Sashe 144
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Time to time haka zata sauko kasa tana dubawa ko zata gansa amma sai shiru, gashi kowani giftawar dakika na lokci sai damuwar dake kan ginuwa aranta ya karu.
duk tabi Tarasa abunda ke mata dadi, kamar da wasa har dare ya rufa batagansa ba kuma batasan inda zataje ta samesa ba.
Ahaka ta daure ta jirashi har wajajen karfe 12.30 na dare bai dawo ba tunda karfe 1 yay saita hakura ta koma room dinta cikin damuwa da gajiyan jiransa ta kwanta amma baccin baezo mata ba. Shikuwa bai shigo gidan ba har sai can cikin dare, lkcin har ya huce yadan samu nitsuwa hanklinsa ya dawo jikinshi sosai
Kai tsaye ya wuce room dinsa ya kulle kofar bayan yay wanka ya sauya kayansa ya kwanta bakomi yake mamaki ba sai yadda ya iya bude zuciyarsa yay mata bayani.
Daga hmm sai hmmm yake saukewa, araansa ya gama ayyanawa tunda
Halisa taci nasarar tunzirashi ya gaya mata abunda baiya fadansa ma kowa abunda ya dace shine kawai ya rubuta takarda yay resign daga likitarta, he can rmbwr all the words she said to him, tunda tana ganin kamr bazai iya warkan da ita ba to meye amfanin ajiyeta. Baisan matsayin abunda yakeji akanta aransa yanxu ba dan dan Karfin gwiwarsa dayakeji akai duk ya fara sane masa aransa. Is better he let her go. What wll be will be. Da wann tunanin ya sauka akan gadonsa ya jawo comptersa ya fara rubuta official resignation letter wa ogansa, ya jima yana neman kalaman daya dace ya rubata masa a matsayin dalili, kawai sai yay deciding ya rubuta masa dukkan wani abunda ta fada masa dazu.
Haka ya rubutasu tsaf da kamar zai turashi in form of email netwk na ta v
Bashi ciwon kai, har saida zuciyarsa ta karkartar dashi da jin cewa hakan ma be dace ba kai masa lettern office yakamata yay tare da masa cikakken bayani.
Sosai ya gamsu da hakan, sei be tura ba yay printing abunsa ya ciresa in form of letter ya nade ya aje akan table dinsa
A Wajen azaune akan chair dinsa bacci ya daukeshi ayayinda dayake kan tunaninta aransa shima.
**************
Fannin meenal kuwa yau din wata ranace Agareta da kusan zance bazata taba Mancewa dashi a rayuwarta ba, dan kuwa suna tsaka da shagalin sallahnsu aka turo musu sakamakon game dinsu ta bufe taha tasamu rubi biyu na kudaden data zuba aciki..,
wani irin murna sukayi da ita da mummynta bana wasa ba. yau shagalin sallahn ma nadaban ne, dan Atake atake suka kama budget din wani babban burin makudan kudaden da zasu saka wanda ya jawo suka kama layin shiga next game da za'a bugashi a las vegas nan da wata guda babu bata lokci
Sede sakamako ya fito yau kafin meenal take sanin cewa game din nan fa ba crypto bace asalin caca ce aka tsakayeshi da wata suna amma dake tay riba me kyau sai abun be darata ba.
Ana hidimar shagali tuni ta kira sabbin investors tace musu bayan sallah da kwana biyu suna da meeting a talba grp of companies.
Tunda abun ta fashe ta gagga kudaden da wasu members dinsu suka samu masu dumbin yawa wanda hakan yasaka tasa arnta cewa itama sai ta same irin shi
Babu yadda mummynya batay akan ta nitsu ta zauna su sha shagali ba da kyar ta amince cewa zata kai da gobe, ahakan ma jirgin sasafe tay booking zata diro nigeria dan tanaso ne tay barazana da dan kudaden data samu sann ta hadakan sabbin investors dinsu su kawo kudadensu masu yawa duka su hada su zubashi a game na gaba.
gashi ance musu game na gaba zai dau zafi shiyasa iya yawan kudinka iya chance dinka na samun slot din faroo farko..meenal ta shirya tsaf dan ta kwamushe duk wani penny dake company acct dinta tare da na mutane dan takai kanta izuwa wann babban matsayi.
Fannin halisa kuwa Each time ta farka sai tay yunkurin tunanin ko tazo kofar dakinsa ne ta duba taga ko ya dawo lafya kodama zatajii sanyi.
Rabi da rabi tsakanin damuwa da kokonto daren nata ya kare
shikuwa baccinsa yasha asubahi nayi yay wanka da wuri sosai ya shirya kansa tsaf cikin sport wears sabida damuwar rabuwa da ita daya dan soma cusawa aransa yana dan tabashi sai yay deciding kawai yaje yadan motsa jikinsa inyaso daga can zaije gidan ogansa direct su tattauna.
Hakan yasaka ya cusa letter a aljihun doguwar wandonsa ya fita masjid
dashi bai wani jima da fita ba halisa ta iso kofar room din nasa.
tafi minti talatin tana jiran ko zataji motsinsa aciki bataji ba kawai saita hakura ta koma room dinta sai kuma taji damuwa na neman ya rufe mata zucyrtta sosai.
Wanka tay ta shirya kanta cikin riga da skirt na sport ta saka hular sanyi ta fita agidan daga ita sai wayarta danta motsa jikinta kodama damuwar zai ragu..
tana isa wajen tay parking motarta acan baya snn ta karaso da kafa, tana dan jogging to warm up her herself daf takawo wajen da suka saba yin work out dintan kenan abazata sukayi mummunan karo ta mugun razana har zata fadi kasa kenan ya hankara ya riketa da karfi tare da mikar da ita tsaye.
Suna hade idanunsu waje guda ta dauke kanta akansa tare da juya masa baya....
Sunfi minti uku ahaka cikin kokonta me zata soma ce masataji snnyar muryansa abayanta yanamai cewa hey good morning,..juyowa tay da sauri suka kare hade ido, tanata kallonsa, dan basu taba ma junansu gaisuwar safe ba..
Ganin fuskansa adan sake yasaka ta amsa shi
da sanyin jiki Tace "morning. Kallonta yake Sai tay shiru tanata kallon kasa cikin matsancin jin nauyinshi.
Ajiyar zuciya taji ya sauke snn yace dama zanzo na sameki, bcos, i want to apologise. But since ure here, soo..uhm Halisa.., Im really sorry for what ever happen. i mean it frm my heart, if ived wrong u, am truly sorry. It doesnt matter who is ryt or wrong kowa yanada abunda yake damunsa araywarsa so i take full responsiblty of all my mistakes.
Hawaye masu zafi taji ya ciko idonta har yanxu bata iya kara dago kanta ta kallesa ba.
Kusa da ita ya karaso tare da kamo hannunta wani irin zaafi taji jikinshin ya hada sosai adan tsorace ta dago kai ta sace kallonsa tareda tuna cewa vicky ta gaya mata damuwa kan saka ciwonsa ya damesa..
Saukar wani abun taji a hannunta, yace" Here
this is the letter inkina so saimukamai masa tare. nayi miki alkwari Zan masa bayani dakaina so that u can be free...
Cikin katseshi da fargaba me yawa tace Free from what?
kansa yadan sosai yace just read it and meet me by the car, in akwai wani abunda na manta zamu gyarashi tun kafin muje mu samesa. Jiya na tura masa sako cewa zanzo.
batace mai komi ba cikin hadiyar kukannta ta bude letter hannunta nada rawa rawa, ta fara karantawa tun da ta fara karantawar idonta ya fara zubda ruwan hawaye She just cant believe he wrote everything.
Kafin nan ta dago kanta tagansa can gaba yana tafiya zaijeshi wajen motarsa, bai san lkcin data iso ba kawai ji yay ta tantameshi ta baya ta kuma fashewa da sassanyar kuka me tsuma wanda karsashinsa saida ya sakashi ya lumshe idanunsa batare da ya shiryawa hakan ba.
dada tantame shi ta baya cikin muryan kuka tanamai cewa "sorry, sorry, sorry, i am sorry,, i regret wht i said to u, i am truly sorry kayi hakuri
..it was all mistakes, i shudnt have talk abt ur family and ur personal life am sooo sorry. dat was wrong, Dan Allah kayi hakuri...
idonsa alumshe yace Halisa kidena kuka i am not angry at u Aiya wuce
dada manne mai tay cikin girgiza kai tace uhm uhm Uhm bai wuce ba. Ba gashi zakaje ka gaya masa cewa na bata maka rai ba? I was so worried sick abt u, kayi hakuri..and Why wud u write all these, u just want me to leave too?
cikin jan shaukin kalaman nata baisan sanda ya fixgota ta gabansa araunace ba
cikin idanunta dake fidda hawayen yake kalla kamr na wanda zai hadiyeta ahnkli kuma cikin shauki yace "No, i dont want u to leave me, neva..Amma inkina son hakan babu yadda na iya.. ure sick rembr? No matter how much i care abt u bazan iya takuraki ba.
Hawayenta ta share tana turo mai baki cikin shagwbar dabata san tanayi ba, tace nifa bance maka inason haka ba. Okay, I' i want to stay, with u. nide Karka kai masa lettern nan dan Allah.
muryansa kasa lasa ya rabkwafo tare da cewa "Are u sure?
Kafin Nan ta amsashi ya tallafo fuskarta cikin tafin hannunsa snn yace
"Halisa..inhar zaki zauna dani muyi jinya, then u must promise me we wont fight again. I hate it
its pains... alot
Da sauri Tace mashi i promise. i will neva fight u again, ever...
kafadunta ya dan dafa kadan snn yace thank u
Kallonshi tay ayayinda yake karasa goge mata hawayenta da suka makalkale, batace mai komiba cikin sauke ajiyar zuciya ahnkli ta fado kan faffadan kirjinshi tareda sakarmr mai wata warm and comforting hug me tsayi suka rungume junansu kamar bazasu sake junansun ba...08060712446 na kudine
Dont shareTsawon lokaci suna tsaye a haka kafin nan ahankli ta zame jikinta anashi ta dagokai sama tana kallonshi nan taga shima itama yake kallo sunfi minti uku ahaka basu iya dauke idanunsu acikin na juna ba cikinsu kowanne da irin shaukin da ke gudana acikin fadar zuciyarsa dan yadda kasan yau ne suka fara cin karo da junansu haka zuciyoyinsu yake mugun harbawa ma juna a lokci guda.