← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 133 OF 312

Sashe 133

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin kyabe baki vicky tace amma meenal bata da hankli..kai nikan dole ne in kirata in mata magana what sort of nonchalant attitude is this, mijinka fa? Yanzu azumin nan kafff ace tana yawon business bata tare dashi kuma tasan tabarshi da mace kuma marar lafiya agidan nan ko so take kedin da kike fama dakanki kina kula mata dashi hmmm We tot she will be here to take care of u kamar yadda tace,and Atleast ai zata tsaya ajikinshi shima tana dan debe masa kewa or pls how did she expect him to cope ahaka?? Wnn tsarin tan gaskiya baiyi ba wallh, batama tunanin safety dinki ne, ko mijin nata ba namiji bane Mtswwww. Wann karancin tunani har ina?

vicky na fadin haka ta zaro wayarta tafara dialing lambarta, halisa batace mata uffan ba kusan sau biyu tana kira kafin can anjima meenal din ta dauka tana murmushi Tace helooo vicky how far..im soo sorry bana kusa ne wallahi.

Dede nan vicky tasaka musu ahandsfree

Bayabo ba fallasa vicky tace fine, its okay, toh ya aiki fatan komi na tafiya dede..

Da mugun jin dadi a voice nata tace yess ooo business is abt to blow ke vicky nakusa na zama wata don.

vicky tana dariya tace dats gud news for us then, kai tsaye takuma cewa oya meenal how far na...yaufa na zo gidanki duba jikin halisa sainaga ashema jkin mijinkin shima yay tsanani wato shine ko kibamu labari agrp

atake meenal ta yanke dariyarta ta sako muryan makirci Cikin kame kame tace eh eh wallah der is nothing serios fa..bawai ciwon can can bane shirmen khaleel ne kawai yanxu zaki samu dan zazzabi na sauyawar yanayi ne da mura, kisan baison sanyi, huhhm i saw his tex tun kwana shida daya wuce ai, he just sound too unrealistc wai fa cemin yakeyi nazo lagos bayan yasan abunda ke gabana is too huge for me nifa shiyasa bansamu daman na amsa shi ba, naga halsy is der with him to me yake so kuma??

Cikin bude ido da lunshewa halisa taji kirjinta yadau zafi..

Wato meenal ma har taga tex din ta karanta amma shine tayi burus tay kamar batagani ba.
Har wani Halsy is der with him ma take cewa hmm.

cikin lallami da fada Vicky tace hmm meenal amma ai dakinxo koda na few days haka, nidai ganau ne ba jiyau ba wallh jikin mijinki is not safe to say shirme ne

bambami meenal tafara inda take shiga bata nan take fitaba "toh innazo zan cire masa ciwon ne vicky? Atleast halisa is more conversant with humanatarian services ma nasan bazatay ta kallonsa ahaka ba zatace mai yaje asibiti, sosai ran halisa ya baci da irin abunda meenal take cewa .

Cikin katseta vicky tace Kefa jin dadine yake miki yawa meenal pls kidena wasa da aurenki nide, ga mata nan waje dayawa suna kkowar kwace ire iren mazajenku Amma kinacemin shirme gaskiya kidawo kidan dubashi...

u knw halisa is not too healthy to be carrying all his burden duk dama kamar yar uwa take miki amma ai ba muharramar sa bace kece fa matarsa.

Meenal tay lumui da murya kamar taji nasihan vicky har da ma vicky godiya tana cewa aima zata dawo nan karshen sati amma sai ulcernta ya warke bataso tazo yace tay azumi.

Vicky bata wani gamsu ba dan haka ta cigaba da mammata nasiha na tsakani da Allah as a friend and a sister

Ashe ashe bayan kunnen meenal maganan yake tsayawa dab kuwa suna katse wayar tay banza da zancen me gabaki daya ta cigaba da abunda ke gabanta.

mummynta dake jin zacen ne hanklinta yadan tashi, ita ba zancen ciwon san bane ya dameta cewa da akayi wai halisa ce a tare dashi shine yafi sosa mata kokon zuciya..
#SURAYYAHMS.
Bayan dan wani lokci gidan ya dauki shiru halisa da vicky suna hiransu a daki, sai can vicky tasake yin wanka snn tadan kwanta akan gadon halisa tana hutawa dake halisan ta matsa mata akan su kwana agidan yau atare.

can da dare ta dau wayarta ta tura ma kayden "hi" snn ta rufe wayar ta ja bargo jikinta ta lullube kanta nna tafara tunanin duk wani abunda ya faru din gabaki daya.Tsanar femi takeji na dada shigarta tako ta ina badon komi ba sai inta tuna irin cin mutuncin ta dayakeyi inta bude baki tay masa complain ko tace masa yay wani abu dan ta same sauki.

Wnn inba mugunta ba miye ne? Why ,meyasa namiji kamarsa zaiki jikinta?? Kode ya shiga secret cult ne? Dama tanata jin labarin cewa chief okoro maye ne gashi kuma sun shaku da femi ana ganin ma kamr god father na femin ne to who knws hala ma femi yaje garin neman duniya ya saida manhood dinsa ne dan yay suna da kudi. Tsoron hakan kuma saiya kama mata zuciyarta sosai..

Da kyar ta kaucar da wann tunanin tafara kawo plan akan yadda zata rabu da shi cikin sauki. To heal is to move on to the next level. Dan haka kawai zata bawa kayden green light and chances sede batasan ko zai amsha sakonta ko bazai amsa ba.

Da wann tunanin bacci ya kwasheta.

At around 11.30pm na dare halisa ta gama danne dannenta akan system dinta dama batason ta kyale vcky ita kadaine a daki yasaka bataje ta duba lfyar khaleel ba batama san koyau yaci abincin ko bai ci ba.

Wanka tay snn ta shafa oil sama sama ajikinta ta bar natural beuty dinta nan ta dauko sky blue cotton sleep wear riga da wando Dake cotton ne kawai sakashi a jikinta tay batare da ta sako komi taciki ba. Dan kadan ta murxa qamshin turaren santa maria muchio musk ajiki dan batason qamshi me karfi ya dameshi intaje kusa dashi.

Lallausar sleepers ta zura akafarta snn ta bude kofar ta nufi room dinsa, duk basu sani ba ashe meenal ta kirashi dazu da mumynta ta sakota agaba, bacin ran data kumsa masa hade da haushin rashin zuwan halisa wajenshi akan lokaci yasaka ya zamo so irritated yaki cin komi.

Tun zamansa anan babu abunda ke dawo masa sai yadda meenal takece wai ciwonsan na karya ne kawai so yake tazo tayi azumi agabansa dan yagani cos he dont trust her to be a good muslim.

Gashi da izza izza take masa magana tana nuna kamar ranta ya bacine shiyasa ma ta kirashi

Khaleel i cant belive u cud stoop this low, why are you acting up, duk ka bazani agari kanamin kallon wata kafura kasa kawayena nagayamin baqar magana akan ka?

Innayi azumin kai zaka karba ne ehhh, ko kaine zaka sani a aljannah to inkaine zaka sani banaso mtss..Nide kawai ka canza salo dan a inda ka auroni ni niba jaka bace wallh ba zanzo kasa min ido ina azumi ina aiki ba Ai gidanku suna kulawa dakai.

Tsabar ransa ya mugun baci da kalamanta bai ce mata komi ba ya aje wayar agefe yanatayi har tagaji ta kashe dakanta.

karatun qur'anin dayayin ma baiyishi da yawa sosai ba ya fara jin amai
Wanda sosai yajigatashi

halisa na isowa dakin taga baiya ciki abincin ta bude taga baiko taba ba iyaka juice da ppr soup din yaci shima kadan

kyabe baki tay ganin kofar bathrum a bude Hakan yasaka tayta wajen ko lekawa batay ta hangosa zaune akan slab daga shi sai white singlet me kauri ya dan hade kansa da giwa cikin nisan tunani aransa kawai aure yake son yaga ya kara acikin matsatsin matsuwa.

Ahnkli yake lissafin yadda abun zai kasnce masa baima san da zuwanta ba tsayawa tay kawai tanata satar kallon ginannen jikinshin musmmn ma smooth huge arms dinsa.

yanayinsa wani iri wanda daga ganinsa zaka san yana cikin rashin jin dadin jikinshi sosai

Tsayawa tay tana kallon shi daga can cikin sanyin murya tace "can i help u?

Da dan sauri ya daga kai suka hade idanunsu waje guda daya ganta tazo din saida yaji sanyi aransa sosai.

Baiy saurin amsa ta ba Da tunanin ko gixon tan kawai yake gani sai kuma yaga ta karaso ciki.

Kusan daukewa cakkk numfashinsa yay daya hango saman kirjinta kowani step tay closer to him sai tsayayyun nonowarta sunbi step din sun motsa tacikin rigar baccin dake jikinta duk dama cotton ne amma bai hanashi jin chills na yawo acikin jikinshi da idonsa yayi arba dasu ba.

Har ta iso daf dashi ta tsaya bai wani dawo cikin hayyacinshi sosai ba Ta dan satar kallonshi tace "ya jiki?

Cikin lumshe ido da budewa jin yadda tay maganan ahankli yasaka shi yace da sauki but My stomach aches so badly.

atakaice Tace sorry. Come..u need to rest.

Hannu ta mikamai ya kama tadan tallafa masa ya tashi tsaye wani irin tantame mata waist taji yay gabaki daya taji jikinta ya mutu da mugun sauri ta kalleshi ganin shima ita yake kallo yasaka ta sauke kanta kasa bata sake dagowa ba har suka dawo room din yadan kwanta akan gado.

Yana lura da yadda ta zame kanta a hannunshi da sauri tabi ta dan gyara zaman gaban rigarta daya cukuikuya Matashi daya janyo rigar ta baya snn tadan ja baya dashi kadan.

kasa take kalla ammaa idonshi kurr yake akan kirjinta ahnkli cikin ransa ya Kyabe baki yace hmm rowa kenan. uhum toh sako ya iso, Zan biya sadaki abani, Ya lumshe idonsa slow yana tuna lkcin datake sako wasu tsinanunn kaya agidan but she complty change now wow.

Ahnkli cikin ktse tunanin nasa tace i am coming

Kallonta yake aransa yanata mamakin yadda take gudun idonshi da jikinshi, dan tun ranar da akayi storm din na bata sake yadda ta jima akan gadon tare da shi ba ko da kuwa azaune ne bata jimawa zakaga ta koma kan couch ko stool.

yana kallonta ta shiga bathrum harta rufe kofar bai daga idonsa awajen ba, Komi na halittar jikinta burgesa yakeyi frm top to bottom, dan bazai iya fasalta yadda brain dinsa da heart dinsa suke daka tsalle suna borin jaraba inyaga kugunta na motsin inta tana tafiya.
Chapter 133 · 0% Book details