Sashe 219
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
jasmine ta fara mata ihu. Me kike tunanin kinayi makanki?Are u out of ur goddam minnnnnnd......
PAID BOOK 08060712446JAMA'A QAMSHI NI'IMA, QAMSHI ALJANNAR DUNIYA QAMSHI ME SANYAYA ZUKATAR MASOYA, JAMA'A INA KUKE AKEYI BANDA KU?
MAGANA AKE TA " *INCENSE PLACE TURAREN WUTA*
The home of divine fragrance 💃🏾💃🏾💃🏾💃🏾
_CONTACT 09037909996)_
Tested and trusted
We’ve 6 scents atm.
*1-kajiji comes in 400ml,500ml and 1000mls💃🏾💃🏾*
SLIDE INTO DMS 09037909996
*2-sandal original 400mls,500mls & 1000mls💃🏾💃🏾💃🏾*
kunji nace muku original ko??
*3-farce/dhufur 50ml💃🏾💃🏾💃🏾* JUST SLIDE INTO DM HAJYA 09037909996
*4-sandal flakes 400mls,500mls & 1000mls💃🏾💃🏾💃🏾* BA'A MAGANA 09037909996 AMARYA
*5-Special Halut 400mls,500mls & 1000mls💃🏾💃🏾💃🏾*
Wayyo hmmmm tamm
*6-exclusive hawii 400mls,500mls & 1000mls💃🏾💃🏾💃🏾*
Hajiyoyi ga naku👯🏼
KAI JAMA'A ABU ME KYAU SHIKE SAIDA KANSA,*INCENCE PLACE TURAREN WUTA*( _09037909996)_
SPEAKS FOR ITS SELF..
KEDAI KARKI BARI AYI BABU KE..
LOCATION: Sharada phase 2,FHE(Federal housing estate),kano state AND Yes we do both nationwide and worldwide delivery.📦
dede nan vicky ta karaso ta wajensu dake bata san meke faruwa data hango yanayinsu sai ta tsaya cak ata bayansu tana kkrin taji me ya faru dataga halisa na irin wnn kukan ga jasmine kuma na mata ihu on top of her voice.
jikin jasmine har rawa yake tana cewa I saw wat happen over der, halisa Tell me u did not just reject him???? Halisa
Ki gayamin ba aurensa kika ce bazakiyi ba not when u knw how much he loves and how much u love him back wai meyasa zaki ce bazaki auresa ba what in d world is wrong with u..
acikin matsancin firgici Halisan tace ma jasmine ni bance mishi komi ba jasmine Bazaki fahince ni ba ne, ta cigaba da kuka tana cewa..no one will,..dan Nikadai nasan abunda nakeji araina.
I cant explain myself bazan iya gaya maki yadda nake sonshi araina ba, but still, bazan taba iya aikata wani abu dayay kama da cin amana ba, pls how did u want me to feel abt his ring bayan yasan Amina aliyu talba was my best frend And she is his curent wife for god sake
..even if this is right it still feels wrong to me. Na shiga uku i just cant bring myself down to feel like i betray sumone
Lumashun idanun jasmine dake kulle ta budesu a mugun hatsale tunda ta fara zazzago ma halisa ruwan masifa bata tsaya taja nunfashi ba dan ta inda take shiga bata nan take ficewa
Nasani sarai zaki kawo wann banzan maganan i knew it..sabida wata rana baki san me kikeyi ba halisa..u give too much excuses for ur goddam enemies that call themselver ur frends.
..Amina ali talba was not ur friend, kuma kinsan da hakan amma kike son ki cutar da rayuwan wanda yake sonki danki kare selfish interst dinta
..yarinyar data so ta kawo karshen rayuwanki amma harkike kkrin bada naki farincikin rayuwar dan ita ta rayu shin asiri ta miki ne..halisa wnn ba halacci bane, gangan ci kikeso kiyi ma ryauwaki
cutar dakanki zakiyi and it pains me soo much da na lura cewa kinsan da damuwar khalel amma kike son kinuna mana kin gwammaci kisaka rayuwarsa a matsala akan wacan shegiyar yarinyar da batasan darajarku ba.
Dada fizgota jasmine tau tana ce mata "What have she eva done to u ?? Ko in tuna maki intentions dinta akanki ne,..halisa har kin manta lokcin da kika je zaki kashe kanki akan baqin cikinta? Kin manta cewa da tayi bazata taba barinki ki cigaba ba becos ure a street girl..she pick u up frm a dump.. she own ur life...
Kin manta cewa itace ta hada sirrikanki da sharri ta kwamusa su in disgusting way snn takaisa wajen zach yayi humiliating dinki ranar aurenki? Kin manta cewa itace tasaki a dukkan wani mugun yanayin ciwo da cutarwa da kika tsinci kanki aciki? Halisa da wani irin zuciya kike tunani, I am so disgusted by u righ now....halisa i cant do dis anymore. Inde har akan Amina talba zaki ki kiyi farinciki da wanda yake sonki.. i am going to get out of ur life too, i am sorry but i cant just watch u destory ur self for her sake. Ders nothing u can tell me.
Jasmine ta juya cikin kuka zata tafi halisa tay saurin jawota tafara bata hakuri sosai, kusan tureta tay tana cewa "kin dauka ABUN yana min dadi ne danake kallonki ahaka kina cikin damuwa kina kuma zama kusa da wadda take cutar da rayuwarki har tasaki amatakin toxarta da tagayyara da jin sha'awar mutuwa? Kin dauka dan na daure na fahince ki shikenan abunda amina talba tamiki arayuwa ya tafi a banza? I have all the powers to destroy her amma sabida baki da lafiya nayi hakuri.
I was happy wen u fell in love again..and i cannot belive that ure giving up on khaleel bcos of that evil woman...halisa dont dare call me again. We r done.
Kuka halisa take kamar zata fitar da ranta tana cewa jasmine pls stop sayin dis nonsense jasmine pleaseee kiyi hakri ki gane abunda nake fada...
dede nan vicky ta karaso hawayenta na zuba kamr ruwan dan babu abunda bataji ba tana isowa ta kamo hannun jasmine din arikice ta dawo da ita baya muryanta na rawa rawa tace ma jasmine pls i beg u in the name of jesus chrst dont lie to me
...shin abunda kike fada akan Amina talba wasa kikeyi ko gaskiya.???
Jasmine ta juyo idonta a dafe da ruwan hawaye tace victoria shin kinga alaman wasa a yanayin na ne?
a tsandare Vicky ta girgiza mata kai saiga maryam ta iso wajen kanta a mugun kulle itama..
Nan jasmine ta hau warware musu komi da komi bata boye ma vickyn single abunda yake faruwa atsakanin meenal da halisa ba kai hatta hada halisa da khaleel da meenaal suka dingay Saida jasmine ta warware ma vickyn snn ta gaya mata curent situation din da ake ciki
jasmine tana maganan da zafi zafi da Tulin bacin rai amma dik da haka batakai vickyn girgiza da dacin rai ba dan girrr girr gir gir jikinta yake rawa hawayen ta na zuba bata iya cewa komi sai jesus christ jesus christ. In shock and confusion
vicky's Blood was boiling hot dan kuwa yadda ta dungule hannunta na ɓari daga gani kasan inda ace meenal na kusa da zata iya kai mata dukan da zai sumar da ita na har bada
A tsandare maryam ta tsaya tare da jasmine dake kuka duk ta kasa motsi..
Jasmine tana gama rufe baki vicky tayo kan halisa da wani irin speed dan already halisa ta sunkuyar dakanta can kasa tana hawaye hannunta ta rike suna masu fuskantar juna, jikinta a mugun ragwabe tace halisa is this true and you kept this away from us?
sabon ruwan hawaye ya sauka a idon Halisa ta gyada ma vicky kai ahnkli
Vicky ta saka wani irin ihu ta kai har kasa tana hawaye.. dan ko shock din dataji akan femi bai kai wanm dataji akan case din halisa da meenal ba.
atake Halisa taji ta kara rudewa maryam ta rungume jasmine tana rarrashinta.
Kuka vicky take tana mai tsinewa wa ilahirin zuriyar meenal talba gabaki daya.
halisa ta bude baki zata mata magana vicky ta fara mata masifa..tana ce mata meyasa tay shiru mesa zatay shiru ta zauna da maqiyayarta wanda taso ta sakata tabar duniya, mesa bata harbe yar iska ta mutu ba meyasa ma zatayi tunanin sadaukar mata da soyayya? Kusan ajere saida vicky ta mata tambya sunfi hamsin
Halisa duk ta rikice da kyar da wuya ta iya calming din vicky snn ta hadasu duka ta musu bayanin dalilanta.
Kowa awajen yana jinjina ma kyaun zuciyanta amma gani suke enuf shud be enuf...
Altho vicky is not even buying those bull shits talks, ita kawai so take adau fansa...dan ji take da itane wallh da sai dai a tsinci gawan meenal ko ta mata dukan da bazata amfanu ba.
Each time vicky ta tuna da baqar wahala da cin mutunci da tare da public humiliation din halisa ta fuskanta aranar aurenta da zach Da irin yadda meenal tafi kowa zakewa wajen nuna ta damu sai taji kamar kanta na kamawa da wuta.
Vicky tace mata toh meye dalilin ta nakin karban batun auren khaleel yanxu after all wat meenal have put her true?
The same bayanin data ma jasmine ta fata ma vicky tun bata karasa ba vicky tace Shut the fuck up, shut all the way the fuck up, untill u reach the top of shut up mountain where ders no more fuck ups to shuttttt...
Kowa awajen saida tsikar jikinshi ya tashi yadda vicky ta dau abun da mugun zafi
wallh wallh baki isa ki sadaukr da soyayyarki akan wann matar ba saidan na mutu Infact i am going to call hadixa and shemau right now we gonna take action Amina talba is a wicked soul..i am disgusted.
Halisa tay saurin kwace wayarta Tace vickyn please no,..haka ta dinga rokonta akan karta gaya musu tukuna subari har sai sun huce idan ba haka ba abun bazai helping sitiation dinta da khaleel ba..
Cewarta in suka daga case din dolene duniya zasuce zatay auren huce haushi da daukan fansa ne da khaleel kuma tasan hakan zai iya affecting future dinta da dashi.
Aranar Babu irin rokonsu da batay ba Su ukun da kyar suka nitsu suka kwantar da hanklinsu suka fahimce ta...
ahakan ma saida ta musu alkawarin cewa bazata maida ma khaleel zoben shi ba face sai ta Amince.
Halisa tarasa me zatay gabaki daya kanta ya dada cirkewa, jin wann maganan da vicky tay ya dada sakata afargaba cos she know how wild vicky can be, dan vicky ta tsani cin amana ta tsani karya, indan kuma akan daukar fansa ne bata da dandanin tsoron komi ya faru ma bata damu ba.
Saida suka sake komawa make up room din suka kimtsa snn suka dawo wajen hidima dukansu aka cigaba da shagali dan dole halisa ta sake jiki sabida bataji dadin yadda tasaka jasmine baqin ciki da kuka aranar aurenta ba
Da kyar jasmine ta zo ta sake mata fuska duk hanklinta baiya jikinta duba da tay bataga khaleel wajen hidimar ba