← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 297 OF 312

Sashe 297

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ransa a mugun bace yace baki da hankali baki da kunya wallh. Kika kasa sanin mutunci da darajar uwarki ma sai nine zaki so? Bantaba ganin shashasha irinki ba,The only thing ive ever regreted in my life is coming across an evil woman like u Amina.Kina tsamanin Akwai namijin da zai xauna da mguwarY mace irinki ne, inbanda qaddara atà ina zaki ganni da idonki?..ki yi caca, kici hakkin mutane, kici amanar na kusa dake, ki musu mugunta, ki lalata rayuwar wasu, snn ki dau ran mutum akan son zuciyarki gashi kin laka ma kanki hauka kina kkri danne gaskiya and u think any man in his ryt senses wll call u a wife..kanki yana rawa wallh.

Cikin kuka sosai tace eh naji baka sona amma ai so ba karya bane...
..zuciyata kai tagani takeso..no matter what i do it still u, ni ya zanyi da sonka da nakeyi..Allah ne fa ya dora min taya zan cireshi...duk abunda nakeyi sabida kaine bazan iya denawa ba..me kakeso nayi, ya zanyi da tsabar sonka dayakebin jini na..why wont you tell me how to stop loving you. Why dont u stop me frm loving you...

Cikin datsr numfashinta yace i wll neva stop a woman frm lovinh me..sabida kince Allah ne ya dora maki bani ba, ni bana fada da abunda Allah ya dora maki bana ganin lefinki akai, kece zaki koma wajensa ki gayamai cewa kina bukatar ya cire miki sona aranki...bani zan gaya maki yadda zakiyi dashi ba, sabida banine na saka miki shi ba.. kamr yadda kikejin Kinasona naturally haka nima nakeji banason ki naturally kuma bana kaunar Allah ya diga min sonki araina har na mutu.

kamar zata haukace tasaka ihu a borance tace Karya kakeyi wallhi, karya kake, kana so na mana..u have to love me, kana so na... kaine kawai bakasan kana sona ba sabida jarabar son matarka dayay yawa
i knw jikin halisa ne ya rudeka kaje ka aureta tunda bakaine namiji na farko datake ruda da jikinta ba ..ure jst obsesed with her body and beauty and demonic sex, ure just a bastard. jarabbbe kawai maye ..nasan ko sabida haka ma zakace baka so na amma wallh nasan karya kake kana so na kuma kasani nine kake asalin so ba halisa ba.

Baice mata komi ba har sanda tay shiru snn yace
toh ai ni bana musu da me tabon hankli dana baki amsa, kedai Allah ya saka ki gane abunda kike makanki yanzu babu riba. Amina ki nitsu kima kanki fada..dayanayin tausayata mata yace kefa u already lost!!

ranta a taurare tace "ive lose nothing,.. Inhar zan gane hakan kaima zaka gane sabida Halisa ba matarka ba ce nice asalin matarka..weda u love me or not, koma yaya halina yake ai Allahn yasan da haka ya saka ka zamo mijina.

Yace kwarai kuwa Allah ya maki gata ya baki abunda kike so duk dama abun baya sonki Amma kika butulce masa, Hala Allah ya baki ni ne dan ya maki gata
Amma girman kai da nuna isarki yasaka kika jiya masa baya..Amina na baki hakkinki da damarki na aure danki zama mata kamr kowace mata agidan aurenya but u threw it away, I dont even have to go into details ke kinsan me kikayi da damar da Allah ya baki a gidana, da wanda nima na baki despite i have no feelings for u amma na kwantar da hanklina na aureki ina baki dukkan wata hakkin aure amma kika watsar dasu kikabi son zucyarki yanxu kinga na aure wacce nakeso kinxo kina daga jijiyar wuya abanza
See oppurtunity comes but once...let me tell u sumting halisan dakika tsane wallh ita ce me tausayinki amma kin ganni? The moment gaskiyarki ya fito sarari wallh bazan kyaleki kikara minti daya a gidana ba, Kiyi duk abunda ya kawoki ki anan kawai..and stop wasting ur energy talking to me danni a koyaushe naganki nakanji baqin cikin amsa sunan mijinki dana tabayi a rayuwata..
lkcin kawai nake jira u wll knw just how much i despise seeing ur ugly self in front of me.

Kallonshi ta dingay tana kuka hawaye na zuba a idonta yarrr kamar an aikota dan duk duniya babu wanda yake gaya mata irin wann baqaqen maganganun taji ya taba mata zuciyarta ya kuma saka mata rauni kamarsa

Yana ficewa ta sulale kasa aragwabe tayi kuka har saida jikinta ya dau zafi kafin nan ta mike ta koma sashenta taje ta kwanta tanata tunanin abubuwan daya farfada.

Hasalima bata tabajin nadamar wasa da aurenta datay aranta ba sai yau wanda atake ta fara tunanin dikkan abubuwan da ya wakana da irin daman da khaleel din ya bata wanda babu abinda hakan yake kara mata face sabuwar karayar zuciya.

Haka ta wuni acikin dakin ranta acike da tuno baya tare da matsancin nadaman wasan datay
tsabar ta damu yau Ko kirar mummynta bata daga ba hakama ko abincin bata saka abakinta ba sai kuka take tana murkususu akan gadon daga likitan babu wanda yake lekowa ya dubata...

********
Dagata dayan bangaren
Rayuwa ata fannin iyayen shema ya canza gabaki daya dan duk da sun bar garin lagos sun sauya guri bai hana wnan labarin abun kunyar zagaye cikin dangi ba

Masu musu jajen kadan ne amma kaf aka rasa me taimakonsu saidai ma masu gulma da kai kawo, yawan tashin hanklin dangi da gulmace gulmace yasaka zama yazo ya gagare su a gidansu na garinsu haka suka sake tashi suka kaura zuwa garin bauchi suka kama haya suna zama anan cikin damuwa da kunci

Wanda yasaka ko sau daya mahaifin shema bai sake samun lafiya ba bare ya ambaci sunanta a bakinsa, hanklin su atashe yake kullum, gabaki dayansu iyayen nata suna zamane acikin matsatsin bacin rai da fushi da ita cikinsu babu wanda yakejin sha'awan sake ganinta bare su yafe mata..

Watarsu biyu da shiga wann matsalar mahmud ya dawo nigeria inda yake samun labarin abunda ya wakana da bakin mahaifiyarsa dan tana daya daga cikin masu kiransu akai akai tana musu nasiha akan suyi hakuri akan shemau su iyayene karsu su sallameta ga duniya a wann halin datakeji amma duk bawani jinta sukey ba sabida sun raunatu sosai hasalima bakaramin jarabawar ryuwa suke cin karo dashi akan wann abun datayn ba.

Lamarin shema sosai ya girgiza mahmud kullum yay sallah sai ya hada jar da ita acikin adduan dayake ma alumman musulunci yanamai nema mata sauki da shirya awajen ubangiji.

Ana saura wata daya da sati uku hafsa ta sauka aka dawo da ita Abuja suna zama da iyayensa
Shikuma ya shirya ya taho bauchin batare da ya gaya ma kowa ba face ita hafsan data san kusan komi nashi yanxu

Itama sosai tay kuka ma shema taji tausayinta da har aranta she wished zasu iya zaman kishiyoyi
Sedei tasan mahmud ba mijin mata biyu bane koda hakan zaiyu na bazai iya hada mata biyu yaso su a lkci guda ba he is a very loyal at heart person.

Harya isa garin bauchi suna waya akai akai bai nemesu ba harsaida yay cinikin gida ya siya ya bada kudi aka kawo kayan kamfani aka sassaka musu shi aciki
Daga nan bai Daukesa lkci ba ya same gidan da suka kama hayar,lkcin kwanansa uku kenan a garin sukansu bakaramin mamakin ganinsa sukayi a gidansu ba.

Dayake yana da kunya sosai bai wani sake sunyi hirar lamarin shemau da iyayen nata ba, hakuri kawai ya dinga basu yana ce musu duk abunda ya sameta qaddara ce da kuma kuskure na dan adam addua ya kamata suna mata dan baa cire rai wa bawa daga samun rahmar ubangiji.

shine ya dada rufa abu ta hanyar nuna ma iyayenta cewa "muddin babu shaidu kuma babu tabbcin da hanklinta ta aikata bai kamata su tsine mata ba. Sabida sharrin dan adam yana dayawa. Even tho is true amma mahmud ya zabi su rufa mata asiri tunda Allah bai tozartata fiye da hakan ba yace musu baikamata su suce lallai sai sun tozarta ba.

kalamansa masu cike da hikima sune suka saka zuciyar iyayen shema yadanyi sanyi msmmn daya dan cusa musu aransu jin cewa za'a iya mata sharri, kuma zata iyayin ba acikin hayyacinta ba. Yasan in ba hakan yasaka musu aransu ba hala bazasu taba iya yafe mata ba.

Shikuma mahmud baiga wani riba akan hakan ba, aganinsa tunda haka ya faru ai hannunka bazai rube ka yanke dakanka ya yar ba.

he spend another one day tare da su kafin nan yakaisu sabon gidan ya basu key dinsa yace musu in hankalinsa ya kwanta anan garin su zauna anan din ga gida ya basu kyauta, snn yace musu kowani lokci suke bukatar wani abu su masa magana ko sako su tura masa. Babban container dake kofar gidan ya daura ma iwarta jarin kayan provison baban nata kuma uau clearing dukkan wani medical bills dinsu snn ya basu kudin kashewa.

A duka duka abunda ya kashe musu bai kai Ko kudin motar dayake hawa ba amma dayaga kalar godiya da albarkan da suke sakamai har saida ya zubda hawaye agabnsu tsaban sun bashi tausayi.

Akwana na biyar din ya dawo Abuja tun be iso ba already iyaayen shema har sun kira iyayensa sun mika godiyarsu yazo gidan ya sake tarar da albarkan iyayensa dan bakaramin dadin abunda yaay sukaji ba.

Tun bayan faruwar haka aka zama tamkar yan uwan jini hafsa takan tura musu abinci da kayan sawa duk da haryanzu babbn burinsu mahmud da ahalinsa shine suga anyafe ma shema an nemota ta dawo gida.

As time goes on mahaifyrt ce ta fara wann tunanin amma mahaifinta haryau daya warke ya shiga tsabgr rayuwwrsa bai taba jin ya yafewa shemau aransa ba.

A fannin shemaun kuwa yau fari gobe baki haka take rayuwarta cikin nadama kunci da wahalar ciwo duk dama Cikin ya girma yakai na haihuwaynxu amma komi fa tanajinshi ne babu sauki ko kadan dan ta riga hafsa daukar cikin dan haka kusan ma zata rigata haihuwa yau sati kenan tana fama da ciwon ciki kmar zata mutu haka takeji in ciwon cikin ya fara mata
Chapter 297 · 0% Book details