su ya dauke wuta, kwayar idanun zach take ya sauya kala da wata irin natural kishin khaleel din daya jima yanaji aransa tun labarinsa dayaji asibiti yadda yake treating halisa kuma ya bincika yaga hotonan sa yaga the guys is hot and alot of good reputation on him baydda zaiyi amfani da karfin connection dinsa yasa arabashi da aikin jinyar halisa dan dole ya hakura ya barsa gudun karta fada a wrong hands..
Wani kallon kallo suke watsa ma juna me cike da karsashin kishi karara dake wanzuwa acikin kwayar idanunsu. halisar na tsakiyarsu tana duba tenders dinta amma kwata kwata batasan wainar da ake tonawa akanta awajen ba...sunfi minti uku suna kallon juna dan sukansu basu san halinda suka jefa kansu aciki najin tsanan junan su naturally ba.
Sai Can zach din yay gyaran murya da gatse snn yace "Babe?
Halisa tay kamar bataji shi ba dan kwata kwata batason yana kiranta da wann sunan sai tay biris bata dagokai ba..kallonta yay snn ya tabe baki ahankli snn yace "Look who is here..Isnt that ur so called doctor?...yana furta hakan kirjinta ya bada sauti me karfi jikinta ya jima da bata cewa ana kallonsu kusan a bazata papern dake hannunta ya subuce ya fadi kasa ahnkli tace "oh my god am so clumsy.
tana mika hannu zata dauka kamar Kiftawar ido da bismillah taga hannayensu duka biyu akai ahnkli ta daga natan da sauri ta tsaya cak tanata kallonsu batare da ta iya cewa komi ba
..zach ne yay wuf ya rigashi daukawa idonsu cikin na juna ya sakar masa wata devilish smirks yana masa wani irin kaskantaccen kallon me tattare da gorin arziki aciki..
khaleel baice masa uffan ba yana mikewa kowa ya damke hannun halisar acikin nashi tare da tsayawa tare da ita agefensa making it look like he own her now.