Sashe 256
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hajya nadiya banda hawaye babu abunda take sukewa ganin kamfanin da mijinta ya gina rayuwarsu dashi iya bashukan caca zasu biya dashi. and bcos of the delay da suka tay wajen saka hannu ko bude legal case yasaka kamfanin ya rasa value dinsa،.
Karamin meeting akayi tare da sabon lawyern kamfanin halisa da fadila take jagoranta da wasu dattajai biu da fadilar ya aikosu su bada cheque wa. They dint waste time duk baqar maganan da meenal takeyi tana cewa she wll buy her company back in few hrs babu wanda ya kulata, suka tura mata takardu ta hau signing akai hannunta harna rawa rawa, cos this is one of the most darkest days of her entire life dan kamfanin nan yana daya daga cikin abunda tay dedicating rayuwatta akai gabaki daya
Lawyers duka suna kanta harta gama signing cewa ta siyar da komi data gama wani firo ta musu da papern akasa tana huci, hajya nadiya kuma ta fita tana kuka
Muryan meenal din harna bari tace subata cheque din ta gani sune matsiyata ba ita ba, zata dawo and she is going to crush them. ta gama rufe baki kenan gayen ya dauki cheque ya aje akan table, da ta dauka taga kaskantaccen kudin da aka siya dashi saai da ta mike tsaye a xumbur tafara bari kar kar kar.
muryanta harna fitar da amon sautin rikicewa tace 'Gidan giya zaku siya?This is my company My own sweat, my pride ,u cant buy it this cheap. I dont get it. Wasu mahaukatan Hawaye masu tsinannen zafi suka kwace mata tafara rgrting dama batazo lagos din ba. Hauka ta fara musu muraran, her multi million naira company kamfani waishi aka siya in thoussand of naira ko milliyan bai kai ba?? Banda how comes how comes babu abunda bakinta yake furtawa, lumshe ido tay tana bori tin bata bude ba Dagata bayan ta taji muryan mace mai cike da kasaita tana cewa Dont worry i wll explain to u
Atake Duk mazan dake wajen suka mike tsaye suna masu sauri wajen cewa congratulations maam...
A razane kuma a jirkice meenal ta juyo tana kuwa juyowa suka hade ido waje guda da fadila ta sako wani ubansun mahaukacin kaya me azaban kyau tana baza murmushi me sanyi..
Wani irin cak ta tsaya tana kallonta in shock
Fadila ta kalleta sama da kasa girarta na sama a dage snn tace suprise to see me??? Kaaamin dariya tay me ban haushi snn ta dau Paper din kamfanin ta duba duka signature din taga komi is intact, tabi meenal din da wata kaskantacciyar hararar sacarstically snn tace haaan, what took u so long?...NA KUDINE
08060712446. CHAT ONLY.SURAYYAHMS
meenal tana kallon fadila dishidishi kmar a mafarki wani irin jiri me karfi ne ya rufe tay kamr zata fadi kasa a gigice,fadila dake tsaye a wajen tay sauri ta rirriketa tana wani irin murmushi, bakin meenal na bari bari tana vibrating kamar an kunna engine markade tafara cewaaaa
F..ffadila..fadila fad..iilah Fadila,Faffafffafffa..dila?
sanda Fadila ta mikar da ita tsaye snn tace mata "yes, fadila ce., fuskanta dauke da murmushi tace "hellow Amina talba, so why are sounding so shocked ko baki gane ni bane? it is me fadila!
Wani gigitaccen ihun sunan fadila meenal tay tareda fincike jikinta da mugun karfi nan ta fara wargaza takardun dake kan table izuwa kasa duk sanda mutanen dake wajen duka suka rikice, kamar wata sabuwr kamu ahauka tafara cewa no noo no no no no oh my god nooo..noooo noo fadila noo not my company nooooooo
Wani suuu tay a jirigice zata kai kan gwiwarta jin notinan kanta na kan kuncewa Kafin takai kasa kan gwiwartan nan fadila ta kalle sauran mutanen dake tsaye awajen kowa na kallon haukar da meenal takeyi .
fadila tay kwafa tana dan murmushi tana kallon meenal ahanki snn tace musu thank u evryone and pls excuse us..
nan da nan kowa ya fita yana girgiza kai akan yanayin meenal na borin hauka.
a mugun xuciye kuma ahaukace meenal ta taso tsaye idonta kamr zasu amayo wuta, azafafe
"tace karyane wallah karya nee, karya ne, i cant believe this, lallai fadila kin cika babban Munafuka, makira, muguwa,mayya witcht aaaaaaaahhhhhhhhhhhhthis can neva be, karya ne, you slyyy..ki gaggauta maida min kamfanina, hw did u ave the gutss?.
a tsawace fadila tace ke da Allah ki rufa min baki..
Data fadi hakan saida meenal ta yanke kukan cak ta tsaya tsorace kamr wanda aka harbeta da mashi a kirji.
Kallon fadilan takeyi tanajin kanta kamar a mummunan mafarki.
Kanta fadila tazo ta tsaya tare da dasa mata mugayen idanunta acikin nata, cike da izza tace Amina talba u btter mind your language, yau ya zama maki rana na karshe da zaki min magana a yanayin hauka, "i am not ur mate so u can't speak to me like dat kingane ko.
Budan baki meenal tay zata magana a zafafe
Cikin datsar numfashinta fadila tace Nace miki ya isa haka be quiet...Rembr i just bot ur company iya kan abunda kike takama dashi kenan dama kuma nasaya ahakane badan bani da kudin kwacewa da karfi ba, Sai dai dan in nuna maki cewa dake da duk abunda kika mallaka ku duka kaskantantttu ne awajena. Wani irin numfashi me zafi meenal taja kamar iskan bakinta zai hura wuta...
Neman waje fadila tay ta zauna a hakimce snn tace I heard ure looking for me toh gani nazo..u have 2 mins to speak dan bani da lkcin batawa akan empty skull irin naki.
Wani irin runtse ido meenal tay tafara kuka me tsananin kuna fa zafi ahnkli bakinta ya furta na shiga ukuuu na lalace and How can dis be..how how wnn wani irin abu ne Allah yake min, fadila faaa amma an cuce rayuwata this isnt my destiny..
fadila tamata wani irin kallo snn tace "ke jahila, wa uban waye kike gayawa haka dan Allah de ba abun wasanki bane..nasan baki sanshi bane shiyasa kiketa mamaki da ikonsa but anywys u have to deal with yr reality.. It is me fadila, the girl u used, destroy my life and threw me unto the street to die.
A zafafe meenal ta juyo tana kukan a borance tace and so what, I just wish ure dead cos how the hell did this happen, a ina kika samu kudi, fadila a ina kika samu kudi, u probably steal, ko kinje kinyi karuwanci, ko kin kashe wani..ko kin shiga maita mayya kawai
Ni banason naji a inda kika samu kudin amma kisani wallh wallh this is my company..bazai taba yuwa ki rabani dashi kalau ba..this company wll forver be mine..
fadila ta tuntsure da wata busashiyar dariya me ban haushi Cikin katseta tace "Past tense" and i wll like to remind u dat u have nothing Now, marabarki da almajiri ai kadan ne..hahaha, Ure doomed and u dont knw yet?? cikin kyabe baki tace Hmm, to ai yanxu kika fara shaqar iskan talauci da na baqin ciki dan kuwa inaa tabbatar maki cewa kina kan hanyar da zaki rasa fuk wasu abubuwa masu muhinmanci araywanki i promise u...
A borance meenal tasa ihu tana cewa karya kikeyi karya kike wallh karya kikeyi fadila just give me back my company, i wll pay u wat eva amount u want..a mugun raunace tace plss
ko Kallo bata ishe fadilan ba bare ta kulata..
tanakan haukan Borin saiga hjya nadiya ta shigo Frm no where tazo ta rirriketa meenal tafara jan nunfashinta sama sama kamr zata hadiye ranta ta mutu sai kuka takeyi kmr wacce aka mata mutuwa aranta tanajin kamar ta kama fadila ta kasheta da bare hands dinta awajen koda zata samu sauki.
Mummy mummy mumy na shiga uku..
Hajya ta rungumeta tana cewa yi shiru babyna ishiru abunki, Allah zai saka maki,me za'ayi da talaka, Allah ya isa tsakani da ke fadila,.nan ta rushe da kukan itama
Wayyoo ni nadiya wayyo Allah Amina gwaninta be karbe mu ba sam dan
duk wanda muka saka a inuwa saiya sakamu a rana Allah ya tsinewa talaka, Allah ya bar duk wani talaka acikin talaucin sa, talaka mugun halitta daga shaidan sai talaka, ganan ƴata yar marainiya bata da uba, yarinya me tausayin talaka, ta ci daku ta shayar daku amma fadila yau harkece zaki sakamu a rana Allah ya tsine miki yar babban bura uba kawai yar gidan mazinaci, shegiya dangin shegu da karuwai, kai Allah ya kwashe duk takaicin duniyan nan ya dorashi akan talaka
Tsaye fadila ta mike tana baɓbbaka dariya me ban haushi hannunta ta daga can sama snn tace Ameeeeennnnn sabida anan dai ke da yarki kune talaka, ke kuwa malama nadiya ace mutum ya ma kansa wann mumnunan addua hahahahahaha, hmm toh bazan sha mamaki ba dake ma dumbin haqqin mutane dake yawo akanku ya isheku baqinciki duniya da lahira..idan da naga dama da na kwace kamfanin nan tun tuni
Amma bana iya cizon hannun daya taɓa bani abinci..inda ace nayi amfani da zaluncin da kuka min abaya da yanxu haka kuna gidan yari...
Hajya nadiya ta kalleta sai kuma ta sunkuyar dakai kasa tana kuka tuna cewa ahakan ma fadila ta rufa musu asiri ne bana kadan ba.
meenal na kuka rike da kirjinta dake mata zafi kamar zai kama da wuta
kamar an tsikareta a haukace ta mike tsaye tana cewa I wll neva allow this to happen to me...wallh wallh sai namiki abunda baki tsammani fadila..i am going to kill u,i am going to kill u i swear to god..
Tana fadin hakan ta fita wajen da gudu tana kuka bakin titi ta nufa kiris mota ya bugeta ta tsare abun hawa ta hau kai ya fara tafiya da ita batama san ina zataje ba Kafin hajya nadiyan ta fito ta samu meenal bata nan hanklinta a mugun tashe ta fara nemanta awaya babu kakkautawa.
Ata fannin fadila kuwa wani wasai takejin ranta dan gani take kamar meenal bata soma ganin komi bama tukuna har sai talauci ya fara bugata
.
Anan take ta bada oder snn tay signing akan takardan renovation aka saka sign board cewa an rufeta nan da zuwa sati uku mai xuwa take so agama babbake wasu wajajen a sake masu tsari da fenti da komi snn a saka sunan mei kanfani akai.