Sashe 116
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tsabar tashin hankli Mama G ta kasa zuwa koina hakanan ta sake dawowa asibitin ta rakube awaje taci kuka tana jiran halisa ta fito ta roketa akn ta rufa ma kawunta asiri a fito dashi
duk abunda ke wanzuwa awaje Halisa bata sani ba tana tareda grace ta riko hannunta tana kara mata karfin gwiwa..
Lkci lkci bacewar khaleel da su kawunta ke fado mata aranta dn tagama
sadakarwa cewa khaleel zai tambayesu akan ta kuma ta sani sarai kawunta da mama g bazasu fadi gaskiya ko wata magana me dadi akanta ba...
da tsananin damuwa akan hakan take zaune tanajin inama ace itace me ciwon ta mutu ta bar musu duniyar kawai dan ababen suna nemn su mata yawa, khaleel bai da dalili yay mata mummunan fahinta inaga yau yaji zancenta abakin kawunta shikenan kuma tasan nata ya kare awajensa kenan.
Da matsanncin damuwar hakan ta zauna da grace
Daga ta dayan bangaren can kuma bayan sun fito ne khaleel yake gaya ma Asad cewa case din is personal to him, yace musu in basu bi abun ahankli ba mental health na patient dinsa zai iya tabuwa dan haka baison akaisa wani babban matsayi yafiso a tsorata su sosai snn yanaso ne ayi shine cikin nitsuwa.
Karfe sha biyu saura suka dawo asibitin domin duba jikin grace, lkcin halisa na zaune shiru cikin tunani bazata taji an bude kofar ata bayanta kusan dukansu uku suka shigo ciki tare da sallama abakinsu.
Dagowar halisa ke da wuya suka hade ido da khaleel jin gabanta ya fadi sosai nan ta mike tsaye cikin sanyin jiki..
Tace "doc, where is uncle
kafin ya amsa Asad ya karasa kusowa ciki kallo daya sukama juna da halisan ya kama bakinsa da mamakin ganinta
ahankli Tace Barister Asad..?
Yace Halisa Roberts? damn..how have u been?
Ya jawota suka gaisa
Khaleel sai kallo yake binsu dashi. Dan tunda yaji sun fara zancen modeling designers na kasar waje yagane ta inda suka san juna..
Asad yace "meet my wife mrs Asad..Nadra tay murmushi ta mika ma halisa hannu suna masu murmushi ma juna tace "I heard soo much abt u
Halisa ta gyada kai ahnkli snn tace u too he talks abt u all the time.
Suna hade ido da khaleel yay gyaran murya yace Mata they are advocate Lawyers for her.
Ya mika mata paper ta karanta taga za'a kai grace jinya gashi har kawunta da mama g sun saka hannu.
tanada tambayoyi da zata mashi a mind inta amma ganin idonsu Asad yasaka Batace komi ba.
Tanaji su Asad din suka gaishe da grace tare da bata tabbacin cewa zasu tsaya mata har ta warke snn bazasu bari iyaynta suyi nesa da ita ba.
Hawaye sosai ya ciko idanun halisa ganin yadda mood din grace din ya warwashe sabida jokes din Asad da sanyin kalaman nadrah ko bakomi yanzu itama hanklinta zaifi kwnciya.
satar kallon khaleel din takeyi, tunani kala kala na wanzuwa aranta ma har yaushe yay wayann abubuwan batare da saninta ba. Snn meye manufarsa nayin hakan,
Atunannta his job is just her and not her family sosai kanta ya daure ta kasa iya fayyace komi
Suna cikin haka doc ya iso yace ma khaleel ambulance yazo zaa wuce da grace.
Nan halisa tazo ta rike hannunta nadra ta taya ta suka kimtsa grace din cikin kayan asibiti suka fito da ita har bakin motar aka sakata aciki
Halisa na hawaye grace din ma na hawaye hanunsu sarkfae da na juna ana dad zaa rufe kofar kenan sai ganan mama G ta watsalo cikinsu frm no where Dik ta birkice jikinta a sanyaye kuma a Mugun tsorace ganin idonsu khaleel yasaka jikinta yake dadayin rawa rawa kmr mazari. Sanda suka ja gefe suka basu waje kafin nan ta nitsu.
Yau da zallan yare take musu magana.
Dan wani irin rokon halisa tafarayi akan su rufa musu asiri wanda tunda aka haife halisan bata taba ganin mama G a irin wann yanayi ba..
still tana rokon amma bashine ya hanata gaya ma halisa baqar magana ba, cewa take taje ta bawa khaleel jikinta ne tana kwana dashi shiyasa ya bushe idonsa yay yamusu daurin bazata akan yarsu, gashi nan kawunta anje a dauresa kuma in ta fadi gaskiya akan kawuntan zaije prison.
Ran halisa ya sosu da hakan datace mata sai kawai tabar wajen ta kyaleta tare da yarta
Wani bangaren zuciyarta na jin haushin abunda khaleel yay na tsoma kansa acase din gaba daya wani bangaren kuma ta mugun jin dadin daure kawunta da akayi musmn ma akan gracy
Is like he did a good and a bad thing at same time tarasa wanne feeling daya zataji na haushi kona jin dadi.
Inuwa ta nema ta zauna ta fuske daga can nesa khaleel suna magana da asad amma kallonta kawai yake duk hanklinsa ya koma kanta tun Asad bai lura ba harya soma lura dashi sosai..
Mama G tafara dorawa halisa lefin komi agaban yartan, as usual cewa take halisa ta hadasu da hukuma ne dan tau revenge akansu, tanata tsinewa halisan, Tun anan grace ta kalle idon mahafrtan ta hau gaya mata gaskiyar da bata sani akan halisa ba.
Gabaki daya Grace taji ta gaji da halinsu, nan ta hau bawa mahaifyarta cikakken labarin abunda ta sani, snn tace mata bawani ne yayi raping din halisa agidan ba face babanta all these year yaudararta yake yana boyewa infact akan gadon aurensu yay komi, duk yadda abun ya faru saida ta fayyace mata,.
Mama G ta tsaya cak cikin shock tanajin gwiwonta suna kakkabewa dan kamar wanda aka dasata da tuwon kankara haka ta kasa motsi. She cudnt belive her ears. Grace na kallon cikin idonta tace mata tay mata alkwari inhar halisa zata amince aje kotu inhar bata mutu ba Toh sai ta bada sheda akan hakan akan babanta agaban kotu ita bata damu ba koda duniya zasu san cewa iyayentane suka walakanta rayuwar halisa, snn mijin da take takama dashi din shine makasudin fitowar halisa duniya ba kamar yadda suka bata mata suna da zancen karuwanci ba
Har kasa maman G takai rike da kanta datake ji kamar baya jikintan ayanyin da gangan jikinta daga sama har kasa yake rawa rawa.
sumbatun mamaki take Sakewa cikin harshen yarensu koinanta na wani irin bari me tsanani, jin kanta na spinning yuu uuu tay kamar me ciwon farfadiya tayi saurin control kanta dan tasan idan bata danne zucyarta ba to babu shakka su khaleel zasu ji komi hala ma agarkame har da ita.
asalin kuka me cin rai me cike sa firgici ya kufce mata tafara cewa grace grace grace amma kin cuceni duniya da lahira da baki gayamin wnn maganan nn tun farko ba haaaaa, nine babanki zai ci amana ta? Haaaaaa.
Da dacin rai Grace tace ni bani da lkcinki tunda dama kince kinyi nadamar haihuwa na Allah ya isa nononki danasha..let me tell u im watching u, saina dawo muku kashin kifi a wuya.
And i will make sure asirinku ya tono in kuka cigaba da batawa anty halisa rayuwa. Ai dama barinku akeyi mtss..nan ta fara kiran security akazo aka rufe kofar tako sake kallon mama G batay ba har aka wuce da ita.
a tsandare mama g take bin bayan motar da kallo, har kasar ranta tasan gracy tana da banzaayen halaye amma karya baya cikinsu duk rintsi tasan duk abunda grace ta budi baki fada to babu tantama aciki
Hannunta ta dora aka cikin tsananin jimami tana bin bayan motar da kallo tana kuka da yake fitowa da fiitinannen ciwo da zafi.
Da kyar ta iya daga ido daga can tana kallo halisan cikin wani irin yanayi..sai kuma abubuwan da suka faru aranar ya dinga fado mata tuna irin mugunta da dukan da suka mata aranar wanda da ace na mutuwa ne da halisa ta mutu aranar dan ita kanta bazata iya mance kalar azaban da suka mata ba. Duk wann be dameta kamar yadda takejin zafin boye mata da mijinta yay na cewa shine yay raping halisa ba.
Ahnkli taja jikinta kamar wacce bata da laka tabar asibitin direct ta wuce tashar garinsu ta doshi hanyar gida dan ta nitsu tay tunanin irin fansar da zata dauka akansa domin shima yaji zafin yaudararta da yayi.
tun a hanya ta yanke hukuncin sauka agidan wani tsohon saurayinta da suka jima suna soyayyarsu a boye..
*******
Bangaren khaleel kuwa suna daga tsayen Asad ya tapping kafadunsa suna hade ido kai tsaye..
Asad yace masa guy ya naga kasaka ma halsy ido ne haka lfy kuwa?
khaleel 'Ya hade rai yace waye kuma halsy, Asad zai nuna ta da yar yatsa khaleel yay saurin buge hannun ahnkli yace masa are u crazy, don't point at her kafin tace muna gulmanta..dariya Asad yay yace "and so what,ai gara gulman ma akan dan iskan idon dakake zuba mata..i hope ba abunda nake tunani bane fa..are...u falling..for her?
Cikin katsesa da sauri khaleel yace nop, and pls i'm just her doctor ka ganeko..
Asad ya gyada kai yana dariya kasa kasa yace nagane dan sosai ya karance shi tsaf, cikin tabe baki hade da sauke ajiyan zuciya yace bazaka tambayeni akanta bane cmn i knw ure dyeing to knw...
kai tsaye cikin jan aji khaleel yace no i am not dying to knw kaidin ne dai akwai son jin gulma.. "okay fine tell me. How much did u knw her
..Asad yace very much
Like deeply much, halsy is such a flex..
bazata Ya masa wani irin kallo yace excuse me, very much,deeply like?
Dafa kafadunsa yay da dariyar shakiyanci yace "Calm down boss" daga nan Juyawa yay yana kallonta da fuskar da babu wasa aciki.
Cikin wata murya da ya jawo hanklin khaleel din kansa yake cewa ta taba taimaka min ne irin taimakon da bazan taba iya mancewa dashi arayuwata ba.
khaleel yace taimako akan me?..Kunyi wata business ne kome, da matsuwa a muryansa ya furta hakan...