Sashe 254
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wanda Sabida stress da damuwa da halisa suka dinga shiga kwana biyu akan abubuwan dake faruwa dasu yasa bata samun cikakekkn nitsuwa bare taga me take mata signing akai.
most of the time she is down, cos She is worried abt her uncle, hadiza, ga kuma lamarin auren ta da khaleel, gashi tanason tay addinin musuluncin yanzu sosai. Tana son itama taga ta dogara da ALLAH, sann ta samu kwanciyar hankli da daukakar dataga hadiza tana samu asanadiyar tuba cos despite all the problem she have faced in life, if only she knew islam has all the answers da tuni ta amshi addinin.
tayi tunani sosai taga rayuwar uztaz, dana me gadinta malam liman ,da kuma ahalin khaleel and she feel like she is meant to be in islam to give her life a meaning, and to have a purpose, dan bazata taba mantawa ba uztaz ya taba ce mata Allah ya halicce mu ne danmu bauta masa ita kanta yanxu bata san me inata dosa ba tunda ba zuwa church din takeyi ba, data duba lamarin hadiza sai taga ashe dukan sauki na tare da Allah.
Khaleel is going to spend two days fadila zata kula da komi na sabon kamfani aranta tace maybe this is the ryt time to do sumting abt it
karta mutu bata samu wani rabo ba.
Hakan yasaka ta zauna tayi doguwar bincike ta lissafi akan dukkan abunda ta mallaka taga tana da arzikin da ita kanta harta mutu tasan bazata iya cinyewa ba,
she decided to write a will, and a plan, snn ta rubuta takarda me dauke da letter aciki tabi tay signing akai ta tura ma uztaz. Kafin nan ta saka cheque me tattare da kudade me yawa ta aje domin ta bawa meenal amma batasan yaushe ne ya fi dacewa ta bata ba, bayn ta aika ma uztaz a email dinshi cikin dare ta zauna tana tunanin irin wahalan dayay mata tun farkon rayuwanta dashi har izuwa kwana biyun nan daya dinga wahala akan neman kawunta yabar matarsa da tsohon ciki agida, in her heart she just consider him a brother, dan ji take she have to give him a special place in her life kafin nan ta sauya rayuwartan gabaki daya,
Koda ta tura masa email din cikin Tsakiyar dare tasan dolene yana tare da iyalinsa yana bacci zai wuya yaga sakon sai washe gari....
Washe gari sasafe tana cikin bacci Wani new number ya kirata, da kyar ta farka da da tunanin khaleel dinta ne, tana daukawa sai taji muryan hadiza abun ya bata mamaki hadiza tace mata tay sauri ta bude wayarta zata ga wani abu daya bazu a internt jiya da daddare...
gaban halisa yay mummunan fadi, tana kkrin budewa sai ga kirar meenal bata dauka ba taga kirar vcky ya shigo, atake sai taji ta tsorata sosai, gabanta na fadi ta bude wayarta sai gani tayi ana yawo da wani kazamin sex video na shema'u gata nan namiji na sukuwa akanta kamr bijima.
Kusan rikitowa kasa halisa tay in shock ta rike bakinta jikinta na rawa rawa, atake ta kira hadiza tanata mamakin yadda akayi wayar hadizan ma ya dawo a hanunta ashe labari kam ba a nan ya kare ba, nan hadixa tace mata ai jiya jiyan nan aka samu gawar Amal a wani hotel wai maza uku sunyi gang raping inta,mutuwar datay ne yasaka asirin da sukama alhaj kyarin ya warware, tace ma halisa
Yanxu haka ma mijintan ya aiko a dauketa zataje tay jinya a india but she wll be coming back soon
Komi ya zama ma halisa kamar a mafarki, kafin kace wani abu sex video na shema ya soma zaga gari, Hadiza da halisa hanklinsu yay mugun tashi akan hakan, Meenal kuwa ita ta nemi lambar iyayen shemaun ma ta tura musu, ga damuwa akanta amma bakaramin dariyar na shema tay ba.
Da kyar da wuya halisa ta roki vicky ta shawo kan vikcyn da kyar Akan ta taimaka tasaka baki a sauke horible sex video din shemau akan internet da kyar da wuya vicky ta Amince aka kira daga sama aka goge aka fara kulle acct din bloggers da masu yadawa.
Kafin nan da wani awa uku masu kyau yawo da abun da akeyi a media sai yadan ragu, ata fannin shema din kuwa babu magana, she went straight into shock, haka ta farka ta samu labarin cewa an kona gidan iyayenta an faffasa musu abubuwan su ma amfani, sum ppl da sukejin haushin irin hukunci da yawan wa'azin da maman nata take ma yayansu sune suka hiring unknwn thugs suka musu kaca kaca hukuncin jungle justice da aka saba a gari irin lagos ,They have to run for thier lives sabida cewa da wasu mutane suke ai maman ta itace shugaba wajen wa'azi da ladabtar da yayan mutane amma kuma yau sunga yarta da aure akanta tay zina.
gashi dama yarbawa ne yawancinsu basusan me ake kira da hakuri ba ga yada gulma they took it personal iyayen shema aranar suka bar garin lagos da baqincikin wnn video, this is after 35yrs of their stay in that state
Duk wani kima daraja da mutuncinsu saida ya zube kasa tasssss.
Shema tunda taga haka tafara kkrin zata kashe kanta kawai ta huta amma ina likitocin basu barta tay komi makanta ba. ranan a asibitin ma a tsorace take cos she had to hide hersefl sosai dan kar mutane susan tana nan azo ace za'a akasheta ganin tay zina da aure. Labarin mutuwar Amal yazo mata tun jiya but she dint even care abt it sabida nata rayuwar yafi mata ciwo yanxu dan saida ta gwammci mutuwarta akan wann abunda yake faruwa da ita...
Tunda akazo aka dauke hadiza ta wuce wajen mijinta jinya, sai ya zamo Halisa ita kadaice free a lagos but she cant move out of her house sabida tanajin mugun kunyar abunda ya faru da shema dazu da safe.
Fadila ce kawai tazago ta gaya mata cewa ai matar uztaz tana asibiti tana nakuda shiyasa yau basu gansa ba. Jikinta na rawa da murnan jin haka
Tace ma fadila ta jirata awaje ta shirya sai suje asibitin ta dubasu, fadila tana fita kuma sai gashi nan yazo gidan idansa yay jaaa kamr wanda yay kuka sosai, fadila ta masa congrats yace mata ai matarsa ta same ɗa namiji. Yazo ne ya sanar da halisa....
Fadila tace masa ai yanxun ma suke shirin zuwa wajensa amma yaje halisa tana ciki.
da sauri ya shige ciki idanunsa na tara ruwa
yana barin wajen wayar Fadila ya fara ringing taga board ne suke kiranta cewa ta shirya jibi ne zasu mika mata kamfani tunda meenal din haryanxu batazo ba. Waje can taje tana amsa wayarta duk wano tijara da zata ma meenal ta gama shiryashi.
Kusan a hanya halisa taci karo da uztaz yanata sauri sauri zai iso gareta
suna hade ido ya tsaya cak da jajayen idanunsa akanta Kirjinta ne yay mummunan bugawa data gan idanuwansa na fidda ruwan hawaye...
Kusan a tsandare ta tsaya tanamai kallon cikin kwayar idanun nasa
Tsoro mai tattare da fargaba ya rufeta ba tasan sanda kalmomin bakinta suka fito a rarrabe ba...
tace "Uztaz ??? What happen Ku..kan me kakeyi ..ya matar taka ya baby??
Paper na qaddarar data bashi kyautar ne ya ciro daga aljihu ya rike a hannunsa gam da alaman haryanxu bai kammala sanin abunda zai gaya mata.
Tana lura da hakan cikin sauke ajiyar zuciya ta karaso wajensa da masifar sauri tana masifa 'gosh harka tsorata ni, uztaz karka cemin sabida wann abun kakemin kuka..
Shima kusan cikin saurin ya karaso kusa da ita
yace "Ni bance kibiyani komi ba miss halisa. This is too much for me bazan iya karban wann kyautar ba. Tsakanina da Allah nake zanne dake bani da wani buri akan dukiyarki sabida bazasu amfane da komi ba da bana raye. Amma kika rayar dani kika bani ci da sha da lafya da sutura kin zame min uwa uba da dangi gabaki daya..i cannot repay u for all that u gave me...
Cikin datsar numfashin sa da sauri tace 'Uztaz i have never thanked you enough. Wann godiya ce ba biya ba. Well in kyautatace bakaso sai kabawa yaronka da matarka ta haifa amma bazan karba ba.
Ya sunkuyar dakansa cannn kasa tare da share hawayensa baice komi ba yay shiru gwanin ban tausayi.
Kallonshi ta dingayi aranta tana mamakin yadda mutum kamarsa da basu hada komi na jini ba zai iya ya zamowa mai saukin hali da kaskantar dakai tare da Amana da gaskiya.
Duk wani mummunan qaddarointa ta sansu amma saiyau take dada gane cewa Allah yay mata kyakwwar kyauta daya hadata da mutum irinsa acikin rayuwarta dan samun mutum me gaskiya da Amana akan dukiyar wani kmr irinsa azamanin ynxu abune mai matsanancin wuya.
Cikin lumshe ido da budewa ta sake tunowa da dumbin wayewar kai data samu data jiyo tarihin sahabbain manzo S.A.W da kuma sakon da Mahaifin khaleel yake sanar mata game da tarihin Addinin sa,duba da cewa Gaskiya da amanan ma kmr babban ginshikin rayuwar dan Adam ne a Addinin musulunci wanda duk musulmin kwarai dolene kasameshi dasu..
Haka kawai taji Jikinta yay sanyi Matuka dataga abun ya taba uztaz bana wasa ba, Muryanta adan ararrabe ta dube uztaz din take sai wani karamin murmushi ya kufce mata
Ahankli Snn tace nasan dakai da Mutane dayawa kuna tsammanin kai ma'aikaci nane, Uztaz ya dago kai ya kalleta. Dede Lkcin hawayenta me sanyi suka digo kasa tabi ta saka hannunta ta share ahankli tana murmushi sosai snn tace masa "the Reality is ure the brother, and the famliy i neva had in my life. Mny times i wish i can show u how much u mean to me..amma ina tsoron na rasaka kamar yadda na rasa Amincin sauran mutanen dana Aminta dasu abaya
...Abunda na baka bai kai kashi 1% na arziki na ba amma da ace inada zucya me kyau irin taka da dede zan raba mana arzikin dan banajin na kaika kokari akan dukiyar nan..if u accept it i wll be much happy And relived zan kuma ji araina dan uwana ne ya amfana da arziki na. So will u accept it now?