← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 106 OF 312

Sashe 106

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tafiya yake gabansa na tsananta faduwa da tunanin yadda zai tarar da ita ynxu..

he just cant let her knw he picked her phone musmmn ma dayaga kusan rabin abinda yake zarginta dasu ba gaskiya bane fadin irin takaici da mamamkin da Meenal tabashi bazai fassaru ba, sede ji yake kamar baida lkcin da zaiy wasting akanta musmn daya san cewa yana fama da guilt najin cewa ya kuntatawa halisa dazu

All these while halisa na dukunkume akan couch ta kifa kanta da jikin kujerar maganganun sa na dawo mata kanta tanata hawaye...

Adan bude ya tarar da kofar tata tun daga can inda ya tsaya ya hangota
Ayanayin datake ciki.

tsayuwar cak yay baya motsi har sai da ya dedeta nitsuwarsa da hanklinsa cikin jikinshi snn ya shigo ciki batare da taji shigowarsan ba.

Kallo daya yamata sai yaji abashi tausayi sosai boyayyar ajiyar zuciya ya sauke yana zama gefenta daf ta firgita ta dago kai ta kallesa suna hade idanu waje guda ta jamai tsaki tare da mai da kanta can gefe...

Shide hakuri yazo ya bata snn yaga yanayin data ke ciki dan haryanzu ji yake kamar bai kyauta mata ba.

gyaran murya yay tun bai furta abunda ke tafe a bakinsa ba cikin katseshi da muryan kuka tace
"pls go..Ni bana son naji wani abu kuma, u've said enuf, i dont want to loose my respct for u.

take ya sakin mata wata malalacyr smirk data taho mai bazata tare da kyabe baki, dada harde fuskanta tay ta dan bashi baya sai kuma yaji duk yadamu da fushin datakeyi dashi din sosai

ahnkli yace "I dont even want u to respect me today ni Kawai so nake ki amsani pls.

Adan fixge ta juyo ta kalleshi da fushi nime zance maka bayan kace ka san komi akaina, kuma kaji ka gani, ai saika tafi can da saninka and just treat me base on that okay.

Shiru yay baice mata komi ba sai can snn yace okay last question "are u business patners with ur ex?....

Tace what? No.

Yace But Did he still love you?..duk dan son yasata magana..

Ta mike tsaye a fusace tace are u mad..pls get out.. ai tambaya daya kace "..i tot u said i gave out my dignity and self worth to him dan nayi kudi, to ynxu kuma ina ruwanka da inyanaso na ko bayasona eehhhh...
i just cant stand you.

Jawota yay ta zauna daf dashi yace ai ba fada mukeyi ba..If u cant stand me then sit down when ever u want to talk to me.

kallon kyakkwar fusknsa shi ta dingayi tanamai cizan labba jin kamar zata hadiyeshi dan takaici.

Relaxing kansa yay jikin couch din da hannunta acikin nashi snn Ya lumshe idanunsa yana jinta tana kan masa masifa..

Wann ai Halinku ne maza u alwys assumed that kudin da mace tay have everything to do da kudin da namiji yake dashi.. ur way of thinking disqust me...ni ka tafi..ta fada masa da bori me ban dariya da saka tausayi a lkci guda.

lumsashun idanunshi ya sauke mata anata kafin nn ya mike zaune still yana kallonta ganin ta harde rai tana kar kada kafafunta cikin borin

sihiritaccyar murmushi ya sauke mata, cikin tausashiyar murya mai sanyi dayaso ya sanyaya tulin fushintan nan, dan har cikin koko zucyarta take shakar maraitacen numfashinshi dayake saukewa kusa da gefen kunnenta.

yace "naji tunani nayau is wrong..toh Allah ya huci zuciyarki..gobe ma zamuyi wata maganan ai ko??? Kiyi kkri ki tashi da wuri banason latti...

Shiru tay dan batay tsammnin zai fadi hakan ba rainin wayonshi ke dada bata haushi ynxu

..satar kallonsa zatay sai taga shima itan yake kallo gashi daf da daf suke zaune sosai..

kasar wuyarta tace "Mtsw inkaga dama ka wuni anan kana surutu nide bada ni kakey ba! kasake min hannuna kawai zan tashi ai kagama tambayar.

cire wayar dake aljihunta tay da dayan hannunta batare da ta lura ba ta aje agefensa dede nan aka turo kofar ahnkli kusan agagauce halisan ta kalle bakin kofar kirjinta na bugu sabida yanayinsu na kusanci da batason kowama yazo yagani,

da mamaki taga Jasmine ta turo kofar ko lura da shi batay ba sai da suka hade ido da halisa sai kuma direct idanunta ya sauka akan hannunsu dake sarkafe dana juna sai taji kamr mafarki takeyi ta tsaya cakkkk batare da tace uffan ba

Hakan ya bashi dama ya dauki wayarsa ya maida mata nata kafin na ya farga yaga jasmine din cikin sauri ya sakar mata hannunta snn ya mike tsaye ..Halisan na ta mike tsaye itama kanta na kallon kasa agefensa

yanayinsun ya mugun bawa jasmine dariya cikin basar da komi da fara'a a fuskanta tace am i interrupting sumting?

Atare suka kalle juna snn suka kalleta kai tsaye harmoniously sukace NO

Dariya tay me sauti snn ta karaso gabansu ta dagawa khaleel hannu

'hiiii Doctor, is good to see u taking good care of my freind..

Khaleel yay murmushi
ahnki yace "Helo, and u are?

tana murmushi Tace call me jasmine...I was at the hospital ranan in zaka iya tunawa..

yace ooh nagane. Im soo sory. Batace komi ba tay murmushi,. Soo Cutely
yadan sosa kansa yace malama jasmine
zam barki tare da kawarki dama i was just abt to head out..

cike da zolaya mai aji a muryanta tace Okay doctor, i wll take good care of her for u..

murmushi yay mata kawai baice komi ba Daga nan ya fice ya koma room dinsa jasmine tabi bayansa da ido tanata murmushi.

tana juyowa kan halisa taga jikinta yay sanyi hawayenta na sauka ahankli tana sharewa,

wani cak ta dauke zolayar dake fuskarta ta taho wajenta da sauri cikin yanayin tuhuma tace "halisa what the fuck is this...? ya Daga gani na zaki fara kuka to dana sani dabanzo ba kawai bari na koma london tunda fuskata ke sakaki kuka

Da jin takaicin haushin zolayar khaleel datay ta budi baki zatay magana cikin katseta Jasmine din ta taho ta rungumeta sosai cikin sassaitata..

tana rungume da itan muryanta kasa kasa cikin yanayin lallashi take cewa wai meyasa kike kuka ne i was soo hppy danaga kin fara sake jikinki da doctor dats a very good improvent you knw..

halisa ta kwace jikinta kukan na zuwa mata mai yawa tace Improvenmt in what?..Jasmine bakisan abunda yamin bane, he insulted me this morning he is not a good man at all.

ahnkli jasmine ta riko hannunta ta jawota suka zauna abakin gado tace Halisa..dont say that, ki share hawayenki pls gayamin meke faruwa

Tsaida kukan tay snn ta fara gaggaya mata abunda ya faru wanda kafin tagama hawaye sun sake wanke mata fuskantan sosai.

jikin Jasmine yay sanyi ganin abun yaci ma halisa rai, cikin sauke nannauyr ajiyan zuciya ta rungumeta ajikinta tana lallashinta idanunta ya ciko da ruwan itama

ahnkli tafara mata magana cikin nitsuwa tana cewa hmm zuciyata yaki kwanciya jiya ina kwance kawai nace bari nazo nigeria naganki.

ajiyan zucya ta sauke cikin rashin jin dadi snn tace Halisa i am soo sorry abt this, wallh babu wani lefinki cikin wann maganan nice na jawo maki wani fitinan shiyasa shima doctor dolene zaiyi misundestnding dinki agidan nan..

Ahnkli halisa ta share hawayenta tace ohh misuderstanding nema? Toh ke kuma ta inane lefinki ya fito aciki jasmine karki wani sha bakinsa kirkine kawai baidashi..he is just like the rest of the ppl dat taunts me and call me names..yau ji nayi kamar an yankani da wuka da ya furta min kalaman nan...

Cikin bude ido da lumshewa jasmine tace "what did u expect him to say to u halsy, bayan Mu da muke tare da ke bamu yi tunani me yawa akan situation dinki ba. I tot i was helping u dana turo miki wayanncn kayan but honestly nayi nadaman tura maki su danayi.

Halisa tacigaba da kallonta da alaman batagane komi ba tace
Jas I dont understand u nadama kuma?

cikin sauke nannauayr ajiyar zuciya Jasmine din tace "is not abt the cloth, is abt dat hypocrite Meenal, i totally forgot about her in my plans ..
..god damn it..

Halisa tace meye meenal din tay kuma?

kwayar Idanunta jasmine ta kalla tanamai cewa Halisa pls open ur eyes mana,babu yadda wani abu zai tafi miki dede inde har meenal talba tana tsakiyarki da wani,
U see what she did with zach shine zata cgaba dayi akan duk namjinda ya rabeki..

Kamar yadda zuciyana yabani cewa zata bata ki wajen mijinta gashi kuwa ashe abunda ke faruwa kenan.

Cike da cirkewan tunani halisa ta katseta...
jasmine ki tsaya ba haka bane..bana bin bayanta amma fa Kowa nada nashi, yau ko da ace batani tay awajensa toh meyasa sho zai Amince da ita inhar yana da hankli..

jasmine ta juyo ahnkli tace mata kanki zaki tambya halsy shin Meyasa ke kika aminta da ita for over 20yrs amma rana daya kawao kika samu cewa she is not even the person u knw her to be.

Wayann abubuwan suna faruwane da mutum ne badon baida tunani ba sabida babu abunda yafi hatsari ga rayuwar dan adam kamar ya zauna tare da munafukinsa.

god..I seriously pity this cute doctor..Like why must he end up with this trash he call a wife.

Cikin rasa na cewa halisa tace Jasmine pls dont be soo sure of him nide
..bakomi bane lefin meenal anan.

jasmine tace eh Nasani, akwai nawa aciki nima.
Kema akwai naki aciki.
Kiyi tunani akan abunda yace miki yau kawai, he even claim he knw ur lifes story toh uban waye ya gaya masa labarinki bayan shegiyarce kawai tasan labarinki?ai shi bai sanki ba..uztaz ma bai miki wann sanin ba bare kuma ni.

Hakan ya nuna cewa tanakai magananki kenn wajensa kuma kinsan de bazata gayamai masu dadi ba tunda ya furta maki wayann munann kalaman.

cikin rudewar tunani halisa take kallonta tace Are you suggesting that meenal ce take cusa mai hakan aransa akaina kenan...idonta ya ciko da ruwa..how cud she..jesus i cant belive this if its tru

Jasmine tace banajin shakka akan hakan halisa. Wata rana gaskiyar ai zata fito ko.
Chapter 106 · 0% Book details