← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 89 OF 312

Sashe 89

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Fuskarta a dore Tace If u bring rubbish dis time u wont find it funny with me..Tana fadan ma Ko kallonsa batay ba sabida sanyin kallon dayake son kureta dashi, har saida yabar office din snn tafarajin kirjinta ya sassauta bugawa after some time ta cigaba da aikin dake gabanta.
#SURAYYAHMS*****
Dagata dayan bangaren kuwa Halisa na zaune a waitinh area ita da uztaz banda surutun dr khalid babu abunda yake debe mata kewa..duk kishin ganintan ahaka yasa shi kasa dena tambayarta irin jinyar da khaleel yake mata, ganin ta dayay so shiny and calm kamar bata da wani damuwa abun ya bashi mamaki sosai. Halisa dake tasan shi wayene saidai kawai tay murmushi amma bata sake ta gayamai wata kwawkwarar information ba musammn dake ta riga tagane cewa da akwai wata yar tsama meyawa tsakaninsu da khaleel.

Suna zaune yana cikata da surutu daga cikin office din kuwa khaleel ne zaune agaban ogansa yanamai zubamasa complain akan dan matsalolin dayake fuskanta na rashin samun isasshen jituwa da ita, dan Sun shafi minti shabiyar suna cikin office din suna magana da doctor. tun hanklinta baiya wajensu harya soma komawa wajen da tunanin ko me khaleel din yake kulla mata aciki.

Dr Aseem ya nitsu yana ta kallon cikin kwayar idanun khaleel rather than listening to his words dan ya fahimce cewa matsalar badagan take kadai ba.

Koda ya gama complain din nasa dr Aseem bai ce masa komi ba tukuna saima tunzirashi dayay yace masa ai halisa yarinyace shine dai zai kara haquri da ita sosai..

Snn yace masa zai bashi nan da Kwana biyar yasan yadda zaiyi yay magana da halisa akan abubuwan dayake zarginta akai akan zach da sauransu idan ba haka ba zasu samu matsala dashi sosai.

Bayan ya sallameshi Khaleel ya mike ya fita da takaicin gani Dr aseem bai wani fahimce meyakeji aransa ba baisan dr Aseem so yake ya janye mind dinsa daga jin maganan mutane akanta ba.

He wants him to muster up and confront her and find his own findings..

Tsabar critizing din methods dinsa da ogansa yay Har ya yafice a office din fuskarsa ba asake take ba..

Anan kuma hankalin halisa ya dan tashi da dadewarsa aciki sede Tun wnn feeling din baiyi nisa sosai ba saigashi nan ya fito fuskarsa a mugun dore suna hade ido taji gabanta ya fadi

Shikuwa ganin Dr khalid awajen ya dada sakawa ya tamke ransa ya kalle uztaz adan fizge snn yace ku shiga ciki kusame shi yanxu..

Wasu files din project dinsa ne a hannunsa yana wucewa dasu office dinsa Dr khalid ya hau binsa abaya, su halisa kuma suka shiga daga ciki..

Uztaz ya bude mata kofa tay sallama da sanyin murya Dr aseem ya dago da sasaanyar murmushi ya dubeta tare da amsa sallamar ya musu iznin shigowa ciki.

Waje ya basu suka zauna suka dan gaggaisawa cikeda raha dan fargaban data shigo dashi duk saida ya dan wanye.

Ko minti biyar basuyi ba Uztaz ya mike tsaye yace mata zai je office in tagama ta kirashi zaizo ya dauketa yakaita gida.

Dr Aseem yana kallonsu har sukayi sallama uztaz yana ficewa ya taso ya dawo gefenta akan cushion din datake zaunen shima ya zauna

Sabuwar gaisawa suka fara yanamai tambayarta yadda takeji da improvement din data samu. She had to admit that khaleel yana kulawa da lfyarta sosai kusan komi saida ta gaya masa na yadda yake make sure tasha magani taci abinci tay bacci wanda yasaka dr Aseem din jinya qamsu cikin sauke murmushin jin dadi.

He took her file da khaleel ya kawo masa yana murmushi yace mata ta bude dantaga report din khaleel ya kawo akanta..

Zuciyarta na bugawa ta ciki ta amsa ta bude ahankli tafara karantawa duk dai baimata karya aciki ba sede Tunda taga yadda yay concluding cewa zata cigaba da jinyar acan gidansa taji maqodan hawaye sun sake ciko mata a idanunta masu zafin tsiya...

Tana gama karantawa ta mike tsaye da hawayenta da suka soma saukowa muryanta na rawa rawa tace sir, but this is not what it look like, he didnt even understand me.. tayaya zaiyi yace ban gama warkewa ba.

Dr ya riko hannunta ya zaunar da ita yace calm down my doter. Kisha ruwan sanyi we cant talk like dis if ure crying

Zama tay batace komi ba harya dauki ruwan sanyi ya bata tasha yasata ta sauke ajiyan zuciya sau uku snn ya karbe file din ya fara mata tambaya daya bayan daya.

Tana shan cigarete?? Tace eh, altho is not her habit sai tana cikin damuwa.. yace mata mesa tace yana dauke mata hanklinta daga tunani.

Ya sake mata tambya akan tsirrarun irritative behvrs dinta akan khaleel da meenal...anan ne kam ta kasa iya amsawa sai hawaye kawai take saukewa.

She cant tell him abt her feuds with khaleel cos she have no visible evidence banda zancen meenal datake gaggaya mata akansa daya fara sawa taji batason gayen.

Tambayar duniyan nan ya mata akan matsalar ta meenal din shima amma sam takice masa komi..hawayenta bai dena sauka ba.

Doc Aseem pls i am fine, i just want to go to my home. I promise u bazan sake yin komi makaina ba.

Tana bashi tausayi amma shikansa yasan tana cikin damuwa me yawa wanda yasan bazata iya yin rayuwa cikin farinciki dasu akanta ba.

Nasiha ya soma mata mai shiga jiki yanamai dada nuna mata why she still need more time with khaleel and meenal.

Yanata lallamarta yana gaya mata cewa wann fushin datakeji akan su is her own weakness ita yake cutarwa basu ba..

Kafin kuma ta samu sauki she have to Use the power of Surrender to trnsfrm her weakness into power..

ma'ana Dole ne ta sake ranta ta fahimcesu sosai kafin nan zata iya gane mafita me dorewa ga rayuwarta.

Running away from the problem zai solving maka matsalar ka for temporary ne, amma bazai cire maka shi ko ya rabaka dashi kwata kwata ba, musmmn inbaka fuskance shi ko ka fahimce shi ba.

He ask her to Be grateful for her difficulties and trials for it holds hidden blessings.

tun batason ta ji shi harta fara jinshi cos he make sure ta gane cewa bata gama warkewa ba sam sam.

A complain dinta tace masa khaleel yana irritating dinta sabida baya fahimtarta..

Cikin lallami yake ce mata Evrything that irritate her about him can lead her to an undestanding of herself too tabashi lokaci..

Rashin nitsuwa ka fahimce mutumin da kake jin fushi ko haushi yakan iya tasowa ne daga place of girman kai

By Knwing ur own dakrness is the best method of dealing with the darkness of others...

Idan ba haka ba,The world will keep asking u who you are, and if u dont knw..the world will tell u.

Hakama Mutane dayawa bazasu zan gaskiyar rayuwarkaba amma kuma zasu iya fitowa su nuna ma duniya cewa sunsanka ciki dabai da harsashen su., wann harsashen nasu ba akan ka kawai zata kare ba, kadauka yadda suke ma haka zasu ma wani, dan abin tamkar kugiyace a cikin ruwa, Kifin da yake yawo da bakinsa a rufe bazai kamu ba, amma kifin da bakinsa ke bude babu wuya kuqiyar harsashen su ya kamashi.

Daga ya kamaka kuma shine nan, dikkan abunda sukace akanka zai zamo gaskiyarka ko ba gaskiyarka bace a idon wasu jama'an marasa nisan tunani, inhar kugiyarsu bai kamaka ba kuma to harsashen bazai jima ba sai ya mutu a mance dashi.

Yace ma halisa Rayuwan nan baida tsanani idan har zaka bishi a nitse kuma ahankli...yana matukar kwadaita mata hakan. Domin ya riga ya fita sanin waye khaleel yasan halayyarsa yasani sarai babu wanda zai zauna dashi kaji yace maka ya tsaneshi haka kawai.

Snn ata wani fannin yasan bazata taba iya amfani da tazara dan ta goge meenal daga rayuwarta ba...

baisan mesa yau tace masa batason zama a inda meenal take ba amma he can feel that sumting is breaking her apart daga cikin zucyar ta.

Halisa tay hawaye harta gaji amma hakan nan ta danne zucyarta ta amshi gaskiya me gabaki daya..

She need to face her problems with calm mind not with anger...she need to understand meenal and she need to knw khaleel too. But for how long? Ta kalle doc Aseem tare da masa tambayar yana murmushi yace mata just 4 months bayan nan duk abunda tazo dashi yay mata alkwari zai goya mata baya.

Sunfi awa guda anan suna tattaunawa saida ya kwantar mata da hankli ya gaggaya mata abubuwan da yasaka ta nitsu tay tunani me zurfi sosai snn ya kyaleta ta huta ita dayanta a falon office dinsa.

Bangaren khaleel kuwa zamansa ke da wuya De khalid ya shigo ciki suka gaisa sama sama yanata kkrin shan cikinsa amma khaleel yaki kulasa sam.

Already shima ya nemi wani hanya na daban na shiga arab program din zai fafata, bata hannun Dr aseem ba dan aganin sa Dr aseem yafifita khaleel ne shi aka barsa abaya. Khaleel baice masa komi ba yay masa congratulations dake bai bashi fuska akan zancen ciwon halisa ba sai bai iya tambayarsa komi akanta ba har suka rabu.

Aikin project dinsa kawai yakeyi datulin tunanin yadda zai fuskance halisa while he had only few days to do that..

Shin zai sameta a daki ne ko zai kirata suje wane waje ko tayaya ma zaifara tunkararta bayan bata da kunya ko saukin kai ko kadan.. can anjima sai ya tuna cewa ashe ma routine dinta na jinya zai sauya wann satin na motsa jiki ne zasu shiga.

Hakan yasaka yadanji dama dama aransa..

Bayan ya kammala dan abun da zaiyi ya tura kafin nan ya nitsu ya fara shirya mata new routine time table dinta as per stage 2 na jinyarta...

After few hours
*******
Lkcin Komi ya lafa dan Kana naka Allah na nashi Plans din halisa na barin gidan khaleel gabaki daya ya ruguje ya zamo kamar batayishi ba

Tun zamansu a office din dr Aseem yake bata shawarar yadda zata iya yin rayuwarta acikin mutanen datakejin ta tsana. He gave her alot of tips da zai taimaka wajen muamalar rayuwarta harda ma mutanen datake harkan business dinta dasu.
Chapter 89 · 0% Book details