Sashe 282
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
bayn su fito ya zaunar da ita abakin gado yana satan kallon ta yana tunat darensu na jiya tsaban dadin dayaji har kusa shidewa yayi dan yasa tai mishi blow job mai dan tsayi and they tried having sex on the couch..
goge jikinshi da towel ya cigaba dayi sannan ya dawo ya zauna agefenta yanata kallon fuskar ta yanda idonta ke kasa kasa snn ya kalli jelar kitson kanta daya barbaje a hankali yace..
Bbygirl dina jeki shirya mufita driver na jiran mu..Kai kawai ta gyada mashi Dan A nitse sosai yayi maganan so batace uffan ba ta tashi daga kan gadon a hankali tana tafiya kadan kadan tana tattalin kafarta sabida duk sanda yay saita durju dan akwai xugi ba laifi
Kallonta yake harta isa gaban mirror ta gyara hargitsassen jelar kitson nata da ribbon Dan kadan ta fetshe shi da hair oil and perfume ya dau qamshi. Wayarsa ya fara ringing ya dauka Yana magana da wani abokin aikinsa can snn ya shiga walk in closet yabarta anan cikin dakin ita dakadai.
tana kammala gyara gashin nata Daga nan wani hadadden crop top ta dauka pure white me glitters ajiki tare da wata gogaggyar grey colour falazo trousers ta kwama ajikinta kayan bakaramin kyau ya mata ba dake hips dinta ya dada buduwa hakansa yasa wandon ya mata chas chass ajiki nan ta jawo stool Ahankali ta zauna agaban mirror tahau tsume kanta da turare kafin nan tajawo firming face powder ta shafashi tasaka white hair cap tayi sligh push back, lining idonta tay da dark feline eye liner snn ta saka mascara, ta shafa mild peach lips glows mai shining mai kuma qamshin strwberey a lips dinta dasuka sa lips dintan yayi wani irin kyau peach din yafito sosai abin sai ya kaman tasaka janbaki, nan tayi carving giranta da brush snn ta tadau hadadden hand made kimononta na kamfanin safiya abdallah dede da kalar wandonta grey da mayafinsa grey mai shegen kyau tasaka ajikinta, jakkarta dan karami da takalminta rock pump valentino garavani mai tsini white colour shima, sake feshe jikinta tayi da turare ko minti daya batayi da zama ba khaleel ya shigo sanye da grey and black casuals me dauke da wata classy grey men blazers.
hakanan yau yaji ya saka wani abu dazai dace da shigarta kayan kuwa ba karamin kyau tayi masa ba yafito yana dan gyara zaman tai wang skeleton watch dinsa baki bude halisa take kallon very handsome husband dinta kafarshi sanye da black massimo dutti loafer mai masifar kyau..
ganin tana kallonshin yasashi yay murmushi snn ya mata Hannu tana dan karasowa jikinshi ya kanannedeta da duka hannunsa yay kissing inta softly kafin nan yace
"What are u looking at maam? Cikin numfasawa Tace "nothing, ..U look ravishing sir..Dariya yay yace " really? Am glad am all urs. tana dan murmushi Tace mmmm soooo Can i take a selfie? Kissing gefen wuyarta yay snn yace ce do wat ever u want with me babe"..Ita ta fadin amma shi ya fara fidda hadadden wayarsa daga aljihunsa ya musu lovely selfies masu kyau wanda kana gani kasan hoton amarya da ango ne..
after a while ya barta a tsaye ya ya fita ya dawo da da faranti mai dauke da mop cup da soyayyen french mosaic dayaji kwai, Karasowa yayi aje agabanta.. yace..'lets eat.
ta dan murmusa tace ok ,xama tayi tana ta satan kallon shi tana dan tuno da kowani daren su yadda yake mamayarta..
She just love him more and more wani masifar nauyin shi ya hanata sakat for all the dirty things he whispher...
ganin yanda taketa wasa da cin Abincin yasaka ya fara bata yana ci shima can snn ta cire mosaic din abakinta Tace mishi champ nakoshi Bai musa mata ba dan yana sauri sai suka gama kimtsawa suka fice site din neibors
Aka gaiggaissa tana biye dashi, sukaje few wajejen friends din mum dinsa da suke nan Daga nan suka fara yawon honeey moon dinsu, izuwa wajejen shakatawa, Tun a hanya halisa ta fara bada idanunta abinci, a duk kananan towns din da suke kan hanyar ba wanda ya bata sha'awa dan Akwai ababen kallo dana nishadi musman ma wajen wani sand beaches da suka je wanda gabaki daya kasar dake wajen is huge and beutiful suka shiga cikin sand cruiser vehicles din suka catching fun sosai
salon kasar ya matukar burgeta kamar kar su bar wajen haka ta dingaji arnta amma hakan suka kama hanyarsu Tana ta kallon wann famous katoton bakin mountain din dake tsakanin sand dutches..
..daga wajen yawon shakatarwasun basu shirya shirin dawowa ba sai cahn da dare yay nisa inda ta manne a jikinsa suka zauna tare a kan wishing wheel a chan koluwar sama suna kallon perfect view na cityn gaba daya the view was amazing.
Washe gari ma haka suka fita duk motocin gidan saida suka dana
They alwys looks soo stunning don ba karamin fita shape din ta yakeyi ba musmmn da ta saka matsatsen abu kowani lkci sai sunyi hotonan su masu kyau suka je wasu gardens wani sanyin dadi da nishadi ke debarsu suna kallon breath taking views din hadadun furanni da special breed na grasses ga daddar qamshinsu da ya mamaye wajen.
Satin gabaki daya yawon su sukesha historic places and markets ga holy places da suka jajjje cikin main cities yanamai dada ilimantar da ita akan dumbin tarihin annabawa da kafuwar addinin musulunci and Sum days they wll travel out of the town to the nearby cities and towns.
Saida suka cika kimanin kwanaki ashirin da uku da yin aure kafin nan Meenal ta fara samun sauki, wani irin zabgewar fitina tay ta rame, baqin zuciyar tata sai ya dada ninkuwa duk dama bata jin komi aranta face ko a mutu ko ayi rai..inhar bazata samu ba kowa sai ya rasa, tana son dai taga ta jawo abunda zai saka auren nan bai zauna kalau ba.
Acikin wann yanayin da ake ganin kamar ta kare musu sukuma Lawyrs dinsu already sun samu abunda suke nema.
saidai Basu gaya musu ba har saida meenal din tafara samun lafiya kafin nan suka zauna suka gaya musu kalar babban case din da zasu zakwalo wanda zai kaisu ga matakin nasara wanda yuwar auren khaleel da haleesa na ya basu dama babba.
Lawyern sukace musu yanxu zasu jona case din meenal ne da emotional abuse and mental torture which is purnishble by law According to verses of human rights. za'a kafa hujja ne da cewa khaleel ya jima yana kuntata ma meenal ta hanyar neman kawarta na kud da kud wanda harma ya aureta yaci amanan meenal, Snn zasuce wann mental torture din ne yakaita ga samun raunin ga wasu.
They wll appeal and wll neva admit to cewa ta aikata lefin da ake zargin akai yanxu, they planned their case very wel, Hajya nadiya ta jima bataji sanyi aranta kamar na wann ranan ba. Haka ta zakwalo hotonan jikin meenal data dauka lkcin da khaleel ya mata duka daga recycle bin ta tura ma lawyers din sosai suka ji dadin hakan tare da bata tabbacin cewa zasuyi nasara babu makawa..
wann yanayin yasaka meenal ta fara samun karfin zuciya sai kuma girman kai ya fara dawowa jikinta ta fara dora munanan buruka na ganin ta raba wann auren kota halin kaka ne.
Ana mata jinyar amma kullum ranta acikin kulla
Mugayen tuggu take akan halisa da khaleel..
Ana saura kwana uku a sallameta a asibitin aka fara hidimar shagalin traditional weding na victoria a nigeria saidai halisa basu samu daman zuwa ba dake vicky tana da ciki iyayen suna son ayi white weding din as soon as possible sabida ta zauna agaban inlaws dinta akasar wajen domin ta haihu cikin kulawarsu acan....
Ranar da aka kammala hidimar vicky ranar su meenal suka tattara suka dawo nigeria police suka kamasu a airpot kamar yadda aka shirya suka wuce dasu station.
Kwananta daya anan lawyer dinta yaxo ya kawo strong medical evident cewa tana da mental ailments snn aka warranting musu house arrest aka sakaya mata tracker polisawa suka riketa agida.
Atake atake news din ya fara bazuwa Fadila ta daga hanklinta suna bibiyar case din in place of halisa dan ayanxu ji take babu abunda ta fi tsana a duniya kamar Meenal talba...
tun Ranar da suka dawo aka sanar dasu Halisa amma bata damu ba sabida tasan dole ne da akwai wani abunda meenal take shiryawa
Khaleel kuma gani yake kamar ko taji labarin auren yasata fitowa dan shi haryafi kaunar ma yaga an kamata an hukunta dede da lefinta snn ya rabu da rakai yay rayuwarsa, amma halisa ko ajikinta tasan dolene akwai wani abu and of she really want to get soo tough on meenal da bugu daya zata saka kawunta leut abbakar acikin case din..
Banda su jasmine da su hadiza da suka kirata bata tattauna lamarin dawowar meenal da kowa ba, koda familynsu ma insun kira akan maganan da khaleel kawai suke magana akai.
Ganin halisa taki ta daga hanklinta yasaka kowa ya dan rusuna aka zuba masu meenal din ido anaa watching move dinsu kafin tay kwana hudu a hannun polisawa sai gashi lawyers dinta sun shigar da kara.
Hakan ya dada tabbatar ma kowa cewa a shirye meenal ta dawo, hadiza ce ta binciko ma khaleel information akan lawyers din suka gani tare da halisa suna mamakin how desperate meenal is, saidai kowannen su da tunanin dayake rayawa akanta, khaleel yafi bada karfi akan matsalar auren su ne ya jawo meenal ita kuma halisa gani take ders sumting more dolene akwai dalilin dayasaka suka fito ..
ana cikin wann bidirin case na dawowarsu meenal din lagos da case, acan kuma saudi auren Halisa da khaleel ya cika wata guda wanda ranar ne suka tattara izuwa US domin halattar white weding na auren victoria..
Sun tafi washe gari aka kawo sammaci gidansu aka samu basu nan aka kai gidan iyayensa aka basu da cewar kotu na neman ganin khaleel din within four working days
At most..