Sashe 164
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Can dare yazo zai musu sallama dukansu tare inna hjya suka masa nasiha akan auren nasa sosai shima still ya Dada gaya musu cewa baison hafsa tana riqe waya snn baisonta da abokanai maza. Sun jima suna hira kafin nan ya musu sallama yaje bacci dan jirgin karfe 8.30 zai kaisa airpot kasar zuwa london. Paid book dont share please meson siya chat 08060712446Cikin daren da zai tafi london shirin event dinsu Tun 3:am na tsakiyar dare mahmud ya farka ya dauro wata alwala yayi tahujjud cike da tauhidi da neman nasara akan abunda zai sa gaban sa daga yau din,Karshe yayi zaman addua ma iyalin sa Yana neman alkhairin dake cikin auren sa musamman wanda yake tsakaninsa da marainiyar Allahn nan hafsa har ransa yasan bazai iya bata duk wani hakkin aure yanzu ba amma yana rokin Allah ya sa ya cire komai aransa ya bada matan sa hakkin su sabida darajar auren ba don yanayin da aka daura masa auren nasu ba...
Haka ya gama ya mike ya shiga wanka tun Da asubahin fari ana neman wajajen karfe shida saura ya hau shirya tarkacen kayansa..
Sassafe Hafsa na kitchen tana famar tafasa musu ruwan shay dayaji kayan qamshi sabida weathern kasan na sanyi ne shima dolene sai anashan shayi akai akai shiyasa suke da joint joint na shan shayi akasar kusan ko ina.
Yana kammala hada kayansa ya shigo ya same hajy binta zaune kana dadduma tana kan can jarbinta ahankli lkcin Baisaka kayan sa ba tukun, yar simple tshirt da wando ne kawai ajikinshi yazo daf da ita ya zauna har ta kammala jan carbinta Tana ajiye charbin ta juyo ta kalle sa Yayi murmushi yace mummyna kin tashi lpya? Tana murmushi ta amsashi da lafya kaifa bayan ya amsata a nitse yay gyaran murya, Tayi shiru tana binsa da ido cikin hikima ya fara kawo mata tadin project din nasa da yadda abun zai kasance musu very competative tare da yan siyasa yace mata pls suka sakashi a addua akan hakan idan ya tafi.
Tunma bai gama rufe baki ba tace masa In sha Allah ma zakayi nasara mahmud Albarkan iyayenka na tare dakai,
Tace Amma Kana gama wa zaka sake dawowa ta nan ko?ya gyada mata kai, sai tayi shiru kamar ta sake tuno da wani abu can tace toh Ita hafsat din yaushe zaka fada mata kaga hakkin ta ne ta san da wannan tafiyar taka ai ba komai ne zataji abakina ba.
Yace kar ki damu zan gaya mata komai kafin na bar gidan nan i promise..
Tace Allah yasaka inka dawo ma kuje hutu gida taga badiatu lkcin nasan an bata hutu ma.
Batare dayayi dogon tunani ba ya amsa da cewa eh ba matsala ahakan haka har suka karkare maganan ya tashi ya koma dakinsa domin shiryawa.
Bayan ficewarsa hafsa ta shigo dakim bayan sun gaisa da hajya binta tace kar ki manta ki kai masa abun karyansa yanxu zai wuce...
..Tace toh
Turarenta dan fetsa sama sama snn ta kamo hanyar sashen dayake din hannunta dauke da tea flask da kuma cinnamon pancake.
She looks very sexy in trousers dake yau wando da riga ne dai dai kan cikin ta me laushi all in light pink colour har da dan hular da ta rife kanta wanda shima dark pink dinne sharara dashi duhun suman kanta kawai ake gani aciki.
Tana yin sallama da daddan qamshin turaren na ya soma tuamali..
hakan ya sa ya juyo da kyau yana bin kofar da ido har ta shigo ciki..
Wani irin sunkuyar da kai tayi gaban ta nadan faduwa gamshin turaren ta da nasa sai ya hadu ya gamutsa ilahirin yanayin atmosphere dakin da wata sassanyar qamshin dadi
Kanta akasa take satar kallonshi dan He looks so dashing casuals ya saka fari da baki na girgio armani kafarsa sanye da wata sandal
Hannun sa dauke da wata shakikiyar royal oak wristwacht fuskarsa yai fresh kamar dan zamansa anan din yanayin garin ne kawai ta amshe shi sosai.
Tana ajiye dan karamin s tray din Tace ogah mahmud ina kwana...
Ya amsa ba yabo ba fallasa ya tsaya kallonta
Dan shiru ne ya kifta wajen kafin nan yace hafsat??? Chak ta dakata da nazarin datake na abunda zata tarar cikin sauke ajiyan zuciya a hankali ta amsa da naam ta dago ta dan kallesa
Zama yayi abakin fankacecen gadon sa ayayinda ta rusina a kasa agefen sa..
Yace ta serving masa break fast din..
Ba musu ta mike ta dauko tray din ta ta kawo gaban sa Baice komai ba ya tsaya kallon ta tana zubawa ko rabin cup din bata kai da shayin ba yace enough ta ajiye ta dauko ta mika masa haar da pancakes din idanun sa take kaucewa don sosai take jin fargaba a duk sanda suke inuwa daya taga ya kureta da idanu.
Sai da ya kai kurbi kusan sau uku sannan ya dago ya dube ta yace Dauko min wancen abun ya mata nuni da wata brwn envelope ba musu taje ta dauka masa ta Ya amsa yace thnks Sai ya ajiye cup din akan table envelope din Ya mika mata yace idan kin tashi anan ki kaima mama
...tace toh..yayi shiru
Kamar bazai sake furta komai ba yace" zanyi tafiya mai dan neesa it depends amma hala bazan dawo Da wuri ba so idan akwai matsala ki gaya ma mama zata fada min..
Tayi shiru daga bisani tace toh Allah ya kiyaye hanya..yace thanks..
Maganan schl so please behave urself bana son yawo, snn no male friends dan Allah mutuncinki zakina dubawa
kanta na kasa Tace toh zan kiyaye..Yace good!
Toh shikenn dauke abunki ki fita da shi babu jira Ta mike jiki babu kwari tattara tayi waje..
Sauke ajiyan zuciya yayi
Ya jawo dan karamin troleyn sa ya fito gaba daya daga dakin
Wani irin damuwa ke dawiniya da zuciyan ta amma ta kasa bari ya fito fili Tana ji suna sallama da inna hjiya ya dau kudi ya basu sunata godiya
har kofa suka rakosa lkcin hijabi ne dan karami ajikinta yana isa bakin car dinsa hjya binta ta dau wani box na cookie datay da hannunta tace hafsa kinga na manta ki bishi dashi da sauri kafin ya fice kice masa tun jiya namasa na manta ne in bashi.
Karba tay ta biyosa har bakin motar dashi tana cewa oga mahmud cikin katseta yace wai wayene ogan naki ? Shiru tay tana wasa da yatsunta
Yace u dont knw my name? Tamasa shiru can ta gyada kai alaman ta sani yace to say it ina son ji. Ahnkli tace oga mahmud, bazata taji ya jawota kusa dashi har suna shakar nunfashin juna wani irin damke rigarsa tay tsabar tsoro batasan ma tay hakan ba
Light peg taji ya sauke mata agefen kuncinta yabita kunnenta yace in baki fada sunana ba sumtin is going to happen to u today.
Muryanta na rawa rawa tace zan fada.Yace i am running late..da kyar ta daure tace sunan ka yaya mahmud"..dariya yay sosai yace waye yayan ki? hmm toh i wll accept that for a bit amma zaki canjashi Itako Bakaramin nauyinshi takeji ba, nan ta gaya mai sakon hajua snn ta nuna masa. Yace toh bude mana ingani.
..Tana budewa yace mata taste it mana koni kadai kikeson naci, a hankli tabude snn ta kai bakinta, kirjinta na dan tsananta bugun ganin irin kallon kurilla dayake bin bakin nata dashi yace da dadi? Ta dan gyada kai sai ya matso kusa da ita daf kamar zai rungume ta, Hijabin nata ya dada gyarawa zama tana dan satar kallonsa kamar zatayi exploding tsaban bugun zuciya..
Yace inason irin wann cookies din fatan dai kin iya ko?? Tayi shiru sabida bazata iya bari yaji rawan da muryan ta yake yi ya fito fili ba. kan ta hankara sai ga sasaayar lips dinsa a dai dai saitin nata cak nunfashinta ya dauke tanajin kamar zata suma awjan Wani irin damke masa hannuns sa tayi batare da tasan tayi haka ba..ta rufe idanun ta gam gam.
A hankali yay making wani irin moves da Soft lips dinsa akan nata yana wani irin bata hot flash feeling din kisses din duk dama tasan bazai yi ba amma saida taji kamar zata saki fitsari ajiki..
Yana gamawa ya bita da sassanyar kallo kamar baisan me yayi ba..ya kare ma jikinta kallo yarinyar full option ce.
babu karya tsafta da kuma gyara yayi dan kuwa ya fito masa da full package na macen da idanunsa ke son gani ajikinta shikansa kishin abunsa yasan yanayi yanxu yana mata kallo da kima fiye da nacan datake nan a wargaje.
Yace "Hafsat No male friends... ahnkli cikin sanyin murya Tace ai kafada min yace just want make sure u heard me, kanta ta sauke kasa tanasha mamakin sa sosai aranta dan batasan haka maza suke ba.
dacan dai tasan hala tausyinta kawai yakeji amma yanxu dayaga ta wanku tay fess tay wayo then he automaticly bcm more protective of his space, Kodan yasan bazata sake ganin sa bane oho, Nan Ya juya ya shiga motar kamar bai damu ba ya ja ya rufe ana juyawa da shi ya sa ido yana kallonta har sai da ta lume sannan ya dawo ya sauke ajiyan zuciya,..
Tun bayan tafiyarsa take jin kanta wani iri aranta kamar she's missing him already wani karsashi ne azuciyan ta wanda itama bata san na miye bane
Haka ta shirya zuwa schl ta daure fito falonsu Ta shigo ta same hjy binta tana zaune da bunch na kudade agefen ta.
Da tayi tunanin kawai ta bata abubuwan ta amma tasan hala akwai dalilin daya sa bai mika mata
Tace har ya tafi ko? Ta gyada kai adan sanyaye tace kema sai ki saka himma yanzu zaki tafi shl
Tace toh ta snn fita..
After few hours.
Hafsa taje schl ta dawo jikinta na dan tashin zazzabi sabida surutun datasha shi a schl wajen su yasmine akan batun aurenta, suna hirar ne da mamaki amma basu san dada cusa mata tunanin mijintan kawai sukeyi ba,
hakuri ta babbasu tace musu auren nasu na hadine shine kawai ta kashe musu baki.