Sashe 268
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tsohon da girmansa amma haka yake xubda hawaye me yawa yana mai bada halisa hakuri yana kuma ce mata iyakar rayuwarsu basu taba samun kwanciyar hankli da maryam ta bace musu ba..duk dama ance ta mutu, they spend many years looking for her and they can neva abandon her.
Lt abbakar ma ya dada bata hakuri, duk antis dinta suka bata hakuri suka mata maganganu masu yawa da suka sakata jin tausyi da jimamin mahaifrytan sosai, She have no oda choice but to accept that qaddararsu kenan.
Bayan nan kai tsaye ta musu bayanin mahaifin khaleel Da su khaleel din Hakanan duka haka familyn hakeem din suka gode musu sosai da sosai...
#Kareshin na jiya.
COMPLETE NOVEL WAIT LIST GROP IS OPEN
*_"MUFTARIQ"_*
BY SURAYYAHMS.
®Edited seriies.
_labarin wata tsaftacciyar Soyayya hade da rayuwar wasu yan mata kyawawa guda biyu da suka kasance yan uwan juna ɗaya ta kasance tamkar "hagu" daya ta kasance 'dama" wajen raayi da yanayin rayuwa, sun ci karo a acikin Duniyar_ _kokonto tare daV banbance kiyayyar talauci da soyayyar gaskiya akan namiji guda ko ya abun zai kasance oho??_
*the book is ready* amma Will be out only...on *30th August*
Wanda suka booking dawuri will get discount on the document...
*Buy now sai asaka a wait list group..yana sauka a tura maka documents naka kasha karatu🤧*
Labari ne me cike da darusan rayuwa...
Dont miss it❤️❤️tunda su anty jamila sukaji labarin meenal da hajya nadiya sai Basu yanke hukuncin komi akansu ba tukuna face saida suka sanar ma baban nasu halin da ake ciki bayan yan wasu naxari dayayi, yace musu akyalesu kar a neme su kawai ayi abunda yake gaba inyaso daga baya xasu san matakin da xasu dauka kwakkwara
Awani bangaren gani yake kamar sun taimake jikarsa halisa, awani bangaren kuwa yake ganin kamar sun cutar da ita. Amma duk dai abun bai kai na tashin hankli ba..dan haka yace musu acigaba da shirye shiryen biki kawai abar wani magana da xaixo daga baya...
Ata can fannin meenal din kuwa kusan ako yaushe tana cikin wani irin cunkushewar xuciya da mummunan fargaba sabida Baqin cikin xama a waje guda, ganan tanaji tana gani alfah yana xama dasu yana shagalinsa da mamanta haka da dare xasu hanata bacci duk dan yy providing musu spritual security da kuma abinci da masauki.
Gashi nan dai anata nemansu a nigeria amma Alfah ya tsaya musu ba samesu ba haryau ba amma kuma xama suke wanda babu salama da kwancyar hankli aciki.
ita da mumyn nata kusan kullum sai sunyi fada da hayaniya atsakanin junan su,yawan jin frustration da anger na sanin cewa fadilan ma tana raye snn wai khaleel shine ya bada statement akanta wa hukuma kullum shike ginuwa aran meenal bana wasa ba.
Tarasa ina xata shiga taji sanyi,she begin to think of a way out tasaka mumynta agaba har saida tasaka alfah ya fara musu cinikin sauran gidajensu da filayensu kaf sabida suga wani irin case xasu bude snn wani irin mafita xasu samo aciki dan ko kadan She is not planning to give up
Trout xamansu anan Alfahn ne yake musu talla awajen mutanensa,
gashi an rage ma kayan daraja, gashi kowani ciniki alfah sai ya amshi kasonsa kashi 20 aciki.
They were able to raise few millions amma dake suna cire ma alfah kason sa sai basa ga wani aukinsa ba...Daga bisani
meenal ta samu wani hanya tay disquising kanta tana fita gari tana neman me siyan Gidanta datake xama aciki a nigeria dan shine kadai ya rage mata yanxu sai mota guda daya da xasuna yawo acikii, anan ne Allah ya bata saa, har wani bature ya siya gidan nata for like 80# million naira amma half din kudin kawai ya bata yace saita bashi papers xai karasa bixan ta komi da komi. Haka sukayi yarjejiya akan nan da wata biyu xai sameta a nigeria ya amshe takrdun gidan da gidan me gabaki daya.
Wann 80 mill data samu shine yadan daga musu aukin kudaden da szje tarawa, bayan nan snn suka fara tunanin wani irin case ne xasu bude su samu freedom dinsu back dan meenal bata yarda cewa nata ya kare ba tukuna. Ji take inba mutuwa tayi ba toh ba agama yakin nan ba.
Haryau xucynta cewa yak She must take back her compny and her husband frm fadila duk rintsi duk wuya.. ayayinda ta shiga lissafin yadda abubuwa xasu faru.
Ata can fannin su Halisa kuwa shiri da ake na bikinta da khaleel tuni ya fara daukar xafi, Iyayen nata mata are making all the nessacry bridal arangemts na abunda xa'a akaita dashi can medugurin.
All halisa is doing is to relax and enjoy the luxurious life, daga tay waya da vicky saida jasmine ko hadixa ko maryam..dake ynxu baban khaleel yana saka mai ido akan yawan kiran Halisa dan ya nitsu suyi asalin concentrating akan abunda ke gabansu duba da a babban gida xasu je neman aure.
Anty salma mustapha matar leut abbakar kuwa irin hamshakan matan nan ne masu idon ganin gari, tun da aka kawo mata xancen auren halisa anata fannin tafara shirin shirya amarya,haka gabaki dya tasaka aka sauya ma halisa diet ixuwa wanda xai ciko mata da dumin jikinta da kuma natural niimarta na ya mace xallan abinci masu tattare da omega 3 fatty acid kamar su kifin teku, sunflower, sesame, pumkin, mackeral da natural plant milk and honey,dates, beets, and pineple da cucumber juices da wasu spices kamr su turmeric,clove and thier likes.
Hakama ta shirya mata wankan safe daban na yamma daban, she use original natural herbs kamarsu ganyen motherwort dan habbaka samun haihuwa,rasp bery leaves dake yaki da cutukan mahaifa kamr su cyst, fibroid, endomeriatis. Da Ganyen rose mary, da ganyen red
rose petal, ganyen mugwort da kuma ganyen yarrow.. for vaginal toning ko ince shaping, vaginal inner tissures relaxation, da infections, and womb cleaning. Cikinsu akwai na sha, akwai kuma na steaming. Da wanda ake mata su me gabaki daya.
.
Ita kanta sai taji canji kala kala a ilahirin jikinta dan anty salman ko kadan bata jin nauyi ko kunya inxata maka abu da yashafi gidan aure.
She have few professionl friends dat do come around, kwata kwata basu batun kawo maganin mata ba amma suna amfani da powerful feminine herbs daga kasar india, china da kuma few frm african stores suna hada amaryansu dashi.
Ana mata ne ana mata da nasihan xaman aure,
It seem like burin ko wacce mace ta mallake mijinta amman su anty salman sukance mata maxa basu da manual ba iya karancesu bare a mallake su,abunda wata take ciki danata mijin ba lallai ne ke kike ki samu irinsa anaki auren ba, kowa da yanayin mijinta da kuma yanayin qaddarar aurenta, dan haka step one na xaman aure shine ka fara da fahimtar mijin naka da kyau snn anan ne xaka san yadda xaka dau hanyar mallakn sa cikin sauki.. Which include fahimatr duka abunda yake so, da wanda baiso, da abun da ke matukar burgesa da behvirs dinsa when he is vulnerable yayin da yake cikin rauni, "angry, and insecure and when he is down or happy..Knwing all these sai mace me hikima da basira, da nitsuwa, dan baxai taba yuwa ace kagane komi nasa a farat daya ba sai anabi ahankli ahakli cikin nitsuwa da jarumta. Kawar anty salman tace mata ana gyara mace ta ciki ne dan kimarta a idon miji, kamun kai da iya magana kuma sune kan kawo a daraja mace cikin aure. Sede tsayawa akan addua, respect and patience shike kawo babban nasara agidan auren ba iyawa ba..
kullum akaxo mata gyaran jiki sai an mata nasihan aure, gasu anties din nata sun mammata kayan yar gata. Cikin kawayen nata da xasuxo bikin hadixa maitama ce ta fara isowa, kafin nan jasmine,
Vicky dake bata wani jin dadin jikinta sabida laulayin cikin kayden sai ana daf washe gari su iyayen khaleel din xasu kawo goro da karban rana snn taxo. Dukkan su bakaramin murna suka ma rayuwar Halisa ban ba..its a big honour to finally meet her family.
it was a Funfilled day until kakansu yace a fito da kawu awankeshi dan babu yadda xaa dangin uwa kadai su aurar da Halisa bayan kanin ubanta yana nan.
ran wasu baiso ba amma Haka aka fito da kawu aka wankeshi aka basa manyan kayan, ya samu angama shirya komi baida abunda xai bayar face presence dinsa da wani adress daya bayar na dan uwan baban nasu dake xama a can delta irin dai distant uncle ne duk dake shi baison kulasu robert ne yake bibiyar dangin sun dama.
Haka aka lalumo sa aka masa bayani tunda yaji ance yar cikin roberts ne xatayi aure ana neman dangin ubanta baiyi wata wata ba ya turo manyan yayansa guda biyu dattajai duk dama christain ne amma babu wanda ya damu da hakan suna isowa akaje aka daukosu suma.
Kafin nan Dagata fanninsu khaleel kuwa tun ana satin na biyun ranar alhamis duka familynsa suka koma meduguri da xama aka cigaba da hidiman hade haden biki......
kanwar Mahaifyr khaleel din Anty safeenah itace take yawan communicating da su anty maimunan acan somalia akan batun kawo kaya kominsu abisa tsari da fahimtar juna akeyi dan haka ba acika abubuwa na almubaxaranci ba amma anxuba masu makahon tsada na gani na kuma fada.
Kan khaleel saida ya kusa kamawa da wuta a satin tsabar xafin da suke hadamasa ayi wann ayi wann aurensan da suka shirya xasuyi dan karamin abu shida halisan sa awuce wajen gashinan ynxu ya dawo wani babban hidiima.
Tun ranar jumua kawunan khaleel da shakikan abokan mahaifinsa da aka xaba xasuje somalia suka kammala shiri, snn aka debi matan da xasu kai kayan akwati suma aka tafi dasu dan komi nasu a lkci guda sukesoñ suyi, dan haka they will be spendin like 6 days bayan maxa sun gama, sai matan suma sukai kaya me gabaki daya sai adawo gida shirin biki.
a Wani katon resort suka sauka aka xauna shiri ranar da suka iso washe gari da safe karfe goma ne maxa xasuje a dinke magana akai sadaki snn a amshi ranan daurin aure..