Sashe 222
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jikin hajiya nadia tare da muryanta na rawa rawa tace ke Amina ina kikaga ta bacci dan ubanki der is fire on the mountain dama saida akacemin kudin caca kamar kudin azaba ne, gashi ya kwasge mana komi yana kuma son ta jawo mana bala'i.. ta dada rushewa da kuka tana cewa kina ji duk gari ya dauka da zance wai mutanen da ake zaton zasu sayi kamfanin Mu na talba grp of companies yau zasu diro nigeria wayyo Allah na na shiga uku
..cikin tashin hankli ta tumu kasa tana kuka
kusan A tsandare meenal ta sauko daga kan gadon
Tana cewa na shiga uku
Mummy wallh wallh ba a isa ba..magana take son yi kuka ya barke mata tafara jijjiga tana rantsuwa tana borin cewa ba a isa a saida mata kanfani batare da yardan ta ba infact ta gaji da buya zata fita kawai ayi yar gaba da gaba she will offer to pay with intrest ai mijinta na da kudin da zai bayar.
Cikin matsancin tashin hankli hjya nadiya tace
Toh ina mukaga mijin naki ganan lokci nata tafiya kika sani ko dan closing deal din ne ma su zasuzo yau, ..Today is tuesday we have to do sumtim bfr friday.. kawai ki tattara filaye da motocinki ki saka su a kasuwa yau din nan nima zan saka fili da sarkokina da dan kudin daya ragemin a acct lets start making a move.
Meenal banda kuka babu abunda takeyi tana birgima akasa har hajya nadiya ta fita..
Kaiwarta waje tana jan hanci tana zage zage ita kadanta har takusa takai gaban motar ta sai ta ga motar khaleel altho bata sanshi da motar ba amma ai tasan bana meenal bane.
Wani cak ta yanke kukan taje ta fara buga kofar me fadi bambam haka mutumin yafito tace mai wancan motar na wayene..yace hjya wann ai motar oga ne..bakinta na rawa rawa tace Dama yana gidan? Yace eh Tun ran asabar yazo.. tace innalillhi wa innalaihi rajiun..kafin ya budi baki yaga ta koma ciki da gudu taje ta samu meenal na kkrin kunna wayarta...ta kwala kira Amina Amina Amina
A tsorace wayar ya fadi a hannun meenal ta karasa fitowa suka tsata daga kofa tana haki hankli a mugun tashe meenal tace mummy wani muguwar labarin kika kawo min kuma?
Hajya nadiya tace Amma kinsan da cewa mijinki yana gidan nan kuwa?
Meenal tace what?
Mummy kina nufin khaleel yana gidan nan.
Tace ehh mana
yanzun nan naga wata sabuwar mota awaje snn mai gadinku yace min tun ran asabar ya dawo In baki yarda ba zomuje ki gani.
Aikuwa cak meenal ta yanke kuka tabita sukaje har waje ta kalle sabuwa kar din mesarati da khaleel ya siya yake hawa. Da mugun gudu tay baya ta wajen swiming pool inda ta windonsa yake ta daga kai sama taga curtain dinsa daya a makale, da wani irin barin jiki ta juya zata shiga gidan hajya nadiya ta rikota kamr me aljanu sukaje daki
Dakyar da wahala ta nitsar da ita snn ta gaggaya mata me zatay
Kafin nan ta fita agidan
It was very hard for meenal ta nitsu musmmn ma data san cewa khaleel yana nan
Wankan ma da barin jiki tay tazo ta ci uban make up, snn shirya cikin wata arniyar pink nity sharara kamar yadda mumynta ta gindaya mata ta bula perfs ta nufi kofar dakin sa...Lokacin ya gama tura ma halisa tex akan ta kirasa kenan yadan kwanta kadan sai ga nan meenal din ta turo kofar ta shigo ciki.
Koda ta hangosa akan gadonsa yana kwance sai dataji wani sanyi kusan rabi daga cikin damuwarta sai dataji ya wanye, acikin sauke wata balaman ajiyar zuciya ta karaso cikin tafiyar kadadi da yanga kai tsaye taje ta yaye curtain din dakin gabaki daya dan hasken ranar da ya fara buduwa ya sauka akan idanunsa at same time da wayarsa ya fara riinging kirjinshi take ya hau bugawa dan yasan ba mai kiransa ssafe inba masoyarsa ba sai bai damu da wanda ya bude masa windon nasa bama yana bude idonsa ya daga wayarsa yaga babygirl dinsa ..
meenal ta juyo tanata kallonsa a tsandare ganin wani Malalacin murmushin dake kan fuskarsa ayayinda ya dau wayar kkrin mikewa yake zai sauka saigata nan ta taho cikin sauri zata saka hannu ta amshe wayar ganin datay yay kamr be ganta ba tana kawo hannun ya mata wani irin dakakkiyàr kallo
Zatay magana cikin katsate yace "Excuse me
Kijira ni anan..i have to pick this call.. yana fadin hakan ya sauka tsaban masifa yasaka tafara kkrin jawo rigarsa tana huci iriñ be isa ya shareta ya amsa waya ba, shiko Allah Allah yake ya dauki kirar dan kar ya katse dan tun friday da suka rabu kusan sau daya ko sau biyu yanxu suke waya da halisa a rana meenal tana kkrin janshi harya bangaje ta fadi kan gadon ma beisan yay hakan ba..kafin ta dago kamr kiftawa ido taga yay waje sama sama taji yadda yay picking call din da lumsashun murya me sanyi tasan duk yadda akayi da mace ce Idonta atake ya tara ruwa sosai bana wasa ba..gobe i wont be able to post ❤️
This is a very long page take ur time.Bangaren meenal gabaki daya ranar a asibitin ta kwana sabida bayan jijjiguwar da maganin sha'awar yasakata tay tana farkawa wani irin ciwon ciki da zawo ya taso ta agaba, duk ta rikicie ta galaibaice jikinta babu karfi gashi still sun nemi lambar khaleel din baiya tafiya har yanxu, abun ya ishe hajy nadiya da asubahin farko ta koma gidan dan ta lekamusu ko ya dawo saita debo ma meenal din kayan sawa still haka taje sashensu ta dubasu amma gabaki daya bata ga ko dayansu ba, abun sosai ya dameta aranta tana tafitowa bakin gate takira me gadin ta saka shi a gaba da masifa snn ta tambayeshi inda khaleel din yake bai wani boye mata ba kai tsaye yace "mata yana ganin kmr baiya gari. Tace masa toh Halisa fa? Nan ma yace mata tayi tafiya taje bikin kawarta.
Shiru tay jikinta na bata wani abu gameda tafyar sun aranta tanason ta tambaye me gadin wasu abubuwa dayawa akansu amma kuma sai ta fasa tawuce asibitin kai tsaye.
Shigarta room din keda wuya ta samu Meenal ta fito daga toilet Tana nishi da kyar rike da cikinta dake mata shegen ciwo.
aje kayan tay akan chair snn ta Riketa ta dorata akan gadonta cikin tausayawa tana cewa sannu sannu.
Ajiyar zuciya meenal ta sauke tana cewa how far mummy kin gamu da khaleel din kuwa inhar ya kwana a gida dolene zaki gansa da safe..
zama hjya nadiya tay tanamai sake sautin hmmmm me nauyi cikin rafka tagumi tace Assha, ai munyi bamuyi ba aiki ya rushe Ashe wai mijin naki baya gari".meenal tay shiru kadan, snn ta daga kai a raunane da muryan bacin rai tace "what?? Baya gari fa kikace mumy. Take taji ta mugun hatsala wani irin kara tamke fuskanta tay mtsw she just hate to wait. ranta a dagule tace and he didnt even tell me, toh ina yaje..shi me ya sani,daga yadan ji kudi ajikinsa shikenan sai ya fara yawon banza...? I hope is not Abuja he went to..ranta abace ta sake jan tsaki, damn it,.. gashi inyaje can baya dawowa da wuri sabida anan yake biye biyen yan mata and He think i dont knw hmm
Hjya nadiya tace uhum, ni wallh wann be dameni
..i just wnt to make sure batare da kawarkin can suka tafi wani waje ba karde dan barinsu da kikeyi a gidan tafara kwana miki da mijinki suna cin shagalinsu agidanki baki nan, ke kina nan kina lakawa matan abuja sharri i really need to confirm this..
ciza labba Meenal tay jin maganan ya cakketa a kirji muryanta a shake tace Ohh Dama wai harda halisa ce a tafiyar nasa.
Hajya nadiya tace ban sani ba amma ai duk cemin akayi sunyi tafiya
shiyasa nakeson in sani
Da wani irin ɓarin murya meenal tace mumy bani wayarki pls..
hjya nadiya ta mika mata wayar sharply kai tsaye ta danna lambar halisa aciki HALISA kuwa tun dawowarta bacci kawai takeyi agidanta na huce gajiya bata dauka ba Har meenal ta gaji ta dena dannawa..
tunani ta faray aranta toh mesa halisa zataki ta dauki wayarta kode dagaske suna tare da khaleel din ne? take taji numfashinta na fita da kyar kirjinta na mata wani irin zafi..
hjy nadia dake jin nunfashin meenal na fita da kyar nan ta dawo gefenta tana ce mata baga irinta nan ba kema abin ya fara damunki ko toh ya za'ayi ace tay tafiya shima yay tafiya at same time gaskiya akwai abun duba aciki.
Meenal ta sunkuyar da kanta ta fara hawaye duk tanajin kanta kamr ba ita ba. she feel week and incapacitated, ji take kamar tana cikin halin matsancinacin bukatar khaleel a kusa da ita yanxu. She is not feeling her self anymore tanaji ajikinta cewa kamar zata rasa komi.
Ganinta ahaka ya dada karyawa hjya nadia
zuciya ta dau wayar ta dinga kirar halisa kamr sabuwar kamo a hauka text zafi take shirin tura mata Tana sake dailling na karshe Sai halisa ta jawo wayar da farinciki aranta duk ta dauka khaleel ne amma dataga new number ne yasaka ta dan nitsu da muryan bacci tace ...'Helo who is this?
A mugun zafafe hajy nadiya tace uwarki ce who is dis din..
bugu daya ta shako muryan hjya nadia babu kunya a lamarin Halisa taja mata wani doguwar tsaki, snn tace "my mum is dead"..wrong number.
har Zata katse wayar kenan Hajya nadiya ta fara mata masifa"How dare u talk to me like that ke halisa karki sake ki kashe min waya. Kina ji na ko? Karki kashe min waya..
Meenal najin haka tay saurin kwace wayar ta saka musu a handsfree ruwan hawaye taf idonta muryanta na rawa rawa tace "Hey Halisa..its me meenal..
halisa dake shirin fetsa ma hjy nadiyar rashin kunya jin muryan meenal din ya saka ta sassauto kadan muryanta a harde Tace "yeah Amina whats up?