Sashe 157
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gashi jiya sun yi video call da sauran kawayen su kowa dayaga pendant din a wuyan halisa saida yay gushing, yay magana akan kyaun design dinsa, Halisa duk ta ruda musu tunani datace musu is a gift frm sumone, snn taki ta gaya musu wanda ya bata gift din, haka aka kafa cafta akai, shemau da hadiza suna ta murna halisa tay sabon saurayi, vicky ce taso ta dan dago abun amma batace komi ba, take dan tsokanan meenal subtly cikin wayo da wasa cewar ko meenal din zata iya zamowa first uwar gida of the clique, ranar ma da kyar meenal ta iya bacci dan tsabar baqar kishi dan ita kadai tasan da cewa mijinta ne ya bada kyautar ruby pendant dinnan da akayi caftarsa acikin kawaye.
da kyat ta cire abun pendanr din aranta ta tura kudi cairo amata irinsa, kwana biyu duk tabi tabawa mum dinta labarin cewa khaleel ya siya mata limited riyadh edition na zoben azurfa me kan original diomond stone tasaka hakan aranta bana kadan ba.
Mummyntan kuwa ta zugata akan cewa tunda bai kawo mata har daki ba har akaci kwana biyu ita taje dakanta kawai ta amsa tunda tasan nata ne. yau Da wuri tay bacci dan ta samesa a room dinsa da safe kafin su fita.
Washe gari da safen halisa ce zata tukasu izuwa office dan haka da wuri ta tashi arnd six na safe ta hau kimtsa waje har tay musu breakfast sukaci subiyunsu tun seven thirty, tana daga kitchen din tana kimtsa wajen datay girkin shikuma yaje shirya kansa a dakinsa dan su fita akan lkci dan yaune zai fara aiki akan test dinsa na farko shima.
All Black suit na veserce dede jikinsa ya saka yana kkrin daura tie sai gata nan ta shigo dakin nasa a nitse lkcin har tagama shiryawa, juyowa yay da tie din yanata kallonta, fitted riga me dogon hannu da guntun skirt ne ajikinta dats so elegant and decent kalar skirt din maroon rigar kuma gold, takalminta shima gold da dan side bag dinta data rayata a saman kafadan ta. kallon dayake matan yasata jin nauyinsa tana turo baki ta karaso ta amshi tie din a hannunsa takarasa dora masa tana cewa doc Its almost 8:30 fa amma baka gama shiryawa ba, are u this lazy, yaune fa zaka fara test ko ba haka ba ne?
Jiyowa yay yana kallonta da mamakin jin ta iya tunawa yana murmushi yace " hakane madam i am not lazy am just.. nostalgic, banajin kamar ina da energy. karamin dariya tay "pls cut it off" babu batun lalaci, u need ur energy dan muna da abunyi da kudi sosai arayuwa, so u need to work harder mm?
ahankli cikin narkakken sautn murya me kashe jiki Yace "what if i dont want to work hard..na zamo bani da ko sisi, kema zaki jefar dani a titi ne?
Murmushi tay ta kalleshi dan tasan frustration din meenal ke sakashi irin wann tunani. "Money is not evrything doctor,kudi baiya iya kawo farinciki baiya dawo maka da muhmn abubuwnda ka rasa, baiya iya siyan maka lafiya da kwancyar hankli. Kawai Ana nemansu ne sabida ayi rayuwa me sauki snn agujewa rainin masu raini,..zai magana cikin katseshi tace shushh, don't take me seriously. kudi is actually the root of all evil, but i want u to have more of it so that u can spend it all on meeee. Baisan sanda ya fashe da dariya ba sabida yadda takarashe maganan so confident and childish ga rigima da shagwaba da komi..
"you are crazy girl u knw. So Kudin nawa zan nema ne ma dan spending duka akanki..
tana dariya cikin sanyin murya Tace of course ko ban kai wajen ba ne.???
I told u i am a queen, so, u wll treat me like queen elizabeth.
Dariyar tasa ya katse yana murmushi me sanyi snn yace fine, kema kinsan kinkai harma kin wuce hakan, ure my friend rember? Ke da bakinki kikagaya ma mamana hakan. Cikin takuna fuska da basarwa tace ni? No..ni bansan na fada ba. Hannunta ya riko suka tsaya daga jikin table dinsa "yace toh naji ke mecece awajena? tell me i want to knw. Roling masa idanunta tay cikin muryan shagwaba datake saurin narkan dashi, muryanta kasa kasa tace i dont knw ni bansani ba, tadada takuna fuska a shagwabe tace"arent u my doctor?.. Ai cewa kayi ma mum dinka ni patient dinka ce, itace tace friends nikuma nace nata yes. Dariya me sanyi yay ganin kalar turo mai bakin datay datake maganan, yace toh jinyar taki ai is part of the deal and rember u say u wll teach me business so that will make us buzz patners, Snn i want to be ur friend too, like good friends, buddies..so what did u say abt that????
Shiru tay batace komi ba yanakan kallontaa ya dada matsowa daf da ita suna masu kallon idanun junansu duk tension din dake wanzuwa cikin kwayar idonta yake kalla ahnkli yace "u dont want to be my friend? Tace i dont knw..i'm deciding. Ahnkli ya gyada mata kai yace karki damu i wll wait duk sanda kikaga gama deciding" zai juya kenan yaji ta kamo hannunsa ahnkli ta dawo dashi gabantan suna masu kallon junansu cikin sanyin yanayi, cikin sauke ajiyan zuciya tace "Listen, i will love to be ur friend... but.. i have my conditions..girarsa na sama adage yace toh, inajinki what is it mmm
Dan shiru tay sann tace
"No lies, no secrets.
Ahnkli yace dats easy
I dont care if u dont do the same as long as its u i will trust..
Daya furta hakan Sanda ta dau kamr minti biyu cikin jin sanyin kalaman nasa acikin dodon kunnenta Cikin lumshe ido da budewa tace umm okay, ..will u also do wat i eva i ask u to do? I mean The business patners part. Kawai innace maka muyi abu sai ka nitsu muyi, kagane ko???
Yace okay, ure the boss.
Is that all, tace uhum, yace okay i have sumting special to give u for accepting to be my friend
Tace what is it??
Hannunsa yasaka ta bayanta ya jawo twin ring din ya bata, tana kalla ta dan dauke idonta akai cikin tunowa da abubuwa masu yawa da suka saka atake mood dinta ya sauya idonta suka kawo ruwan hawaye tammmm
Yace "i know u dont like rings anymore, amma fa Dolene wata rana kisaka a yatsatun nan naki dan
Inbaki koya sawa ynxu ba it will give me more reason to say ure not over ur Past relshp and weding trauma da wancan guy din zach ne kome sunan shi..
cikin katseshi da sanyin murya tare da shanye hawayen tace doctor pls banason wann maganan.
Karban rings din tay duka biyu tana kallo, Ur rings are cool, and i wll wear them if dat is a token of our friendship, amma banason kazo ka sake bani dalilin da zan cireshi a yatsana, the pain of loosing sumone u love, is nothing campare to the pain of loosing a friend u once trust so much.
Hawayenta taji Sun sake taruwa kamar zai zubo msmn ma data tuno da ranar data san true color din meenal, zata juya mai baya kenan ya janyota jikinshi cikin sautin lallami yace "toh shikenan Daga kin tuno da mutum daya saiki fara hawaye ??
hawayen ta me sanyi ya sauka kasa cikin muryan kuka tace u will neva understand what i felt doctor...
..Hannunsa yasaka yana share mata hawayen yanamai cewa i dont even want to undesrtand,
All i want, is for u to have faith.. in wani ya bata miki wani zai faranta miki. Alot of ppl loved u dearly, ure kind, smart, intelligent, beautiful, Has uztaz eva betrayed ur trust? girgaza kai tay Tace no...yace then why did u think i will? ahnkli Tace i dont knw, but.. Will you?..Murmushi yay me sanyi yana kallon idonta yace "no, but u have to trust me pls..kinji.
Gyada mai kai kawai tay batace komi ba ya mike mata fingers dinshi ta kama ta sakamai ring din a yatsunsa, kallonta yake cikin idon ganin yadda take sauke ajiyan zuciya dan yasan har abada bazai kyaleta ta cire wann ring din da sunan rabuwarsu ba saidai ta cireshi in zata saka na aurenta dashi, he knws in his heart that baida wani babban buri face yaga ta auresa ta zamo halal dinshi koda kuwa bazata canza addininta ba he wll do wat eva it takes to win her , gani yake kamar duk namijin da zai sameta a rayuwarsa tamkar ya gama samun komi ne.
..Tunanin dayake aransa kenan har ya kama fingers din nata ya saka mata ring din ahnkli ya shiga ya zauna damas wanda yay kamar domin itan kawai aka kerashi.
Kallon yadda ring din yay mata kyau a hannunta tay tana murmushi me sanyi snn tace thank u, babu shiri taji saukar light peg dinsa akan hannun nata, yace okay, now that we r friends will u pls stop calling me doctor?Tace me zance maka Kenan, ko besty?? da sauri Ya harareta yace
"Kice min, chairman, jan wuya ko "kwaro" kawai"
Meye kuma besty plsss
Dariya takeyi tana cewa okay nima sai kadena kirana halisa kamar karas since i am ur business boss u got to respect my name with sumting like "Baby"..
yace "baby? I wll not invite trouble to my life ke ba ace miki baby bama kike saurin kuka
tace amma ai Na iya naushi da mari
Yana dariya marar kara Yace ohh na tuna hakane fa toh shikenan I wll call u a "babygirl" to be reminding u that ure a baby and a girl. Kinga batun naushi da mari zaki mance su.
Dariya ta dinga tana bambami akan sunan
Har ya dau jakar lap top dinsa da wayarsa ya kai bakin kofar bata dena dariyarsa ba, shi dama can abunda yakeson yaga tanayi kenan. Da sauri ta biyoshi tana dariyarta me sanyi har suka kai kasa ta shiga driver seat shikuma ya zauna a dayan seat din suka kama hanyar asibitin tare.