← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 261 OF 312

Sashe 261

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

She knws she is afraid but she cant forgive the fact that she hide alot frm her, Sam ba haka suka saba gudanar da rayuwansu da uztaz ba.

Dan ba a gina alaka me nagarta batare da rikon Amana da gaskiya ba.
It feels like she used her to take revenge on meenal which is so gross and betraying. Bataso da fadila ta mata haka ba sam hakan yana daya daga cikin abunda yake sakata yin shuru shiru.

Ata bangaren meenal kuwa wahalar data sha a wann yanayin na guje guje da boye boyen kanta a jeji bazai fasaltu ba

Gashi the more suna buya the more matsncin tsoro da fargaba na rufeta,.....DONT SHARE
PAID NOVEL 08060712446
COMPLETE NEW NOVEL WAIT LIST GROP IS OPEN.....

*_"MUFTARIQ"_*
BY SURAYYAHMS.
®Edited seriies.

_labarin wata tsaftacciyar Soyayya hade da rayuwar wasu yan mata kyawawa guda biyu da suka kasance yan uwan juna ɗaya ta kasance tamkar "hagu" daya ta kasance 'dama" wajen raayi da yanayin rayuwa, sun ci karo a acikin Duniyar_ _kokonto tare daV banbance kiyayyar talauci da soyayyar gaskiya akan namiji guda ko ya abun zai kasance oho??_

*the book is ready* amma Will be out only...on *25th August*
Wanda suka booking dawuri will get discount on the document...

*Buy now sai asaka a wait list group..yana sauka a tura maka documents naka kasha karatu🤧*

Labari ne me cike da darusan rayuwa...

Dont miss it❤️❤️She is already worn out kaya tun wanda ta saka ranar ajikinta bata samu sararin sauya shi ba ga kwanciya akasa Babu irin ciwon da bataji akfafunta agarin gudu ba.

Tun akwanar su na hudu hajya nadiya taji gabaki daya hanklinta yakasa nitsuwa duk inda tayi motsi kuma tasan ana hankare da su, she cant use her phone haka suka amshi aron wayar me aikin gidan kawartata
Ta saka lambar Alfa ta sanar dashi komi.

Baice mata komu ba har saida meenal ta cika kwana bakwai sann ya kirata yace da dare karfe sha biyu kartay bacci ta jirashi zaizo da sprit dinsa zasu daauko meenal daga duk inda take but she shud be ready to pay a higher price, out of desperation tace masa ehh ta amince

Itade babban burinta shine ta samu meenal dinta, dan ganin yadda akayi ca akan case din ana nemanta wanted yasaka gabaki daya zuciyarta ya karaya da lamarin sosai.

Da dare wajajen karfe sha biyu ta shirya tsaf kamar yadda Alfahnta yace mata cewa ta zauna a daki ta rufe kofa snn ta kashe wuta ta kunna kendir guda uku ta kure agogo da ido sha biyu na cikawa kuwa sai gashi nan yay appearing a dakin a mugun firgice ta mike tsaye jikinta na bari ganin inda Alfah ya diro kamar an jefosa daga sama waje ya nema ta zaauna agaban candle din..kafun nan itama ta zauna agabansa tana gaishesa, bai amsa ba kai tsaye yace "zai kubutar dasu izuwa duk kasar da suke son zuwa yanxu batare da bata lkci ba amma price din shine sai ta kwana da shi na tsawon kwana uku snn duk manniyin da zai fitar zata hadiyeshi.

Abun be wani mata ba amma da ta rasa yarta meenal gara komi ma ya faru da ita...haka ta amince masa yay amfani da ita sosai a wann daren ko Wani wahalan sa bataji ba dake a matse take da jaraba yau kusan kwananta bakwai kenan anan kulle.

Suna gamawa yace mata ta kama hannunsa duka tsuguna agaban candle din bayan yay wasu maganganu da yare suka bace battt..

Basu tashi sauka ba sai gaban meenal lkci har asuba yay kusa meenal tana kan bacci taji kamr an tabata, da wani irin ihu tare da firgita ta tashi zata arce da gudu hajy nadiya ta fixgota tare da rufa mata baki. Tana hade ido da hjya nadiyar ta wani irin daka tsalle ta rungumota tafara kukan da batasan daga ina ya fito ba. Bata taba jin tsoron dayakai wann a rayuwanta ba. hawayen hjya nadiya na zuba ta rikota tace mata basuda time dolene su tafi kafin asuba ya gushe tsafin bazai yuwa ba in safiya yay. Ko wani maganan kirki basu yi ba, alfah ya tambayesu inda zasuje hajya nadiya tace masa suje Uk cikin yankin bronx akwai tsohon anguwa da babu wanda ya damu da kowa, haka ya saka suka rike hannu su ukunsu a tsugune snn yay wasu incantations jim kadan suka bace battt after a while suka sauka akan wani yashi kusa da ruwan teku wanda daga jin atmspher wajen kasan ba nigeria bace...

Tunda suka ga hakan hanklinsu sai ya dawo jikinsu, meenal na jinjina
ma aikin ALFAN nan ganin wann abun dayay
Is a almost a 3rd grade witchcraft bata damu ba tunda dai ya kubutar da su, she can finnally breath.

Sede anan wajen din babu wani hotel me kyau dan haka suka kama local wanda yake dan dama dama hakama da kudin alfah aka kama duk dama komi zai musu da doka yakeyi ba free ba.

Ababu ababu saida ya zamo hajya nadiya zata na kwana da shi tsawon kwana bakwai sabida biyan bashin kudin hotel dana abinci dana sutura dan duk da kudinsa suke wann. Ranar farko suka jimanta wa juna amma bayan nan kullum sai sunyi hatsaniya akan lamarin kowa na ganin lefin kowa.

Ata dayan bangaren kuwa awajen Mr shuiab umar Fadila take zuwa domin neman shawara akan abunda tay ma Halisa dan Sosai fadila take bashi tausay dake bata boye masa komi ba sabida irin shakuwar da sukayi da juna a spain acan mutane dayawa sun dauka ko mijinta ne amma sabida condition dinta na ciwo yasaka sam bata bashi fuskan akan hakan sosai ba.

It was not hard for her ta gaya masa abunda yasaka tay ma Meenal haka duk dama nadaman yi abayan idon halisan yafi tsorata yanxu. Kum bat gay masa cewa hiv take dashi ba, but he can feel it cewa abun ba kadan yaay mata ciwo ba
Dan tun da aka fara yawo da case din shine yake dn kwantar mata da hankli tare da rike mata sirrinta hade da bata karfin gwiwar cewa komi zai daidaita karta damu.

Ranar da halisa ta dawo gida washe gari da asuba ta idda sallahnta kenan bayan sun gama waya da khaleel da mum dinsa saiga nan fadilan ta shigo lkcin jasmine na kwance tana latsa waya bayan ta musu sallama jikinta a mugun sanyaye
Ta tsuguna kasa gaban Halisa tafara bata hakuri
kan kace wani abu idonta ta ya tara rwa sosai musmn ganin irin kallon da Halisa take mata na bacin rai...

Hawayenta na zuba muryanta na fita ahankli tace i trusted you fadila, i even tot we r helping each oda..kin bani mamaki, i dont why did u do this to me fadila
Meyesa? mena miki ? why did u feel u can use me to avenge meenal bakiy tunanin abunda zaije ya dawo ba, bakiyi tunanin yadda meenal zata daukeni ba, i gave u all the power bcos i trust u..but ur selfish intrest is wat kill uztaz..it was asif u killed my own brother and render his child an orphan. Wato Inda hakan bai faru ba kenan da bazaki taba gayamin ba..

Wani irin kuka me tsuma fadila ta fashe dashi cikin yanayin jin babu dadi aranta taahau girgiza kai tana cewa Am sorry i am sorry maa am soo sorry daan Allah kiyi hakuri..i knw i am wrong
Pls purnish me do wat eva u feel i dersve it..i cudnt control my anger
I am soo sorry..

fushi ya rufe ma Halisa ido tana hawaye ta daka ma fadila tsawa tare da nuna mata hanyar waje.

Wani irin kuka fadila takey tana bata hakuri

jasmine ta sauko ta riki fadilan snn ta zaunar da ita tace musu dukkansu su nitsu su saurari juna tukuna, halisa tace sam ita batason ta sake jin wani bayani daga baakin fadila. Jasmine ta kalle fadilan ta mata fada sosai sann ta tanbayeta meye na asali ya hadata da meenal talba har take son ta kasheta.

Cikin kuka da damuwar ganin irin fushin da halisa tay da ita yasaka fadila yasaka fadila ta kwashe kaf tarihin rayuwarta frm A-z ta gaya musu dalla dalla.

They both looked at her in shock kaf dinsu basu iya cewa komi ba.

fadila na kuka ta kama kafafun Halisa tanata rokonta tana gaya mata cewa zafin abunda ya faru da ita akarkashin meenal din shine yasaka ta qudurci daukar fansa a sigar hakan aranta amma yanxu ta gane kuskurenta koda bazata maidata kan aiki ba ta yafe mata koda hanklnta zai kwanta..and she promise to dedicate her life to uztaz family duk dama Halisa ta saka an fitar dasu waje.

iya Saukin data samu shine da matar uztaz ta zamo me tsananin tawakkli, duk hakuri da kukan da halisa tay musu ce mata tay kawai takeyi tay hakuri sudau qaddara dan kuwa mutum baya wuce qaddarsa ta mutuwa snn bbu wanda yake iko da yanayin mutuwarsa dan haka bazata laka ma kowa ba.

tawakkli da saukin kan Matar uztaz yana daya daga cikin dalilin dayasa damuwa da nauyi ya ragu sosai aranta harta samu sauki akan lkci.

Immidietly bayan kwana biyar da rasuwar jasmine tasaka aka futar dasu kasar waje ana basu kulawa ta musmmn ita danta acan kafin halisa ta samu cikakken sauki

tunda Fadila ta fara rokonta bata iya motsi ba, she wonder wat more infidelity zaataji akan meenal dan akoyaushe magana ya tashi sai taji sabbin abubuwa akan ta da bata sani ba taji kamar zuciyarta na narkewa da wuta ta ciki, hawayen da ke zuba a idonta ta share jin kanta na juyawa sai kawai tabar musu dakin ta fita waje tanata kuka me sanyi ita kadai adede inda suke yawan hira da uztaz idan yazo.

Har ji take inama ace tana da raunin zuciya irinna fadila da itama sai taga karshen meenal amma kuma every revenge game has a price...khaleel ne kawai ya rage mata abunda zata kalla taji sanyi, she cant begin to imagine her self loosing him due to revenge dan haka tafara kkrin cire abun aranta amma inaa, bakaramin zafi da haushin meenal takeji ba..
Chapter 261 · 0% Book details