Sashe 48
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin wata sauti mai bala'in sanyi da dadi yace
"How are u feeling?
Kanta na kasa kamar bazata amsa ba tace
"Good".
Tanaji Yay karamin scoff, snn yace "I see. Sann ya tsuguna daf da ita zuciyarsa yaji ta rike shi gamm ganin yarda ta yi saurin dauke kanta ta maidashi can gefe dan ma karta kalleshi.
Banda Qamshin turaren sa danata da suka gamutso suna fidda wani irin daddar qamshi babu abunda suke shaka daidai.
Lumshe ido tay sosai jin kamar zata nitse cikin kasa jin Ya kama hannun ta a hankli izuwa nashi ya rike tsananin taushi da laushin hannun nasa
Atake ya saukar mata da ruwan kasala agabobin jikinta gabaki daya.
Ata fanninsa kuwa kkrin danne numfashinsa dake kufcewa da karfi yake dan baison tagane cewa kirjinsa yana bugawa da karfi idan ya matso daf da ita sosai. Dan tazarar dake tsakaninsu baifi tsanguli daya ba.
Kusan acikin numfashin sa dake fitowa da kyar yace mata "Can u relax?
Lumsashun idanunta ta bude sann ta kalleshi sama sama tace ummm
Ya rike hannun ya daure snn ya saka Allura akan jijiyarta yay mata acikin dan kankanin lokci yasha mamaki dayaga batay motsi ko ta zageshi ba duk dauriyarta yana zare alluran taji azaban zafi awajen bai hankara ba yaji dumin hawayenta tsilli guda ya zubomai a hannu. Hawayen ya dinga kalla batare da ya goge shi ba har ya kammala dressing wajen ya saketa ya mike tsaye
Aransa so yake yace mata sorry amma kuma sai yaji ya kasa.
Yana daga tsaye harta miƙe ta haura kan gadonta ta kwanta yazo ya jona mata induction dinta na dare.
Bai jima da barin dakin ba alluran ya dan warware bayan ta huta kadan nan ta kunce ruwan ta sauka kasa ahankli ta tattara abincin da meenal ta kawo taje har waje ta bawa me gadi yanata gode mata.
Dawowarta dakin kawai khaleel yagani duk ya dauka ko bayan gida taje sai kawai ya kashe computern ya fita direct ya wuce dakin meenal daga nan ba akarajin motsinsa ba sai washe gari da safe.
Washe gari sassafe Halisan nadaga kwance ta farka kenan tay addua makanta zata koma baccin safe Kusan Kirar Fadila ne ya katseta.
Halisa taji dadi sosai da yadda fadilan ta damu da ita. Koba komi tasan tana son xuwa ta dubata amma kuma batason ta taka kafarta ixuwa gidan meenal shiyasa kawai haryanzu bata iya samun daman zuwa dubata ido da ido ba.
Bayan sun kammala wayar ne tafara nazari akan wani abu sai can kuma tay murmushi ta rubuta ma uztaz sako akan idan zaizo ya kawo mata littafinta da Dr khalid ya bata Daga nan wani Baccin safe mai dadi ne ya debeta.
DO NOT SHARE TO SUBCRIBE CHAT SURAYYAHMS 08060712446
** the same morning sassafe wajajen bakwai saura prince Femi ya iso bakin babban gate din gidansa yanamai danna horn cikin sanyin jiki dan izuwa lokcin kwakwalrsa ta riga ta kammala hadamai duk wani manipulation tricks da zai yi aiki akan matarsa victoria dan ya wanke kansa daga lefin da ya aikata mata.
Ya riga da yasan da cewa victoria babbar macece me ilimi tanakuma da wayewa sosai inhar yace zai saukar dakansa ya lallabeta zai jawo ta zamo soo emotional ahakane kuma zata samu hanyar gaggaya mai laifukansa wanda ya san bai shrya jinsu ba bare yasaka ranar gyarasu.
So what he need to go for a reverse phsycology, maaña maida lefi kan wanda baida lefi, mafi saukin abun shine yay normalizing situation din ya kuma nuna mata kamar baisan ya aikata wani abu me tsanani ba kawai itace take da matsalar fahimta.
Wann shawarar sosai ta zauna masa a zucyarsa aganinsa itace kawai masa mafita guda daya.
Mai gadi na bude masa kofa ya shigo ciki yay parking snn ya fito yanamai takawa ahankli har yakai cikin main mansion dinsa.
Gashinan dai ko ina a kimtse amma Wani irin shiru na ban mamaki yaji gidan ya dauka dashi.
Duk anje hutun aiki sai Baiga wasu ma'aikata ba bare ya tambayesu wasu abubuwa game da vickyn
Da zai bashi wani heads up.
Ya duba agogonsa yaga 10 minutes past 7 am aransa yace haka farkawa ne basuyi ba dan haka kai tsaye ya haura sama ixuwa dakin vickyn yana tafiya kirjinsa na bugawa sosai.
Bai tashi jin fargaba me yawa ba face saida ya bubbuga kofar dakin baiji tazo ta bude mishi ba.
She was strucked with hangover giyar data sha ajiyan me tattare da maganin baccin da kayden ya zuba mata shiyasaka ta samu isashhen bacci harta makara bata farka ba.
Hanklinsa inyayi dubu ya tashi jikinshi na rawa rawa ya harba dakinsa yaje ya bude drwersa ya bincika ya ciro spare keys agaggauce ya dawo
Tsabar fargaba kusan a gigice ya fado cikin dakin wanda shiya razanata ta bude idonta daga baccin atake batare da ta gama watsekewa ba.
Cak ya tsaya a mugun daskare yanamai bin dakin da wani irin kallo ganin inda ta kawata shi in the best romantic way possible koina yay kyau gwanin ban sha'awa atake yaji jikinshi yay sanyi sosai.
acikin dan kalilin lokci ya kalle kan gadonsu yagan shi tsaf tsaf alaman bata kwanta akai ba, snn ya juyo ya kalle kasa yaga inda tay uwar watsi da kayan dake kan mirror wanda ba sai angayamai ba yasan ta shiga wani hali na bacin rai sosai.
Jikinshi na ɓari ɓari ya taho kanta tare da zube giwarsa akasa gwaraf agabanta muryansa har na rawa rawa ya dora hannunsa agadon bayanta bisa kan temporary tatto din dayaga sunanshi akai muryansa harna kakkaryewa yanamai cewa "victoria.. Vicky..
Ya langwame murya kalar tausayi "Wify Are u okay........?
Shaky and trembling voice nashi dataji yasaka Ta kwace baccin a idanunta da uban karfi danta miƙe daga kwancen datake akasa ta zauna tagan koshidin ne dagaske ba mafarki takeyi ba.
Dan ko da ta kwanta awajen ji tay kamar an tsane mata shi acikin ranta. Batama son ta hade ido dashi bare tay doguwar magana da shi.
Kallonta ya dingayi ganin ta rike kanta da alaman yana mata ciwo da nauyi sosai.
Kwalban giyan idanunsa
Ya sauka akai ya mike tsaye a gaggauce yaje ya kawo mata neutrilizer me sanyi sa lemon tsami aciki yahau bata abaki tasha ahankli.
Tunda datasha tasoma dawowa hayyacinta sai taji kamr ta shiga wani hali musmmn ma data gane cewa femi ne agabanta yana durkushe.
She kept asking her self acikin ranta what does he want frm me? How can i react..what shud i do? Shud i listen to him or not. Shud i leave or stay...wani mataki zan dauka akansa? Dan Ta riga ta ci alwashi aranta cewa bazata kara yin wani juriya ko hakuri akan femi ba saidai komi da zai faru ya faru.
Tana cikin ayyana hakan aranta shikuwa yay zugum agabanta kamar zombie yana kallonta dan sosai ya riga da ya shagala wajen kallon irin masifaffen kyau da jann kayan data saka ajikintan yay mata.
Tana kammala zantawa da kwakwalrta ta kalleshi a takaice Batace mai komi ba.
Duk ya rude yakasa karantar yanayinta cos This is actually not wat he expected yazo ya tarar
Ya dauka zaizo yaga tatattara kayanta ajaka ko ta cika faammmm tana jiran shi da buhun masifa.
Da baiga ko daya ba A dan sakankace Yay murmushi ya riko hannunta bata kwace ba batace mai uffan ba yace
...u wanna freshen up?
Da giranta kacal ta amsashi snn ta kwace hannunta coldly saida yaji wani abu na fargaba ya cakke shi aransa, snn ta mike tsaye tana tfiya ahnkli sabida jiri haka ya dinga binta da kallo harta shige bathrum abunta bata sake juyowa ta kallesa ba....
Shigartan ne ya bashi daman tsayawa ya kare ma dakin kallo, he felt really really guitly and bad dayagagga kkrin datayi sai yanxu ya Gane cewa bai kyauta mata ba.
Ficewa yay a dakin domin ya kira Henry su tattauna yasan bazai rasa bashi shawarar akan abunda zai siyo mata ko wani abun da zai mata dan ya shawo kanta tay hakuri ba.
Tunda ya kaiga dakinsa waya kawai sukeyi sede henryn zugashi kawai yakeyi yanamai ce masa victoria ta fiye mita da takuri bata da hakuri kawai nema take ta jawo masa matsala dan haka kawai ya karma ya zaƙe yace saiya lallabata sosai sabida mata mayun kudine inhar zai kiyaye wajen bata attention to bazata wani iya rabuwa dashi ba.
Vicky ta cire kayanta duka acikin bayin snn ta dauko tatto fader gel ta shafa akan doguwar abun gogowa snn ta dinga durzawa a gadon bayanta tana hawaye jin yana mata tsinannen zafi yana mata zugi amma bata bari ba harsaida ta cire sunan femi ajikinta ya rage tabon tatto din ne kawai dankadan dayarage snn ta fada cikin ruwan wankan data shiryashi da essential oils da himalayan salt in other to calm her nerves
Dan ta samu cikakken nitsuwa.
Koda take wankan ma babu abunda take tunani face abunda ya dace ta furtawa femi, wanu zucyar na zugata ta haura masa ta gaggaya masa bakaken maganganu wani zucyar kuma yanamai tuna mata cewa the last time datay masa hakan akan nile har iyayenta saida ya saka suka juya mata baya.
She just cant allow him to get to her any longer dan batason ta sake bata lokcinta akansa koda na scnd daya. Shiyasa Taji kamr ta gwammaci tay shiru taga iyakar gudun ruwansa taji me zaice mata kafin nan ta amsa.
After a while ta nitsu har sanda ta gama kammala shirya tunaninta ta dawo bisa seti can snn ta fito daga wankan daure da bathrobe ajikinta kafin kace wani abu harta bushar da sumanta a dryer ta kuma shafawa sulbabben fatar jikinta mayuka tabi ta shafa oil akan tabon da tatto din yay mata abaya.
Daganan ta hau tattara dakinta dukkan wani abu daya danganci shirin anniversryn datay ta tattarasu kaf kaf ta zubasu duka acikin wani katoton jaka ta jashi ta fitar waje ta ajeshi.