Sashe 288
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
take taji wasu hawaye masu tsanann wutar zafi suna wanke mata fuskan ta juyo a raunace ta kalle idon mumynta muryanta harna sarkafewa jikinta na bari bari tace "mumy mijina ne fa..Khaleel was mine..He was all mine
...he married me, mumy Why is this happening to me...mummy why why
Cikin raunattcen kuka ta karashe maganan hajy nadiya ta rikota cikin lallashi..
cikin shesshekar kuka take cewa take wallh wallh bazan taba yarda ya rabu da ni ba..i cant loose him, Na shiga uku mumy does he even rember me at all? look he is all over her...mummy na shiga uku..
Bakaramin tausyinta hjya nadiya taji ba, ahnkli take rarrashinta take cewa this is not the time to think about love Amina mafita kawai zamu nema
..ure my only doter bani da kowa a duniya saike inkika mutu kika barni wann dan iskan mijin naki baxai ma san kinayi ba...he is already with another woman tun kina raye bare ma ace kin mutu, wallh baida imani tunda harya ya iya aurar so called best friend dinki..he obvisously neva even liked u for once.
A raunace meenal tace i know mummy, khaleel bai taba jin yana kaunata ba, ko kin manta sau tara naso na kashe kaina akansa amma bai taba nuna ya damu ko yaji tausayi na ba alkcin koda mutuwa zanyi wallh banajin zai tsareni, even as a joke bai taba cewa yana sona ba, ive stopd trying to agree with cewa zaisoni along time ago..
ta kara fashewa da kuka snn tace..But i want him, mummy inason khaleel, shine ya dace dani and i want to be with him i must be with him in ba haka zan mutuuuuuuu
..iyaka abunda nayita jin tsoro kenan tun farkon haduwar halisa da khaleel Tunda ta mareshi nagane cewa ya dorata a ransa and i have a feeling he wll like her wanda shiyasa nake ta lalata tsakaninsu...i neva want him to be atrcted to her cos i knw he wll neva stop kema kinsan halisa
Fa..kowa yana sonta kowa tana burgeshi..
what about me? I am not a woman too..i am not beutifull..??? What did he want..sex..a slave?
Wani kukan ta kuma rushewa da shi cikin karayar zuciya sosai ta kuma cewa khaleel ya cuceni mummy duk kkrina wajrn rabashi da ita saida hakan ya faru..he even married her
...ahhh mumy i feel like fire is runing tru my veins right now, look how he is spending all his money on her... wallh wallh wallh saidai muyi biyu babu...tunda kowa yasan Bandace da kowa a duniyan nan ba sai shi, she cant take him away frm me.. never!!
hannu hajiya nadiya ta saka akan fuskarta tana share mata hawayenta dake zuba kamr ruwan rafi cikin matsancin jin tausayinta tana cewa "saiki nitsu ki, ki bada koto hadin kai kibada shaida akansa kice yana dukanki kinji baby? He wll be force to leave with u har kafin nan mu samu mafita kinji...na miki alkwari ko raina zan siyar i wll make sure kin samu duk abunda ranki yake so koma miyene..weda he like u or not wallh sai ya zauna dake tunda shi kike so kinji babyna?
Kafin nan meenal ta amsa polisawa suka jata suka wuceta da ita ciki.
Daga bangaren su khaleel kuwa already lawyernsa ya binciko sosai ya gane inda mutanen meenal din suka dosa, with help of hadixa da kuma anty jamila suka shawo kan sirrikansu..but right now is too late to defend it sabida dolene sai an samu kwararren shaidar da za'a nuna agaban alkali.
Duk wani abunda lawyers din meenal suka zo dashi kaf saida aka gaya musu, suna cikin maganan kawun halisa ya kira khaleel suka y magana agefe shine ya gaggaya masa iyakar maganan da zai furta agaban kuto akan each evidence da su meenal zasu bayar akansa da matarsa tare da sanar da shi cewa sun aiko nasu team din special force da za'ayi penetrative survey a inda uztaz ya mutu izuwa next zaman kotu dan they wll need a strong evidence da zasu gama da case din meenal gabaki daya.
Khaleel was convince da tattaunar dan hanklinsa sosai ya kwanta nan lawyer dinsu ya gaya ma halisa iyakan abunda zatace agaban kotun itama..
Saida har aka gama nitsuwa a kotu snn suka shigo ciki khaleel na rike da hannun Matarsa daga can meenal take mika wuya wajen kallonsu da hawaye taf a idonta har suka zauna Awajen zamansu snn aka fara gabatar da sharia cikin nitsuwa.
Lawyern meenal suka fara abun zafi zafi suna maida abun kamar an nuna warayya da aka bar khaleel ya gama wasa da hanklinsu kafin nan yaxo
akan haka Saida aka kwashi kusan minti sha biyar ana musayar yawu daga bisani aka bar maganan da lawyen khaleel ya kawo zancen cewa inhar an amshi dalilin bawa meenal house arrest on the basis of sickness shima khaleel dolene abashi sarari sabida matarsa bataji dadin jikinta ba.
They have to leave it at hand sabida in suka matsa zai jawo ace meenal ta dawo ta zauna a behind bars..
nan aka fara zazzfar muhawarrwa tsakanin lawyoyi gana fadila gana khaleel gana meenal din
altho meenal suna da shaidojin da manyan points akan zancen aurenta a khaleel Musmn akan dukan daya taba mata, har lkcin anata ganin lefin khaleel, saida fadila ta fara kawo mata cikas wajen bankada Wasu sirikansu na yadda meenal din tay ta auri khaleel din on the basis of series of suicidal manipulations.
Babu kalar sharrin da meenal da lawyers din ta basu ma khaleel da halisa akan aurensu ba amma koda fadila ta shiga tono magana frm the scratch sai yasaka hanklin kotu ya rabu kashi biyu.
Game da maganan mutuwar uztaz kuwa ga nan eye witnesses including halisa fadila and few odas amma dake su meenal sun riga sun goge duk wata communcation evidence yasaka kotu bata wani dabbakashi ba.
Lawyers din meenal sukace Sam halisa da khaleel ne suka boye uztaz dan ajefa meenal a prison for life ko akasheta dan suyi rayuwarsu na cin amana tare.
Mamakinsu daya ne da duk wani provacative argument da suka kawo khaleel amsa daya yake basu bayajan maganan strickly yadda leut abbkar yace masa yayi hakan yakeyi wanda hakan ya daure kan lawyers din meenal din bana wasa ba.
Sabida sunsan in mutum nada gaskiya zai iya bakin kkrinsa ne wajen kare kansa da zafi zafi amma khaleel neither accept their allegations and nor fight their opinions. Saidai ma fahimtar inda suka dosa dayayi..
anyi muhawara kala kala ata kowani bangare anyi kare jini biri jini sabida fadila tana da strong point akan case din meenal din sosai.
Daga karshe haka aka rurrufa aka bawa meenal
4 weeks of muder and mental medical probation tare da bawa khaleel trying time on the bases of marriage laws and resolutions sabida charges na mental torture dakemq meenal din ta tuburewa kotu cewa ita tanason mijinta haryanzu wanda yasaka kotu takeson ta basu dama domin clarifying shin eh dagske ne yana contibuting mental state inta ko a'a.
nan ma aka bawa su fadila da halisa wa'adin kawo ma kotu provable evidence gaban kotun game da mutuwar uztaz a shiga ta gaba
duk cikin sharian nan abu dayane ya batawa halisa RAI wanda shine da aka hana khaleel rabuwa da auren meenal up untill her mental case is dissolved badon kishi ba saidan Sabida bata son wani abu yaje ya same mijinta da zai jawo ta rasashi shima.
He was asked to stay married to meenal ixuwa lkcin da kotu zata tabbatar dakanta.
Lawyers din meenal din suka bashi wasu ridicoulous dokoki na cewa ya bawa meenal wasu kudade which was objected by the court sai akace he shud just make sure that meenal is healthy and alive kuma a karkashinsa har xuwa lkcin da za'a dawo sharia na gaba.
Ita kuma meenal kotu bata amince mata tabar garin ko kasar ba, she is still tied down under police Investigation bazata zamo free ba har sai an gabatar da gawan uztaz ko wani tbbatacen sheda da zai nuna cewa ita ta kashe shi, ko ya mutu, dan hatta likitan da zaina dubata yanxu police zasuna monitoring dinsu.
Bayan angama case meenal ta samu abunda take so amma sosai abubuwa suka dameta dataga khaleel bai damu ba ko kadan.
Lawyers dinta kuma babban damuwarsu fadila ne, aganinsu fadila is more a threath to them now than halisa kuma in suka kasheta zai zamo wani case na daban.
Ita kuwa fadila already da aka zaman kotun sai taji kamr idonta aka kara budewa, ranar ana fita ko tsayawa su gaisa da halisa batay ba, tayi kira ta bada contract akan atattaro mata cctv video evidences na gidansu meenal na dacan da suka siyar.
Luckly enuf mai gadin gidan ba a akoresa ba snn new owners na gidan basu shiga ba tukuna nan da nan ta basu wani abu aka hau binciko mata right frm d day da meenal da mamanta suke kulla makircin bin malamai akan khaleel tareda maganan suicide each time just to trap khaleel into marriage, sosai tay zama dasu dan haka babu abunda bata sani wanda sukayi ba.
Tun kafin hanklin lawyers din meenal yazo nan fadila ta riga ta kwashe evidences din duka tare da cewa securityn su goge dan kar azo yay tempering dasu dan yadda meenal takejin saita kawo karshen kowa hakama fadila takejin saita kawo nata karshen...NA KUDINE
TO PAY CHAT 08060712446
Bangaren su khaleel koda suka koma gida mahaifinsa ne yace masa kar ya damu is only a matter a time da gaskiya zai fito, snn yabi yay masa nasiha game da evidences din dukan meenal da aka sa a kotu. Yace masa no matter what nan gaba kar ya sake aikata wani abin da zai zama hujja akansa agaba hakuri da juriya yana da riba sosai.
meenal da mum dinta suka koma gidanta dan ta kimtsa kanta and she was seriously thinking cewa khaleel zai kawo halisa gidan nata su cigaba da zama anan. Sun hada mugunta kala kala da makircin da zasu kulla amma kuma duk abanza.