Sashe 87
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tafara maida mata maganan kenan sai ga khaleel ya doso wajen iya abunda kunnemshi yaji clearly shine datake rantsuwa tana cewa
Wallh wallh meenal ba cutar halisa zanyi ba nide na saka maganin ne dan ta kai muku ke da mijinki kusha ku more aurenku to meyene lefina aciki da zaizo yahauni da fada kamr yarsa?
Suna jin motsin takunsa tay tsit shikuwa Ko sallama baiyi ba ya shigo ciki, kusan arazane hjy nadiya ta rufe fuskarta da tafin hannunta..
...meenal zatay masa magana kenan ya riko hannunta izuwa waje suka dan tsaya daga bakin kofa a mugun zafafe tace khaleel what is this..wann wani irin rainin wayone zaka dakawa uwata tsawa akan abunda bai kai ya kawo ba??? Jajayen idanunsa masu darsa fargaba ya zuba mata yanamai cewa be quiete
Dede nan hjya nadiyar ta labe tanajinsu..
Acikin abinda ya asalin faru be Boye mata komi ba face inda ya ganta tana zubawa dan bayason ma susan yana da spy camera a dakin halisa..
Ita kanta meenal tasha matsanacin mamakin yadda akayi yasan komi harda sunan kwayar da amount dinta ta zuba snn yay threathing dinta da cewa in har uwarta nada gaskiya ta dauka coffe din tasha sugani
Meenal tay kifi kifi da ido tana kallonsa tarasa yadda zata fara masa bayani ita kanta she is confused dan Already hjy ta gayawa mata batun kwayar sede bata gaya mata cewa wa halisa take kkrin yiwa dure ba..
Dakyar ta iya danne zuciyarta ta fuskance shi
Cmn Khaleel it must be a mistake, mum is old, she is kind of stressed nide koma miyene be kamata kamata irin wann tsawar ba, she is my mum for god sake...kai yanxu innayi ma mum dinka haka zakaji dadine?
Yace Allah ya kiyaye mama na tay wann abun and let me make on thing clear to u.. hakkin kare marar lfyata akaina yake dan haka no matter what games ur mum wanna play with her tabari tukun harse ta fice ahnnuna she is lucky dan ita din mahafyarki ce da wallh saina dauki mummunnan mataki cos dis might have cause me alot on my reputation.
Kusan ihu meenal ta masa haba khaleel haba khaleel yanzu akan dan wann kuskuren datay shine kaketa masifa kamar hanjin halisan ta sata..what the fuck is wrong with u..ya ina binka ahankli zaka maidani yar iska..she was just trying to help u
Tafasa kwayar nan ne ma dan musamu kusanci da juna ure such an ungrateful fellow... Cikin katseta da bacin rai yace
"I do not want to come back and meet her in dis house kuma karki sake raina ya baci dake...Yana fadin hakan ya juya ya barta awajen tana tuma tana batsewa tana binshi da masifa kamr zata daga gidan. Tin daga daki halisa takejin ihun da meenal din takeyi itade haryanzu bata gama tantance abunda ke faruwa ba.
Meenal na shiga dakinta ta sauke fushinta akan mummynta tana cewa ita take jawo mata raini da walaknci awajen khaleel dan haka tazo ta fita tabar mata gidan ryt this minute..haka hjy nadia tay fushi ta fita agidan agaggauce babu ko shiri tana kuka.
Rai abace meenal ta kammala shiryawanta itama ta wuce office dinta.
After few minutes bayan abun ya dan lafa wajajen 10.30 am Khaleel ya fito agaggauce sanye da true blue men suits da farar riga yar ciki da wata half cover shoe na gucci dik ilahirin gangan jikinshi na baza kamshin original mousuf wardi wanda ya gaurayeshi da qamshin bold rasasi daga shi sai hadadden wayarsa a hannunsa fuskarsan nan babu alaman rahama duk dakyan da kayan ta masa amma walwala ta dauke masa cakkk kamr ma baitama yin dariya a duniyan nan ba..
Gaban motarsa me taken DBX ya nufa ya bude ya shiga ya zauna aciki time to time haka yake dagawa yana duba royal oak watch dinsa dake daure da tsintsiyar hannunsa yana duban lkci.
After like 5 mint da fitowarsan sai ga nan Halisa ta fito tare da uztaz agefenta ya rike mata jakarta, khaleel tunda ya kafe ta da ido ta cikin madubin motarsa bai iya daukewa ba cikin tabe bakinsa yake mamakin yadda ta sauya shigatta da kwalliyarta atake zuciyarsa yahau nazarin mesa jinsin mata suke da tsinannen munafurci ne. Karamar
Tsaki yay, Shida yake shirin kafa hujja da abunda take mishi agidan kwana biyu shine yau da zasuje gaban dr aseem din ne zata ta sauya shiga?? Ahnkli yay Kwafa aransa yanamai cewa matsoraciya kawai..
Kallonta ya dingai tana takawa ahnkli looking so calm and elegant kamar wani abu be faru da ita ba. Decent casual ne ajikinta me kafurin aji da tsada, formal coller borne shirt na original satin ne tsantsi kalar burgendry daya wani irin fidda shape din tsayayun nonowarta, tay tucking din rigar cikin champaig golden straight skirt iua gwiwata da wani hadden high heel na amina mu'adi shima burgendry colour exct kalar rigarta jakarta da uztaz ya riko kuma kalar skirt dinta sai agogon data saka smart watch baki dake stone din tsirin sarkan wuyarta akwai blck diamond stone ajiki.
Kallonsu yake ta mdubin motarsa har suka kai ga gaban motarsu dan sai yanzu ya lura haddadiyar rolls royce sweeptail fara fat dake parke a kusa da nashi motar.
Yadda uztaz yake treating dinta kamar wata sarauniya wani abun har yana dan taba masa zuciya bude mata gidan baya Yay ta zauna cikin kankanin lokci suka doshi nisa premier hospital lagos.....Tunda suka kamo hanyar asibitin Halisa batace komi ba,ahnkli ta jingina kanta akan kujerar motar tay wani irin shiru yanayinta na sanyi yana me nuni da alamar ta gaji da komi dake faruwa da ita.
Bata tabajin strong feeling din She wants to get away frm these ppl so badly kamar yadda takeji a yau ba..
Tunda suka dau hanyar asibitin Tunani take kode tafito filine ta gaya wa meenal din matsalarta dasu dan susan tasan komi arabu kawai kowa yay hanyarsa, ita bata damu ba koda zasu ce mata ta biyasu wani abu ne daga cikin dukiyarta a madadin tallafa mata adacan da sukayi lkcin datake matsatsin neman mafaka, a fahimtar ta da su zauna suna cutar da juna koma meye ne she is willing to give dan kar ya kasance da wata bashin alfarma a tsakaninsu nan gaba dik dama raya hakan nayi mata nauyi a zuciyarta bana kadan ba.
Silent Hawayen da ya zubo mata ta share jiki a sanyaye ta lumshe idanunta ahankli kirjinta na mata zafi sosai,cos No matter what da akwai wani bangarena zucyarta dayake son meenal talba, that love she have for her is natural badon komi ba saidan sabida Allah,taso ace meenal ta kasance mutumiyar kwarai me mutunci a idon duniya ba muguwar mace me fuska biyu ba.
For good 20yrs She loved her like her blood sister and more. Meenal was kind and generous to her da suke kanana, and dats why it hurting her too much data fahimce cewa meenal din nada wasu boyayyun hali kuma ita ba kalar macen datay tsammani bane. Yawan lokuta takanji kamar ta hadiye ranta ta mutu in ta tuna kalar munann halayyar da suke atattare da meenal da kyar ta iya shanye zafin da zuciyarta yake mata tabude lumsashun idanunta ahnkli tanamai sauke nannauyr ajiyar zuciya.
Idanuntan a bude suke sunyi sanyi kamar tana cikin nitsuwa amma ita kadai tasan kalar Kukan zucin datakeyi acikin motar..
Ata Fannin khaleel ma kusan tunanin daya shige ciki kenan, kusan dukkan wani abunda yake faruwa agidan sunakan dawo masa kansa and its just making him more tensed more confused and furious with everything.
He dont knw why yay ending up da mutanen da bai gane kansu ba, tin daga kan meenal din har halisan ya rasa gane kan bakin zarensu, deirs too much on his mind dan Auren meenal din ya kasance masa tamkr jarabawace daya rabashi da dukkan gatarsa da kwancyar hanklinsa tayau da kullum...
He misses his own family deeply and madly mamanshi da babanshi da kaninshi aliyu duk suna cikin garin lagos amma he cant be with them all the time duk sabida wann auren da yayi auren da haryau what he is gaining out of shine tashin hankli, idon shi ya ciko da ruwa tuna kalaman mahaifinsa na karshe dayace masa.." "kaje koma waye ya adora maka aure, amma ni babu hannu na akan wann auren naka...ƴa babu hankli uwa babu mutunci sune dede dakai. Inya tuna wann kalaman yakanji kamar tsine masa kawai mahaifinsa yayi ba fada kawai yay masa aranar ba. Altho he had this strong reason da yasaka yakejin baison yaje ya lallashe mahaifinsa.
Mahaifyarsa ce kawai sanyin idaniyansa sede kasancewa acikinsu yana yawan jawo ma mahaifyarsan damuwar ganin rashin jituwar dake tsaninsa da dad dinsa wanda shiyasa sam baifye son yana kai damuwarsa gidanba.
In damuwar rayuwarsa ta dameshi saidai yajeshi asibiti dashi, ko ya dawo gidansa shikadai amma bazai iya gayawa abokai ba, hakama meenal bata taba nitsuwa dan tagane halin da yake ciki ba.
Dik Ya rasa yadda zaiyi ya fara fixing rayuwarsa shidakansa kawai sai ya tarkata tunanin hakan ma ya aje agefe ya dawo kan na halisa wanda yake ganin kamar bazaifi karfinsa ba...
Acikin zuciyarsa ya dinga raya wasu abubuwanda ya fara fahimta bei bar me karatu ya gano wann sirrin ba. Dan Da can yana kokonta canza mata environment ne, amma ayanxu baijin hakan zaiyu, cos he need to find out the truth about sumting.
Ya lura rayuwar halisa da akwai abubuwa kala kala da basu bayyana masa ba musmmn tsakaninta da zach da kuma su hjy nadia, snn inhar be san wayann abubuwan ba hala bazai iya daukar hanyar kwaceta acikin halin kuncin datake ciki azcyarta ba.
Mintina sha biyarne ya kawosu cikin harabar nisa premier hospital tunda uztaz yay parking Halisa ta dan daga kai take kallon khaleel daga can nesa Lokci guda ta hango wann sauyawar san da tulin bacin ran dake tattare dashi..yana daga tsaye har uztaz ya bude nata kofa ta sauko kasa Kallo daya yay mata ta dauke kanta daga nan bai ce musu komi ba...
Wasu jakan files ne a hannun shi ya fitar ya doshi cikin asibitin kai tsaye suna binshi a baya
Direct suka haura can sama inda office din Doc Aseem din yake..