← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 312

Sashe 10

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da sauri suka tsareta Meenal na sauka jasmine ma ta sauko dukansu a rikice sukayo kanta suna masu ce mata what happen???

Vicky Tace musu she is not here..ynzu na kira uztaz yacemin suna Nisa premier hospital am heading der.

Jasmine batama karasa jin labarin ba ta koma motarta a fizge tabar wajen cos anytime she sees meenal ji take kamr jininta yana tafasa tsabr tsananta datakeji aynzu.

Duk da gudun da suke shararawa Kusan a lokci guda suka isa harabar Nisa hospital da aka sankamesa da tite security tun daga gate ake checking inka dace ka shiga sai abarka in baka dace ba kuma akoreka daganan.

Meenal dake jin cewa wajen aikin mijinta ne sai hura hanci kawai take yi tana cika.

Suna kammala parking
Acikin sauri sauri suka haura sama, as usual meenal sai nunawa take tafi kowa damuwa da halisa har abun nayi ma mahaifyrta ciwo bana wasa ba.

Itace agaba tana hura hanci tare da bankade security da kissinnyr murya tana cewa hellow excuse me, excuse me..guys move.my best friend is in der, excuse me...shift...vicky na gefenta batace komi ba sai addua takey ma halisa a zucyarta dan sosai jikinta yay sanyi sai kuma ta soma tunanin anya halisa ce taje kashe kanta koko zach ne ya murda case din ya aika akasheta dan agani ace suicide ne??? Sam vicky ta kasa aminta aranta cewa halisa zata yanke ma kanta wann hukuncin

jasmine bata kulasu ba tabi stairs dan ko kadan bata sonma ta hada hanya da meenal talba.

Ward din da aka aje halisan is soo private and quiet bakajin motsin komi sai karar Ac da few steps na nurse din da khaleel ya gayyato dan tunda aka shigar da halisa ciki observing dinta kawai sukeyi ana deban jininta domin test da sauran abubuwan daya umarce su suyi.

Waya yake da Dr asim a cikin offishinsa yaji hayaniyar mata na tashi daga waje.

Securityn dake kofar irin masu zafin nan ne, sunaji suna gani yay tsam akan kafarsa ya hanasu shiga ciki saida izinin likita.

Dan duk dama case din suicide dolene police suyi nasu investigating din dan su tabbatar da cewa ba hannun kowa aciki.

meenal sai tamfatsa ma secrty tsawa take tana cewa yasan ita wacece kuwa da zaice mata bazata shiga ciki ba sai antambaye khaleel??

Vicky na kkrin tay calming dinta su masa bayani ahnkli amma sai dada wargajewa take tana hura hanci tana diri cikin rigimammen burga tanamai nuna cewa ai mijinta ne ya bada dokar dan haka tafi karfin ta nemi ixininsa shikuma security yace sam sam bai iyaji ba, dokar kenan ko ita wacece bazai kyaleta ta shige ciki ba.

Khaleel yana daga office dinsa yanakan waya amma kaf yana jin surutunsu cos the place is damn quiet and cool duk abunda ake awaje kana iyajinsa.

Suna cikin drama sai ga jasmine ta karaso ko kallonsu batayi ba tafara ma secruty bayani lkci guda kuwa ya fahimceta

Zai bata hanya kenan meenal tawani harxuka tacakumota da zazzafar hucin baqar kishinta datakeji tayo da ita baya...

And who did u think u are jasmine...tacha or what eva u call urself so,After all u did to halisa harkina da Karfin gwiwar zuwa nan wajen? Munafuka algunguma, shin bake bace kika kaita jakin partyn da kuka hada danku tozartata,what ever is happening to halisa is bcos of u, and am very sure ure working for that idiot zach. Baki cancanci kizo kusa da halisa ba ..pls get out.

Jasmine tana juyowa ta bi ta watsa ma meenal din wata hatsalallen mari akn fuskarta daya taho da zazzafar karfin dukkan haushinta da tsanarta datakeji aranta

Kusan gigicewa meenal tay akabi aka rirrikesu kowacensu tana huci.

Zafin marin yasata kasa jimrewa ta doka ihu Wayyo Allah na Mummy she slaped Me ki rama min..vicky ki sakeni in rama marina..

A zafafe hajy nadia ta taho gaban jasmine kamar zata hadiyeta da tsawa marar kunyar karuwa Agabana zaki mari yata dan uwarki bata koya maki tarbiya ba?ki godewa Allah securityn nan ya rufeki dayau sai naga gatanki a duniyan nan gabki daya nonsense..

A mugun zuciye Jasmine tace ke hajiya nadiya don't u dare talk about gatana anan wajen, dan wallah tallahi dake da jakar yartaki saina hadaku na hadiyeku anan wajen, basai ma anjega ganin gatana ba nikadai na isheku riga da wando.

dede nan Dr khalid ya faso wajen yawanisha blue suit da uwar kayan aiki riki riki waishi a dole yazo karban patient dinsa halisa mansa.

Yabi jasmine da kallo yabi ya kallesu meenal a takaice... So Why are this beautiful Women fighing here? Security take dem out now..suna damun mu
Da surutu.

Ran meenal amugun bace ta dakamai tsawa
"And who the fuck are u to say that? .dede nan security yazo zai waje da ita ta watsamai harara mai tsananin zafi a mugun masife tace dont u dare come near me.. a fixge ta nuna jasmine da yar yatsa tana cewa you better take this bitch out of here and not me cos once my husband come i wll show u who i am..

Vicky duk ta rikice ta kasa cewa komi , Jikin meenal harna ɓari ta ciro
Wayarta ta hau kiran lambar khaleel ayayin da Dr khalid yazo danashi bankamar baima nemi izinin securityn ba ya soma neman hanya zai shiga ciki security bai ce komi ba ya fidda key card ya saka yaga kofar tay rejecting dinsa entrance

Da wani irin sigar girman kai ya kalle security yace "Are u mad? Why is the door locked, who oder you..dont u knw dat i am..

Tun bai karasa maganan ba saiga khaleel nan ya bude kofar ta ciki ya fito...sanye yake da emergency labcoat pure white kansa sakale da hular asibiti dark green daya dauke kalar fatarsa ta dada hasko kwarjinin sa bana wasa ba.

cak magana ta yanke abakin Dr khalid ya tsaya yanamasa wani irin kallon tsana dana kishi.

Kallo daya khaleel ya masa dauke kansa tun baice komi ba Kusan atare vicky da jasmine suka hade baki wajen cemai doctor pls can...

Cikin katsesu da gadara meenal ta wani rikota gabansa da shagwabben murya kamar zata fado masa asaman kirji yaja baya da sauri cikin dakewa..bata wani damu ba ta gyara tsayuwarta da wani irin jiji dakai tace Khaleel dama kana ciki kanaji securityn nan yana walkantani, hubby you need to fire this guy and lock him up for harassing me...

khaleel Yay kamar baijita ba ya dauke kansa akan ta dan ya tsane raini.

snn ya kalle jasmine da vicky tare da amsa gaisuwar su,ya gaishe da hajia nadiya fuskansa ba yabo ba fallasa ta amsashi ciki ciki.

A nitse Yace masu vickyn im sorry guys u cant go in now, she is not stable kuma bama bukatar surutu anan wajen u can all wait down stairs thank you. ya karasa maganan sa politely.

Vicky ta dan gyada masa kai alaman sun fahimta Sede Tun basukai ga juyawa ba meenal ta cabe zancen cikin jin zafin shareta da yay agabansu tace shikenan sai mu juya mukoma kaasa batare da mungan ta ba akanme ?
Bawanda yace mata uffan fa....With a comanding voice ta kallesa snn tace mishi.."khaleel We have to,i mean i have to go in an see halisa bazan barnan ba saina ganta kaima kasani ai..

cikin katse surutun nata da calm voice nashi dayay kamar bai taba ganinta a duniyarsa ba yace "madam you have to leave right now...

Feeling so embrassed and irritated da yadda yake amsata batare da nuna alaman yasantan ba taja mai wata doguwar tsaki snn Tace ni babu inda zanje.

Girarsa na sama a dage da alaman ko inkula ahnkli yace okay i will let the security do their job
Now. Pls excuse me.

Jasmine dake kallon draman ta fashe da wata mahaukaciyar dariya abayyane..

...in a mocking way tace omo masu husband kenan...ohhh i seee, let the security handle the witcht. Tana dariya ta juya tareda vicky sadaf sadaf suka bar wajen vicky tanatajin kunya ma meenal amma itako ko ajikinta.

Dariyar da jasmine tay mata mata kadai yasata tafasa sosai dan ji tay kamar ta fashe musu da kuka mai kara.

Mahaifyarta na kkrin jan hannunta akansu tafi ta wani kafe awajen Tana ɓari tana wani huci...

Baiko kulata ba ya juya ya fuskance Dr khalid dayake kkrin tambayarsa ina halisa mansa take..

Respectfully ya dubesa sai kuma yay kamar baisan akan waye maganan ba.

Dr khalid ya kallesa sama da kasa Yace
I am asking u about halisa kana batamin lkci.

Khaleel baice masa komi ba..ya sauka kasa zaije lab dakansa da sample din jinin halisa a aljihun sa ,a mugun zafafe Dr khalid din yabigo bayansa ..IS NOT FREE PLS KARKI SHARING KO KI KARANTASHI BATARE DA KIN BIYABA. TO JOIN US PAY *500 VIA 0152983148 MOHD SURAYYA SULE, GTB*

EVIDENCE 08060712446
4️⃣▶️5️⃣ #SURAYYAHMS

#PAID NOVEL

Khaleel bai daddara ba ya cigaba da kkri wajen ceto ranta,..karshe juyata yay da baya kamar yar paper ya shimfidata akasa da baya, in oder to stimulate her brain he needed to massage her veins thru her spinal cord. Wann din yana daya daga cikin lucky trick dinshi dayake yi musmn in marar lapyrsa yaki responding to any form of treatment.

Zame figgagiyar rigar tata yay ahankli ta baya snn ya saka dogayen yatsun hannunsa a dede setin layi kashin bayanta idanunshi a lumshe ya soma daddana mata wajen yana massaging dinsa gently ahankli ahankli daga sama izuwa kasa dede bayan keyarta inda jijiyar kwakwrla mai raunatuwa da stress din yake just in between d neck line, dan karamar space haka daya raba tsakanin kan mutum da wuyarsa, anan ne ya aje hannunsa yana dannawa ahnkli yana zamerwa har ta gadon bayanta har izuwa dede kan kugunta tare da bada muhimnci a setin cikinta ta baya.

Kusan sau biyar yakai hannunsa wajen yana dawowa kasa yana daddanawa kafin nan Halisa tay wani irin kaƙari snn ta fuzgo wani irin shakurarriyar aman ruwa daga can cikin cikinta tanamai fetsarwa waje cikin tari me balain karfi da gigitarwa.

Ba acikin hayyacinta ba cikin bala'in tsorata ta rike rigarsa dam dam kamar zata ballashi jikinta na kyarma sabida tsananin gigita da brain dinta ya shiga ciki.
Chapter 10 · 0% Book details