← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 126 OF 312

Sashe 126

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A daddafe ya shiga bathrum yay wanka da ruwan dumi baiko iya tarkata shot dinsa ba anan inda ya cire ya bari
Kansan na matsanancin ciwo ya dawo room dinsa yana ɓarin sanyi
da kyar ya samu ya kunne room heater sann ya bude wata katowar standing drwer ne hawa uku ya ciro Maganin mura dana zazzabi da ruwan allurai guda biyu.

Tsabar jirin dake debarsa alayi layi yake tafiya bai iya shafa komi ajikinsa ba dakyar yakai ga closet dinsa ya lalumo inner shot na calvin klein ya saka snn ya jawo wata wata doguwar wando fari kat marar nauyi da rigar sanyi mai hula ya sakasu gaggauce..

Tattara magunguna da ruwan alluran yay izuwa bedside dinsa abakin gadon ya zauna ya hada ruwan alluran ya zuba a syringe snn ya balle drugs din yasha da ruwan gora..

yana haurawa saman gadon ya matse jijiyan hannunsa suka dan tattaso snn ya ma kanshi intra veineous injection ajijiyarsa yana gamawa ya ajesu akan drawr tare dakashe wuta nan danan yajawo bargo ajikinshi ya lullubu daga kafarsa har kansa nan da nan bacci me nauyi ya kwacesa.

Jim kadan Ya fara birgima na bargon ya yaye ya zame yay kasa tsabar juyi dayakeyi a mafarkinsa saboda wani irin wet dream din dayayi tayi me yawan romance aciki, har asubahi tay ta wuceshi be bude idonshi ba, sosai sanyi ya kara shigarsa zazzabn ta dawomai tamkar sabuwa tun anan yakejin cikinshi na murdawa sosai.

Wani nishi nishi yake cikinsa na murdashi sosai yanajin yadda tsinkakken yawu ke taruwa ackin bakinsa kamar me sabon ciki take yaji zuciyrsa na wani irin tashi

kusan firgit ya bude idonsa ya dan zauna abakin gadonsa da kyar sai kuma yaji ya kasa zama yadan aje kanshi akan gadon yana juye juye...

Can yaji kamr amai amai
Tun daga nan sai bai sake gane hanklinsa ba

Halisa na sauka akan gadonta brush kawai tay
ta fito ta kalle time taga almost 5:30am na asuba tasan inhar jikinshin yay sauki to dolene zaijeshi masallaci sallahn safiya.

Duk da haka ba shi ya hanata fitowa domin ta dubako ya farka din ba.

Lallausar rigar bacci ne ajikinta iya kan cinyarta da zata fito saita dora oversized rigar sanyi akai kanta babu dankwali ta tadoshi sashensa da kokontan xuwan aranta

Tafi minti biyar a kofar taba bugawa da can har zata juya takoma dakinta sai taji kakarin amansa taciki, tana taba kofar ya budu dakansa caraf ta hangosa yana kkrin tashi da gudu zaiyu toilet domi yay amai sede kafin ya gama mikewa duk rabin aman ya sauka akan bedsheet dinsa da kasan floor na room din.

Da sauri ta karaso takarasa jawoshi kasa suka nufi bathrum din tunda ya rusuna kasa yake kwaza amai dan yafi minti ashirin yana fidda aman zazzabi mai gigitarwa.

tsam tay tana kallonshi ta kasa cemasa uffan don gabaki daya hanklita yay mugun tashi dataga aman green colour irin me mugun dacin nan.

shikansa Kafin ya kammala fitarwa yaji jiki dan gabobin jikinshi duk sunmutu murus idanun sa sunyi jajuzir....

Rigar sanyi dake jikinshi yay kkrin cirewa ganin duk ya baci yana cirewa ta karba ta aje agefe snn ta kunna masa ruwa ya wanke bakinsa sosai yana sauke ajiyan zuciya ahnki

Kafin ya gama samun nitsuwa har ta hadamai ruwan zafi wanda zai danyi wanka dashi sai kallonta yake yana nishi nishi dan sosai aman ya jigatashi.

Tana gamawa Suk hada ido tacemai.."I will wait out side.

Ahnkli ya gyada mata kai
snn ta fice tabarsa anan
bathrum din shikadai bayan focewartan ne ya tashi dakyar kansa na wani irin ciwo ahaka ya cire wandonsa snn ya shige cikin ruwan yadan kwanta aciki.

tunda ya lumshe ido babu abunda yake kan bijirowa aransa face da ace da matarsa yake tare ynxu musmmn ayadda sha'awarsa ta gigitashi jiya cikin dare daya samu nitsuwa da ita, kai da har wankan ma ta tayashi...

Halisa na shiga room din ta yaye bedsheet din tay dashi kasa Snn ta dauko mopper ta goge wajen da aman ya zuba akasa.

baiyi wani minti goma sha boyar aciki ba ya fito sanye da wata kakkaurar white bathrobe ajikinsa dogo har sama da kan knee dinsa ya lullume duka jikinshi dashi.

Zama yay akan couch halisa na kallonshi tace mai sorry da sanyin murya..ya dan kalleta muryansa kasa kasa yace thank you.

tattara bedsheet din tay zata kai loundry yabita da ido baice komi ba

Bayan ficewartan ne ya samu ya dan mike ya bude closet dinsa ya saka sabon inner wears da guntun bakin wando taciki snn ya dauko wata gogaggiyar brown jallabiya ya zura ajikinshi

yasan halisa zata dawo ba lallaine ya iya sakata wani aiki ba, dan haka Ya bude dayan side din drwarsa ya ciro sabuwar bedsheet ya aje akan gadon da niyyar inya idar da sallah zai saka kafin nan yadan kwanta.

Aikuwa yana tada kabbara yaji kamar ana sassare mai gabobin jikinshi tun daga sama har kasa, da kyar da wuya ya kammala rakaa biyun, tun bai kammala sallama ba yaji kansa na sarawa sosai adan dolensa ya tsugunar dakan kasa yana dan addua da azkar din safe
Kafin kace wani abu bacci ya sureshi ahaka.

Halisa na isa loundry ta zuba bedsheet din a machine ta wankeshi tass ta matse ta ajiye

Bayan dan wani lkci ta daawo room din ganin yana bacci yasaka bata tadashi ba ta dauki sabon bedsheet din daya fitar din ta lailaye kan gadon dashi yay fess fess.

Tana gamawa ta tattaro sauran kayanshi daya lalata jiya bata bar komi ba harda jacket dinsa da yabari a kitchen din Taka isu loundry ta wanke su a machine sukayi clean

a irin yanayin fisha baccin ya sakeshi ya tashi da mamaki yaga harta sauya masa zanin gado, tashi yay jikinshi babu wani karfi ya daure ya dauko Ruwan drip a drwrsa ya kawo stand din gefen gadonsa yana hawa ya daauki injection na zazzabin ya juye ajiki sann ya jona makansa ya kwanta a dan rigingine.

harta kammala wankin taje waje ta shanya ata baya ta dawo be san inda hanklinsa yake ba dama shi yakan jina bai kwanta ciwo ba amma ranar daya kamashi sai ka rasa inane zaka fara gane kan matsalar tasa.

A sama sama yakejin motsinta ta share room din ta tarkata abubuwan daya watsar kasa koina yay fess fess snn ta fice
Taje Room Dinta tay wanka tadan sauya shigarta izuwa wata simple jumpsuit taje kitchen tay tea me kayan yaji sosai da cinnamon pan cake ta kawo dakin ta aje mashi a gefensa.

Yanajin yunwa amma bai iya cin komi ba sai tea din dake yaji kayan qamshi, tun daga nan ya fara wani irin baccin wahala sallah ne kadai ke tadashi, time to time take zuwa tana dubasa ganin abun sai gaba gaba yakeyi duk ta dauka zai kira azo a dubashi bata dau abin serious sosai ba dakema taga yanashan magani yana kuma iya saka maknsa ruwa ko yay allura.

Yaudin ma haka wani baqin haddarin ya sake haduwa tun kafin akira sallan magrib aka fara sheka ruwa kamar da bakin kwarya. Abincin data dafa yau me gadine kawai yaci.

Shikam tun ruwan shayin nan bai sake iya cin komi ba sai amai daya dingayi har dare tana dare dashi suna abu daya..

ga yunwa ga zazzabi ga ulcer ga sanyi duk ya rikice mata cikin dare.

sai taga kamar ma allurai da maganin dayake shan baiya aikin komi akansa
hakanan ya dukunkune kanshi waje guda ya dinga barin sanyi ajikinta tausayinshi duk yasaka tay sanyi itade tana iyakar bakin kkrinta danta kula dashi.

wajajen karfe biyu na dare na bugawa tana zaune kusa dashi ta rikemai hannu har Yadan samu baccin kenan wata sabuwar aman ta tadashi

Har cikin bayan gidaan ta rakashi yay snn ya cire rigarsa yadan zuba ruwa akansa kadan tasamo ta dan jawoshi waje suka dawo room din ta gyara mai pillow tadan kwantar dashi kenan aka buga wata iriyar walkiya me tsananin haske sai tass taass tasss kakeji wutar trnsfomer na bugawa ta kota ina A mugun tsorace ta firgita zata ja baya sai kyat wutar gidan ya dauke gabaki daya wani irin duhune yabo ya mamaye room din hade da tsawa me uban karfi daya sauka darammm Cikin ciwon ya jawota jikinshi yabi rungumeta saman kirjinshi da sauri dan tsabr tsorata dayaga tayi.

Wani irin ɓari jikinta ya dingayi anashi batajin sautin komi na fita daga bakinsa face adduar da akeyi in ana ruwan sama me tsawa.

Dada kankame fatarsa tay jin ruwan na dada sauka shaaaaa kmr da bakin kwarya, kamr zata shige cikinsa haka ta kankamesa ayanyin tsorata da fargaban duhun da suke ciki me tsanani, daga zarar anyi walkiya saita firgita ta tantamoshi tasako muryan kuka, ahnkli taji hannunshi akanta yana shafa suman kanta slowly cikin sigar lallashi

Acikin numfashinsa yake ce mata its okay, its okay, "i am here, yana fadin hakan Yana sauke ajiyan zuciya har cikin kokon ranta takejin sassaanyr amon muryan nasa Nan da nan dumin jikinshi da nata ya gamutsu ya dada gaurayesu, khaleel ya rungumeta kan faffadar kirjishi tsam kamr za'a kwacemai ita, ita kanta Ba tasan yaushene bacci me nauyi ya dauketa rungume dashi ba.
wani irin tsananin sanyi ne yake famar kadawa bishiyoyin dake gidan kamar zasu karye sabida yawan ruwan saman dake sauka akansu kamr da bakin kwarya, Can cikin duhun daren halisa taji kamr anabin sassan gangan jikinta ta dawani irin zautacciya kuma shaukakkiyar kwakwuma xumbur ta farka batare da ta iya bude idonta ba dan tamkar jaririn dake matsatsin neman kulawar mahaifyarsa cikin duhun dare haka khaleel yake fizgota ixuwa jikinshi yanamai cakumar sassan jikinta da yanayi na birgima a cikin bacci.

daga ya danyi juyi sai taji hannun shi na yawo har akan albarktatun kirjinta wani irin cakomu mata kirjin yakeyi yana yamutsa laushinsu a hannunsa a yanayin da zakasan tabbas ba a hayyacinshi yake ba

idonsa a kumshe yake tsamm yanamai murza laushin nonowarta awani irin yanayi wani irin chills hakan yake sending mata har brain dinta
Chapter 126 · 0% Book details