Sashe 280
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ahnkli take sauke ajiyan zuciya jin dumi dakuma Qamshin khaleel idonta na rufen har ya daura ta couch yabi ya kureta da kallo fusknsa dauke da damuwa can ya dora hannunshi akan wuyarta yadan tattaba yace baby na are u alright? Batare da ta kalleshi ba cikin sanyin murya ta girgiza mai kai ta dan resting bayanta ajikinshi tanajin wani irin zazzabi ata ciki ciki na gamutsa mata yanayi. Haka ta dinga sauke ajiyan zuciya while She tried her best untill she bury that memry da kyar da wuya.
Agugurje khaleel ya kimtsa musu Gadon snn ya koma gefen kujeran ya sameta ta lokcin har ta dan rigingina tana sauke nishi ahankli abubuwan dayafaru Tsakaninsu jiyan na dawo mata a mind inta daya bayan daya.
xaune durus yay agabanta ya dan kalleta da kyau sai yaga ashe har wani wahalallen kyangyadi ke kwasarta.
Daukarta yy cak ya kwantar da ita akan gadon ahnkli fuskansa dauke da wata kawataccen murmushi ya kwanto da ita akan faffadan kirjinshi cikin sauke ajiyan zuciye tare da lumshe idanunsa cikin tsumammen tsumayin irin azaban dadin ta daya lakato, cikin shauki ya dinga shafata yana buga lissafin yanda zaiyi rayuwarsa mai shegen dadi da ita kwanciya yay gefenta ya rungumeta a haka shima wani baccin yayi gaba dashi..
Wajajen karfe Goma na safiya Halisa ta bude idonta dake mata nauyi bata ganin komi dakin sai hasken kwan fitila na bedside lamp tun kan ta mike zaune tafara yar zazzare ido ahnkli ta juyo baya sai tagansa a kusa da ita tana motsawar ya bude idonsa tare da zuba ma kyakkwan fuskarta dats sooo beautiful witou any make up on
idanunsa.
wani yarrr taji a ilahirin jikintan Suna hade ido ta sauke nata nasa tare da bashi baya, murmushi yay muryansa a kasale sosai yace good morning sweetest girl.. murmushin itama tay me ciki da alkunya muryanta kasa kasa tace gud morning champ ka tashi lafiya???"..A hankali ya mirgino daf ta tabayan ta bata ma sani ba ji tayi kawai ya daura kanshi a gefen wuyanta tareda kulle hannunshi akan cikinta murya chan kasa yace "Lafia gimbiya ta..zan iya duba naki lfyar?juyo tay tadan kalleshi ganin irin slow seducive maitaccen kallo dayay ma jikinta, Wani karamin numfashi ya kufce mata abazata da alaman tadan firgita jin gamshin turarensa yasa ta dada lumshe idanunta tasakar mai jikinta sosai
dada rungumarta yay yanamai cusa kanshi gefen wuyarta yana sakin wata tsiririyar nishi, bata ma sani ba ji tayi ya kulle hannunshi akan cikinta murya chan kasa yace ure priceless halisa it feels like ure my first u've absolutely complted me.. cikin shaukin so ta juyo ta kalle shi batace uffan ba tay murmushi kiss yamata awuyan har lokacin idanunta na kansa a hankali tace mashi..."I Love you"
I love u soo.....nothing can take u away frm me.
Khaleel yadade yana kallon bakin a hankali ya tallafo fuskanta yana kallon cikin kwayar idanunta ta juyo tana kallon shi itama ssnyar murmushi yay snn yace "babyna ki saurare ni, but befor then hanunshi ya tura akasar pillon ya ciro wani abu acikin box dinshi mai kyalli da haske Ahankali ya bude shi wani hadadden twin diamond ring ne aciki wata ajiyar zuciya mai nauyi ta kufce mashi ya sake riko hanunta a sanyaye fuskarta ya
kalla Ahankali snn yace
"Aure zama ne me fuska dayawa bbyna, wata rana zamuji dadi wata rana tsabanin haka cos dats d reality of life.. Wife,..i know im not perfect nor been too easy on u.
Uve taken care of me tun kan nasan ma ina son ki
Nasan nasaki bakin ciki a lokuta dayawa but im glad i did...atleast i knw u more...babu wanda zai iya gayamin yay matata take and what she is capable of doing.
Halisa..i am not going to let anyone hurt u..as long as i am alive..and breathing all ur battles all ur fears we wll fight it together...And i all i ask is for u to stay...duk randa na bata miki rai pls look at dis ring snn ki tuna cewa bazan taba iya dena sonki araina ba, and love is pain sumtimes, but and i can neva be able to live witout u even if everything changes in my heart ur love remain tattoed no matter what..
Murmushi me sanyi ya kufce mata Hawaye masu zafi ne suka tuttuulo mata bata ma sani ba a sanyaye ta shiga tarewa tana kallon hannun shi daya dada rike ta daukar diamond ring din yyi ya sauyashi dana friendship dinsu snn yasaka matashi a fingers din ahnkli cikin yanayin murmishi yace "Beautiful...did u like it?
Cikin matsanncin shaukin so da tsananin kauna tace yes i love it
And I love U,..forever.
kiss mai zafi sukai ma junansu a zauce har lokacin idanunsu a lumshe cikin wata raunataccen nishi take sakin masa murmushi,da sanyin murya in btwn her breath take cewa...I Love yoou sooo soooo much my lifeline... witou whom im not breathing, babe i love u more than u can eva imagine in ur brain ure my evrything nd u dersve evry other thing from me not just my heart or soul or my body if ders anything more than love i wll surely give u my honourable sweet hubby...cikin shauki sosai ta karashe Snn ta kama yatsarsa ta cire tsohon ring ta sakamai sabon snn yay kissing hannun nata sosai ya rungumeta ajikinshi yanamai sauke ajiyan zuciya me nauyi..
DUK WACCE TA KARANTA BATA BIYA BA BANAJAN ALLAH YA ISA AMMA DAI KUSAN HAKKIN WANI YANNA HANA WANI KWANCIYAR KABARI KO??
LITTAFIN NA NA KUDI NE 08060712446 TO PAY
COMPLETE NOVEL WAIT LIST GROP IS OPEN
*_"MUFTARIQ"_*
BY SURAYYAHMS.
®Edited seriies.
_labarin wata tsaftacciyar Soyayya hade da rayuwar wasu yan mata kyawawa guda biyu da suka kasance yan uwan juna ɗaya ta kasance tamkar "hagu" daya ta kasance 'dama" wajen raayi da yanayin rayuwa, sun ci karo a acikin Duniyar_ _kokonto tare da banbance kiyayyar talauci da soyayyar gaskiya akan namiji guda ko ya abun zai kasance oho??_
*the book is ready* amma Will be out only...on *30th August*
Wanda suka booking dawuri will get discount on the document...
*Buy now sai asaka a wait list group..yana sauka a tura maka documents naka kasha karatu🤧*
Labari ne me cike da darusan rayuwa...
Dont miss it❤️❤️
sunadaga kan gadon har Sai wajajen karfe sha biyu saura kafin nan suka sauko suka kimtsa tare da shirya kansu bayan sun karya suka fito cikin falonsu sunsha wanka sunyi matukar kyau halisan tasaka wani hadadden english wears me illusion neck riga da skirt dan guntu iya cinya tay kane kane ajikinshi
Shikuma ya makale mata yanamai shaqar qmshin nan nata da aka tsumata dashi....
Lallausar hannun ta ya kama cikin nasa yana kissing kafin nan ya dawo da hannunsa akan albarkatccen hips dinta yana shafo ta kan kace kobo bakin su ya manne waje guda wani irin Kiss me sanyi da jan rai suka shiga aika ma junansu
Musamman ma ita dake jin kanta da daban cikin wani irin shauki me dadi.
Ata fannin Meenal kuwa tun bayan data yanke kanta da wuka aka kaita asibiti almost 3 hours akanta kafin nan ta dawo daidai sosai ta rikice tanajin duk duniya tunda ta rasa khaleel gara kawai ta mutu tabar duniyan dan har cikin ranta takejin cewa bazata iya hada miji da halisa ba gani take kmr Halisa tafi karfinta and she is already a ladyluck and a charmer bazata iya wani kishi akan namiji da ita ba. Fiye da kowa tasan yadda suka taso tun suna yan yara atare cikin wani irin yanayi na hassada da kyashi da zan iya cewa ita kadai tasan ababen burgewa da tagani ajikin halisan dake yawan tsoratata..
Abubuwa dayawa suna yawo a kwakwalta duk ta rasa ta ina zata fara ta ina zata billa taji sauki
Ita ba kudin ba, bata kuma tsaya ta kama mijin ba,Bata iya komi ba ganan halisa ta iya komi kuma ma hartazo ta saba da familynsa and all that..
Tunda tafarka take fama da Mummunan karayar zuciya me tsananin sanin cewa karshen game din yazo..but deeply within her heart kawai takejin wnn, a sarari kuma gani take ders must be a way
to fight back saidai the pain is just too much for her ne dan wani irin nauyi zuciyarta yay wanda bai taba irinsa ba..
kwananta biyu a asibitin
Aka fara daura ta akan maganin da ake bawa masu tabon kwakwalwa
While this is ongoing hajiya nadiya babu yadda batay da alfah ba amma saidai yace mata ai auren halisa da khaleel qaddara ce...inde zaa raba sai dai ta kashe su duka...and she clearly rembers irin azaban dataci a Abuja data attempting yima halisa sihiri.
saidai Ganin condition din meenal kullum sai an mata allura ko anbata magani take nitsuwa yasaka taji gara ta mutu kawai inde har zata iya kashesu dukkan tunda dama tasaan khaleel din ba kaunar yarta yakeyi ba and she cant seat back and watch halisa have evrtyhing that her doughtr ever wanted in life...
zamansu anan asibiti Kullum ta kunna wayarta sai ta kira alfah akan batun nemn mafitay karshe ma saida ya fusata fito mata a mutum snn yace mata shifa Ya duba yagani cewa ai Mahaifin halisan shine ya tsare jikin yarsa da wani herbs me karfi ayanyiin haukar nasa kuma yake bata ganyen tanaci ahanyar schll and it has been in her blood ever since she was a child izuwa yanxu duk wanda yay atmpting mata asiri kaikayi koma kan mashekiya ce zai biyosa...yace mata ta hakura kawai ta nemi wani hanya amma tsarin dake jikin halisan bazai karye ta dadi ba duk dama ita haryau bata san dashi ba. In aka mata asiri saidai kaga tana intermitent ciwon kai ko zazzabi amma badai yay tasiri akanta ba.
akan wnan maganan Hajiya nadiya ta ciza yatsa yafi sau tamanin
Dan dolensu suka dakatar da maganansu da lawyer suka sake shiga off mode basu kunna waya basu amfani daa komi da zai saka akamasu sabida meenal din ta samu cikakken sauki kafin susan asalin meya kamata suyi.
Bangaren sun halisa kuwa Soyayyr su suke sha a saudi arabia kamar bazasu taba rabuwa da juna ko mutuwa ba...