← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 127 OF 312

Sashe 127

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

nan take halisa taji numfashinta ya dauke cak kanta ya fara juyawa tsabar tsoro take taji kmr panick attack naneman yatoshe mata hanyar fitar da numfashinta baki daya duk sanda namiji ya fara tabata haka sai brain dinta yatuno mata da kalar ihu da kuma tsoratar datay lkcin da kawu ya danneta acikin duhun dare..

da wani irin muguwar sauri ta bude sleepy eyes dinta ta kalleshi Cikin duhun Duk dama a tsorace take dakyar tagane cewa har yanxun baccinsa yakeyi...

hawayen tsoro atake suka ciko kwayr idonta tafara kkrin kwace kanta ajikinshi, jinta tay manne dashi din gam gam har bata iya motsawa dan da manya manyan damatsun hannayenshi masu uban karfi ya damke mata waist dinta gam gam dashi ya kuma jawota bisa kirjinshi ya jonata da jikinshin sosai dumin jikinsun na raya mai dare.

Kirjinta na wani irin bugu ta dinga kallonshi ahaka idanuwanshi a tamke suke tamauuu baya iya budesu amma bakaramin numfashi me nauyi taji yana sauke mata akan fuskarta acikin baccin nasa ba.

Gabanta taji na dukan tara tara bama uku uku ba, lkci guda gigin baccin ya fice a idonta ta tsaya kyam kamar zombie da hasken walkiyar dake gudana acikin daren take satar kallon kyaywar fuskarsa dan tunda aka haifeta zan iya cewa bata taɓa ma halittar fuskarsa kallon kurilla kamar nayau, sassanyar kyaun da batasan yana dashi ba shine yake bayyana mata cikin farin hasken walkiyar in the most captivating way.

Dan kuwa Tsakanin farin hasken wlkya me albarka da kuma alluring charm na halittar fuskar nasa ban san wannene yafi saka zuciyarta tsalle cikin gajimare yanamai rasa nitsuwarsa ba, dan kowani strike na hasken walkiyar inya hasko mata shi saita ji tana narkewa sai taga kamanninshin ya sauya mata yay mata daban kamar bashi ba.

suman kanshi da yy curl tamkar na sadaqa yalla yay baki kirin yana sheki
gashin girarsa acike take har kaman zata hade and is very well carved kamr wanda aka zana masashi

Ixuwa yanxu wani irin hucin zazzbi ke subcewa a baki da ramin hancin shi Kowani minute ya sauke nannuayr ajiyan zuciya sai taji hannunshi a sassn jikinta yanamai kwakumarta sosai kamar zai balla mata albarkatun kirjin nata gaba daya har wani nishi nishi yake sakar mata adede makoshi...

Tun abun na tsoratata har tadan gane cewa ba acikin hayyacinshi yake ba. Ga sanyi, ga zazzabi, da ruwa da tsananin duhu, wani innocent pale face dinda bata san yana dashi ba yasako mata cikin maraitaccen yanayi datake kalla dan sosai yafara bata tausayi bana kadan ba.

Tana kan Kallon face din nashi ahankli ta gangaro tun dakan idonshi izuwa doguwar karan hanci har ta dora hannayanta akan kwantaccen sajen shi tana shafamai ahankli gabanta na faduwa sosai
dan sosai takejin kanta a mugun tsorace, bata yi tsammanin zata iya daure masa har haka bama dan ta jima tana kama kanta a rayuwarta sam bata barin naniji ya taba mata jikinta a irin wann sigar komn son shi datakeyi.

Sun jima ahaka kafin nan taji shiru daga gareshi da alaman bacci me nauyi ya kwashesa da kyar ta iya kwace kanta ajikinshi tayi juyi kadan tanamai bashi baya cikin sauke ajiyan zuciya tana matsatsin son ta gudu dakinta amma kuna duhu karar ruwa walkiya da tsoro bazai taɓa kyaleta ta aje kafafunta akasa ba bare kuma ta fita.

Hakannan ta daure ta danne xuciyarta bata iya komawa bacci ba after few minute da baifi goma ba tana dan lumshe idonta kenan taji motsin hannunshi akan gadon koda bata sani ba tasan ita yake nema, kkrin bude lumsashun idon nata takeyi caraf taji mutum a daf bayanta wani irin birgima cikin sauke nannauyr nunfashi yay ya bi ya rungumeta a zauce kuma gam gam kamar ma zai ballata bazata ta lunshe idonta jin duk jikin shi ya dauka da wani irin high fever me saka barin gangan jiki tare da elavated temperture, zafin jikin nasa har yaso ya fice a misali hakan yasaka bata yunkurin kwace kanta a hannun shi ba hala niimar lafya dake jikinta yake bida

tasan duk yadda akayi zafin zazzabin ne yake saka shi firgicewa cikin baccinshi batagama ayyana hakan aranta ba taji muryanshi kasa kasa yana furta innalillhi wa inna ilaihi rajiun Yana juyayi ajikintan cikin wani irin yanayin karkarwa da zafin ciwo me gigitarwa.

Da mugun sauri kuma a tsorace da yanayin nasa tajuyo tanamai fuskan tarshi, bakinta na rawa rawa ahnkli ta rike mai hannu cikin nataa sosai take murza masa dan ya dawo hayyancin tace doc..doc..tor..Doctor
juyowartan ke da wuya taji yawani irin fixgota cikin wata birkitaccyar runguma kusan tsandarewa tay a rikice dan saida taji noturan kanta dukka suna kunce alkci guda.

Hawaye suka taru a kwayar idonta kirjinta na bugu kamar zai ballo daga zuciyarta jin high fever yasakashi ya fara surutai, he is craving home, his mum, and his entire family, he is calling his mum tazo ta ceceshi kusan half naked yay ma jikin halisar duk ya kwaye mata saman kirjinta rabin nonowarta na waje kadan ne suke cikin riga,

tsabar yadda yake mata birgima ajiki itakantaa saida jikin nata ya hada zafi, shiyake cikin azaban ciwon amma itace take masa hawaye har tanajan shesshka.

sau tarin yawa sai taga kamar zai loosing control far mata, Dakyar ta iya controlling nasa tana shafa mai kansa ahankli har ya aje kansa akan saman kirjinta ta rungumeshi tana patting dinsa sama sama yake surutai cikin zafin zzbi

"If he love his family this much then why is he living his life away frm them.

sassanyar hawayenta na tausayinshi na sauka take raya hakan aranta cos sumting dont feel right at all.

Kamar dan karamin yaro haka ta dinga lallashinsa tanace mai mummynshi zatazo amma inaa kusan ma ince romancing inta kawai yakeyi, Daga can wajen bakin kofa in kaji sautinsa da nata da wahalar dayake bawa sassan jikin naata zaka dauka ko wani zazzafar romance sukeyi akan gadon nasa amma inaa.

Rasshinsa take kansa yana manne da kirjinta ta rungumesa cikin lallami

She shed too much tears in other to convinced him to relax And listen to her ita kanta batasan da cewa shidin yafita shiga family related mental trauma arayuwarsa ba.

bazaka taba sanin haka daga gareshi ba sai in wani ciwon ya kamashi

Toh Muddin tempuretun sa zai haura yakai wani matsayi to babu tantama sai brain dinsa ta amsa da irin nata discon.

Khaleel bai nitsu ba har saida jijyoynsa sukadan samu relieve sakamakon wani matsar dayay mata yahau jona mata shocking din hannunsa ajiki, wani irin zautaccen shafata yake tako ta ina, duk ta birkice tana kkwar neman kwace kanta wajenshi amma ina karfinsu ba daya ba, nan ne gingimammen length dinsa yasamu cin karo da abunda ya zautar dashi ya birkice, dan da ya matsetan kusan babu wani sassa na jikinta da bai gamatsu danashi ba
Tanajin yadda jerk din release yasaka jijiyonsa tantamewa yanami saki wata balaman nishi acikin ramin kunnenta jitay kamar zata tsaki fitsari ajikinta cikin kukan tsoro.

At that point saida taji tana nadamar jin tsoron duhu a rayuwarta dan tasani maza basu da wann yawan self control din, karyane su kebe da lafiyayyen namiji a duhun dare ga sanyi snn ace sha'awar sa be motsa akanta ba.

kamar log of wood haka takeji shin ajikinta she cant even move her legs daya matse a karkshin nasa, kirjinta na bugu kamar zai ballo waje akaro na hamsin, irin wann yanayi tasan da raping inta yace zaiyi cikin daren nan saidai azo kawai atattare sauran gawanta a hannunshi da safe.

numfashi ta har kagewa yake tsabar ta gigita dan ta bala'in tsorata da girman lenght dinsa dayake yakushinta yana motsi tsakaninsu kamar kububuwar da zai iya hadiye mutum a lkci guda.

Yana kammala relieving kansa zufan daya fetso masa ya fara diga mata akan kirji runtse ido tay sosai tana shakar dumin numfashinsa dake sauke matashi a kashin wuya

Kuka me dan kara tafarayi tana firgici sai taji dakansa ya tureta gefe ahankli bayan mikakkyar gabansa ta daka tsalle ta watso ruwan sperm shaaa acikin wandonshi kamar an zuge abunda ke cikin hanji cikinshi ne gabaki daya ahaka ya hankado dasu waje.

Kuma sai da hakan ya faru sann yaji hanklinsa ya dawo jikinshi gabaki daya. Yasan da cewa he messed with her body one big time ko wani irin tunani zatay akansa nan gaba oho.

Lumshe idonshi yay na dan wani lkci yanajin kukan datakeyi ahankli
Kasa hakura yay ya juyo cikin sanyin jiki ya dan kalleta ganinta yay a waje guda ta takune kanta akan gadon a waje daya tanata kuka.

baiyi wata wata ba ya matso daf tare fixgota jikinshi ta firgita zata turesa kenan taji ya rungumeta sigar lallashi.

Ita kanta batasan lkcin da yakai bakinsa ramin kunnenta ba suman kanta yake shafawa ahankli yana cewa Shussshhh shussh shusshhh...har saida yasaka ta hadiye kukan na dole kusan atare suke sauke ajiyan zuciya can snn yay yunkuri tare da ita ajikinshi lallausar lebben bakinsa ya aje dede ramin kunnenta yay whispering mata kalmar "sleep" deeply cikin rami kunnentan slighly placing an adorable kiss akan ear lobe dinta wanda yasaka jan wata doguwar ajiyan zuciya me sanyi tana manne dashi.

Daga nan Bacci me rai da lfya suka kwasa adaren harda minshari danko irin mafarki me tada hanklin nan khaleel baiy ayau ba dake akan kirjinshi halisa tay bacci tare dashi.

ana kirar sallahn asubh Allah yaso shi ya farka a dede lokcin aka dawo musu da wutar anguwar su yana bude idonsa sai kan kyakkwar fuskanta lunsashun idanunsa ya sauka.

kureta yay da sleepy eyes dinsa yanata kallon yadda ta mannu dashi sosai innocently acikin bacci murmushi ya kufce masa ciki sake wata kunyatccen smirks ya sosa keyarsa tuna irin abunda yay mata acikin dare, karan hanjinta yaja tare da hadawa nashi ahnkli yabi lunshe ido yace Am soo sorry baby girl, cikin wata iriyar shauki ya dada goga karan hancinsa akan nata muryansa kasa kasa kmr na wanda zai mata kuka yace "apologies for causing you is much troubles, i hope u wil forgive me for disturbing ur nite"..Yasan tana bacci bajinshi zatay ba amma be damu ba.
Chapter 127 · 0% Book details