Sashe 83
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ata fannin gidan meenal kuwa safiyar sundayn gidan ya kasance shiru sabida baccin hutawa da kowa ya tsirayi a wann ranar face khaleel daya saba tashin asubahi dan yayi ibada ya kuma duba lafyar halisa dan ya bata magani.
Kwana biyu da dabian shan taba da kuma shigar Halisar yake jefa shi cikin wani hali sai kwata kwata ya rage zuwa dubata da sassafe musmmn ma kamar yau daya farka yana dawowa daga masjid dakin motsa jikin dake cikin gidan ya nufa domin ya warware jikinshi datake yawan masa ciwo.
Sha'awar sa nayawan motsawa ga matarsa meenal tana kaurace masa in everyway possble kamar wanda yay mata lefi. Wani bin in abun ya damesa har lallabata yakanso yay amma daga zarar ya fara lallabarta anan ne ma rashin mutuncinta yakan dada zafafa nan da nan saita fara mishi gori da fiili tanamai cewa dan baida manya manyan kamfanoni shiyasa bazaisan darajan lokacinta ba.
Ko ta nuna masa cewa ya cika jaraba ko tace mai tagaji wani bin harji yake kamar yayi mata kuka.
Kullum in kagansa agidan is eida ransa abace ne ko yana cikin yanayin fushi dan Dacan yakan iya hakura in meenal ta hanashi amma yanxu Tunda halisa ta fara provocking dinsa yafara developing wani strange feeling ma jikinta, duk sanda ya kalli jikin halisan yakan sha wahala bana kadan ba dan cikin dare haka zaita juyi da abun a idonsa sai yay kusan kamuwa da karamin zazzabi, cos she is evrything he fantasize in a woman, kominta na nan fulll kamar budurwa yar shekara sha biyar.
She is tempting him to stupor dan Ko wuceshi tay yaga wayann tsayayyun nonowar tata sai gabobin jikinshi sun kwana suna masa ciwo agidan.
Yayi iya baqin kkrin sa dan meenal tana ragemai wann azaban amma haka taqi sam ta kula shi. Dama can dabiarta ne lkcin dataga mutum na rokonta the most lokcin Take izgili ta kuma walakntashi.
Yau yana fitowa daga masjid ya shiga dakin motsa jiki sabida gabobinsa da suke masa ciwon sudan warware sede daya rufe idanunsa babu abunda yake gani sai ita...hakan nan ya daure ya cigaba da abunda yakeyi har zufa ya mamaye jikinshi ya cire rigarsa me gabaki daya.
Yau sunday halisa ta farka tana murmushi atunaninta yaune rana na karshe da zata spending a gidan khaleel.
Da wani irin murna da farin ciki ta farka tana gyara kan gadonta tana wakar rihanna me taken "men down" tana rawa.
Har saida ta tsaftace dakin tsaf ta yi vacuing floor ta fetsawa dakin qamshin turatenta me sanyin qamshi dakin ya zamo tamkar ba akwana aciki ba duk kayanta ta shiryasu ajaka da zumudin gobe Dr aseem na zuwa hala khaleel zai ce masa a sallameta ta koma gidanta.
Unknwn to her duk wani abunda takeyi khaleel bai taba kawo hakan aransa ba sema tunanin ya gyara mata zama, wann yawan shaawar dayake damun sa shine kadai yake takamai burki bata sani ba.
Halisa ta gama shirinta tsaf kafin nan ta shiga wanka ta jima tana wankan da sabulai masu qamshin dadi da gyara jiki. Koda ta fito saida taci kusan minti arbain agaban madubi tana shafa mai tana tsantsara kwalliya.
Dan yau shigar na daban ne aganinta shine na karshe. Bayan tay ma fuskrta nude make up ta shafa wani shiny lips gloss akan lips dinta me masifar kyau da kyalli idon ta ta zama dashi so dark tabibbi saman sa da shiny glitters sama sama Gyara suman kanta tay ta parkershi aciki snn ta dauko bronze blonde hair
Bone straight ta dora akai, snn ta shafa gel a gaba gaban suman gaban goshinta sukayi waves snn suka kwanta sosai.
Kayan data fito dasu zata sakan gabaki daya basa bukatar inner wears dan haka tana cirowa ta fara zurawa ajikinta..
Sarong skirt ne baby pink colour, irin skirt din na ne dake cewa waistline skirt da larabawa suke rawan aldarsu ta karkada waist dashi, but sarong dama kama yake da beach tie,
Skirt ne amma zaka gansa kamar yadi ne sa aka daure shi ta gefe daya yana wani irin fidda shape din mace weather ure slim or curvy duk wanda yasaka sarong yakansa shi ya fito sexy and attractive shiyasa yawanci mutane ke son sashi a beach side.
Dake ita model ce tana da shape mai masifar kyau kuma tana da tsayi
Sai baby pink sarong din yay mata kyau fiyeda da sauran suturan data sakasu a kwana biyun nan. Sosai ya fidda shape din bom bom dinta. Nan Ta ciro wani strapless top fari kal ma dolce and gabana wanda bai da hannu ta sakashi da kyar sabida bayan da igiya kawai ake daurewa.
Dede kan cibiyarta rigar ya tsaya. Bakaramin dacewa da skirt din yay ba. Ta saka white shoes.
Ta kunna cigaretes dinta snn ta fito waje dan bata son warin taban ya cika mata dakin. Can ta wajen pool ta zauna tana chat da uztaz tana kuma busa tabarta a hankli.
Arond 9.30 am Meenal nakan sharar baccinta ko sallan safiya batayi ba karar wayarta ya farkan da ita tamika hannu cikin gigin baccin ta sauka tanamai sauke kufulallen tsaki Waye wann yake kirana da sassafe haka..mtsw Tana dorawa a kunnenta taji sautin muryan mumynta "da kyar ta mike zaune mummy lafya kike kirana da safe haka.."hjy nadiya tace Malalaciya Baki farka ba kenan toh ki tashi ki Shirya gani nn zuwa gidanki zamune polo club meeting da zaayi eko althlantic i want u to meet new investors kinga in kudi yazo basai kin tsaya neman contacts dinsu ba
Agajiye meenal tace okay mummy atleast that is great deal bari nayi wanka kafin ki iso
Hjy tace pls hurry bana son jira
Meenal na sauka akan gadon tace okay mumny
Da bacci baccin a idonta ta shiga bathrum tay wanka tana fitowa tahau shirya kanta cikin wasu hadaddun kaya masu tsada sosai dan kartaje a reneta acan, tama mance batay sallan safiyar datake daurewa tay ba yau kwalliya kawai ta zauna yi agaban mirror.
Within 20 min Hjiya nadiyar ta iso gidan a hadadden landcruiser jeep dinta driver ne ke tukata tasha bubu gown na golden lace ta kima bakar gilashi a idonta gyalenta sharara ta rataya shi akafadarta tana taku akan heel dinta kamar bata manyanta ba.
Tsabar gulma tun daga nesa ta shako muryan halisa dake zaune ata baya tana amsa waya.
Gulman ya hanata wucewa ciki ta taho wajen da niyyar lekawa sai caraf suka hade ido take halisa ta hade rai danharyau bata mance irin bakaken maganan data gaya mata akan gadon asibiti ranar ba
Wayarta ta cigaba da yi har hjy nadian ta iso gareta snn tace ma uztaz ya katse zata kirashi.
Wani irin kallon tijara hjya ta mata sama da kasa tana kyabe baki snn tace toh marar lafyar kenan? Hmmmm lalle fa
Halisa ta jefa tabarta abaki not minding her snn tace "hajiya ina kwana???...
Yau kuma hajiya zaki ce min halisa bazaki cemin mummy ba...hmm anyways u neva considered me to be ur mother..and who wants to be hahaahaha tay dariya alaman cakka magana cikin wasa
Halisa ta shareta batace komi ba..kallon halisan ta dingayi tana kyabe bakinta daga ganin kasan haushin kyan da shigar halisan yay mata ne ya cakketa a kirji.
Budan baki tay zata kara mata magana halisa ta busu mata hayakin tana cewa "yarkin tana ciki"
Ki shiga mana..
Tari tafara jin Hayakin ya shaketa a wuya adan dolen ta bar wajen ta nufi cikin gidan tana cewa "Oh okay..
Ko sake kallonta halisa batay ba ta cigaba da wayarta da uztaz abunta
Hajya na shiga gidan babu ko sallama ta fado dakin meenal tafara sauke ma meenal masifa hartana kumfar baki...
Dan ubanki Amina Kin aje katuwar karuwa agidanki kina kallonta ko saita ballo miki fitina agidan ki kafin nan zaki tashi daga baccin da kikeyi..
Meenal data tsani amata tsawa itama azafafe ta maida mata maganar tana cewa ita bataga wani abun aibu a dressing din halisa ba
Tanamai dada jadadda ma hjya cewa tunda halisa ta kwace kanta a ukubar data shuga tana karama haryau bata bin maza bata taɓa bin wani da sunan karuwanci ba.
Kusan musu suka tsaya yi muryoyinsu yaso ya jawo hanklin khaleel dayake dakin motsa jiki
Bayan kamar mintina 30 da shigar hjya cikin gidan lokcin Yunwa yafara damun halisa ta tashi tana tafiya ahankli tana shan tabarta harta shigo cikin gidan dashi a hannu...
Shigowarta yay kusan dede da fitowarsa daga dakin motsar jiki da rigarsa hannu dan a gaggauce ya fito jin yadda muryoyinsu meenal da yake tashi ya razana ya dauka ma fada sukeyi da mamantan agidan.
Hanklin Halisa sam baya kan ihunsun sabida inda sabo ta saba da halinsun yanzu tahowa take bata san khaleel ya tsaya cak daga gefe yana kalon shigar tata ba.
Kusan gida biyu hanklinsa ya rabu daya na kkrin jiyo musun da akeyi taciki daya nakan halisa dake tahowa
Jim kadan yaji an bude kofa ana cewa saidai in kece karuwa amma ba ha... ata bayansa meenal ta furta hakan tana ganinsa ta rufe bakinta kirif bata karasa kalman halisan ba..sai ganan hajya nadiyar ta fito tana huci sosai.
Itama ganinsan yasaka ta yi saurin sauya fuskarta tay kamar ba itace take daga murya a dakin ba, kusan dukansu ita da yartan da tsoro a idanunsu na harsashen karma yanajin musun da sukeyi a dakin dan babu irin baqar maganan da meenal bata gaya mata akan shigar halisan ba
Khaleel yay sauri ya maida rigarsa jikinshi har halisa ta karaso wajen batace dasu uffan ba banda meenal data mata magana suka gaisa sama sama ta wuce daki abunta idanun khaleel nakanta idanun hajiya nadiiya nakansa tanata lura da irin kallon dayabi jikintan dashi, take taji kirjinta yadau zafi kamar zai hura wuta.
Bata iya hakura ba yana gaisheta ta fara kananan magana akan shan tabar halisa agidan as usual tana yi tana shigowa da munann kalaman dake alakanta halisan da karuwai kai tsaye..