← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 218 OF 312

Sashe 218

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Jasmine is now officially
mrs Jasmine tacha bello
Tun suna sama halisa ke jin kanta na juya mata kawai daurewa takeyi duk wajen babu wanda yake lura da hakan face khaleel da hanklinsa gabaki daya yake kanta tun hawanta kan altern ya gane cewa ba adede take ba. Anakan hotona da guest wayarta ya fara ringing tun bata amsa ba ta juya taga khaleel yana tahowa nan da nan ta jawo maryam da vicky ta jonasu da jasmine din awajen hidimar, khaleel yazo ya jata acikin rubibi suka bar wajen izuwa wani quite garden snn suka zauna akan green grasses mai zagaye da cute flowery decors da gasu bakajin karar komi saina tsuntsaye da iska me sanyin dake kadawa ahankli.

daf da junansu suka zauna sunata kallon niimar Allah dake kwaranya awajen, Kanta ta aje akan kafadarsa ahnkli talumshe ido game da sauke ajiyan zuciya masu nauyi sai can ya sauke sihiritaccen murmushi ahnkli snn yace mata congrtultions bbygrl Idontan a lumshe da sanyin murya tace thank u champ amma na miye ne..cikin kyabe baki yace "i watched how u control ur emotions hakan yana nuna ure now ready to face anything ..

tace yeah, amma ai da wuya champ, kaina har juyawa yakeyo dana hau can sama nifa banajin zan sake yin aure nasaka wani weding gown kona hau kan alter. I dont think i can do it anymore.

Girarsa na sama a dage Yace "why not? Shikenan dan anyi daya baiyu ba sai aki sauran..u knw he is gonna marry sumone else kuma his bride will wear weding gown on the alter right?? Tace yes i knw...ahnkli yace toh who give a damn if u didnt swtthrt?? zaki cutar da kanki akan haka..inhar kinason abu just do it

bude lumshe budaddun idonta tay ta kallesa tace "Honey, bana son wani abu da zai tuna min shi a wann aranar ne.. i might not want him eva amma sum memories of wat he put me tru dat day will neva go away musmmn ma humiliations danaji

hannunta ya kama anashi ahnkli snn yace na fahimta hakane, dama akwai wasu abubuwn da duk yinka bazaka iya mance su ba. but i wanna make sure u have the best of evrything in lifez which include the best weding in the world cos u deserve it my dearest slay queen.

Murmushi me sanyi ne ya kufce mata tace hmm i forget u alwys win, to shikenan i wund say dat again. yana murmushi Yace dats my girl. Daga nan shiru ne yadan ratsa tsakaninsu suka zauna shiru kowa da abunda ke yawo a mind dinsa.

Yadda zata kawo mai maganan meenal shiyafi komi daga mata hankli ynxu

Shikuma kalmomin da zai amfani yayi convincing dinta dasu tace masa yes ayanxun shine babban abunda ya hanasa yin wata kwakwran motsi.

A wnn yanayin acikin wajen hidima vicky taje wajen jasmine tana tambayarta inda halisa take nan maryam take gaya musu cewa taga wucewarsu wani waje da khaleel tun da sukaji hakan sai basu sake cewa komi ba kowa ya koma cikin shagali.

Jasmine kuwa in her mind she already feel like
Is high time halisa tace yes ma khaleel din dan su fara serious relshp dan kusan tafi kowa matsuwa taga rayuwar halisa ya samu cigaba.

anata rawan she was thinking of yadda zata jawo halisa da khaleel domin ta musu magana atare hala ma halisa taji kunyar idonta agabansa ta amsa mishi awuce wajen.

Dagata Bangarensu kuwa sai kusan bayan wasu mintoci snn khaleel yy gyaran murya yafara gabatar mata da maganan dake cikiin zuciyarsa.

Hannunsu sarkafe dana juna yake cewa babygirl jiya na gaya maki cewa baba bazai bari mu zauna ahaka ba. Ta juyo tana kallonsa yace My family want to knw wats ur take on me,..and i knw i love u soo much..i cant even tell how much..i am just hoping u feel the same..jin yadda sanyin muryansa yake hudata tay maza ta sauke kanta kasa ya sake dago mata dashi suna fuskantar juna.

Cikin idonta yake kalla yana cewa when eva u are arnd me i feel so complete..i feel whole and safe, Like i can spend eternity beside u witou even breathing bcos u've bcom the source of life to my soul..

Halisa ban tabajin ina son wata ya mace araina kamar yadda nake sonki ba..i knw, i wll not be able to give u all the love and happiness in this world but i will do evrthing to see that happens dan tun ban sanki ba kika shiga cikin tunani na, kin sace zuciata, da ruhina. babu abunda kika bar min shiyasa nakeson inhar u feel the same abt me or even little..

dede nan ya kama hannunta ya bude sann ya saka hannunsa a aljihu ya ciro dan karamin box of ring din ya aje mata akai..

Atake taji gabamta yay mugun fadi, batace mai komi ba tadauka ta bude at first sight of the beuriful diamond ring din sai dataji zuciyanta kmr yana narkewa.

Tsaye ta mike dashi a hannunta tanajin matsancin farin ciki na ratsata harta kwakwalwa ahnkli tace 'its beutiful

"..biyo ta tsayen yay yana kallon fuskanta muryan sa kasa kasa da fargaba aciki yace "Will u marry me"?..Cak yaga ta tsaya daga ciro xoben a box,

yace hey, i promise to be the man u eva wanted.
i am begging u to pls marry me baby, i'm dyieng to have this honour of u as my wife for life..

ji tay ta rude idonta take ya cika bakinta na rawa rawa tace khaleel..pls.

bai jira ta karasa ba ya dau zoben ya kama yatsunta zai saka mata ta kwaace hannunta a mugun rude hawayenta na rudani na sauka mata kamr ruwa.

Dede nan jasmine ta hangosu dan kuwa ta matsu taga whts is keeping them soo long batason agama shagali bata samu daman ayyana abunda ke ranta na hadasu ba.

ganin abinda ke faruwa Daga can yasaka ta tsaya tana kallonsu a daskare... Zuciyarsa a karye yace u took ur hands away??? A rude Tace mishi no no, i am just not ready, khaleel aure fa ka ce muyi Nida kai?

..fizgota Yay jikinshi ahnkli snn yace yes aure nace ..ko akwai wani matsala game da hakan ne..ki gayamin zan iya jira..inkuma so na ne bakiyi just tell me now.

Muryansa da nauyi ya fadi mata hakan kamr zai mata kuka duk ta rasa me zatace mishi ganim yadda mood dinsa ya sauya atake..Gashi tana mugun kaunarsa bata son taga ta batamasa ransa, kawai sai ta karbi zoben ta rike. Sai ya saketa kadan.

yace okay let me put it on ur fingers..dan nasani ko ke din tawace.

kanta ta girgiza mishi Tace no, Kabarshi awajena kawai..i want it..its mine right?

cikin lumshe ido da budewa yace yes..amma inason ki amsani..kina sona, kuma Kin amince zaki aureni?..

Baya ta juya masa kirjinta na matsanancin bugawa saida ya sake memeta tambayar sann ta fashe da sassyan kuka tafara cewa "khaleel koda ina da amsar hakan a zuciya ta kaima kasan ba lallaine in iya furta maka shi ba..not now..
not tomrw..not next week
I need to thinkit tru
..kasan abu me wuya ne nayi deciding cewa zan aureka koba dan komi ba tsakanina da matarka kawance ne tun na yarint..i dont knw how she is going to feel abt me, The word Na cin amanarta will forver be in our custody, what will oda friends think of me inna aure mijin so called best friend dina, Khaleel nasan kai namiji ne hakan zai maka sauki amma nikam dan Allah ka fahince ni..i am soo confuse on wat to do
..inhar kai kasan wani mafita akan hakan shikenan ka kawo mana mugwada mu gani..but i just cant figure it out myself, nide dan Allah kayi hakuri kabani lokci na sake tunani akan maganan nan dan Allah tana maganan amma kuka take mishi sosai.

duk sai yaji hanklinsa ya mugun tashi thousands of words running tru his mind yana kkrin jawota jikinshi dan ya mata bayani amma ina taki sam tajishi sabida tana son shi tana tsoron kar son zuciya yasaka tace mishi yes din yanxu suzo suyi auren kuma babu kwncyar hankli aciki

tunda ya fara kkrin ganar da ita, ta fara masa bori dan gani take kmar bazai gane halin da zcyarta yake ciki ba, yana riketa tana fixgewa tana cewa i want to go, har box din ring din ya fadi kasa ta fizge hannunta anashi ta juya da gudu tabarshi awajen tana kuka sosai

Jasmine dake jin zucyarta kamar zaiy bindiga ta bita cikin sauri suka nufi wani waje can ta gaban ruwan dake shimfide.

Wucewarsu maryam da vicky suka gani, jikin maryam take ya bata cewa duk yadda akayi khaleel ne kawai zai iya saka halisa kuka a wann rana.. kusan atare ita da vickyn suka bar wajen

wajen dan uwanta ta wuce direct ta samesa ya dau box dinsa idon sa dik yay jaaa dan baisan me zaije gida ya gayawa babansa ba kuma harga Allah baisan me zaiyi ya shawo kan halisan ba yasan koda ya saki meenal saki uku ba amincewa zatay dashi ahakan ba.

Just in time da maryam tazo wajen ta sameshi ya gama share hawayensa tambayarsa take akan meyafaru hanklinsa dik ya tashi yana ganin kamr meenal zata jawo ya rasa halisa acikin rayuwarsa da harji yake in be aureta ba zai iya mutuwa da kyar ta nitsar da shi ya fara gaya mata yadda sukayi..batace masa komi na ta dinga kwantar masa da hankli tanamai ce masa kar ya damu halisa wll come around tunda har dai ta karbi xobe, snn yasani tana son shi in sha Allah komi zai tafi musu dede.

Dagata fannin su halisan kuwa tana isa wajen ruwan ta zube kasa da zoben dunkule a hanunta tanata ta kuka tanata kalamansa dake yawo mata akai suna damata

kowani nitsuwar kirki bata samu ba sai ga nan jasmine ta iso wajenta ta tsabar ranta ya baci har haki takeyi idonta ya sauya kala yay jaja zur.

Ranta a bace ta dago halisan suna fuakantan juna tace mata what just happen halisa? Halisa bata amsa ba ta cigaba da kuka.
Chapter 218 · 0% Book details