← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 312

Sashe 43

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wani irin kallon so yakema chief din tuna irin alkwaran dayasake masa anan na wasu qaddarorin da zai sake bashi, acikin yanayin maye ya zura hannu ya dumbule creamy cake da yatsun hannunsa ruwan madaran dayake ciki sai dripping yake akan yatsun nasa shibai sha ba baikuma gogesu ba.

Chief na ganin haka yakai makura wajen jin matsatsin azabar jaraba tun femin bai iso kansa ba jikin sa ya soma rawa rawa kamar mazari, femin yana karasowa dede kanshi ya tsaya ya zabge wandon suit dinsa kasa da hannu daya zuuttt dama shi pants yake sawa ba boxers ba dan haka tuni balamar halittarsa ta bulluko waje kamar tabarya.

Ɓari jikin chief yake dan Tsabar jaraba baisan da cewa yawu ya soma zirara daga cikin bakinsa ba..

Femi ya durkusa gabansa tare da capko habarsa kamar tsohon jarababben maye ahankli ya cusawa chief yatsun sa mai dauke da cream din cake din can abakin sa yana sumulmukawa

Wai hamm hamm haka chief din ya birkice yana tsotsar hannun femi kamar zai cinye masa yatsun femi ya daga kansa sama yana nishi nishi jin yadda tsosar take shigarsa ya fara sake balamayen nishi.

Jin gabansa tay karfi kamar zata balle masa pants yasaka yay wani irin wawasu bakin chief ya fara masa wani irin shaaa kamar yaune suka soma jamewa da junan su acikin harkan nan.

Atakaice dai abunda ya faru a falon nan bazai misaltu ba dan kuwa yau chief aka fara gurjewa ta kashi dan tsabar karfin da femi yake amfani dashi wajen shigarsa sai da kafafuwansa suka kasa daukarsa.

Bai gamsar da chief ba saida aka doshi kirar magrib style by style kafin nan suka dan huta.

Lokacin hutunne yaga kirar vickyn yay yawa kawai sai ya kashe wayarsa mai gabaki daya
Tare dayi ma chief alkwarin cewa sai sun koshi da juna kafin yaje gida. DO NOT SHARE
*****Tun wajajen yamma har Dare ya rufa da vicky bataga femi ya dawo gidan ba nan take ta shiga wani mayuwacin hali irin wanda ta jima bata shige irinsa ba.

Matsanan cin Damuwa da Anxietyn rashin sani inda femin yake, meyasa, ko meye dalilinsa nakin xuwa gidan a wann muhimmin rana shine ya turneketa tabi ta kasa samun nitsuwa dan haushi da takaicinsan datake ji duk ya sauya ya dawo mata mummuna. fargaba da tashin hankli.

tun tana zaune tana jiransa acikin dakinsu inda ta kashe makudan kudadenta wajen kawata musushi da romantic weding anniversary decorations har ta gaji da zaman ta sauko kasa can harabar gidan ita kadai tanata jeka ka dawo cikin matsanancin damuwa da tashin hankli.

Idanuwanta sun kada sunyi jaaa jikinta yay sanyi kmar an mata mutuwa dan kowani dakikani kci kirjinta na harbawa kamr zai harbo waje kwakwalrta kuwa yadau zafi kamr zai buga tsabar kala kalan tunanin datayi.

As much as she is feeling extremely sad and dissapointed ata wani bangaren ranta kuwa ji take kamar ba lafya ba, koma femi yayi hatsarine, ko baida lfya a wani waje bata sani ba dan tanada yaqinin cewa babu ranar da suke bashi muhimmanci a rayuwar aurensu kamar wnn tabbas femi bazai taba kyaleta stranded haka kawai ba.

Kafin yamma ya rufa Jinin vicky harya hau tafara jin jiri jiri, She cried her eyes ball out, she feels really hurt and scared thinking that her husband is in danger or in some terrible condition somwher else، duk tsadar kwalliyarta da uban kyaun datayii haka kwalliyar kaf ya zama tamkar narkakken laka acikin turbayan ruwan hawayen data saukewa.

Dare yana rufawa data buga taji kamr femin ya kashe wayarsa ne ma gabakidaya sai fargaba da mummunan tsoro ya kamata, sam ta kasa haquri nan ta dauko car keys ta fice a motarta nemansa agari ba a cikin hayyacinta ba tana tukin tanata kuka cikin rasa meyake mata dadi gashi iyayensu kaf baza zama anan garin lagos bare ta tuntunbesu agaggauce.

Direct gidan Babban Amininsa Henry ta je
Tana isa kofar gate dinsu
Ta dakata cikin motar ta nitsar da kanta na dole ta dan share hawayenta ta dau make up purse dinta ta dan gogge fuskarta ta kimtsa kanta kadan.

Sanda ta dan nitsu sann tay horn abakin gate di Me gadin ya taho ya bude mata gate ta shigo cikin hadadden gidansu henry dake anguwar banana island nan tay parking acikin wajen da ake aje motoci.

tsadadden wayar ta jawo ta dannawa henryn kira bai dauka ba kawai sai ta bude motar ta sauko kasa jikinta a mugun sanyaye.

Kana ganinta kasan Dauriya kawai take dan kuwa brain dinta yay mugun zafi da tunanin cewa duk inda mijinta yake adaren nan dahar zai saka ya kashe mata waya toh ba lafya yake ba.

Tana dosowa main door gidan taji kirjinta na bugawa da sauri sauri kafafunta na hardewa tsaban sauri..

Daga can sama lkcin kayden ya fito daga dakin motsa jikinshi kenan daga shi sai yar wata doguwar wando babu riga ajikinshi saiya tsaya ata wajen glass windon dakinsa domin ya shaqi fresh air, koda yake daga karfen lift dinma itadin yaketa tunani but to his greatest amusement sai ya ganta a tsakar gidan su Hanklinsa gabaki daya ya koma kanta alkci guda kirjinsa tahau harbawa da sauri da sauri.

zuba ma yanayinta ido
Samarin Zuciyarsa mai cike da mararin tsananin sonta yayi, atake kirjin san ya dau zafi ya kuma raunana matuka mussm dayaganta acikin wani yanayin da shikansa yasan ba'a dede take ba.

Kallon shigarta daya mugun tafiya dashi wani duniyar ya dinga yi harta kai bakin kofar gidansun ta tsaya .

Da sauri ya dauke kansa ata wajen ya dawo room dinsa numfashinsa na kufcewa ahankli yanajin kamar kawai ya kwace vickyn makansa da karfin tsiya. Kallo daya yay mata amma sosai Yanayinsa ya sauya izuwa na rikitaccen zaki cos He just cant stand to see her get hurts dan she mean heaven and earth to his world.

Ya kasa nitsuwa a tsakiyar dakin nasa yanata jeka ka dawo cikin xullumin tunani yadda zaiyi ya temaka mata ta samu wani sauki.

Babu shakka dazun yaji yayansa henry suna waya da femi yanamai masa bayanin cewa yana tare da chief okoro.

Batare da yay wani doguwar tunani ba kawai ya yanke hukuncin saukowa kasa domin yaji menene henry zai gaya mata akan mijinta aganinsa hakan zai taimaka masa wajen sanin irin karyan da suke ruda kwakwarta dashi sabida inyazo warwarewa ya warwareshi cikin sauki.

Hannu vicky ta dora akan door bell ta danna sede babu wanda ya fito saai daa tay kamr minti goma atsaye kafin nan taji motsin mutum a bakin kofar.

Lumshe idanunsa yay ahnkli kafin nan ya bude ya dora hannunsa akan door din ya budeshi daga ciki, kirjin vicky dake cikin tsananin firgici take ya tsinke gatsau jin qamshi irin turaren da dazu aka aiko mata acikin letter kamfamin da suka amsa sakonta. Qamshin turaren dataji shine yay distracting mind dinta yasaka ta ture kofar cikin sauri ta shiga dan taga wayene me wann qamshin.

Tana turo kofar taci karo da mayu kuma sanyayyun idanun kayden masu kama dana yanajin bacci suman tsaye yay ayayin da ita kuma ta darsa masa jajayen idanunwanta da sukaci kuka sukayi baki kirin duk ruwan mascara ya zuba ya lalata matasu

Kallon junansu sukei jin kamar wani abu mekama da sihiri na fixgarta acikin ruwan idanun nasa daya darsa mata da dukkanin tsumayin azaban sonta dayake ci bal bal acikin zucyarsa.

A bugu daya ta gane shi

Saidai Tin da takalle faffadar kirjinshi taji Gabanta na faduwa sosai, a Cikin dakikanin sekanni Ta bi ta kare ma albarkatccen halitar jikinshin kallo kayden yarone me jini ajiki sharrr a tsaye marabar sa da kaninta nile iya farin fata ce. Tsayinsu, kyan fuskarsu da tsarin hadaddem kirjinsu mai dauke da sexy nipples dinsu duka iri daya.

tun daga cikin kwayar idanunsa data kafamasa idanunta bata sauke ba harsaida sauko har izuwa ga kan doguwar hancinsa mai kamar pencil daya tafi da dan karamin bakinsa me wani irin kyau ta daukar hankli.

Tun daga sama har kasa saida ta tsilleshi kafin nan fixge kanta akansa da kyar batace mai uffan ba ta raba jikinshi ta shiga ciki.

Tun data wuce Kayden ya lumshe idanunsa bai iya motsawa ba. Dede lokcin henry ya sauko tun daga kan step yace "victoria?
What happen?? You are here. Fuskar sa da alaman mamakin ganin ta ya jefo mata tambayar

Tace yess..henry where the Hell is femi..?

Shiru yay mata be amsa ba ya kureta da wani irin kallon guilt daya kara jefata acikin fargaba.

Nan take Sai taji ta kara rikicewa taciki "pls why is he not picking my calls? I cud just die with heart attack tonyt, thinking wher the hell he may be?

Acikin tsananin tashin hankali ta furta hakan muryanta harna rawa rawa.

Karsashsn muryan nata yasaka kayden Lumshe idanuwansa, dan Tsabar kishinta dayakeji yasaka ya kasa juyowa ya kallesun gabaki daya harsaida henryn ya soma gindaya mata karya me cike da renin hankli.

Acikin rashin kulawa da nuna damuwa Henryn yace.

"I dont knw vicky, femi yace ya kkiraki baki daukar kiransa toh ai lefinki ne,why are u overacting now?

Ta danyi shiru daga bisani tace ka kalleni da kyau Henry..i knw a gaslight when i see it.
So just stop okay!!!

Yace ohhh okay, so can u just stop being emotional ? If dats the word...

Sounding dumpfounded ahankli tace "Bani da lkcinka amma kasani yau fa zagowar ranar auren mu ne, femi has neva been Absent. Bai kirani ba, be daga kirani ba, snn bangan shi ba, so is that too much for me to react?

Coldly Yace "i dont knw, "he is fine.,probably.. trust me.. maybe aikine kawai ya masa yawa. zai dawo ai..go home, and just sleep vicktoria. Gosh ku mata kuna da matsala. Im neva gonna get married!!. Ya fadawa kansan ahankli yanamai jan ajiyan zuciya.

Vicky ta tsaya a tsandare tanata kallon bakinsa dan Ganin yanayinshi kawai nayadda yake mata maganan da i dont care attitude ya isa ya fayyace mata dukkanin wani abunda batason sakawa aranta game da femi..

Basu motsa awajen ba kawai saiga kirar femin da landline din gida .
Chapter 43 · 0% Book details