Sashe 200
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kwana biyu Haka rayuwarsu ta kasance khaleel na hutunsa bai ya zuwa koina kullum yana nan a gidansa yana famr shirin hidiman su da za'ayi a Abuja, he had to restrict his movement for security reasons sabida case dinsu da Dr khlid da kuma zach yasan dukan su suna jin haushinsa sosai. Musmn ma khalid dan yayita neman hanyar da zai karbi chip din ranar daya wurgi halisa dashi sabida evidence ne akansu, ranar ransa a bace ne shiyasa yay wutar wurginta dashi.. gashi Daga yazo kofar gidansun karshe fada ne ke kaurewa tsakaninsa da khaleel Last time dayazo ma bakinsa a fashe ya tafi.
ba irin threath din da baima khaleel ba yanzu iyaka yakai halisan office ya dawo da ita gida wani bin kuma ya zauna tare da ita a office din yana dan debe mata kewa ko suje gidansu once in a while haka su spending time dinsu acan.
Kwana biyu da baiya aikin komi kusan kowani rana sai ya kira meenal amma bata dagawa bare ta nemesa. Sumtime haka zai kira hjya nadiya dan ahadasu amma haka yanajin voice din meenal din agefe zatana cewa ace mishi bata nan dan batason takuri ita bazata dawo ba sai da kudadenta a hannu shi din baisan muhmmancin kudi ba,Mum din kuma babu kunya haka zatace mai ai basu ma kusa.
halisa kuwa dake tana yawan ganin meenal a chat kullum yasaka ta gane cewa da gangan take kin daukar wayar khaleel din, kwana biyu wani izgili take ji dashi dan already sun buga cacar suna jiran ranar kwashewa ce, wani bin halisa har takanji kamar ta kirata a waya tay mata magana akan hakan data ke masa amma kuma sai ta fasa ta basar
*********
Bayan sati guda.
Kafin final result dinsu khaleel ya fito Halisa anan kuma har ta samu wani irin outrageous financial breakthrough a kamfaninta na spain sakamakon babban deal din da fadila tay closing a satin wanda ya jefa kamfaninsun a farko.
Satin gabaki daya haka suka yishi da khaleel acikin lowkey celebration na success dinta kowa yay tsamnin hala zata shirya babban party da duka kawayenta ne amma ko labarin ma bata musu a grp ba.
Haka kawai tay deciding ta aje hakan a matsayin sirrinta, wani bin inta tuna meenal sai tace babu amfanin over sharing succes dinka da kowa, sumtins are best kept as privacy.
Dan karamin hidima kawai sukayi anan HRM dinta na nigeria bayan tay meeting da ma'aikata tadan kakkara musu salary da sauran benefits aka dan sakeyi ma kamfanin kwaskwarima ma'aikatan nata sunji dadi sosai cikin su babu wanda bai mata kyautar wani abu ba, duk dama yanxu aikin ya dan kara tsauri, amma all is good kowa baison yay wasa da damarsa dake da akwai tsayyun officials wanda suke kulawa da komi daga zarar wani ya sako wasa sai kaga an sallamesa an kawo wasu masu hazaka sosai.
Ata fannin su fadila kuma acan spain basuyi wani hidima sosai ba dake uztaz yaje musu wann satin, duk sunso azo nigeria amma halisa sai tace musu a'a, yazu dai suna jiran har sai halisan tazone dakanta dake tace musu zatazo auren jasmine (white weding) a paris daga nan zata zo ta dubasu acan.
Halisa ta riga ta bawa fadila full proof vector power akan kamfanin.
wanda hakan kamr wani Moment ne da fadila tay dakon jiran ganinsa a rayuwanta domin ta dau fansanta akan amina talba da saka hannu wajen tagayyara mata rayuwa...
finally sai ga halisa ta bata wann vector power din a hannunta wanda shine ya bata dama ta siya kamfanoni snn tay making big decisions akan kamfanin.
A bugu na farko tay acquiring ma halisa babban real estate land da ake kkrin planing din gina HRM estate akai acikin kasar spain wanda shima babban business ne inda zasu zuba ma halisa yan haya aciki plan din gidajenn gabaki daya na smart building ne na zamani tun ba agama maganan kafa foundation dinsa ba masu kudin garin suka kokowar kakkama haya aciki..
Snn da akwai babban intnational Restaurant business dake shirin fadi na wani me kudi shima haka fadila tasiya aka maka masa HRM ajiki da zimman zasu dawo dashi intercontinental restaurant da wajen hosting business and private events, Monica da wata ma'aikacyarsu aka daurasu akai suna ta planning yadda zasu da gashi, bayan nan Next thing data ke working akai shine talba grop of campanies a nigeria amma bata taba gayawa halisa wann plan din ba, tajima tana bibiya dan Already ta tura agents dinta an gama tattara mata information na duk abunda ke faruwa a kamfanin meenal.
She want to give her the shock of her life, zata siye kamfanin sabida tasan shine abunda take dogaro dashi bfr she wll finally make her pay ta riga tay alkwarin sai ta da dandana mata irin abunda ta dandana mata arayuwa.
lawyrs dinta da agent dinta sunce mata Izuwa yanzu baifi saura kwana shida ne ya rage susan fate din kamfanin meenal talba ba sabida duk kudaden dake rike kamfanin ta sakashi acaca harda na mutane.
In six days time in har meenal bata meeting up agreemnt nata ba, Fadilan zata biya basu kan mutanen datacin sann su siye kamfanin gabaki daya a farashi mafi kaskantarwa..
Bashi zai zamo tsakanin meenal da fadeela inda anan ne ta asalin shirya kalar mugunta da zata yi ma meenal talba.
Ata bangaren meenal din kuwa tunda satin nan ya kama kanta ya dau mummunan dan zafi gashi ta riga ta zuba kudaden mutane duka
A caca dayawa acikin su basa barinta tasha ruwa kullum suna bibiyarta dan jin labarin abunda take ciki da kudaden su. Tunda ta amshe kudaden jama'a haryau bata wani samu cikkken nitsuwa ba yau wann ya kirata gobe wann. Tun tana iya controlling har abun yazo ya fara fin karfinta, they have no choice face suka fara zarginta da wani abu daban dake bayan kudinsu data kwashe har wanda ya rage a asusun kamfanin ma tazo ta kwashesu ganan kamfanin tabarsa babu me kulawa dashi duk yan kudaden acct din kamfanin ta kwashe su ta yi amfani dasu wokers dinta babu salary babu zaman lafya komin na kamfanin ya lalace.
Kafin watannin nan datayi ya cika har azo wann matakin already ma'aikatan talba grop of company sun fara fitowa protest kala kala suna masu gayama yan jarida dik abunsa sukaga dama
kusan kowa acikin kawayen na sane da faruwar haka amma babu wanda ya tsoma bakinsa sabida Meenal haryau nuna musu take kwanan nan zata zama wata abun kwatance acikinsu baki daya.
Kwanaki na matsowa kusa mutanenta data kwashe kudinsu suna dada saka mata qahon zuqa...
Yau ana batun saura kwana shida sakamakon gasa ya fito zumudin samun kudin yasaka Meenal tay confrence interview daga America yadda take shaidawa mutane cewa kamfamim talba gp of companies is strong kuma yanana tasowa zai bada mutane mamaki dan Bakaramin burga da babatu tayi awajen interview din ba.....
After 6days
*********
6:am dot halisa ta farka a bacci da murmushi akan fuskanta tuna yau din wata rana ce its an important day for khaleel the same important day for Meenal talba dan yaune zataga dukkan sakamakon cacar ta data gama cin buri akai, wani mika halisa tay snn ta Dauki wayarta dake gefe tay scrl up taga wake up message din khaleel din akai tabude takaranta tana dan murmushi..
Bai wani iya bacci ba sabida rikicin da akeyi akan masu cyber crime da har yafara jin kishi kishin cewa larabawan zasu janye gasar su me gabaki daya, bincike dai aketay sosai bana wasa ba, Duk dama basu dago da maganan khalid ba amma hanklin su Dr khlid din kaf ba a kwance yake ba sabida rade raden dasuke ta ji a gari cewa za'a kamasu.
Dr aseem ya riga yay rat-in dinsu out but no official statement was release dan haka kowa baisan takammamen fate dinsa ba.
sassafen khaleel ya danne zcyarsa ya kuma kikkiran layin meenal dan ya sanar da ita abunda yake ciki amma still bata daga wayar ba, itama acan shirye shirye take najin cewa life dinta zai sauya daga yau, ya tura mata sako ta bude ta karanta Taga wai zaijeshi progrm din sun ne a abuja wata doguwar tsaki taja dan ita gani take duk aikin banza yakeyi, bazai taba kaiwa ko ina ba,. hakan yasaka bata gayama mummynta ba dan batason ma mumynta ta kawo mata wani batun cewa khaleel zaiyi kudi ita de duk karya take daukar wann maganan Arab contract din aganinta in ba a business ya iya ba ba bazai taba yin arziki da likitancinsa ba.
Jin shiru daga gareta yasaka shima ya basar ya shirya kansa yaje shi gida wajen maman shi
halisa tasan bazai jima ba zai dawo, tunda flight dinsun arnd 8:30 am ne zai kaisu abuja.
Sauka tay akan gadon ta shirya kayan sa zata saka acan a wani fancy milk colour trunk box madaidaci ta kintsa kominta kafin nan ta shiga wanka bata wani jima ba ta fito Kafin bakwai da rabi yay har ta gama shirya kanta tsaf ta saka fitted suit na dior to look formal tay light make up akan fuskanta sann ta zo kitchen ta bude fridge ta ciro fresh mango juice tay serving dinsu a glass cups dan tasan a jirgine kawai zasu samu nitsuwa suyi asalin karyawa. 7;30 ya shigo bai dau lkci ba ya shirya kansa sharply ya taho ya sameta a falo da drink din tana jiranshi after like 10 min suka gama sha snn suka fita izuwa airport din atare.
har saida suka iso Abujan snn yaga reply din meenal tanamai sanar masa cewa today is a big day for her bata bukatar wani takuri daga gareshi kawai yay progrm dinsa Inta dawo she wll make it up. Tunda ya karanta tex din ya kwashe lamarinta ya aje agefe shibaiji haushinta ba amma bai sake ji sha'awar nemanta ba....
PLS DON'T SHARE NA KUDINE MESON BIYA
CHAT ME 08060712446SURAYYAHMS
wajajen karfe tara na safe suka is garin Abuja, ACikin sabuwa kuma shaharrriyar transcorp hilton hotel convention conference hall za'ayi hidimar dan haka anan suka kama lodgin dinsu
Daki daban daban amma kurkusa dana juna.