← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 312

Sashe 3

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Daukar goran ruwansa yay yasha sosai yaji sanyi aransa.

Bayan nan yabi ya ciro wata sabuwan farar rigar ta kamfanin calvin klein dede da kalar sneakers din dake kafararsa marar nauyi yasaka ajikinshi..ya dauki jakarsa ya rataya ya fice yay gaban motarsa atake.

Danna key yy motar ta budu dakanta yabi ya aje wayarsa da jakarsa abaya batare da ya lura ba.

Driving ya somayi izuwa third mainland bridge nan inda abokinsa engr hafeez suke aikin gyaran babban gadar legas dake connecting kusan kowani kusurwa na garin da gwamnatin tarayya ta basu kwangila. KAR KIYI SHARING, IS NOT FREE, DAN ALLAH DONT READ IT IF U DINT PAY FOR IT. THANK YOU #SURAYYAHMS.
*TO SUBCRIBE*
*500 VIA 0152983148*
*MOHD SULE SURAYYA* *GTB*
*CHAT 08060712446*
3️⃣▶️4️⃣#SURAYYAHMS
Ahnkli Khaleel ya fara driving hanklinsa gabaki daya yanaga kan project proposal vedio recoding dinsa dake playing acikin E-Tablet na jikinmotarsa yanamai nazari akan wasu muhimmn bayanai da zai gabatar idan ya koma Abuja.

Wayarsa daya mance shi abaya sai ruri take amma dake ya sakata a silent sai bai lura da hakan ba.

Gabaki daya ya zuba kunnuwansa yanajin Abunda ke gabansa, dan A fari sam bai wani saka ransa akan aikin project din nasu na Abujan ba badon komi ba saidan ya kufcewa responsibtyn yin jinya wa halisa mansa dayakejin ya tsaneta aransa shide yasan ya amshi aikinne kawai dan karsuna haduwa da juna.

Sedei aynxu tun dayajeshi can yaga yanayin aikin babu wani hainci kuma akwai karuwa a fannin ilimi da arziki sosai saiya gane cewa kamar aikinma atacan tafi masa zama a lagos duba da zamansa anan din bai masa wani dadi sosai.

Ko ayanzu da meenal ta kawo zancen zaman halisa a gidansu yasan kawai bazai taɓa iya jure zama inuwa daya da yarinyar ba.

Already aransa harya soma tunanin kawai ya tattara inashi inashi ya bar musu gidan inyso ya koma Abujan da zama kawai.

Yana cikn wann tunanin kalaman mahaifyarsa hjy Binta koise ya soma dawowa masa acikin kansa, tunawa dayay tana yawan cemasa Matarsa meenal ta siya gidan ne dan ta zama itace shugabarsa bai isa yay iko da gidan aurensa ba, snn wata rana zata koreshi a gidan da baqin hali, toh gashi kuma ba aje ko ina ba hakan ne yake shirin faruwa dashi.

Wani bin yakanji aransa kamar ya koma gidan iyayensa ya zauna na kwana biyu koda zai ji sanyi a ransa, atleast zai huta da cin abinci awaje and he wll come back to the soothing words and care of his mother and siblings ba kamar gidansa da yadda ya fice da yunwa haka zai dawo gidan ya sameshi a bushe ba, he seriously missed his normal life irin sosai din nan musmn lkcin da meenal talba bata ciki...
...aransa yanajin matukar kewar gidan iyayensa, sedei inya tuna cewa mahaifinsa baiya kaunar kallon fusknsa agidan saiyaji gabaki daya ransa ya baci gabaki daya..

Kara speed din motarsa yay dan ya samu ya isa wajen abokinsa da wuri dan sun saba in yana lagos din tare suke zuwa wajen karyawa kowani safiya.

dake ana kkrin gyara akan gadan yasa yau babu wani cinkoso a hanyar wajen .

Abokinsa engr hafeez ya kira wayarsa harya gaji, so yake ya sanar dashi cewa yy sauri dan yanzu suke shiri zasubar wajen toh Da bai dau wayarba sai kawai ya hakura ya rubuta masa sako.

Wajajen karfe 10:30 dede halisa ta isa wajen ganin babu motocin mutane akan gadar ya dada bata cikakken karfin gwiwa akan abunda tazo ta aikatawa..

Can tsakiyar titin gadan tay parking motar saidai bata iya saukowa kasa ba duba da zciyarta na wani irin bugawa da sauri sauri dan tunda ta soma driving din babu abunda take kallo a idonta sei gizon fuskar mahaifyrta da farin kaya tanata kallonta acikin wani irin yanayi na kunci da damuwa mai tsanani. Wanda Tasan hala batason ta aikata Abunda zata aikatan ne

Sam sam halisa taki ta aje hanklinta waje guda bare ma ta fahimce yanayin da kurwan mahaifyartan yazo mata da alaman na bai amince mata ta aikata abunda take shirin aikatawa ba.

Aranta ji take gara tamutu taje ta samu iyayenta a kingdom of god koda ita zata huta kamar yadda kowa yake tare da nashi iyayen a duniya cikin so da gata dan bataga alaman samun sauki a duniyar nan ba.

Khaleel yana ta dube dube ganin baiga kowa akan gadan ba sai ya cigaba da karasowa ta ciki ciki inda zai kaisa tsakiya baima karasa ba ya hango motar abokin sa engr hafeez acan ta karshe tare da wani bature suna sallama da alama su biyune suka rage awajen sai wasu manyan motocin aiki a pake.

Tun kan khaleel ya karaso yaga baturen ya shige cikin motarsa ya kara da gaba. Batare da ya lura da motar da halisa take cikiba ba ya wuce daffff da ita zaije wajen abokinsa dake tsaye acan ta karshen titin yana jiransa acan.

Juyowa tay tanata kallon motar sedai Tsabar bata cikin hayyacinta batama san shine ya wuceta ba,

tana ganin ya wucetan kuwa ta bude motar ta sauko kasa ahankli ko rufe kofar motar batayi ba tafara tafiya tana dan waige waige kamar marar gaskiya.

Kara sauri takeyi dan ta kai kanta dede ta inda zata iya daka tsalle ta fadi cikin ruwan batare da wani ya hangota ba.

The sight of the huge water alone is terrifying amma kwakrwlta nuna mata yake kamar hakan ne kawai take bukata a ryuwarta yanxu.

Tana daf da zata kai wajen engr hafeez din ya hangota..

Atake Hanklinsa ya koma kanta gabakidaya sabida kyaun fuska dana surar jiki da Allah ya zuba mata, gatanan doguwa acikin yanayin shigarta da bai gama killaceta ba, he find it odd da yagan kafarta babu takalmi kuma ta doshi kan gadan tanata waige waige.

Khaleel yana sauka ya taho yana murmushi tare da mika masa hannu dan suyi musabaha saidai lura da yay kamar abokin nasa baya cikin hayyacin sa yadai ya amsashi ne batare da ya kallesa ba.

A mamaknce khaleel yace engr yadai, tantame hannun khaleel din yay batare da yasani ba,a cikin gushewar hankli Idanuwansa duka suna ga kan halisa Ahnkli kuma cikin mmaki yace Dammmn What iss dis beutiful girl doing here at this time??

Acikin yanayin rashin fahinta khaleel yace what girl?..ganin hafeez bai amsashi ba yay scoofing da alaman abun de rasa ba yace "Mutumina da lafyarka kuwa a ina kaga wata yarinya anan kabi rude haka..? Abi mami water sun fara damun kwakwrka abi?...

Kafadunsa hafeez ya riko
Yanamai kkrin juyar da mind dinshi ta baya at same time yana cewa
Noo men Ka kalleta mana.."Look at her, atake kuma sai ya rike bakinsa. "ohh my god is she cyring...meye zataje yi akan gadan nan.

Yana ambatar kan gadan khaleel yay saurin juyowa da baya Dan yasan ana yawan zuwa aikata suicide mission anan.

Yana kuwa juyowa ya hango halisa a bugu daya ya ganota kirjinsa ta wani irin bugawa da karfi..Da karfi kuma a bayyane yace.'what the fuck???...dede ta haura saman inda zata fada kenan,.gaban hafeez ya fadi,khaleel yaja da baya baya a bazata kuma a ragwabe jin kansa na wani irin sarawa da mahaukacin karfi.

Dataga yawan ruwan agabanta Ko irin hanklinta ya dawo jikintan nan baiyi ba.

Kawai so take tajeta inda zata huta dan gani take kmr tazo duniyar nan ne by mistake. Lumshe idanunta tay hawayenta masu tsananin sanyi suna zubowa dan atake ta soma kallon dukkan wasu abubuwan da suka faru da ita harda wanda ita kadanta kawai tasani...

Khaleel baisan me yafaru dashi ba but he is already going into a suden panick attack daya ganta a tsaye anan cikin wann yanayi...wani irin feelings me karfice ta rike mai zuciya tanamai rikitashi taciki kamar wanda ake zubo masa su akansa ta hanyar sihiri.

Bugawa kansa da kirjinsa yake with tsananin speed yabi yatsura mata manyan idanuwansa daga can kamr wadda zai zukota kurwanta daga nan.

numfashinsa na sama sama cikin wani nakasashiyar yanayi da baisan dashi ba ya capko kafadun hafeez ba acikin hayyacinsa ba muryansa na rawa rawa yake cewa "ohh my god yarinyar nan ta haukace ne..?is she mad...whaat the heck is she doing..she want to kill herself man..
Atake duk yabi ya ruda hafeez din dan shi baima gama gano me halisan take shirin aikatawa ba saida khaleel din ya fada dan khaleel a bugu daya ya fahimce komi Saidai a mind dinsa gani kawai yake kamar sabida Abunda ya faru da ita jiya tsakaninta da zach ne yasa ta yanke hukuncin kashe kanta...

Take Kuma sai yaji ransa ya mummunan baci da ita..ita bacin ran nan da shikansa baisan meye nashi kason aciki ba.

A tsorace hafeez ya dora hannunsa aka yanamai cewa innalillah wa inna ilaihi rajiun...cikin rasa nayi..ya fidda wayarsa a aljihu trying to call their professional rescue team aciikin gaggawa.

We got to save her

Lkcin Khaleel baima jinshi dan jikinshi rawa yakeyi ta ciki bana wasa ba.

ganin kamr zucyarsa na neman ballowa daga kan kirjinsan yasaka ya kwace hannunsa daga na hafeez din a agaggauce batare da ya lura ba.

kafin kace wani abu har ya doshi wajenta absent mindedly, baida wani buri aransa face yaga ya ceto ranta tun kafin ta fada cikin wann mahaukacin babban tekun ruwan dake shimfide gabansu wanda shikansa baisan iyakar zurfinsa ba.

Idanuwan halisa a lumshe tanamai kallon event din da suka faru a rayuwarta acikin idanuwanta kamar film tanata hawaye sosai...

She was 7yrs datake fita titi titi tana roko tana neman Abinci dan ta bawa mahaifyarta datake fama da ciwon cancer of the blood, a idanunta take ganin yadda mahaifyrtan take kuka cikin tsananin radadi da azaba bata barci suman kanta yana gutsirewa yana zubewa kasa kamar ana sullebeshi. She just cant forget yadda taji awann lkcin dan abune dayay sticking acikin kwakwrta haryau datake shirin mutuwa zafin abun bai gushe mata ba. dan acikin ciwukan cancer akace babu wanda yakaishi azabtarwa da wahalarwa shiyasa ya kasance acikin mutuwar shahada ga kowani dan adam daya mutu dashi.
Chapter 3 · 0% Book details