Sashe 186
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dan meenal is in america tana shirye shiryen buga cacarta itadin ma acan kullum sai sunyi tashin hankli da mummynta dan kowani rana kusan kamushe mata sauran kudinta mutumin yakeyi, daga yau yace abasa kaza gobe abasa kaza duk ya gama saka mata rai cewa itace zata ci cacar in angama komi
Daga zarar meenal ta buga wata karyanta agrp sai angama mata murna anyi celebrating can zakaga halisa ta turo hotonta da yan uwan khaleel agidan suna wani irin chilling da abinci suna holewa haka meenal zata kasa bacci ranar gabaki daya...
Gashi daga zarar tafara kushesu nan da nan shemu da vicky sai su kusheta itama in return gashi ta tsani akusheta ko ace halisa na taimaka mata akan aurenta, ta mugun tsanar wann kalman.
shema kuwa bata ji, Har gara ma vickyn acikin wasan ma gaskiya take yawan gaya mata tanacewa "meenal babban kuskure ne agareki kitsane dangin mijinki dan kuwa babu namijin da zakisoshi a duniya nan snm kiki yan uwansa snn su zuba ido suna kallonki basu nema mai matar data dace dashi ba
shema'u kuwa direct takece mata dolene ma 'a mata kishiyar kota ki ko taso sabida mijin ma dakyar ya aureta amma haryau tana shirme bata iya kula da mijin ba, Haka zasu wuni suna tashin hankli..
Halisa data hura wutar na gefe na kallon irin Burga da buga kirji tare da babatun da meenal din takeyi cewa khaleel be isa ya kalle wata mace awaje face ita ba, yi take tana jefa manyan habaici wa halisar zakiji tana cewa ai shiga dangin miji da iya girki bashine zai baka kan namiji ba. wani maganan nata ma babu kai, she is too tryng to tell dem how sure she is nacewa khaleel can neva marry or love another girl as long as she lives, snn intana buga kirjin wani giggima karyan soyayyar su take saika dauka ko lashe kafarta khaleel din ma yakeyi.
daga zarar tafara burgan bamai kulata sai vicky da shema,shemaun ta dinga dariyar mugunta kenan tana kwaleta tana cewa nide na iya danna kirji dan wallh munsha ganin irinki amina talba..iyaka ne kice zaki kashe kanki kamar yadda kika saba
Hahahaha toh shi mijin naki yasan tactics dinki na suicide mission tunda asigar haka kika like masa bawai shi yagani yace yanaso ba..yanxu kan in zaiyi aure sede kiji labari, hahaha, oho de, Lets see wat happens then.. dan wllh kika mutu akansa ga nan gindin amaryansa na gefe ko makokinki bazaiyi ba.
Wann maganan yaci na shemau yaci ma Meenal rai bana wasa ba, dan har voice note ta musu tana kuka tana shekawa shema'u ashar wai tace mata ta likewa namiji amma azahirance kusan komi da shema ta gaya matan ne yay mata ciwo aranta bana wasa ba.
Karshe Hadxa ce ta shiga tsakaninsu aka sasanta can dare haka ta kira halisa still ta kawo karar shema tanata mita tana bambami sai zage zage takeyi tana harbin iska, halisa na zaune a falo kusa da khaleel yana aikinsa tana gefensa tana wayar, jinta kawai take tana kyabe baki daga uhm sai uhm har suka gama wayar bata ce mata yi hakuri ba.
Dan ita sai yanxu datake zama da khaleel take ganin irin kkrin dayakeyi
Is like he is just living for meenal's sake amma ba dan kansa ba. Dan kwata kwata ta lura kamr babu son meenal aransa tun feel azal, but he did his best. And she cant blame him if he takes another wife for himself infact she wll support him on dat koda meenal din zata mutu ne...
Inba draman grop din ba babu abunda yake debar ma shemau kewa yauma haka ta karaci ranar batagansa ba,haka ta kwanta da zimman gobe kam zata fita gari neman labarinsa koma yaya ne tana son tasan ina aka dosa. DONT SHARE NA KUDINE INAKASON SHIGA SUBCRIBE BY CHATING 08060712446
BANDA KIRA JUST CHATSURAYYAHMS
fannin su mahmud soyayyar su suke kwasa har dare yay, Its almost 10pm na dare ya sameta akwance ya ce mata hey zakiyi wanka? Ta gyada kai chan kuma tace uhm yunwa nake ji ..yace ok kiyi wankan sai kizo ki ci abinci, bata yi musu ba ta mike towel ya mika mata ta daura ta kama hanyar inda take zato bathrum ne amma shiru tana budewa kafarta ya taka wani coridor dan dai dai..
daga nan ta hango wani kyataccen view na swimming pool cike da ruwa deep blue gwanin sha'awa tace woow .....ta shagala wajen kallo bata hankara ba taji mutum abayan ta ya cire rigatsa daga shi sai bare chest dinsa daf da ita ya zo tana jin inuwarsa ta lumshe ido...
Ya dan rungumota ta baya kansa gefen kunnen ta yace me kike kallo Ba wanka zaki je ba?Ta rasa sukuni cos muryansa na shigarta ga shi yabi ya manne mata kirjin sa a bayan ta..da kyar ta iya cewa "look" ta sa yatsa tana nuna masa pool din.
Ya kamo hannun ya dan murgushe romantically cikin Nasa yana murmushi ahankli yace very beautiful, did u need a company? kafin ta amsa sho yace Lets taste ur swimming skills.
Gwalo ido tayi duk dama shes not too much of a swimmer amma yawan binsu yasmine yawon bude ido a schl yasaka ta iya wasu abubuwan..
tana gyada mai kai taji ya dauketa cak suka yi wajen pool din idonsa cikin nata suka shiga ruwan kusan atare. They spend the whole nite cikin ruwan manne da jikin junansu playing diffent kind of romantic plays kafin nan suka koma ciki suka ci abinci sosai yay romancing inta batare da ya shigeta ba kafin nan suka samu bacci.
Kwana biyar masu kyau sukayi anan atare alone in this peaceful place babu takurin kowa suka dulmuya cikin tsantsar nuna ma junansu soyayya me sanyi me tsafta wanda babu karya ko yaudara aciki, wanda acikinta kadai suka gina naso salon tabbataciyar shakuwar batare da ya kusanceta ba, wanda hakan ya dada sawa takejin kimarsa har ranta
She is now convinced cewa dagaske yakeyi akan batun rayuwar auren su, he is not influenced by wayewar datayi, ko rashin shema ko kuma sex da zai samu ajikinta. Wani irin kima da daraja tare da yarda na musammn ta fara ji aranta game dashi.
Akwana na shidan da safe suka shirya suka je kasar scotland anan ma suka kama hotel me mugun kyau, ya kama musu private resort dan mahmud din yasan kan jin dadi da shagali.
Anan kam bawani zama suke yawanyi ba, ranakun farko duk yawon bude ido kawai suka zuwan in sunfita kuwa basu da dawowa sai dare.
All these xclusive scottish body shop na gyaran jiki saida sukaje
Haka tay kusan kwana uku suna zuwa nan frm mrning to evening ana aikin gyara mata jikinta with diffrnt skin and body therapy session while shikuma yana dan wasu ababen dake gabansa kafin nan agama mata taga tadawo kamar ba ita ba dan kuwa asalin kyallin fatar da shape din jikin yan hutun ne ya bayyana sumanta dake bata wahala an streching dinsa yay tsayi da laushi fiye da na koyaushe ya da dyin baqi, sai yau tagane yadda matayen masu kudi sukeji cos damn,.. the feeling of being beautiful and flawless is unmatched dan kuwa ganin kanta take kamar wata hadaddiyar sarauniya.
Bayan angama mata aka bata babban spa box as packge dinsu me tattare da full skin and body shop materials duk wani kayan kwalliya mayukan gyaran gashi dana jiki and all that concerns hair and skin care aka shake mata su tamm aciki har supplemnt basu bari ba.
yanxu harta dan saba Da dare da safe haka saidai suyi romance me tsaywa arai Da mijinta snn suyi baccinsu a makale da juna, Nan ma da wayarsa takanyi waya dasu hjy badiatu acan nigeria da su hajy binta acn turkey tsaban dadin datakeji har batason hajiya binta na tuna mata cewa tana da schl acan.
Tun a Satinsu na biyu da sukayi anan din ya fara shirye shiryen komawar su gida dan tuni ya bada oder aka kwashe cars din gidansa dukan wanda shema'u take hawa su goma cass dama duk nashi ne aka kaisu aka musu sabuwar paint haka ya kyautar duka ma abokansa da suka masa kkri wasu kuma ya basu kudi dan baison ma wani abu da zaina tuna masa memryn zamansa da shemau arayuwarsa.
Gidansa na legas din was his own dream house Dan dakansa ya zana abunsa, he just odered his enginers aka sake renovating within 3 weeks haka aka fasa wasu wajajen aka sake gyarawa to a classic modern sleek mansion aka sauya paintings din gidan daga ciki har waje gabaki daya aka saka kankanrarrun kayan alatu na zamani dakuna da faloka, kai babu wani single abu da aka barsa furnitures and evrything an sauya, komi ya zama brand new, luxurious and expensive, an maida gidan karamin aljannar duniya fr his new darling wife. Snn yay oder brand new motoci for his wife and himself yay musu replacing komi nasu ya zamo sabo kal kal duk itakam ma batasan ana wnn shagalin ba.
ire iren Motocin nata irinsa ya aje agidan iyayensa dan kaf babu kasa dana miliyan tamanin dake sukan ma sauya musu gidan nasu yay izuwa wani babban gida me kyau acikin new new site na katampe extension na Abuja.
tunda kofar arzikin ya budu masa baifiye fafa da zama availble dan burga ba, rayuwarsa shiru yay abunsa babu noise making, dan shi bamai yawan surutu bane iyakacine taji ya tanbayeta abu a wasa
Batare da tasan dagske yakeyi ba, cos he jst want evrytin to be a suprise for her intazo hutu baison rayuwar karyan nan sam.
satin da suka cika Wata daya hajya ta dameshi akan schl din hafsa babu yadda ya iya haka suka shirya dawowa frm scotland suka sauka a dubai suka spending one nite a hotel sassafe sukeje super market suka hado kayan sawa