Sashe 85
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Reply ya tura masa snn ya mike tsaye dan yaje ya sanar da ita danta shirya akan lokaci,da can har ya bude kofar sai kuma ya tuna kalar wahala datake cusa ma gangan jikinshi inyaje wajen hakan yasaka ya fasa zuwa saikuma yay fowarding sakon izuwa wayar uztaz Kai tsaye..
Bacci ne a idanunsa amma haka ya fasa iya komawa kan gadon ya koma kan computersa ya bude ya fara duba file file na gamsashun progress report din dayay guda daya ne ya ragemai da bei karasa ba yake kan yi
Idanuwansa duka nakan aikin yana typing yana editing da sauri sauri duk dama kwakwalsa da zuciyarsa duka basu tare da shi. Haka kawai yake jin wani matsanancin haushi na tason masa daga kasar zuciyarsa cos he cant belive wai yau halisa zata gama cinye week din da aka debe mata agidansa batare da ya gane komi gameda rayuwarta ba. Is like he expect to see sumting more not these tons of confusing dramas and talks. Har ya kammala typing din yay editing yay documenting dinsu hanklinsa baya kan abun sosai. Kafin nan ya kammala already karfe takwas da minti arbain yayi, dede lokacin hjy nadiya ta farka ganin meenal na zaune akan table da nitynta tana Danna wayarta hankli kwance, gabaki dayan su babu wacce tay sallahn jiya bare na yau dan basu tashi dawowa daga club meeting din nasu ba sai wajajen sha biyun dare
Da tsananin kishi hade da haushin halisa hjy nadiya ta kwana aranta.
Abun takaicin ma duk sanda tataso da maganan wa meenal sai meenal dinta fusata ta haura mata da mugayen maganganun banza tana maicewa ita bataga wani aibu a dressing din halisa ba kawai khaleel dinne me shegen jaraba da baida kamun kai shiyasa yake yawan kallon jikinta.
Sunyi musu akan hakan yafi sau akirga haryakai ga meenal tafara cewa mummynta tana fadin hakan ne danta hadasu fada da halisa agidan snn dantana son ta cusa mata son kwana da namiji kamarta.
Ita sam batason ta rika bawa khaleel jikinta anyhow saboda ji da kanta datakeyi sosai tafiso taga ya wahala yana binta kafin nan intay raayi tabashi ya lasa.
Daga kan gado tay shiru tana kallon meenal in her heart She kept wondering a wann zamanin wani irin wayewa ne da har zai saka meenal rufe idanunta akan mijinta da rayuwar aurenta?..
Dan daga masu ilimin har izuwa kan jakkunan matan duk sunsan suyi kishin mazajen su amma haryanzu batasan awani jinsin mata yarta meenal ta fito ba tukuna..
Shin ita "Tinkiya ce ko me kwakwalwar kifice ko kuma me kan dusa ce da bata ganin zazzafar sha'awa karara acikin kwayar idanun mijinta akan wata ƴa macen?
Jiyan kawai da tazo gidan amma saida taji kishin hakan ya hanata samun nitsuwa aranta sam sam dan haka tasa aranta cewa ko meenal tanaso kobataso yau din nan saita hada tarzoma me zafi agidan wanda zai jawo ayi tashin hankli me yawa da sai saka halisar ta kasa zama.
Jiyan ita tay Convincing in yarta akan su kwana tare agidan sudan huta zuwa 10 am kafin suje office, badon komi ba sedan ta tsaya taga irin hukuncin da khaleel zai dauka akan halisa in ita tahada mata nata kalar makircin data kumso aranta dan bazata bari halisa ta kwacewa yarta tauroronta a idon mijinta ba..
Tabe bakin datay yasaka meenal din ta juya ta kalleta "mummy kece haka kika tashi da wuri i tot kince sai 10am zamu fita? Saukowa tay daga kan gadon snn tace ba dole na tashi ba nasan ko mijinki zaai leko dubaki da safe
Takaitaccen Dariya meenal tayi mummy kenan ciwo nake da zaizo dubani? Hmm ai inkinga khaleel anan dakin da safe to jarabar sa ya kawosa ko yazo ya matsamin nayi sallah sai kace washi aka bawa sallahn ya kawo duniya
Hajy ta taɓe baki batace komi ba harsaida ta sauka akan gadon,hm Ke kuma babu ruwanki da zuwa duba shi ko??..
Ko ajikinta tace ye,
Most at times..in inaso ya samin abun wuya ko wani magana haka
But not alwys..why are u asking me kuma,hmm zaki fara wa'azin auren nan naki ko mummy...
Comn marriage is not built on sex bansan sau nawa zamuyi magann ba
Agajiye hjya tace I knw..niyau bani da karfin musu dake karfe nawa ne zanje nayi wanka??
Meenal ta duba screen din wayarta tace to 9 nima bari na tashi na farayi kafin kidan gyaramin kan gadon mummy yunwa nakeji toh ko coffe mana ki hada mana kafun na fito daga wanka..
Hjya na kallonta batace mata komi ba har ta zari towel dinta ta shiga wanka, da kyar ta mike ta jajja bedshet din sama sama ita kanta bawai ta iya gyaran bane dama can masu aiki ko halisa ce meyi musu daga ita har yarta basu iya komi na tattalin gida ba bansa harkan office dana hutu
Duk da haka hjy nadia ta ga duniya snn tay girman da tasan what is right from wrong.
Kasar zuciyarta bawai haka kawai takijinin halisa ba. Tun zaman datay dasu suna yan mata ta gane cewa halisa is 1000 times and more better than daughter ata kowani bangare na rayuwa. Tun sa can Bataso kawancen sun ba sabida tana ganin kamar duk inda suka shiga halisa zata zama tauraruwa ba yarta ba.
Amma Dake taga meenal dinta tasone tana kaunar kawarta shi yasaka ta boye nata tsanar har saida wann abu na batun auren zach ya bayyana ta gane cewa ashe meenal din ma tanada nata shirin nadaban.
Ji take kamar lalata halisa a idanun khaleel is not enuf dan Tsoro takeji na musammn dasuka kasnace a inuwa guda.
Dan yau akace khaleel ya karanto asalin waye halisa tasani sarai babu mafaka yarta meenal zata dawo tamkar shara a idanunsa...
Wani lalatacen coffe me shegen daci ta hada wa meenal din a cup ta aje mata akan table, meenal na fitowa daga wankan itama ta shiga tay sharp sharp ta fito ta samu meenal ta zubar da coffe din akasa tana jajjan tsaki...dauke kai tay batace mata komi ba suka hau shirya kansu
Hajya nadiya tana sauri sauri ta gama dan Allah Allah take ta fito ta same halisa da irin tsinanniyar shigar da tay jiya sabida plan dinta ya tafi mata dede dan bakaramin bomb yauta shirya cinnawa agidan ba
Bangaren halisan kuwa tun 8am ta farka ta hau kimtsa room dinta murna fall ranta da jin yau zata rabu da meenal da khaleel. Kayanta kaf ta shiryasu acikin jaka musammn ma wanda jasmine ta aiko mata da yaune amfaninsu ya kare agareta duk ta tarkatasu acikin box din ta kulle, iyakar bunch din cigarete dinta ne kawai tabari a jaka.
Tun tanakan aikin uztaz ya kirata ya sanar mata da sakon da Dr aseem ya turo murna kamar zai kasheta, 9 ta shiga wanka ta fito ta zauna gaban madubi ta tsarawa fuskata simple make up ta shafa nude janbaki daya sakata ta fito so natural and elegent yalo yalon suman kanta ta kamashi in a pony tail style snn ta saka gel ata gaba gaban bakaramin bata innocent look yay ba...
Wayarta ta dauka tana latsawa tayi shiru tana zaune da farin bathrobe agefen gadonta tanakan jiran shigowar uztaz da kayan ta na mutunci da zata saka ajikinta yau domin zuwa ganin doctor aseem.
Meenal nakan shiri taga wai har mumnynta ta gama saka kaya harta zari mayafi...tace mummy ina zakije haka saurin me kikeyi? Tana murmushin makirci tace
Kitchen zanje na dauki abu na share coffen da kika zubar but kafin nan can you do me a favour?
Meenal ta kalleta wani iri tana danna sponge a fuska sama sama snn tace what favour??
Wani serious magana ta taho ta gaya mata a kunne can sai meenal din ta mike ta fita a dakin da wani golden key a hannunta ta haura can can sama inda ma'adanan kudadenta na gida suke wajen nada dan nisa dake bata fiye shiga wajen ba...
Meenal na ficewa hjy nadiya ta bude jakarta da sauri sauri ta dauko wata hamshakiyar kwaya ta sha'awa kusan four good tablets ta debo masu kyau aciki snn ta wuce kitchen ta juye sauran ruwan coffe dinta akan cup uku Cikin sauri ta gama ta nufi room din halisa dashi da kwayar boye a hannunta
Halisa Tana daga zaune a dakinta taji karar knocking abakin door duk ta dauka uztaz ne sai ta bada izinin shigowa kai tsaye, kafin ta gama daga ido sama sai taga hjy nadia a tsakyar dakin tana washe baki da tray din coffe a hannunta..
Mamaki ya cika halisa ta dan daga kai."Au hjy kece yau kuma da ssafen agidan nan?"
Da mamaki halisa taga yau bata zageta kota harareta ba Tana washe mata baki tace eh nice, kin ganni da sassafe ko hmm dama wata yar magana ce nazo namuku da ke da meenal, gshi naje room dinta naji shiru kamar bata tashiba ko zakije ki kirawo min ita
Being respectful yasaka halisar mikewa izuwa dakin meenal din dede lokcin khaleel ya taho gaban computersa zaiyi shuting din cameras dinsa down kenan sanin cewa amfaninsu ya kare caraf sai idonsa yagano masa ficewar halisan da bathrobe ajikinta alaman ko shirya kanta batayi ba gashi time nata tafiya
Tsiririn tsaki ne ya kufce masa yana daf zai dann button sai idanunsa ya sauka akan hjya nadiya ta zazzare idanunta kamar munafuka a dakin halisan ita kadai..
Mamakin ganinta ayanayin daya gantan ne ya tsandarar dashi dan kwata kwata baida wata masaniya akan zuwanta gidan ayau bare kuma sanin cewa ta kwana masa agida. Idanunshi da dukkan nitsuwarsa ya zuba akan cameras din yanamai lura da abunda take shirinyi ganin yadda take mika wuya tana leke leke duk alamun rashin gaskiya ya gama bayyana atattare da ita.