Sashe 183
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yace toh nan suka katse wayar kusan a tare, mahmud yana bude wayar ya shiga email dinshi wajen sakonni goma sha biyar din nan yaci karo dasu
Guda shida ya bude yaga duk blue and red documents ne, 4 na verifications, 5 din duka duka sakon appoitnment ne tare da break down of his financial stakes da congratularory message daga wajajen manyansu
Koda ya kammala karantawa Kiris ya rage wayar tasa ya zame a hannunsa ya fada kasa dan acikin shock ya tsaya cak yana kallon sakon da ke nuna cewa infact zallan design dinsan ma aka zaba for the whole project with high regards, sabida shidin har china ne yaje yay perfecting abunsa ya zamo kamar sabon abu mekyau kusan kowa ya gamsu da fasahar dake ciki.
Dik abubuwnda zaiyi da mutanen da zaije ya samu game da aikin duk an masa briefing a email.
Daga tsayen sai da yaji duniyar kamar ta tsaya masa cak baijin komi sei bugun zuciyarsa, jikin shi a ragwabe ya zube kasa da gwiwarsa yay sujudur shukura ma ubangiji, kan ya taso wata sassnyr hawayen farinciki ya gangaro daga cikin kwayar idanunsa ji yake inama ace shi yarone da sai yayi rawa ko yayi ihu awajen dan tsabar nuna kalar farincikin dayake ciki.
zama yay akan chair yanata furta Alhamdullh Hamdan katheeran dayyiban mubarak feeh. Babu shiri ya kira mamansa yana gaya mata komi har yana hawaye ahnkli yana cewa mama alhamdullh mama design dina fa za'a yi amfani dashi tunda daga farko har karshen projects din.
duk sai dataji ta rude Itama sujudar shukrun tay tana hawaye tanakan godewa Allah saiga kira babansa ya shigo nan da nan yajona call dinsun dana mahaifinsan yana daukawa nitsatsayyar muryan mahaifin nasa ne ya soma musu sallama
Ya amsa cikin ladabi har da dan rusuna kai kamar wanda yake gabansa sede tun kafin su gaisa hjya badi'atu dake cikin matsanancin farinciki ta mayar ma mahaifinsan komi cikin murna da zumudi kabbara ya dingayi yana Allah akbar Allahu akbar dama kafin mahaifyata ta rasu saida tace min mahmuda zaka zama wani abu a duniyan nan Allahu akbar Allahu akbar mungode maka Allah.
Sunkai awa suna waya dashi suna masa addua oi masu girma da nauyi wanda duk wani ɗa a duniya zaizo yaji irinsu bakinsa iyayensa, tun yana musu hawaye har ya dawo yana dariyar shirmen musu da labarinsu na tsofi, cikin raha da sakamai albarka sukamasa nasiha sosai sukajamai kunne akan kudi sabida shi kudi kamr giya ce, inka sha ka bugu dayawa shikenan tsarkin zcyarka, da imaninka da darajar rayuwarka, duk sei ya zube kasa daga karshe sai ka lalace a karshe.
Wani karin abun farincikine awajen hajy badiatu baifi data san cewa hafsa ne a tare dashi awnn lokcin ba shema'u ba...
Bayan sun gama wayar
Ko zama batay ba ta fice gari domin ciyarwa da yin sadaka ma miskinai dan yau wata rana ne na musmn agaresu da bazata taba mancewa da shi arayuwarta. Hakama mahaifinsa har twitter ya je ya bude domin yaga event din, and he make sure to coment on each post da hoton dansa ya fito aciki sabida official sun dan sassaka wasu photonan lokcin dayake presntations dinsa and he feel soo proud of his son dayay securing world standard contract a karo na farko a rayuwarsa dan acikin aikin akwai titunan daya tsarasu ma wanda world bank ne zata fara biyanshi kudin design dinsa as soon as official appointment dinsa ya zo hannunsa.
Bayan ya gama waya da iyayensa bai kira kowa ba sai abokinsa kamal mahmud dai duk ya rude nan suka gama haukar murnansu shiya basa labarin komi daya faru bayan tafiyarsa wajen hidima harda yadda alhaj shafiu ya suma anata rade raden heart attack yakamashi dan daga wajen ashe wai emergency aka kaisa
Shide mahmud dai baice komi ba jin yadda kamal ke gayamasa cewa aima anji kishin kishin cewa ashe bashi alhaj shafiu yaciyo yanason yay amfani da project dinne yabiya ruwan bashin dake kansan dama, da kuma bankrupcy da ya kwamushe kamfanin da suke juyawa. Mahmd yay kamar baisan mutumin bama sai uhmm uhmm yake cewa har kamal ya gama bashi labari sukayi hirarsu suka gama snn ya kira ogansu shima..
anan ma yaci minti talatin suna waya yace masa yazo ya samesu a hotel dinsu dan zaiyi signing wasu documents snn nan da 2 hours world bank zata biyashi kudin enginering designs dinsa kafin ma afara amfani dashi, bafa kudin aikinsa duka ba na design dinsa kacal amma in aka juyasa kudin nigeria zai kama billiyan hudu da yan kai zai samu ayau kafin ya tsunduma aiki.
Kafin nan da awa biyun yace ma ogansa zai iso,
Aikuwa yana katse wayar bai tsaya bude sauran sakonnin ba kawai ya koma cikin hotel din da sauri dan yasan duk yadda akai hafsa zata damu sosai da kalar dadewar dayayi awaje.
Yana bude kofar kuwa ya ganta a tsaye cikin ziriya fuskarta cike da yanayin damuwa, sallamar da yay ne ya saka ta juyo cikin sauri suna hade ido yaga ta sauke ajiyan zuciya da sauri ta karaso wajensa yana daga tsaye yana murmushi ya jawota jikin shi ya rungumeta sosai
sn yace i am soo sorry na jima ko?? Boyayyun ajiyan zuciya ke kufce mata ta gyada kai ahnkli snn tace yaa mahmud fatan dai lafya ko?naga kafita da sauri kamar wani abu ya faru dakai
Yana rike da ita ajikin san suka koma bakin gadon atare ahankli suka zauna hannunta na cikin nashi yace Alhmadullh wify komi lafiya sai labari me dadi...kirjinta ya buga ta kallesa snn tace really yaa meyafaru?? Did u get the project??? karamar Dariya me sanyice ta kufce a bakinsa ya gyada mata kai san yace "yes" Wani irin mikewr zumbur tay ajikin shi da murna tanamai gwalo idanunta waje batasan ma har ta rungumesa sosai ba cikin lumshe do tace Alhamdullhi hamdan katheeran,.masha Allah yaa mahmd am so happy for u...
dada Rungumartan shima yay suka dan fada akan gado makale da junansu suna dariya me sanyi atare kamar ba ita ke jin tsamin radadin jikinta ba suna kallon juna cikin sanyin yanayi tana yar murmushi tace you deserve it yaaa, u worked soo hard for it, hjya tace ka kashe kudi me yawa kana abun nan..i am so happy daka samu Allah ya sanya alheri. kiss ya dora mata a saman goshinta yace Ameen mata ta thank u soo much for sharing and supporting me in this Allah ya miki albarka mata ta.
Tana murmushi tace Ameen. Sai bata kara cewa komi ba. Sabida tunanin shemau daya dawo cikin ranta. Gani take kamar batasan so ba bare tasan kishi amma kuma duk sanda ta tuna cewa shemau na gaba da ita awajensa sai taji komi dake gudana a zcyarta yay sanyi.
tun shigarsa Wanka ake ta kirar wayarsa wann ya kira wancan ya kira kusn kowanne sai ta zabura tadan lekashi da dumbin fargaban ganin sunan shemau da har yanxu bata gani ba.
yana fitowa a wankan ta mika mai wayar ya amsa ya gaggani, wasu ya amsa wasu bi takansu ba,nn yay mata bayanin cewa zaije wajen ogansa amma bazai dawo da wuri ba duk wani bau datake so ya mata bayani akai,itade batace komi ba, ahnkli ta gyada mai kai cikin amincewa har ya kammala shirinsa cikin kanann kaya snnn
sukayi sallama Ya kulle ta a room din ya wuce wajen ogansa. Tun a hanya ya kira hjya binta wanda already har taji labarin komi daya afku awajen mum dinsa kowa dai na masa fatan alheri.
Yana isa ya samu har sun shirya masa inda zai saka hannu da komi da komi duk da haka saida ya dau time dinsa yabisu ahankli ya dada tabbatar da abunda yakeyi snn ya saka hannu suka bashi abunsa a hannu daga nan suje nan suje nan da team dinsan har yamma yay sosai sai wajajen bayan isha'i ya samu kansa ahaka ma dan yay karfin haline ya samu ya dawo.
Ahanyarsa na dawowa hotel din ya tsaya yay mata yan kananan shoping na kayan da zata saka idan zasu zaga garin shakatawa snn ya dawo mata dasu.
Nan Ya dawo ya samu ta kimtsa ko ina tanakan baccinta dan lekata yay yaga jirwayen hawaye ya mannu da fuskarta tana kan baccin hartana jan zuciya aciki kyabe baki yay duk yabari akan zaman kadaici yasaka ta kuka.
Cire kayansa yay ya zauna abakin gadon ya jawo laptop dinsa ya duba yaga kwata kwata hutun watannin biyu yake dashi daga yanxu kafin nan ya tsunduma aikinsa
Domin babban project din zai dau shekara daya ne tal yanayinsa and he want to put in his best dan yana farawa inyaci rabi gorvening body zasu zo subiyashi rabin kudinsa bayan sunyi inspection na farko in yagama kuma sai bashi sauran rabin shiknan.
He already had the best team aikin aiwatarwa duk be damesa ba, Wata sabuwar shaukin son yaga yay kudi na kece raini yakeji aransa badon komi ba saidan yaga ya saka iyayensa acikin niima da jindadi hakama matar da zata zauna tare dashi,dan already ya riga ya amshe wasu sabbin ayyukan a yau, wanda zai yisune acikin wata uku zuwa wata shida masu kamawa sabida harkan tasu bata masu wasa da lokcinsu bane.
Bayan ya shiga bthrum ya kimtsa nan ya bar kansa da bakin singlet na calvin klein wacce ta dan kamasa akan dogon bakin wandonsa me laushi snn ya dan kwanta gefenta yana kulawada yanayin dayaganta aciki
ahnkli yake shafa suman kanta cikin ransa he just wish she can give him more and more sex today amma sai yaga kamar she is moody
Kallonta yake tana baccin ta dunkukune kanta waje guda Daga lokacin da ta mirgina akan pillow zuwa sanda ya gyara zama daf da ita daga saitin kafafunta bata ankara ba saiji tayi kamshin jikinsa da ta riga ta haddace mai mugun birkita mata lissafi yaƙara bakuntar kofofofin hancinta cikin baccin ta kara runtse idonta sosai.