← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 44 OF 312

Sashe 44

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kaydencda bai tsoma musu baki ba shi ne yay sauri ya dauki wayar ya saka a kunnenshi ahankli yace "Hello?...

Muryan femi kasa kasa yace "Hey kay, wher is ur brother? Kabashi wayar pls.

Kayden baice komi ya rike wayar a kunnensa ya juyo slowly yabi vickyn da wani irin kallon da atake yasaka jikinta ya bata cewa mijinta ne..

Niyyarsa ya mika mata wayar direct inyaso komi ma miye ya fashe dan baison ganinta acikin
damuwa saidai Tunkan yay magana henry ya wantsalo gabansa cikin sauri ya amshe wayar
Awkwardly ya kara a kunne yanamai cewa
"its My call ryt? Bani mana Kai da baka friends ma just move aside.

Kayden baice komi ya matsa masa.

A nitse vicky Ta dada xubawa kayden din ido dan tarasa ya akayi ta iya fahintar zantukan dasuke haskawa acikin kwayar idanunsa ynxu.

Shikuwa tunda ya lura cewa ta gane hint din daya bata bai sake kallon inda take ba ya wuce gaban wine celler dinsu ya dauko kwalban heinekan sabo be bude ba yataho wajen dashi while distracting himseld with other things.

Ita kuwa a lokcin hanklinta gabaki daya ya koma kan maganan da henry yakeyine ayayinda yake rike da wayar landline din a kunnesa.

wani irin kallo victoria ta dinga bin henryn dashi dan yanayin yadda yake maganan kasa kasa kuma a takure yasaka taji aranta babu tantama femi ne.

"Yo birthday boy i wish i'm der bro..Lkcin femi sai zubamai zance yake cewa ynxu hakama sabowar bugu zasu fara.

Henry was busy smilling akwardly kana ganinsa kasan baida gaskiya karshe dayaga vikcyn ta karaso kusa dashi sai kawai ya katse wayar yay sauri ya ajeshi. Ya fara wani murmushi yana tafa hannu yana cewa dats was my birthday boy...

Cikin idanunsa vicky ta kalla tace henry was that femi???

Bigewa yay da dariya yabi ya bushe idanunsa atake "Yace who?

Da kamar zata dau wayar ta sake kira sai ta gane cewa ba ajinta bane yin hakan kawai sai tay shiru batace mai komi ba

Cike da shshsntar da zancen yace babe kinsan chief okoro???

Fuskarta a dan dore
Tace is He dead?

Dariya henryn ya tuntsire mata dashi yanamai cewa "Woah Vicky ure too bad..dats a dark humor. "Well, he is not dead, today its his birthday actually.

Sounding surprise tace "his birthday? So kana nufin shi chief dinne ya kiraka kenan.

Da sauri Yace yeah yah.

Dan Dakatawa tay danta karance shi tsaf kafin nan ahnkli Tace hmmm so "Why don"t u go? Isnt he celebrating in a grand way?...

Ya rasa karyan da zaiyi ya fara sosa kai can yace "Ye..ss...oh no. no..ba haka bane..u knw he is not, but he is kind of, so yesss, is a solo thing.

Kirjinta kamar zai fice ta ciki ta danneshi da kirkirkaren murmushi Ahankli Tace ohhhhhhhh i see..

Yace yeah.

Daga nan bata kara ce masa uffan ba dan sosai ta fahinci inda femi yake a yanxu kam, A karsashe acikin ranta with intense disbelief tace "So femi deliberately did dis to me bcos of a birthday???

Kamar wanda yake karanta zuciyarta yace
Yace hey victoria pls karda ki yanke ma femi hukunci just chil okay, go home alright..I'm sure he will be back bfr the nyt ends and he wll make it up to u. "u want some designer bags baby girl?? or long vacation in vegas, jeweries or cars, name it.

Cikin dauriya da hadiye makudan baqin cikin da zancen nasa yake darsa mata aranta wanda tasan inta amsa shi hawayen datake kkrin dannewan zasu zubo

Ahankli tace...
thanks...for yourtime.

Yake henryn ya mayar mata, kayden kuwa ya fahimce cewa vicky ta gane duk wani kwane kwanen da henry yay. He felt extremtly bad for her aransa.

Henry kuwa sai bambami yake aransa kasa kasa kafin nan saiya ga wine a hannun kayden yace
Oh my god kayden ya baka bata drink din ba?

Kayden Ya daga kai zai kalle inda tay sai caraf ya hango sulbabbem gadon bayanta musammn inda zanen sunan femin yake haskawa na daukar ido sabida itadin farace sosai.

Koda yaga sunan femi Ji yay kamar an dora masa narkakken dalma akan zuciyarsa dan Faɗin irin kishin daya cakke shi aransa bazai fasaltu ba.

Gabaki daya ya daskare bai motsa dan Ji yay kawai ana tattabashi

"Kayden what is wrong with you mehn, ko sai ta tafine zaka kaimata drink din?

Baice ma henry komi ba ya fixge jikinshi a nitse ya haura sama alaman zai dauko rigarsa da drink in din a hannu.

Yana shiga dakinsa ya bude wata drawer ya dauko sleeping pill ya zuba a drink din ya maida murfinsa ya rufe sosai
Dan so yake daga tasha tay bacci anasa lissafin ji yake kamar bazai iya samun nitsuwa aransa bayan yasan intaje gidan bazata samu nitsuwa ita anata ran ba.

He doesnt want her to spend the nyt hurting and crying over a man dat doesnt deserve her.

Singlet dinsa ya saka a gaggauce ya sauka ta bayan room dinsa ya bullo tawajen a saukake.

Ahnkli take tafiya cikin baqin ciki, Kafin ta iso ga motarta har kayden ya bude da master key ya dora mata bootle din akan left seat din gaban motar yabi ya rufe.

Yana daga kansa ta mirron motar tata sai ya kalleta tana tahowa jikin ta a sanyaye Lokacin hawayenta masu tsananin zafi datake dannewan Aciki sun zubo mata bisa kan kuncinta kamr ruwa suna kwalala da ruwan baqin ciki kusan bata ma ganin gabanta kawai jan kanta takeyi gaba araunane..

Tasan bata da kwararren sheida akan femi amma babu tantama muddin in chief okoro ne yake birthday yau to babu abunda zai hana femi kasancewa awajen dan tasani sarai duk duniya babu wanda ya femi ya shaku dashi kamr mutumin nan, dan alakrsa da chief okoro yana daga dalilin dayasaka mahaifinsa yake samun sabani dashi.

Sedei batay tsammanin cewa birthdayn okoron zaifi masa shagalin anniveryn ranar aurensu muhimmanci ba, she tried to hold her self frm asumptions akan har sai ya dawo ta tambaye sa sede abun yana mugun cimata rai wanda ko bisa ga wayar da henry yay ya isa tasan dacewa femi yabarta ne yaje can yana tare da okoro.

Tay nisa sosai acikin wann tunani babu zato babu tsammani saiga kayden agabanta suna hade ido ta bata rai dan haka kawai yaron yake shige mata hanci da dukunkine nan tay sauri ta share hawayenta tace

"What are u doing here?

Ahankli kuma A kasaitance Yace gidan zankaiki..

Ta daga ido ta kalle shi. Dan Masculinitynsa da Kwarjininsa sosai yake bata mamaki kuma yake burgeta but she is not even in the mood for kids drama..

Rai abace Tace "
"no thanks. Just Go to bed pretty boy.

Yay kamr baiji ta ba tana tafiya yana binta abaya muryansa me tsananin sanyi da dadi harcikin ranta takejin sautinsa na sosawa, gashi a nitse yake magana batare da jin kunya ko nuna tsoro ba. yace "Hey, mrs, Are u coming to schl tomrw?

Tace Boy, dats none of ur business okay. Dan nazo gidanku it doesnt mean anything, if u fuck with ur studies am gonna fuck you up.

Murmushi kawai yay mata baice komi ba duk ruwan kishin daya debo saida yaji ya sauka ganin bracelet dinsa a makale a hannunta, hakan yasa harta shiga motarta ta zauna murmushi kawai yake.

Aranta tace this boy is crazy. Daga nan har saida ta fice gidan kafin nan shima ya koma ciki

Private drwing room dinsa ya shiga ya jawo board ya saka agabansa yay zaune shirrru for morethan 20 minute idanunsa a lumshe tun daga zuwanta gidan har ficewarta yake memetawa aransa sai can kafin nan ya bude idonsa ya dora ruwan alkalaminsa akan drwinh board tunda ya soma zanen bai daga kansa ba sai bayan awa guda inda ya kammala zanata zak zak acikin kayan data zo iya canjin dayay mata shine dayay replacing sunan femi data zana a bayanta da nashi sann ya dora hoton a kan table dinsa ya zuba mata idanunsa yanata kallonta har saida bacci barawo ya saceshi awajen.
DO NOT SHARE PLEASE
08060712446 CHAT ME TO BUY YOURS.
********
Wajajen karfe 9.30 na dare victoria ta isa kofar gidanta acikin wani irin yanayi na kunci da damuwa.

Me gadi na bude mata gate ta shigo sede bata kai ga wajen parking motoci ba ta aje motar
Zata dauki make up purse dinta sai taga sabuwar heneikan bootle akan seat tasan inta shanye zai mantar da ita komi so she just picked it subcontiously batare da ta damu ba.

Main entrance na mansion din nasu ta nufa looking soo hurt to the point dat she just want to pass her self out.

Tana bude kofa bata tsaya a koina ba ta haura can sama cikin babban Dakinta inda ta gama musu decorating hawaye cike a idonta taturo kofar kamar me aljanu at same time ta doshi gaban madubinta da sauri ta aje kwalban giyan akan table ahankli tanamai sauke zazzafar numfashi.

Hannayenta duka biyu ta dora akan table din tabi ta sunkuyar dakanta kasa hawayenta masu sanyi suna zubowa yarr kamar an kunnasu.

Alkcin sai taji wayarta yay kara har sau biyar cikin dauriya tabude lumsashen idontan ahankli snn ta mika hannunta ta dau wayar ta bude taga notifications daga shafikan fans din din Femi.

A karo na farko ta dauka shirmen post ne da aka saba sai wani abu yace mata ta duba dai tana budewa kuwa kirjinta ya bada sautin bindiga darammm ayayin da idanunwanta caraf suka sauka akan hadaddun hotonan da akayi ma femi a spa lkcin da ake shiryashi zaije wajen chief yay masifar kyau hotonan sunkai takwas each caption with #love wins, #Alpha# Prince #Best Day #happy birthday to us❤️ sai video guda daya da femin ya turo ma fans dinsa a lkcn yana gidan chief tare da chief din kafin su yanka cake, femi ya rike camera akaan fuskarsa yanata zuba yana zuga chief, shikuma chief din dariyarsa kawai ake ji acikin videon ba agan fuskrsa ba sabida bai saka kaya ba.

hannunta na rawa Ta bude coment section taga mutane da so many tags sunata tambaya a inane zasuyi shagalin birthdayn?...
Chapter 44 · 0% Book details