Sashe 237
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da wann shaukin ta dawo room dinta ta samu mahmud ya fita neman mata kananan kifi datace masa zataji, nan ta zauna abakin gado snn ta kira inna hajiya ta sake gode mata akan nasihar data mata sukayi magana kadan snn ta samu nitsuwa.
Kafin mahmud ya dawo ta daure ta tashi ta kimtsa gidan ta musu girki me ji da lafiya ta shirya musu akan dinning snn tay wanka tay kwalliya ta zauna tana jiransa har ya nemo kifin ya dawo.
Yasha mamakin yadda tay kkri duk dama baiso tana wahala yafara kawo batun mai aiki sai kawai tace masa kozai kawo ma ba permant zasu kawo ba, idan ta haihu shikenan zata amshi aikin gidanta, tana son wacce zata zo tay aikin goge goge ne kawai sai ta tafi acewarta zata iya gyara dakin baccin su snn zata dafa masa abincin da zaici da kanta kowani lokaci. Yakanji dadi aransa musmmn yadda take saurin nuna masa cewa yana da daraja da kuma muhimmanci awajen ta
Cikin kwana biyun haka zata using style tana bashi hakuri akan bhrs dinta na kwana biyu, har guilt din abun ya wuce mata suka fara shimfida rayuwarsu me shegen dadi wnn karon it even hits diffrent dan ita ta rakashi sukaje gidan su shemau ta jira shi a mota ya shiga ya bada takardan saki ma mahaifin shema snn ya fito duk a tunaninsa batasan me ke afkuwa ba.
Ranar da aka kai su kayden asibiti takardan sakin shemau ya isaga ka iyayenta a ranar duk yadda sukayi mahmud da iyayensa su musu bayani sunki, mahfiyar shema dataga hakan sai batace komi ba dan tasan dolene akwai wani babban abun daya faru.
Bugu daya suka kira shema basu gaya mata komi, babanta yace mata marmza duk inda take tazo gida ta same shi yana son magana da ita
Ta kira mamanta taga bata daga wayarta ba.
Tsabar tsoratan da shema tay yasaka dan dole ta roke hadiza kudi me yawa dan ta dawo nigeria, ranar da zata taho ma amai ya taso ta agaba saura kiris ta rasa flight dinta anan airpot din ta sai taci karo da wata cousin sister inta AMAL wanda ahali kusan ince jirgin sama dana kasa, daga shema har Amal din bakananan mayun kudi bane da son rayuwr karya, Amal yar uwan su ce dake zama a kaduna. itama amal din wani fake alhaj ta biyo uk cin mudinsa shikuma ya damfareta kudadade kamar sama da milliyan goma sha bakwai gashi ba duka bane nata,da kyar ta samu na jirgi zata koma gida sai ga shemau taci karo da ita.
Out of tension babu abunda bata amayo ma shemau ba, haka shema ta biya musu komi snn suka dawo nigeria da da yamma liss, suka kama hotel, nan Amal ta bawa shema kalar labarin cakwakiyar da ta shiga ciki da yadda mutane ke binta bashi har tana ce ma shema bata san ina zata shiga ba.
Shema dake a tsorace haka tatsakura ma Amal nata miseryn, na batun kudancewar mahmud haka taci kuka tanace ma Amal bata san ya zatay ma ta tunkare mahmud ya dawo da aurensa kanta ba, gashi alhaj shafi ya gujeta bata gansa ba snn bata da wani kudi yanxu ga babanta yace mata taje gida tasani sarai ba lafya yasaka ake nemanta ba
Shegen wayon shema yasa taki ta fayyace ma Amal dukkan matsalolin ta akan alhj shafiu kawai nuna mata tay tama mahmud rashin mutunci ne akan kudin alhj shafi u gashi nan ya rabu da ita kuma bata san ya zatay ta koma garesa ba duba da yanzu yay kudi sosai
Amal nata tausaya ma shema at same time ta na zugata cewa kawai taje ai mahmud wawa ne yana sonta sosai bazai iya hakura da ita ba haka amal ta zuzzugata har saida ta ji zugun sosai.
But deep down shema doesnt have the energy nor the guts to face mahmud amma haka Amal ta dinga cusa mata ra'ayin haka. Washe gari she have alot to do, ga zuwa gida ga zuwa wajen su vicky tunda already ta gaya ma hadiza nigeria itama zatazo tasan duk zasu hadu anan.
Sassafe bayan sun farka ta kama Amal wani hotel din dats cheaper ta biya mata zaman atleast 2 weeks kafin nan ta samar mata mafita.
Daga wajen Direct ta wuce gidan iyayenta ana fitowa daga sallahn asuba saiga shema ta sha doguwar hijabi ta iso
gida, dakin mamanta taje direct ta tsuguna kasa kamr salihar baiwa ta gasheta matar ta amsa ta ciki ciki daga nan basu ce mata komi ba aftr a while snn suka kirata falo
Lkcin hankalin shema baya jikinta gabaki daya bari bari take harta zo ta zauna, basu tunkareta da tashin hankli ba a nitse sosai babanta ya hau tambyarta abunda ya shiga tsakaninta da mahmud..
Kanta ta sunkuyar kasa ta kasa furta komi sai bare baren baki, ran mahafyarta ya fara baci ta daka mata tsawa tana cewa muna wasa dake ne da zaki mana shiru ko ance miki bamuda abunyi ne?
A rikice ta dago ta fara matse ido tana cewa
Wai ai babu abunda ya hadasu dama mahaifyar mahmud din ne bata kaunarta suna shiru suna jinta yanayinsu kamar zasu yarda da ita har ta gama zazzago musu duk wani gundumamen karyan data shirya
Tana rufe baki aka kira hjya badiatu aka saka ta a handsfree, hjya badiatu tace musu ai tana ma shirine zata dau Hanyar lagos zatazo ta duba su mahmud din yau amma zuwa jibi zata tafi.
Cikin shema atake ya duri ruwa, jin mahaifinta yace suna son suyi magana na fahimta da ita da mahmud din in ba damuwa tunda dai saaki uku bawani maganan neman sulhu amma suna son suyi magana.
Hjya baidatu tace musu babu komi wnn duk me sauke ki.
Yana shirin katse wayar mahaifyar shema ta kwace ta rike hannunta snn ta fara memeta ma hja baditau abunda shema tace akanta tare da ce mata sunaso ne tazo ayi magana suji koda gaske ne haka na faruwa snn su bata hakuri.
Hajy badiatu najin maganganu ta rufta salati tare da fashewa musu da kuka, jikin shema ya fata rawa rawa sosai, ta tashi wai zataje fitsari babanta yace mata saidai tay ajikinta wajen.
Hajya badiatu na kuka ta fayyace musu yanayin zaman shema da mahmud da duk abunda ya faru kai hatta cewa datay ya saketan ta samu wanda take so me kudi duk sai da ta fayyace musu snn tace ma shemaun ta rantse agaban iyayenta tace karyane hakan ba faru ba snn ta rantse musu da Allah cewa bata nemi saki awajen mahmud ba.
Agigice shema ta dora hannu aka ta fara kuka tana cewa na shiga uku
Umma dan Allah kuyi hakuri wallh sharrin shaidan ne.
Hjya badia na kuka tana cewa shemau kin cuce kanki na daukeki kamr ya nayi miki nasiha nayi maki fada amma dik banyi tsammanin zaki raina arzikin mahmud har yakaiga kin hango wani namiji awaje ba, toh ga nan sakin dakike nema Allah ya baki wanda kike so din. Nide karki sake kice zakimin sharri agaban iyayenki.
Mahmud ne dama ya ce mu rufa maki asiri kar afada musu dalilinki yaron nan haka yayita boye mana mun damu munga kwana biyu bakwa zuwa gida amma yanzu shine zaki nemi ki lakamin sharri to wllh nikam bazan rufa maki asiri ba..dolene iyayenki su gane cewa kece kika neme ya sakeki saki uku sabidai kingano me kudi
Tunda aka fara maganan Mahaifiin shema ya sunkuyar dakansa can kasa sao hawayensa ya fara diga kasa ahnkli. Jikin shi na rawa ya tashi da tsananin bakin ciki ya bar musu falon yaje dakinsa.
haka Mahaifyar shema ta bi bayansa shema tana murna zasu barta a falon ta samu ta gudu sai taga ashe kulle kofar fita matar taje tay ta dawo.
haka ta dinga bada hjya badiatu hakuri tace mata intazo lagos ita dakanta zatazo har gidan mahmud ta basu hakuri game da abunda ya faru.
Suna kammala wayar shema ta rusa ihu tana cewa wayo Allah na shiga uku na umma dan Allah kiyi hakuri sharrin shedan ne, umma dan Allaah kiyi hakuri wallh sharrin shaidan ne.
Da wani irin zuciya ta cakumo ta tsaye tun daga nan ta dinga dora mata wasu gigittaccin marukan da saida ta zube kasa a ragwabe ta dena motsi.
daga nan batace mata komi ba tana hawaye ta dube idon sheman snn tace kije gaki ga duniyar shemau, snn kisani Kinyi asara babba keda baqin ciki da damuwa kun kulla kenan. Allah ya isa tsakanina dake.
Tana fadin hakan ta bude kofar snn ta barta awajen shema tafi awa biyu akasa tana kukan da bata san meke mata ciwo a zuciyarta guda ba
Koda ta dan tsagaita ta dau takardan sakin ta ga handwriting din mahmud
wani kukan ne ya kara kufce mata Sai kuma ta kara zubewa kasa tana tunawa da abunda ta masa a london, gabaki daya taji jikinta ya hau rawa kusan ihu ta yi tana cewa wayyo Allah na na shiga uku mahmd kayi hakuri na shiga uku wayyo Allah na mahmud na cuce kaina na shiga uku na...Tana kan kuka amai ya tason mata taje waje tay ta wanke bakinta a kofar famfo snn ta bar gidan tanata kuka sosai. Hotel din ta koma taci kuka sosai duk ta rasa inda zata aje xuciyarta Amal bata gane kan shema'un ba sam. Hakama bata gaya mata komi ba.
After some hours da yamma liss bayan tay bacci ta tashi tadan ji dama dama ta fara tunanin mafita amma kuma a tunaninta idan mahmud ya saka baki hala iyayenta suyafe mata dan haka ta yanke hukuncin idan na samu nitsuwa zata shirya taje gidan ta sameshi ta nasa hakuri hala ma ya bata kudi da wasu abubuwan duniya tunda yanxu bata da komi sai salary inta da bazai iya daukar nauyin kwata daga cikin expense na lifestyle dinta ba. hakan data yanke aranta yasa taji dama dama, sai ta tattara Komi
ta ajesu agefe izuwa ranar da hjya badiatu zata bar lagos dan taji tace kwana uku ztayi batason taje gidan mahmud ta sameta acan
tasani sarai bazata baro ta samu aabunda take son samu awajensa ba.