Sashe 2
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tayaya kenan zata iya sake Aminta da meenal musamn datajiyota tana cewa bazata taɓa kyaleta ta samu wani cigaba arayuwarta ba dan kawai itace ta taimekata a lkcin datake cikin tsanani??
Babu wani tantama ko shakku yau din tasha mamakin sabuwar fuskar meenal daya bayyana mata a sarari, tsananin mamaki... irin wanda dakyar kwakwala yake iya daukawa.
Aragwabe jasmine ta sake hannunta ta koma da baya baya cikin wani iriyar mamakin dayaso ya taɓa mata kwalkwarta acikin dakikanin lkci.
Bata iyacewa komi ba face memeta kalamn da halisar ta gaya mata cikin rawan murya duk dama tay harsashen hakan tin farko amma dataji abun ya faru sai kuma brain dinta ya rude bana wasa ba.
Kuka kawai Halisa takeyi tana cewa nifa bansan meye amfanin rayuwata ba..ina zanje inji sanyi, yaushe baqin ciki zai rabu dani jasmine? Musammn ma idan ina zagaye da mugayen maqiyana masu fuska biyu?...Duk abunda nayi na adalci makaina its alwys come back only to hurt me... Like i dont derseve peace of mind..like i dont derseve to be happy...nobody really care about me,so i dont get what am i doing in this world if its just gonna be this cruel to me...inhar meenal taymin haka a duniyan nan who did u think i will ever trust now???? Ta nuna min so da amana na fitar hankli
And...i treated her like my own bloood har raina nakejin meenal kamar yar uwata. This is too much for me.. Kinsan zafin da nakeji araina yanzu kuwa???? Wai Duk inda na shiga neman soyayya ko wata alaka sai yaxo ya zame min ciwo me radadi ne? banyi zaton maqiyana zasu fito daga cikin shakikaina ba.
Ta riƙe zuciyatta jin yana raya mata abubuwa dayawa...
kafin kace wani abu numfashinta ya fara kwacewa hartakai kasa ahaka tari me tsananin karfi ya turnuketa..
tsorata jasmine tay ta miƙe tsaye jikinta na ɓari kamar mazari dan Gani take kamar Halisa zata amayo jini dan ba acikin hayyacinta take tarin ba.
iska gabki daya baiya kai mata har ramin hancinta, domin kuwa kwakrlta tunawa yake da dukkan wani abu daya wakana a rayuwarta marar kyau tun tun tana karama past miseries and traumas zallan marasa kyau da irin tarin mutanen da ta asalin amincewa dasu snn sukazo suka tozartata suka yaudareta har izuwa yanzu.
She just tot she is suppose to be dead.
Batacanci tay rayuwa ba sabida duniyan nan bai dace da ita ba, bata shigo cikinsa a sa'a ba.
Ace tun tana yarkarama babu wani rayuwa me dadi da zata iya tunawa mai yawa saina yawan baqin ciki?
Death is just the answer, maybe then she will rest from traumas and all these miseries dan Batajin nan gaba zata iyayin adalcin barin kanta cikin wann irin gurbataccen rayuwar..
Tasani nata ya kare tunda har kawunta dayake jininta na asali ya mata ciki snn ya tozarta da zach daya nuna mata amana da tsaftacciyar soyayyar da ko a korean film albarka ya zo ya walakantata da meenal data zame mata tamkar gangan jiki ta koma bayan idonta tana munafurtanta..
Mutane na kusa da ita sosai sun taru dukansu sun cutar da ita toh duk duniya babu wanda bazai iya cutar da ita ba.
Koda ta rayu Tayayama zata iya sake amincewa da wani Dan Adam ynxu??Wani abin baqin cikin ma baya taso mata sai ta tuno da irin fuska biyu da meenal din take sakawa agabanta. Cos This even hurts her more than words can say...
duk wani tare mata fada da mata kuka da nuna damuwa tare da daga jijiyar wuya dominta dama duk na karyane kallon ta kawai takeyi kmr marar hankli?
She felt too stupid right now datasha yin kuka akafadar makashiyarta datake zuwa mata da fuska biyu.
Kanta ta cusa atsakanin kafafuwanta tanajin kamar ta hadiye ranta ta mutu cos Her brain is compltely detached from anything positive tabi ta cire ranta akan komi.
Dan har jasmine din dake gabantan ma gani take kamar itama wata rana zata yaudareta, ta tuno da uztaz..sai kuma tsoron cin amana ya fara shigarta tasoma jin kanta kamar zomo a gaban zakuna a tsakar jeji.
Wani iriyar tarine ya turnuketa harta fadi kasa tanayinshi cikin gigicewar tunani...
a mugun rikice jasmine ta haura step dan taje tadauko wayarta ta kira ambulance for quick emergency intervention
Haurawarta saman ke da wuya halisa ta mike da kyar tafara bubbude drawers din jasmine din inda tasan tana aje guns danta kashe kanta bata samu ba, tabi ta birkita ko ina bata gani ba sai key din mota data dauka ta dunkulesa a hannunta.
Babu inda ya fado mata akanta face tajeta third mainland bridge.
Batare da bata wani lkci ba tabar mata palonta awargaje Snn ta fita, tabi ta kulle jasmine din da lock ta waje..
Kusan ince idanunta a rufe ta danna key din motar Data dauka ya budu da kansa sport car ce mai kyau, daga ita sai yar rigar baccin dake jikinta babu takalmi ta fada ciki ta danna horn ma mai gadi ya bude mata gate din acikin gaggawa dan amatse ta danna horn din sosai
Wani irin Murza motar tay tunma Kafin me gadin ya kammala wangalewa Harta fixge motar da mugun gudun ta bar arean wajen daga nan hanyar third mainland bridge din ta dauka inda babban tekun lagos yake wucewa..
Haka jasmine ta sauko kasa a rikice da waya a hannunta kusan a rikice take dannawa sai bata ganta anan ba, katse kirar tay tahau dube dube tana kwala mata kira...
Gabaki daya ta bata lokcinta wajen dubata harsu cikin toilet da bathrum duk bata ganta ba, kirjinta na buguwa tayo kofa a guje tana tabawa nanma taji an kulleta aciki dam dam.
Girgizawa tay cikin tsananin damuwa tace "Damn it" kira ta dinga dannawa me gadinta amma dake gidan babba ne sai baijita ba.
Saida ta hakura ta kirasa a waya snn yake cemata ai yaga halisan ta fita a mota agurguje bata tsaya karasa jinshi ba tacemai yazo ya bude ta.
Yana budeta A rikece ta yo waje itama bawani suturar kirki ajiknta dan Duk ta Tsorota bata san ina halisa zataje awann yanayin ba bata kuma san mezatay ba
Me gadi yana budewa Itama motar ta dauka ta shiga gari neman halisa sede hanya daban daban sukabi atunanin jasmine hala ko wajen meenal din halisa zataje.
Ita kanta driving take tana hawaye musammn inta tuna irin dankon so da shakuwa da halisa suka nuna ma junansu ita da meenal na tsawon lokci tamkar yan uwan jini.
Ita sam batasan wata irin bahaguwar mace bace meenal amma koda ba a fada ba tasan this particular issure yay ma halisa ciwo harma fiye da yadda taji alkcin da zach ya rabu da ita.
Halisa consider meenal as her own blood sister dat she neva had,komi ta samu na duniya meenal ce farko,arayuwa da wuyane ka gaya mata abu akan meenal ta amince maka muddin abun mai munine.
She can do anything for meenal's sake dan matsayin data aje meenal din aranta is truly undecribable. .gani take kamar wann karon kam halisa bazata iya daukar abun aranta cikin sauki ba.
Itakanta Jasmine datayi harsashen hakan farko daya faru kuma sai taji abun ya mugun girgizata...she fear for halisa.. gudun motarta ta kara kodama za ta cimmata cos she knew halisa will need sumone to hold on to her titely duba da jiya jiyan nan zach ya gama mata nashi ga kuma na meenal yau da safe.
Sosai Tsoro yacikawa jasmine zuciya tana tukin amma gabaki daya hanklinta baya jikinta sai juye juye take tana duban hanya koda zataga kawarta amma ina batagan ko me kama da ita ba..
Dagata dayan bangaren kuwa zaune meenal da mahaifyarta hajya nadia suke acikin fankacecen bedroom dinta dayaji kayan duniya Ac na busowa takotaina hanklinsu kwance da tunanin Halisa tana daki tana bacci.
Suna zaunawa Hajy nadia ta sauke murya kasa kasa snn ta kalle meenal din tace babyna ince mijinki yayi nisa bazai dawo ynzu bq dan bana son nakawo miki zancensa yazo yajiyo mu yace nice nake lalata muku aure...
Meenal tay murmushi tace kai mumy kin cika tsoro toh inma yaji sai me???..me ya isa yayi, cikin kyabe baki tace hmm ni de wallah bana jin tsoron khaleel Nikaina ina da tarin abubuwan da zan gaya maki akansa dan kwana biyun nan ya canza min gabaki daya kuma ina tsammanin uwarsa ce take cusa masa wani ra'ayi akaina
Cikin sauke ajiyar zuciya hjy nadiya tace ke da Allah bar wann maganan agefe, wake maganan mallakar namiji bayan ana zancena nemen kudi, kinga Amina.. da Akwai wani babban dalilin dayasa na ce miki kijirani kawai nazo lagos din nan mu hadu dan kona gaya miki awaya bazaki fahimceni dakyau ba.
Acikin matsuwa meenal ta gyara zamanta tana kallon hjy nadiya snn tace toh menene ƙhaleel din kuma yay a Abuja mummy..?altho naga ya dawo da wani tsinannen girman kai.. ina magana yana magana he has no regard for me now.
Hajya tace hmmm Amina kenan ai dole yaron nan ya fara miki girman kai...ke Wasu abubuwa ne suketa faruwa acan Abuja kuma bana son mutattauna shi a inda khaleel zai jiyomu.
Are we safe to talk here ko zamuje wani wajene??
Meenal batace mata komi ba ta dauki wayarta tayi dialling after some time aka dauki wayar.
Muryanta a kisininance tace "Hey Khaleel are u almost done with ur gym hours..? Muryansa kasa kasa kmr baison amsawa Yace nop meya faru and Why are u asking me. Sama da kasa tay rolling idanunta adan fixge Tace ohhhh, nothing. Amma inka gama zaka dawo gida yanzu ne? Ammm..you see..mum and i..cikin katseta alamn baison ma yaji zancen yace is okay dont stress.. badawowa zanyi ba, daga nan zanje wajen abokina engr Hafeez ne a site din aikinsu..
Tace ohh okay..in zaka dawo gidan just alert me.
Baice mata komi ba ya katse wayarsa yabi yasaka wayar a silent.
Haushi hakan ya bata taja tsaki, shikuwa Ya sauka akan trade mill machine dayayi gudu akai ya jawo towel din dake cikin bag dinsa ya goge zufan jikin shi ya wuce washroom ya cire gym singlet dinsa ya watsa ruwa akansa ahankli yana sauke ajiyan zuciya.