Sashe 69
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Halisa na lura da yanayin meenal ta kyabe baki ta karasa saukowa kasa daga matakalan datake tsaye, nan ta dauko masa ruwa me sanyi ta taho wajensu da shi ta aje masa agangan dashi
Batare da tacemai uffan ba.
Da sauri Ya mika hannu ya dauka har ya bude bootle din zai sha kenan meenal tay wani yunkurin aljanu ta buge ruwan ya tuntsire kasa dagangan tabi ta saka ihu ganin hawayen khaleel har ya sauko "am soo sorry baby, let me go and get another bottle ina zuwa ta juya gurguje har kafafunta na harhadewa tsabar sauri, tana isa cikin kitchen din ta rushe da wani irin muguwar dariya harda rike ciki ,
hawayen da khaleel ya sauke agaban halisan ne ya dada faranta mata zuciya ydda tasan yake da girman kan nan"Damn khaleel is neva gonna forgive this. Tunanin hakan ta dingayi tanata babbaka dariyar mugunta ita kadai.
Khaleel ya rasa meke masa dadi bakinsa yakeji kamar ana tafasa ruwan volcano ajiki.
Zafin Cameron pper daban yake idanunsa sun rine sunyi jaaa haka hawayensa ya dinga saukowa kamar an zuba masa barkwanon aciki duk jikin halisa sai yay sanyi ta kasa dena kallon yanayinsa.
.
Tunanin yadda zata temaka masa takeyi sai taga ya mike tsaye da sauri yanata tari da alaman dakinsa zai haura haushin kallon datake masa duk yabi ya cikashi baima lura da tulin tausayin sa dake kwarara a idanunta ba
Tunda ya mike tsaye harararta kawai yakeyi
In his mind he was like Why wud she decide to give him food inba dan mugunta ba, sai ya tuna cewa meenal tace ta gaya mata bayason barkwano dayawa a abinci meyasa toh zata bashi, tsaki yaja cikin tarin aransa yace tasan abunda ta kulla sarai muguwa azzaluma kawai
Dagangan zai wuce ya bangajeta har saida hannuntan daya buga yay mata zafi.
A dan hatsale tace
"What the fuck, baka gani ne? Mtsww Nide Karka sake bugeni stupid.
Da can bazai kulata ba bacin rai yasashi ya juyo
Yanunata da yatsa yace "are u dis evil, how petty.. karki sake memeta wann abun or else zakiga abunda zan miki...cikin tari ya karashe maganan yana kallonta sa jaajayen idanunsa dasuka ciko ruwa..
Tace how petty? "Kar In memeta me? Oh please spare me the horror, ure evil too, uban wayace kaci, ni ban sakaka dole kaci ba..and i dont care, cos who forced u to eat mtssssss..rubbish!
You did, you did this deliberately ryt?? Ure a mad girl ure insane..
Cike da tsamin baki tace
"Yes, and Who did u think ure da har zan baka abinci na...Ure Such a delutionist...
zai magana wasu sabbin ruwan hawayen suka zubo masa tare da tari me karfi tausayin shi takeji amma haka taja masa tsaki dan sauran ruwan daya zuben ta dauko da sauri wanda ya rage aciki baifi kurbi daya ba ta mika masa ya karba yasha agaggauce duk dama beje masa ko ina ba.
Ajiyar zuciya me nauyi ya kufce masa yabi ya lumshe jajayen idanunsa da suke zubda ruwan hawaye mai yawa dan har tsakar kansa yakejin zafin yajin yana bude idon kuwa yaga tanata kallonsa jikinta yay sanyi tausayinsa sosai yake nunawa a kwayar idanunta shikansa dayaga hakan karara sai dayaji ya rude sosai, ya bata ransa what are u looking at
shiru tay har saida ta shanye tausayin sann tace mezan kalla kuwa weakness mana.
Girarsa na sama a dage yace "Weakness? Dont u ever speak to me like that show some respect
Juyi da idanunta tay
"Respect to what?
Yace 'To me.
Tay scoff sigar daya nuna ranta ya dan baci u honestly think dat i did dis to u?
Yace yes.
Haushi ya bata Ta tasa mema zatace mashi dan wann misunderstading dake tsakaninsu yasaka ta dingaji kamr tafi karfin ta zauna yin masa bayani game da komi tace Okay why wud i? fine, dont tell, just go to hell.
Yace "I am not intrested in going to ur home.
Tace ohhhhh No wonder ure crying bcos of an ordinary peper in ur own paradise..
Zai amsata tari me yawa ya rikeshi yace "get lost i dont want to see u here
Hawayen shi suka dada saukowa yana kkrin sharewa suna dada fitowa he took his head down down waidan karta cigaba da gani bata san sanda ta fara masa dariya me saka takaici ba.
Meenal na rakube jikin kofar tana ta kallonsu tana dariya kasa kasa har wani short video clip ta musu ta turawa mummynta danta gani.
Lkcin dariyar halisan ya gama hatsalashi har fuskarsa ya dadayin jaaaa Cikin tarin khaleel yace ma halisa get lost i said, stupid.
Ahnkli tana dariyar Tace "Dont shout, cos Am not the one in tears. cry cry baby hnnnnn...Da Allah!
"U think this is funny?
Tace It is, bcos ive done nothing. Why are u even accusing me?
Har ya budi baki zai tambayeta akan meyasa ta aiko masa abincin bazato babu tsammani meenal ta diro tsakiyar su da ruwan sanyi a hannunta tawani fado jikinshi da rawar jiki bby ga ruwan kasha..are u okay? Nan da nan Tahau shafa mashi kirji
Bai kulata ba ya yunkuro Zai ma halisar magana cikin katseshi da sauri meenal din tace Shussh Dont talk okay zaka shake kasha ruwa kawai..
Halisa tay shiru tanata son ta gane manufar meenal dan ganin kamar hanashi magana take son yi, nazarin kalaman ta tafara sede idanun da khaleel ya zuba matan ne ya hanata nitsuwa kallon juna suka dingayi with mixed emotions a idanunsu wanda sukan su basu saan na menene ba.
Meenal tana kkrin dauke mai hankli kan halisa amma yaki sam ya saurareta, "Kasha ruwan mana khaleel.. hannu ya daga zai karba ruwan sai ya kara kwabewa kasa gabaki daya.
Yadda yay da fuskarsa yasaka halisa fashewa da dariyar bazata.. "seriously.What are u,.. a cry baby?
..zai magana a hatsale cikin katsesa meenal tace is enuf. .both of u.
Ta juyo kan halisa
Halisa what is wrong with u.. Mesa kike masa dariya haba.
Halisa tay rau da idanunta ayangacce "What??? i cant help it.
Abun dariya ne ai..
Tsaki tay ta koma kansa taga still halisan yake kalla fuskarsa babu alaman sauki, Khaleel waime hakane na baka ruwan ma duk ka zubar wai dan Allah bazaku dena wann rikicin naku bane. Ajiar zuciya ya kufce masa ahnkli yace mata i dont need water...
What? But are in pain
Yace i knw.. waidan ya bawa halisan haushi ya dora hannunshi bisa habar meenal din ya hade bakinsu waje guda tare da sauke mata wani long and provocking kiss while idanunsa nacikin na halisan data nade hannu gabansu tana kallonshi direct irin tagani yana da abunda zaisha dayafi ruwa...
Ganin Dariyartan ya yanke cak aransa sai yaji dadi. Meenal kuwa harda wani lumshe ido jin kiss din ya shigeta sosai.
Ahankli ta shiga shafa gefen sajensa tanamai janye idanunsa daga kan halisan da karfi izuwa cikin nata suna hade ido kuwa ta shagwabe fuska cikin wata kisinnyar murya tace Baby are u okay? Am so sorry abt halisa..i promise hakan bazai sake faruwa ba
Kafin ya amsata ya juyo yaga wayam babu halisan awajen sai kuma yaji bacewar tata ya dame shi aransa sosai.
Yana tari kadan kadan yace ma meenal bari na dauko wani abu a mota. Inason na sha ruwa can u get it placed for me in my room?
Tana murmushi tace yess sure.
Yana fita ta fashe da dariya me sanyi tare da bude watsap dinta agaggauce danta karanta coment din mummynta akan video clip din...
Kusan sakonni sunfi biyar ajere hajya nadiar ta turo mata tun kan ta bude tafara dariyar mugunta iya kadai..
"aikinki na kyau my baby karki bar yar iskan nan tanashan iska a gidanki fa ley this is be the beginning inba so kike ta nuna maki halin karuwai ba sann Ki tabbata kin kwana kusa dashi yau tell him more, and watch how he will react with her gobe. Kinsan maza wawaye yanxu haka zaki samun daman da zaki iya cusa masa tsanarta sosai aransa harma fiye dana da cahn..
Meenal tana murmushi tarubuta kishakuruminki mummy ai saikinga ma cacar bakin da sukayi agabana hahaha ynxu de yafita yaje dauko magani ne a motarsa amma yace na kai masa ruwan sha cikin dakinsa.
Hajy nadia Tace Okay stay with him tonyt do wat eva it takes kinji?
Tun meenal din bata amsa ba ta turo mata voice note tanamai gaya mata abunda zatayi aciki
Emoji kawai meenal ta tura mata sann ta fita a chat din tana dariyar mugunta hartana kwantawa kan kujera cikin hakin dariya.
Daganan ta mike taje ta sauya kayan jikinta izuwa wasu tantiran kayan bacci snn ta dauko ruwan me sanyi sosai ta kai masa room din nasa tabi ta zauna abakin gadonsa tana jiran shi....
Halisa na shiga room dinta wani zazzaafar huci ya kufce mata duk tarasa mema zatayi dan haka kawai taji ranta ya mugun baci for no reason Duk Ta rasa mesa khaleel ya rainata, ace matarsa ta bashi abinci me yaji snn yazo yana blaming inta?..lalle samun guri..
Turus ta zauna abakin gadonta snn ta lumshe idanunta jin babu abunda take tunowa sai kiss din da yay meenal yasaka ta bude idon da sauri tare da jan tsaki...he thinks his dirty kiss will trigger me or what?.. oh well fine..the game has just begin.
Da haushi aranta ta bude inda kayan da jas ta turo mata tahau bincikawa acikin wanda bata warware su ba kai tsaye ta fito da wata braconnet
Fari kal, white lacy swimming trunk mai karamin nety bom shot bamai pants ba rigar kuma asalin sharara ce baida hannu baikai cibiyarta ba yana da long jacket wanda ya dan fisu kauri kadan.
Tunda ta cire ta aje bata sake raya komi aranta ba ta shiga bathrum ta watsa ruwa ajikinta ta dawo kan gadonta ta kwanta tare da jawo book din da Dr khalid ya bata ta bude few chpters aciki tanata karantawa har idanunta yafara nauyi nauyin bacci..