Sashe 147
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bincike kayanta take Duk man kanta sai daya tsiyaye wajen neman kayan da zai saka tay kyau and decent at same time dakyar ta samu wani wengers flair gown dogo har kasa ta hadashi da expansive satin multi colour designer scarf ta zauna gaban madubi ta nitsu tanakan yiwa fuskarta wata breath taking nude make up me shegen kyau. Bayan nan ta zauna akan gadonta ta dauki hoton fuskartata ta turawa jasmine a wasap
Ta rubuta "tacha, how did i look ? Be serious.
after like 2 min jasmine ta amsa da tulin emojis tanamai cewa woww..are u going on a date??? Who is the new guy.
da sauri ta rubuta "Are u drunk, which guy? Ke bani son wasa..
okay fine u look faultless and breathtaking..
ta rubuta, ohk okay Thats great dama hakan kawai nake sonji banason ace make up din yay yawa dama.
Jasmine tace wait Wai ina zakije haka who are u going to meet?
Tace no one, sai na dawo kawai zan baki labari.
voice note jasmine ta turo mata me ban dariya duk da haka dai bata gaya mata komi ba.
Dan hira sukayi kadan Jas ta mugun shan mamakin jin cewa wai meenal ta dawo amma babban abunda ya daure mata kai shine da halisa tace mata"..Wann karon two wil play the game..
duk ta kasa gane metake nufi Amma tabbas tasan da akwai abunda halisa take nufi da haka.
*****Ta dayan bangaren Khaleel nakaiwa aiport ya samu har an kawo gawan grace a motar emergency, nan da nan ya kira asad ya hadashi da nadra aka nemo Kawun halisa mum din khaleel ta bada izinin aje a daukosa a jirgi azo dashi zuwa four ocl na yamma ake son abashi gawan yarsa ko yaje garinsu ya binneta ne, inma zai binneta a lagos din ne ma duk dai.
Ata fannin kawun kuwa tunda yabar lagos ranan ya koma benue bai sake ganin haske a rayuwarsa ba dan kuwa mama G zagewa take wajen cin masa mutunci, bayan dukan kawo wuka data masa akan batun raping din halisa dayay abayan idonta yay mata karya.
Masifar yau na gobe da daban..
Yanaji yana gani take ficewa kowani dare tana zuwa wajen saurayinta gashi be isa yay magana ba. Tunda yabar lagos Acikin tashin hankli da damuwa ya kasance, yau wajajen karfe 9.30 na safe labarin Mutuwan grace ya samesa,yaje wajen mama grace dan tazo suyi alhini amma haka ta sake taramai jama'a tace masa shida halisa ne suka kashe mata yarta ita babu inda zataje saidai shi yaje.
Tsabar wahala datalauci Kudin da zaije aiport din ma akawosa legos a kyauta dan yaga gawar yarsa da kyar da wahala ya samu aro, nan aka kawosa wajejen karfe 11:30 ya iso ganan headgtrs na foundation ya samesu khaleel
Duk yabi ya rude da ganin manyan mutane matan masu kudi da suke da hannu akan foundation din kowacce tazo, bari bari yake har aka gama duk wata formalities, gashi baida kudi baida dalilinsu, dan haka ko ganawa da fuskr gawan grace din baiyi ba yay signing cewa a binne ta anan lagos daga nan ya zame yabi rububin taro bat aka nemesa aka rasa tsabar tsoron dan kudaden da zai kashe na burial ya gwammci ya barwa halisa legal guidance inyaso ta karata da wahalar ita daya. Yanaji yana ganin ganan yarsace ta mutu amma kuma bazai iya binneta ba haka ya bazama gari yana dako domin kudin motar da zai gudu garinsu abunsa.
Wann guduwar tasa ya jawo gutsiri tsome da kananan maganganun masu yawa awajen wanda yasaka khaleel bai dawo akan lkci ba..
wajajen karfe daya da rabi Halisa na zaune akan couch tana face time da wasu abokan business dinta da suke kkrin zuwa nigeria akaro na farko ta kammala wayar kenan zata tashi taji kamar ana knocking abakin kofa.
Tashi tay ta bude taga khaleel yana tsaye ya yanayin daya shigon yasaka ta dubesa da kyau snn ta karas gabansa cikin sauri "doc are u okay???? Kallonta yay dan yasan dolene kawai ya gaya mata dan already wasu daga cikin member din foundation musmmn ma yorubawan cikinsu yan bin qaidar al'ada sam bazasu yadda su aje gawar gracy ya kwana ba, she have to knw so that the burial will be done as soon as posible tunda ma har an samu authorty na cewa hakan zaiyu sede baisan ya zaiyi yay hurting dinta da wann news din gatsau din ba basai kuma ya za'ayi ya fayyace mata cewa kawunta ya gudu yabar mata responsblityn gawar ba.
ganin be ce mata komi ba yasaka ta kama hannunshi, Lettern da grace ta rubuta tace abata dake hannunshin ta karba ahankli ta bude tafara karantawa....
Pls ina neman alfarman ku I have a pressing matter at hand now, ba lallaine na dinga post wann satin kullum ba ko akan lkci ko me yawa sosai ba🤗.
tunda ta kafa ido kan content din takardan bata daga idonta ba har saida ta karance shi tsaf nan take taji jikinta yay la'asr wani mugun sanyi taji ya rufeta, Hawaye ne masu yawa suke sauka daga cikin idanunta suna zuba kasa dan kusan araunane tadaga ido ta Kalleshi idonta cike taf da alaman rikicewa aciki.
Tambayar datake son furta masan ma sai taji duk yay mata mugun nauyi abaki.
Juyawa tay zata nufi batrum cikin sauri Yace "Halisa listen, kuka ne ya dan kufce mata tana karkada kanta a rude tace no no pls my sister cannot die no way" zai riketa tay saurin juyamai baya da sauri takama hanyar bathrum din tana kuka tana cewa "pls excuse me i want to be alone", yana kiran sunan ta amma ina..tana shiga ciki ta kulle kofar bamm da keys tareda zamewa kasa kan floor araunane cikin tsananin jimamin kalaman grace din data karanta tanajin muryan khaleel ata waje.
kuka ta dingayi tsawon mintina Bata fito ba har saida ta gama shanye abun ta kuma aminta dashi kafin nan ta share hawayenta tamiƙe tsaye a daddafe ta isa gaban sink ta kunna ruwa yana tsiyaya hannunta ta zuba tana debowa tana watsawa akan fuskarta tare da sauke ajiyan zuciya har saida ta wankeshi tas kafin nan ta dauke lettern akasa inda ta yasar ta fito waje dashi kanta na kallon kasa nan ta tarar da khaleel bakin kofar bathrum din yana tsaye cikin damuwa, tunkan ya mata magana ta wuceshi cikin sauri tanemi waje bakin gadon ta zauna jikinta a mugun sanyaye
tana sauke kanta kasa ta lumshe idonta sosai sakamakon jin taushin hannunshi datay akan kafadunta cikin lallami. Muryansa kasa kasa yace "I am sorry she cudnt make it! Haka Allah ya qaddara mata Pls accept my condolences.Ahnkli ta gyada kai snn tace thank u doc..ina take?? Can u take me to her? Maybe i need to go home and be with the family. gani yay hawaye ya sake cikawa acikin idanunta, wanda hakan yasaka ya dawo ta gabanta ya dan tsuguna suna masu fuskatar juna.
cikin lallashi Yace Halisa u cant go home kinji..
zatay magana cikin katseta yace zan miki bayani, but first..u have to listen to me can you? Batace mai komi ba tasaka hannunta ta share hawayenta tare da gyada mai kai ahnkli
hannunta ya rike cikin nashi kanta na kallon kasa da taushin murya yace mata Ur uncle was here amma,..nan ya fara bata labarin duk wani abunda ake ciki tun yana fada take zubda hawaye har saida ya gama snn jiki a sanyaye tace okay na fahimta. Zanyi,.But meyakamata nayi, ban taba binne gawan kowa ba and it had to be today ryt..cikin tashin hankli da damuwa ta fadi hakan dan kwata kwata bata san tana zata fara ba.
,.tashi yay ya zauna kusa da ita cikin kwantar mata da hankli "Yace Hey, relax i am here for u. Koma miye ne zamuyi tare ok, Foundation din ma duk suna tare dake but kinsan sha'anin mutuwa akwai wuya shiyasa suke son lallai family member suyi abunsu da hannsu lets just focus on how to make arrangemtmnt for the burial bfr four clk.
muryanta a sanyaye tace okay i will make a few calls to help with the burial arngmt,..dakanshi ya tashi ya dauko mata wayar tay dialling lambar uztaz sukayi magana ta tura sako ma shema, vicky da hadiza, snn ta kashe wayarta cikin su duk babu wani wanda bai neme Meenal dan yaji sauran labarin ba meenal kuwa tana ganin calls din amma haka taki ta dauka sabida tana tsaka da meeting ne duk ta dauka ma gaisuwar sallah ne dn haka ta share kowa.
Within 45 min aka gama hada mata komi na burial din sabida abun duk dai na kudine, grave service, akwatin gawa evything was set, khaleel ya basu location na inda zasuje a dauko gawar izuwa christian cemetary
Bayan an kammala komi ta shirya kanta da wasu kayan na daban, tay kuka fuskarta yay fayau zallan madarar natural beauty dinta ne kawai yake haskawa, a nitse ta fito ta sameshi a falo yana daga tsaye yana kallonta cos she looks good in almost evrtyhing tun bata karaso ba qamshin jikinta ya mamaye iskan wajen, ta kama suman kanta sama da bakin clip ribbon ta toshe idonta da farin rayban eye glass dan madaidaici sanye da wani riga me hannun net da straigt skirt duka bakake kirin har booth din dake kafarta ma baki ne kana ganinta kasan ba zallan mutuwar ne ya tabata ba, she is scared, anxious and alone, she just cant belv that zata binne gawar grace ita daya kamar wanda basu da gata.
bakaramin sacewa gwiwarta yay ba dan Banda khaleel dataga yana kkrin lallabata batajin da akwai wani wanda zai fahimce abunda takeji aranta yanzu danji take kamar the pain she is feeling is doubled and she is really alone witou a family..