Sashe 241
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kasa fitowa daga washroom din meenal tay tsabr borin kunya daya lullumeta after few minutes sai ga uztaz nan ya iso gidan sabida haddari ne me mugun yawa agari, nan halisa ta musu sallama ta fita vicky ta rakata har waje. Suna kaiwa gate din sai ga nan Khaleel cikin wata hadaden dark blue jumfa data masa shegen kyau ya iso wajen da wata hadaddiyar farar motarsa kirar DBX jeep data sha tinted tana baza kyalli.
Vicky ta kalle uztaz tace sai kayi hakuri tunda oga ya zo ko, .. Uztaz yana murmushi ya gyada kai ya koma ciki ya dau motar sun ya kama hanyar gida.
nan Vicky ta raka halsy har gaban motar khaleel suna tsayawa sai gashi ya fito ko alaman dar dar babu aransa yana sakin murmushi me sanyi yazo ya bude ma halisa gaban motar ta shiga ta zauna aciki snn suka gaisa da vicky sosai. He offer su rage mata hanya tace masa tazo da nata motar itama yanxun nan zata wuce. Tana tsaye har ya kunna car din, sun wuce kenan sai ga meenal ta fito, tare da shema da hadiza..
meenal Ta dinga kallon bayan motar khaleel gabanta ma faduwa da sauri sauri snn ta kalli vicky tace vick ina halsy tayi?? Vicky ta kalle tsakar idonta tace ohj oga dakansa yazo ya dauketa sun tafi.
budar bakin Hadiza tace
Dat uztaz is very loyal kugafa yana ganin hadari haryazo daukar halsy.
Fadin hakan da hadiza tay yasaka hawan jinin meenal yadan sauka.
imani ya taba ran Vicky sai kawai tay shiru.
Suna tsaye awajen Amal tazo ta gaggaishe su, sai nuna hadiza ma Amal shemau takeyi tana cewa ga hajiarmu nan fa.
Amal kuwa banda kallon ruwan gwalwalan gwal dake wuyan hadiza babu abunda takeyi har abun yaso yakara bada meenal haushi. Ba ajima shema tabi amal suka wuce banda hirar daular da hadiza tale ciki babu abunda sukeyi har suka isa hotel dinsu basu fasa ba. So take ta cusa ma Amal kwadayin kudin hadiza badon komi ba saidan tay amfani da ita wajen gida kanta dashi
Vicky ce ta dan tsaya ma hadiza for quiet some time suka tattauna akan batun soyayyarta da kayden hadiza tanata bata kwarin gwiwa harda tsarabar maganin mata.
Shema na tafiya gida meenal ta wuce nata gidan da gaggawa da zimman zataje ta sauke ruwan buhun barkwanon masifa ma khaleel akan dizgata dayay and most importantly akan zobe daya bada halisa aranta ji take kamr yau zata iya
ma khaleel abunda bai taba tsammanin zata iya masa ba...
*INA AMAREN SUKE?* Magana ake ta *TIMELESS COUTURE FASHION BRAND* aljannar amare.yar uwa nesa tazo kusa.Original bridal fabrics kike nema mai daukar hankali for your big day just holla me 09037909996 yar uwa kina da bikin göğe raini kin rasa abun sawa?taho *TIMELESS COUTURE* domin siyan fabrics na keta sa’a.uwar amarya matso kusa akwai exclusive and exquisite fabrics for your kids big day.qawayen amarya ku matso kusa daku nake.akwai unique *ASO-EBI* fabrics, *SAMPLE CHORD & DAMASK* domin qawata bikin qawayen ku. *TIMELESS COUTURE AJANNAR AMARE KUMA DUNIYAR AMARE* kiramu kai tsaye ta wannan lambar 09037909996
Follow us on Instagram *@Timeless__couture_*
Address-sharada phase 2,kano Nigeria.
Isarta wajen ta samu shema'u da vicky suna zaune a babban falon hadiza an yi decorating dinsa yay masifar kyau suna hira suna wani irin kwashewa da dariya.
riga da skirt vicky tasaka na wani red and golden colour brocade material me shegen tsada tay asalin dinkin inyamurai ajiki ta kama albartaccen sumanta da bakin gel jelarsa ya zubo mata har kafadanta wanda hakan bakaramin fidda kyaunta yay ba duk dama heavy make up tayi.
babban leshi shema ta saka ajikinta tay kyau babu lefi, ita tafara hallarowa, sede duk ba a sake jikinta yake ba dake wasu kadan daga cikin kayanta na gida wasu suna nan bata kyautar dasu ba, jeweries din ne dai saida ta dangana da aro dan kaf ta yi kyauta dasu da zimman in alhaj shafiu ya samu contrct zata saya wasu, kayanta kuma ta siyar agarin zaman jiran alhaj shafiun acan dan bata dawo daga uk da komi ba.
Meenal saida ta gama kare ma kayan jikin sun kallo tsaf sann ta dada gyara zaman bubun ta tay gyaran murya, acikin su kowa ya mata kallo daya daya dake sunsan ta da iya burga.
Cike da neman tsokana Shema tace uhum kaga su manyan mata sun halloro.
wani irin tafiya meenal keyi cike da kasaita har ta iso tace hi girls, hannu ta mika musu, vicky ta basar ta dau drink ta rike tabi ta hade rai muryanta ciki ciki tace "hi. Daga nan bata sake ce mata komi ba.
meenal ta zauna a tsakiyarsu kusa da shema, minti kadan sai ta gyara zaman wuyan rigarta dan aga abun wuyanta na wasu shegun black stones da ta siya dan kaf jeweries na diamond dinta da gold dinta ta saida su, shema ke hura mata kyau kai kawata wnn shaddar ta hadu.
Vicky ta daure tace Amma ai kin kwafsa ya baki saka diamond necklace akai ba.
cike da rigima meenal tace "nagaji dashi ne.
shema tay dariya tace kai kawata kode kin siyar kin biya bashin kamfani?
wallh ko jiya naji ana maganan cewa zaki saida kamfaninki sabida tsinannen bashi Meenal wai me kike da kudi ne, u dint change house, u didnt change cars.. toh ina kudin bashin sukaje?
Cikin rolling ido tare da jin zafin maganan tace
Shema pls, enuf of this sau nawa zan gaya maki cewa batamin suna kawai ake sonyi have u seen my acct balance?
Beside my husband is on top of one big arab contract kwanan zaki sha mamaki...
Shema tay yake batace komi ba, dan ambatar contrct da meenal tay kadai saida atake ya tuna mata gajen hakuri da tayi akan mahmud.
"Ina su hadiza?..
Shema tace suna ciki
Da halsy tana tayata saka kaya.
meenal Ta kyabe baki hmm kuce dai nikadai ce nayi latti anyways thank god i am here. Tana gama rufe bakinta saiga su hadizan sun fito halisa na mata video hadizan tasaka Golden
Lace irin soltis swiss din nan me shegen tsada da ake bugashi originally a kasar switzerland, yau kusan komi da hadiza tasaka is golden in colour dayake nuna yadda dukiya da hutu ya gama rtsa mata fatar jiki gashi tay wani kwalliya me daukar hankli..
Daga ita har halisan baka isa ka iya dauke ido akansu ba. Halisa ta saka tsiririn wittels bach diamonds necklace me tattare da hadadden agogonsa saida zoben su da khaleel to touch up the look. Kalar kayan data saka sky blue ne kuma atamfa sai tay kamr wata amarya.
hadiza kuwa wata mahaukaciyar sarkan Gold ne da warwaronsu suke wani walwali a wuyanta kamar wata sarauniya..
Kusan suman tsaye shema tay tare da jin kanta na juyawa, idonta atake ya ciko da ruwan bakin ciki da kuma zafin hassada me tsanani tanaji a zciyarta cewa itace tay asalin dacewa da tay irin wann luxurios life din, ba simple and kind woman wacce bata damu da abun duniya kmr hadiza ba.
vicky ta mike tsaye tace ohhhhhh my god hadiza u killed it...
Meenal take ta dauke cak wajen kallonsu duka dan duk sai taji ta mugun raina kanta.
Murmushin dole take yi Tuna manya manyan gwalagwalnta data siyar sai atake taji wani abu ya cakketa a kirji haka tay saurin shanyewa tace woooowww..dizo, dizo.. dizo.. tafara hailing din hadiza badan taso ba.
Ko juyawa halisa batay ba bare ta kalle meenal da ta kafeta da idanu kamar ma bata gane ta ba.
She is actualy thinking of how and when halisa ta dinka wnn kayan daya mata mugun kyau dan tasani sarai halisa bata taɓa saka atamfa ba bare harta san ya ake dinkasu. Hmm, Ba wann bane ma babban abun da yafu ci mata tuwo a kwarya face damuwar ta na ganin kamr bata da wani matsayi ko saurqn muhimmci wajen halisa itade tanata tsammanin ko ciwon nan ne ya sauya ta.
Abunka da me fuska biyu halisan bata kulata ba amma haka nan taje ta rungumeta suka hi hi cikin kyabe baki tace " su halsy manya ashe kin iso shine ko ki kirani awaya muzo tare ainima da na tsaya kin shiryani.
Halisa tay murmushi tace u look good Amina
Ke ai babbace basai an shiryaki ba. Daga nan ta wuceta ta nemi waje ta zauna daf da vicky kusan kowa da abunda yakeji aransa tasan meenal bata ga zoben bane har yanzu. kafin Kace wani abu har an shanye na ciki an tsunduma hidima kayan ciye ciye da shaye shaye kowa na hiran shirmensa zaka rantse babu komi aransu.
Hadiza ta fara magana
Me dan tsayi game da abubuwan da suka faffaru snn vicky tay musu godiya ta kuma cakka magana direct ma meenal akan masu fuska biyu, sai Shema tay akan abun duniya,sann akazo kan meenal yar fafa da cika baki tanami nanata musu cewa ita she is fine
Snn Sudena daukar rumors akanta intana da wata matsala sune zasu fara sani. Abun dai ya daure ma hadiza kai sosai sabida bata taba samun kuskure wajen samun labari amma tunda meenal ta dage sai aka basar. Halisa tace she have nothing to say.
Aka kawo photographers ya musu hotona masu kyau na tarihi, sann aka kawo wani katon golden and milk colour cake mai hawa biyar kowacce zata yanka step daya ta saka a plate nata taci.
Shema da vicky suka fara yanka aka tafa musu sai hadiza ta yanka sai meenal ta yanka dede ta kai baki kenan Halisa takai hannu kan cake din zata yanka, wani gufff meenal taji cake din ya shakureta a wuya badon komi ba sai ganin twin ring na diamond data gani a yatsar halisa.
Wani irin fetto cake din tay waje tare da sakin tari me mahaukacin karfi da ya riketa, atake hadiza ta rike ta cikin sauri sauri shema'u ta dauki goran ruwa takai mata baki
Vicky dake lura da komi ta jawo halisa suka tsaya agefe anata sannu sannu ma meenal ko ajikin vicky sai ma kyabe baki datakeyi cikin ko in kula
Tanakai cake bakinta cikin salo. Halisa bata motsa ba ta zubawa meenal din ido.