Sashe 272
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kafin Nan, ata fannin shemau kwana biyu dan kudin datake manage ya dau hanyar yin kaf kaf ga ciwon jiki yau ciwo na daban na gobe daban, ababu yadda ta iya haka ta fito da wayarta ajaka ta fara fita waje neman wanda zasu siya acikin matsatsi amma kamar wacce aka mata baki taci sati kenan tana fita dashi amma babu wanda yace mata xai siya saidai amata tayin walakanci Abun duniya duk yabi ya mata yawa.
yau Ranar daurin auren Halisan shema da bata da masaniya akan hakan ta fito kenan xata harba wani babban kasuwa me nisa wai koda Allah xai sata ci saa koda ma ta samu kudin abinci dana magani tafiya take akafa tana daddafawa harta kai wani babban shop snn ta shiga ta siya ruwan pure water ajikin wani mota ta jingina tana sha jim kadan taji an dafata akafada ahnkli.
wani irin mummunan faduwa gabanta yay tana juyowa a tsorace sai ta hada ido da haneefa step siter din hadixa,
.. .wani irin kallonta hanifar take da mamaki da kuma alaman kokonton Itace ko ba ita ba. Har saida shemaun ta tabatatace Haneefa!? kafin haneefan ta sake jikinta tare da sakin wata shakurayyr yake tace oh my god "shema dama kece? Wow Howwww comes what happen to u
ya naga kin canja haka kin rame kinyi baqi.
cikin katseta Shema tay dariya me tattare da danniya tace "its a long story my dear..so, ya kike ya states? yaushe kika dawo daga u.s din and Wat are u doing over here
Sai da hanifan ta dada kare mata kallo taga ciki snn ta dan basar tace uhum gida Alhamdullh ynxu kwana na hudu kenn da dawowa na daga united state dama naxo porthacourt ne dan nayi wani business meeting amma nagama tafiya ma zanyi cos im going back to state tmrw evening
..kefa? me ki keyi anan haka..Jezzz!
Kafin shema ta amsa cikin katseta haneefa tace "oh no shema baxan miki karya ba amma u dont look good at all wts wrong ko akwai wata matsala ne.
Shema ta sake yin dariya me sanyi cikin sauke nannuayr ajyar zucya da son shan bakinta tace "babu komi fa, yanayin jiki ne ya sauya...wai nikam dakikaxo nigeria baki je wajen hadiza bane??.
haneefa Tace uhmm naje fa amma ai kinsan babu lkcin yin hira sosai dan ina sauri ne zanxo nan garin for my meetings besides hadiza tana can wajen bikin wata babban kawarta Halisa, kinsan jiya ai naxo lagos so naje bridal shower din...but wait, are u not supose to be der? Naga ai duk ku kawaye ne ko..And dat weding was on fire..
da sauri Shema ta danne mamakinta cikin wata nakashyar murmushi snn tace "i am dear,..naxo jinya ne anan its kind of personal..bana son su sani dan kar hanklin su ya tashi, gashi ma i was robbed na rasa bag dina amma bakomi my phone is here.
Cikin yanayin tausaya Haneefa tace ayya soo sorry no wander banganki acan ba ashe ba lafiya sorry ko..
shema batace komi ba tay murmushi.
damin Kudi Haaneefa ta ciro ajakarta ta mika ma shema tana cewa hey inba matsala i can help
...shema tafara forming amma dai duk daga baya saita amsa dubu dari biyu da hanifan ta mika matasu kyauta.
Daga nan hira ya dan balle atsakaninsu akan bikin halisan, shema gabaki daya ta ma hanifa wayo tana magana abun tausayi, hanifa nata jin tausayinta musmmn dataga shagalin bikin saida hawaye ya taru a idanunta atake haneefa ta dauka tsabar soyayya ce kawai na kawance batasan da cewa kukan nadaman rayuwa ne kawai yake son yaci karfin xcyan shema u ba
Haka ta tura duka hutonan bikin halisan a wayarta sabida inta nitsu a dakinta ta kalla da kyau dan ko ba komi kaf fadar da akayi da ita acikin kawaye halisa ce kawai bata taba zaginta ko ta mata wani mummunan abu ba. After like 40 minutes suka exhanging numbers da haneefa ta kama gabanta.
bayan sun rabu shema tasiya abinci da magani snn ta koma gidanta ta zuba videos da hotonan bikin halisan agaba tana kallo tana kuka mai ciwo da kuma radadi she soo much wish she was der with them dan bakaramin nadamar halin da ta jefa rayuwarta aciki takeji ba.
Almost same time da meenal ta bude wann box din tana ganin sunan halisa taji gabanta yay mummunan fadi, amma haka ta basar tafara cire abubuwan dake ciki daya bayan daya, Kati bikin ta fara daukawa ta mike tsaye tana karantawa
Batama dubi families of waye bane kawai direct taje kallon sunan mijin dan dama ta jima tana son tasanshi..tasan shi waye ne..
Mummy mummy kixo kiga Halisa ce fa zatay aure shine wasu yan gulma suka tura mana
acikin matsanancin mamaki Hajya nadiya dake can tana gefen fridge tace hmmmm ko waye ta turo oho nide wallh a tsorace nake..
We have to leave this place kawai....
idon meenal nakan katin tace the blessed union of "Halisa roberts mansa and Dr. Ibrahim Hasheem wazeer.
Wani yatsina fuska tay snn tace "Ibrahim? Daga zakari sai ibrahim? Hmm intresting ...mumy kinji sunan mijin kuwa wai Dr ibrahim ha..sheem..Tana furtawa akaro na biyu sai abun yay hiting din mind inta, atake taji sunan ya tsaya mata akai, bakinta na rawa rawa tace oh my god..oh my god....a mugun rikice ta maida idonta kan sunayen familyn gabaki daya ta karanta...arazane Tace Ibrahim hasheem brahim ibrahim hasheem???????
tundaga cikin kwakwalrta har izuwa jijiyarta taji Wani shocking nabinta a mugun raxane kuma da karfi tace mmmummy mummy kixo ki duba min wann abun ni fa rikice yaa...ya naga irin sunan khaleel ajikin katin.
hajya nadiya ta matso da sauri tafauce katin abugu daya tana gani ta jefar da katin kasa kamar wacce ta rik cutar mutuwa tarr da rusa wani iryar gundumammen salati tanamai cewa na shiga uku na lalace Amina sunan mijinki nake gani a katin nan...
a mugun mahaukacin Rikice meenal tafara bari irin na kajin damina bakinta na rawa jikinta na rawa duk alkci guda kanta take girgizawa tana furta no no no, nooo nooo noo karya ne wallh wallh wallh wallh wallh wallh karya ne it has to be a coincedence..bata san sanda hawaye suka wanke fuskanta ba sai taji kanta a rude gabaki daya A mugun wargaje ta jawo box din ta fara duba sauran abubuwan saita tsinci karamin letter halisa, Dear Amina talba, tana karantawa taga cewa is formal invitation to the weding they want her to have it tun ba a dora auren ba dan ma tasan cewa ba tsoronta ko shakkarta akeji ba, ta dada dubawa taga akwai kalaman farrakewar duk wata Aminci dake a tsakaninsu ryt frm the words tasan halisa is angry and waiting for her return, dan acikin ltter ta gaya mata boro boro cewa mijinta khaleel ta aura,snn they are more then even now, wann Cheque din data basu tace mata tay kkri ta rikeshi amatsayin biyan taimakon ta datayi mata adacan tunda badon Allah tayi ba, snn ta sani cewa tsakaninsu yanxu babu wani alaka tana kuma nan tana jiranta konan da shekara dari zatay aboye saita dau fansa akan uztaz.
Meenal ta dau sauran abubuwan ta dudduba ta gani duk da jikinta atake ya ragwabe ya xama kamar ganyen alaihun da aka tsomashi acikin tafasashen ruwan zafi
Atake tafara numfashi sama sama kamar mai ciwon asthma daya tashi mata da karfi, ba acikin hayyacin ta ba ta danna wani irin gigitaccen ihu kmr me aljanu.. kafin hajya nadiya ta riketa harta hadiye zuciyarta ta suma.
rusa ihu tay cikin kuka tana cewa Amina Amina amina dan Allah karki mutu akan yaron nan Amina Amina...A hujajan ta dauketa ta ajeta akan cushion dabarar duniyar nan tay ma meenal danta farfado amma ina, abata so saida ta fita gari ta nemo taimakon daga local doctors dake wajen dake wajen kamar karamin kauye ne yay nesa da cikin gari.
2:30pm sharp convoy din motoci kala kala bisa layi suka fara kewaye babban masallacin, mutanen maryam ne suka fara xuwa wajen kaf dinsu sunsha wata ankon brown shadda da fararen motocinsu masu tsada da suka kai bakwai ajere.
Familyn khaleel kuwa da Mutanensa motocinsu yakai goma sha biyar ajere sabida danginsu na meduguri da mutanensu na nan lagos har saida kowa ya hallara snn Familyn halisa sukazo daga karshe da wasu mahaukatan bullet proof
wranglers da Range rovers da landcruisers
sojoji sunkai goma sha takwas dake kare motar kakansu general hakeem da kawunta leut abbkr..
Ana idar da sallahn jumu'a nan masallaci ya kara haduwa da dumbin mutane manyan mutane da waliyyan ango dana amarya an zauna kowa agefensa. Har saida aka gama sallah kafin kawun halisa na benue suka karaso suma.
Duk hasken camera atakansu khaleel yafi karewa duba da yana zaune ne a tsakiyar kawunsa da kuma babansa farar shaddar ta mugun haskasu dan kuwa bakaramin kyau sukayi ba..
Within 15 minutes aka gabatar da komi snn aka daura auren Maryam da mijinta kafin nan aka daura na ibrahim Khaleel hasheem dana Halisa robert mansa aCikin Aminci da girmawawa tare da dattako frm both families, kowa awajen yaji dadin taron dan aurene da yaci albarkan dumbin jama'a har da wanda ma basuyo tsammanin ganinsu ba
Irinsu Dr Aseem da dansa sunjima awajen sun sha ankon daurin aure har mijin hadiza maitama ma duk anzo daurin aure yaudin wani babban traffic aka hada agaban masallcin..
mutane dake wucewa akayi layi anata bada ido abinci.
khaleel da mahaifinsa sun gaisa da manyan mutane awajen har sun gaji..tun 3.15 aka gama amma har 4:00 yay kusa ba agama gaishe gaishe ba.
saidai Tun da aka daura auren nasa yaji Wannn gundumammen nauyin dake zuciyarsa ya washe tasssss, yanajin wani irin tsantsan farinciki har cikin kokon ransa, kamar yaune ya soma aure a rayuwansa, all his family and friends wer all over him shiko banda sanyin murmushi dake haskawa akan fuskansa baka ganin komi. Bayan angama karamin walima ta maza anci an sha anyi adduoi bayan nan aka watse masu zuwa daukar amarya suka fara shiri, masu wucewa maidugurin direct suma suka fara shiryawa.