Sashe 262
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jasmine ta tausaya ma fadila sosai dan haka ta rarrashe fadilan snn tace mata taje gidan iyayenta kawai ita zatay magana da Halisa Bayan ta huce she wll get feed back frm them.
Fadila ta mata godiya sosai snn ta fito ta samu mr shuiab yana tsaye a kofa ata dayan bangaren cak ta tsaya tana kallon sa da tunanin yaji duk wani sirrinta da bata gaya masa ba. Musmmn na cewa tana da HIV kuma da irin rayuwar da meenal ta jefata aciki, bayan sun jima suna kallon juna hawaye ya sauka mata ta share jiki a sanyaye.
wuceshi tay batace masa komi ba ya biyota abaya har suka kai bakin motarsa dake shine ya kawota domin ta bada hakuri, isarsu gaban motar ke da wuya ya fixgota baya, suna kare hada ido ta fashe masa da matsanancin kuka mai tsuma shima idonsa ya ciko da ruwa sosai
Ciki kukan ce masa takeyi she is not a good person ta cutar da halusa Kuma she is hiv positive bai kamata su cigaba da abokantaka da juna ba, now that he knws all her secret da irin backgrnd din data taso aciki da irin ciwon dake jikinta is best kawai su rabu ita zata koma gidan mahaifyrta ta zauna acan.
Baice mata komi ba harta gama kukan tay shiru, cikin tausaya sosai ya riko hannunta ya sakata a motarsa suka nufi wani wajen hutawa da babu kowa sai su kadai. Duk kanta ya daure bata san mesa sukazo ba, da kyar ta amince ta zauna iska me sanyi na kadasu snn shima ya soma bata labarin nashi rayuwar wanda acikin abunda ya faru da ita kadan ne bai faru dashi ba. Kusan ma ince mutane biyu ne suke rayuwa iri daya ata fanni daban daban, the law of phsychology says dats how soulmates meets.
Similar life experience, energy, trust at first sight wanda duk sunnaji akan junansu.. hanklin fadila saiya kwanta data ji labarin shuaib kusan irin nata ne, sunfi awa hudu anan azaune suna hirar rayuwarsu shakuwa da amana na ginuwa a zukatansu sosai duba da cewa dukkansu suna fama da matsala iri dayane a rayuwa.
Ana daf za'ayi sallahn zuhr ya kaita gida dan ta huta shikuma ya cigaba da kulawa da harkokin Halisa duba da uztaz baya nan yanxu.
Bayan kwana biyu jasmine batace ma Halisa komi akan fadila ba harsaida taga Ta samu nitsuwa sosai.
Altho bawai matsalar fadilan yasaka ta mance alherinta bane, kawai dai taji ciwon boye mata komi datayi ne dan batason zama da selfish mutum wanda zaina amfani da ita for his personal interest duk dama bayanan fadilan yasaka ta gane desperation dinta ta kuma tausaya mata amma dai still batasan ko zata iya cigaba da zama da ita ko bazata iya ba.
Yanxu so take ta tursasa kanta neman ilimin addini dan ta samu abun da zata dogara dashi itama. They spend the last day discusing abt that with jasmine da yamma can mijun jasmine din ya kira akan cewa zaizo lagos gobe da safe sau wuce gida tare. She wanted to stay few more daya har sai ankamu meenal amma halisa tace maata aa dake ma khaleel da su maryam suna kulawa da ita sosai. Washe gari jasmine ta gama tattara kayanta suka zauna abakin gado suna yar magana akan lamarin fadila da abubuwan da zata sako agaba.
Halisa is planning to move on and take bold steps.
Jasmine kuwa taji dadi sosai dataga wann karon Halisa is not sounding too nice akan meenal
altho vicky contibuted so much to the whole thing duk dan sanda ta kirasu awaya saita jadda ma Halisa cewa meenal was neva a friend frm d begining kawai ta rabu da ita for good and justice must be served for uztaz sake.
Itade halisa bata ce musu komi amma kusan abunda ke ranta kenan, tasan zata iya hakura da komi amma batajin zata iya hakura akan mutuwar uztaz, so for sure dolene tsakaninta da meenal ya zamo babu sani babu sabo.
Duk anata bincikn nan ne amma har yanxu Dukan su basu san cewa dalilin meenal yasha bambam da nasu ba.
Kowa ya dauka akan fadarsu da fadila ne yasaka tay wann abun sabida ankwace kanfaninta na talba da kuma haushin faduwarta kasa a buziness gabaki daya babu wanda yasan cewa akan mijinta tay deciding ta kashe fadila dan alkcin gani take kamr zata kashe tsuntsu biyu ne da dutsi daya.
jasmine ta mata nasiha akan yanayin rayuar fadilan tanamai gaya mata yadda fadilan take kirarsu awaya kullum danta ji lafayrta and how remorseful she was tun suna asibiti. Acewarta bakowane yake da karfin xuciyan da zai yafe irin wnn abun ba, saidai kawai a dauki hakan a matsayin qaddara da kuma sanadin daya jawo musu ganin mutuwar uztaz da ya girgiza kowa.
jasmine insist that fadila must be brough back to her position koda bazata sake mata fuska sosai ba, amma dai karta koreta ko ta rabu da ita akan wann abunda ta aikata. Halisa batace komi akan haka ba har saida suka kawo maganan shirinta na zuwa wajen mahaifin khaleel domin sanar dashi ta sauya addini
And one other surprise Data boye aranta bata gayawa jasmine din ba har saida mijin jasmine yazo ta rakasu airpot suka ma juna sallama ta dawo gida.
jasmine na shiga jirgi kenan ta bude jakarta sai taga post card daga wajen halisa da mamaki ta bude ciki ta hau karantawa taga sakon godiya and also to tell her she is going to propose to khaleel and live their happy life insted of wasting it on looking for meenal. Tsabar murnan da jasmine taji aranta hawaye ne suka fara sauka a idonta mijinta ya amshe katun ya gani shima yana murmushoi suka rungume juna cikin muryan kuka tace mishi
Awwwn Halisa just made the best decision of her life today Alokcn har Allah Allah take taga sun sauka ajirgi domin ta kira ta awaya she kept staring at the card and smilling.
Halisa na komawa gida ta kashe wyarta tasha maganin da khaleel ya bata tadan samu waje tay bacci cos the house feels quiet gashi tana yawan mafarkin yadda abubuwa suka faru tun ranar bata samun baccin sosai.
Can da yamma Ta farka ta kunna wayar text din jasmine dana vicky dana khaleel din duk ta gani amma bata kula ba ta kira shuaib tace masa tanason ganinsa cikin gaggawa. while she sleeps She just rember dat sun rabu da uztaz ne ayayinda zaijeshi ganin ACP akan maganan kawunta. Dan haka takira
shuaib tace masa ya kira fadila yace mata taje wajen tay confirming snn su sameta duka agida.
Jikinshi na bari bari yaje gidansu fadilan da murna a yanayinsa ya sanar da ita cewa da ala Halisa ta dawo da ita bakin aiki..Tun anan fadila ta share hawayen farinciki dan harta cire rai gani take kamar bazata yafe mata akan mutuwar uztaz ba.
Da wani irin azama ta shirya suka wuce wajen acp din dan yanxu she is more than ready taga ta yi wani abunda zai dan faranta ma Halisa rai ko da duka farin cikin rayuwarta zata bayar kuwa.
suna isa wajen AcP suka gaya mai abunda ya same uztaz Din haryace musu ai shima yaji labari case din meenal na hannunsu shiyasa ma bai dame familynsa ba yace har sai angama makoki.
atake yay ma fadila duk wani bayanin abunda ake ciki Game da kawun Halisan Bayan sun gama da nan ita da shuaib din suka nufi wajen halisa agida suka sameta tay wanka ta saka wani riga da skirt Mai bazuwa dogu tay rolling aknta da smll veil Duk dama bata shafa komi a fuskanta amma bakaramin kyau tay ba
Tun isowarsu gidan gaban fadila yake faduwa sosai, Halisa ta karbesu normally suka zazzauna akan chair after a while ta dan musu magana akan abunda ya faru snn ta ma Fadilan fada tare da jan kunne.
bayan haka fadila ta dada bata hakuri snn ta dada bada tabbacin cewa zata jajirce kodan uztaz she wll double her effort to compensate him. Halisa ta kara raba musu shugabanci dan su cike inda uztaz yake tabawa..
File din dake kumshe da bayani akan kawunta suka mika mata snn fadila ta mata bayanai kadan snn ta sallemesu suka tafi, tun ranar da uztaz ya rasu fadila bata ji sanyi aranta ba saidai taga alamar kmr halisa ta sauko.
Bayan tafiyarsu ta bude file din ta dudduba taga cewa tabbas bayanan da
fadilan ta maata gaskiya ne kawunta might be alive, an samu mutane kamar takwas da suka bada sheda akan wani homeless mutum dake yawan kwana agefen kabarin babanta a benue amma kafin akamasa sai ya gudu in zaa shigo da gawa next sai ya dawo ya kwana reports ya nuna cewa mutumin ya jima yana haka amma ba aci nasarar kamasa ba haryanxu ba.
So ppl think he might be her uncle datake neman ruwa a jallo..hawayen da ya zubo mata ta share cikin sauke ajiyan zuciya ta tarkata report din ta aje gefe snn ta fada sabon wanka sabida tanaso su hadu da khaleel ta riga ta gaya ma maryam sakon ta gaya masa dazu datazo dubata....Paid book..
COMPLETE NOVEL WAIT LIST GROP IS OPEN
*_"MUFTARIQ"_*
BY SURAYYAHMS.
®Edited seriies.
_labarin wata tsaftacciyar Soyayya hade da rayuwar wasu yan mata kyawawa guda biyu da suka kasance yan uwan juna ɗaya ta kasance tamkar "hagu" daya ta kasance 'dama" wajen raayi da yanayin rayuwa, sun ci karo a acikin Duniyar_ _kokonto tare daV banbance kiyayyar talauci da soyayyar gaskiya akan namiji guda ko ya abun zai kasance oho??_
*the book is ready* amma Will be out only...on *25th August*
Wanda suka booking dawuri will get discount on the document...
*Buy now sai asaka a wait list group..yana sauka a tura maka documents naka kasha karatu🤧*
Labari ne me cike da darusan rayuwa...
Dont miss it❤️❤️SURAYYAHMS
PAID BOOK
ruwan wankace cikin babban full size jacuzzi bathtube me asalin qamshin original himalayan salt daz mixed with lavender and licorice extracts dasuka cike cikin bathrum din da sassanyar qamshinsu mai kwantar da hankli da saka nitsuwa a gabaki daya gangan jiki.....