Sashe 129
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yana kammalawa Jingunawa da bangon bayin yay yanata kallon yadda ta tsaftace bayin like neva befor dan kaf shekarun zaman aurensa bai taba cin karo da mace me tsafta kamar halisa ba.
Kafin ya dawo room din ya samu bata nan da alama ta tattara kayan tarkacen abincin ne ta fitar waje har sallayar tasa ta nademai ta aje masa agefe.
Kwantawa yay akan gyararren gadon jin kansa na wani irin sarawa nan ya dauki maganinsa yasha snn ya jona makansa ruwan drip ya mike akan gadonsa yanamai kwakwalo makansa baccin dole cikin yanyn kwanyar hankli.
*******"*********
Yau din ne kawai bata kwana dakinsa ba dake taji fargaban abunda ya faru jiya aranar farko.
Washe garin ranan kuma kwata kwata bai iyacin komi ba aman kawai ya dingayi haka ta zauna tare da shi har tsakiyar dare yana kwance akan gadonsa yana kallonta itama tana kallonsa daga kwance akan couch dinsa time to time in aman ya damesh haka zata rakashi yay snn ta dawo da shi.
Tunda hakan ya faru yafa danji dama dama washe gari akwana na ukun sai kawai taga ya tashi yana azumi.
Koda ta tambayesa meyasa sai yace mata kawai tunda baya iyacin abinci is better yadau niyyar azumi maybe ma azumin ya zamo masa silar samun saukin cikin sa dake yawan masa ciwon nan.
Badon ta gamsu ba amma haka ta kyaleshi yanayin abunsa keeping a very respectful distace tsakaninsu dan tariga tasan yanayin dokokin addininsa tunda da musulaman take zama anata gidan itama
wani bin ma itake ke tashinshi a bacci yay sallahn asubha, in aka sha ruwa kuma haka zata zauna ta turasashi har sai ya ci abinci koma yayane.
Ana cikin wann yanayi har sukaci good five days ahaka, khaleel yasha azumi biyu yay uku a kwance succefully.
a ranarsu na shidan da sassafe ta hadamai ruwan wanka ya shiga wankan bada jimawa ba lkcin har ta kammala gyaramai gadonsa kenan sai taga wayarsa nan ta dau wayar ta danna ta wajen censor button thank god babu wata security ajiki, nan da nan kuwa tay dialling lambar meenal talba saiganan sunanta "Amina ali talba" ya fito akai wani gatsau batasan sanda ta ta kyabe bakinta ba, nan tay saurin shiga message ta hau rubuta mata tex dan itadai bazatay kanzagin kirarta da wayarta ba,
tana kammalawa tsara sakom ta tura matashi a madadinsa tanamai sanar da ita cewa he had been sick for 5 gud days ta dawo gida. Halisa tay hakan ne a matsayin abun da taga ya dace tunda taga khaleel din yay burus da abun shi bai kira likita ba bai kuma kira matarsa ba.
she is not even too comfortble sharing these much bonds with him dan wani bin Har gani take kamar kallon matarsa ma yake mata kawai. tunda ya fara ciwon nan baifi sau biyu ne kawai bata kwana a dakin nasa tare dashi ba
Tana tura tex din sai data tabbata yaje sann ta goge ta maida masa wayarsa ta aje masa yadda yabarsa.
Meenal shud come and take care of her husband kawai kafin ya warke yafaramin iyeyi..
..hakan ta raya aranta ta zauna jiranshi har ya fito tamasa sannu da jiki snn ta fice ta bashi waje dan ya kammala shiryawa.
******
Bangaren vicky kuwa rayuwarta take kkrin gudanarwa me sauki acan kauyensun cikin wata resort dan ko iyayenta bata yadda sun san da zuwanta nan ba, rayuwata take cikin tsananin zullumin abunda yakasance maaya dede da badaidai ba.
Yau taci fiye da sati biyu a kauyen nasu kenan amma itakadai ce kadai tasan kalar yawan kewar kalamn kayden dake wanzuwa acikin Fadar zucyarta wanda ita kanta batasan yay tasiri agangan jikinta haka ba.
Sosai jikinta ya dinga bata wani abu me nauyi Akanshi, sai tanajin kmr wani abu me muni na shirin afkuwa da ita sai tayta tunanin ko hala ta fannin kamfanin da kayden din yabata ne dan Tasan duk inda ake ciki yanzu hanklinsa zai tashi akanta snn zaiji babu dadi aransa ayayin da ta tafi offf diffff ta yanke cmnction dashi batare da wani bayani ba.
sumtimes ita kanta she use to feel like dat was
creepy and immature of her tay ghosting dinsa haka she feels he doesnt desv that upon duk farinciki da daukakar da yakawo mata aa cikin rayuwarta ayayinda femin datake daukawa ya walakanta jitake sam bai dace da tay ma kayden hakan ba.
Duk zaman ta anan batay tunanin hakan sosai ba har saida ta dan jima kafin nan ta fara ganin kamar tay shirme da wauta data bari har munafuci da bakaken maganganun mahassadan ta ya ruda mata kwakwakwa.
Yau take cika kwana sha shida da barinta lagos dan ranar da aka kama azumin tabar can ta iso nan, izuwa yanxu tunanin yadda zatay ta soma taro jarumtar tunkarar kayden shiyafara sakata agaba.
Kowami rana sai tay yunkurin bude wayarta danta turami text amma bata sanin kalman da ta soma rubuta masa a kafo ma farko.
And these had even make her intense conditon worst zuciyarta taji yanamai mugun rikicewa akansa bata tsinana komi face tunanin yadda yake treating dinta da daraja da kuma karama duk dama a arziki kam yafita komi da komi.
Lagos state
10:30pm Banana island:
wani irin shiru na musmn estate dinsun yay dake Yau daren juma'a ce dayawa anje holewa a clubs dedekun young wealthy guys introverts kamarsu kayden ne kadai da suke son gudanar da rayuwar su agida suke nan, yau yaynshi Henry baya gida dan tun biyar na yamma suka fita wai sunje babban club dinsu dake ikoyi inda suka saba harka da su femi dan yaune aketa buga tsammanin femin zai bar abuja ya dawo lagos dan yagama hutunsa da chief okoro kenan daman kuma sun saba sai anyi yar grp gay sex din nan tsakaninsu abokai kamar abun maita.
Kayden ne kawai agidan sanye da wata hadaddiyr casual wear na balmain yadin jikin nashi tasha guga har tana kyalli ga ta da uban laushi kana kallonta kasar me tsada ce all white ya saka daga sama har kasa lkcin ana zabga ruwan sama ne amma kowani bayan minti biyu sai ya kalli cikin wayarsa yanamai karanta sakamakon duka abunda private investigator dinshi ya turomai akan prince femi
Wani nannuayar ajiyar zuciya ke kwace masa time to time yana furzan iska ta cute sumptuous lips dinsa da dan karfi duk karfin nitsuwarsan na kwana biyun nan da result din femi ya shigo hannunsa sai yaji gabaki daya ya rasa yadda zaiyi ya nitsar dakansa dan kuwa bakaramin zugashi zucyarsa yake akan da yayi mummunan tona ma femi asiri a idon duniya ba.
saidai kuma aransa yasani da akwai yanayin da in har yay da rayuwar femi dolene martaba da kiman vickynsa ya tabu a idon duniya, masu irin harkan nan ta LGQBTIQ zasu iyayin chaaa a social media su kareshi tunda gabaki daya manya manyan kungiyoyin duniya kamar su international human right, international court of justice, da world health organisation kacokam suna bayan kungiyar yan madiqo da luwadi, transgender, da sauran tarkacen a cewar su hakkin dan adam ne
Yay abunda yaga dama da rayuwarsa musnmn ma sexuality dinsa.
Hakan yasaka yasan za'ayi ta gulmanta yan son nuna iyawarsu zasuce mata lefinta ne itace bata iya da namiji ba, dan al'adar dan adam ne ya aibata qaddarar dan uwansa musmmn ma in bata shafe nasa rayuwar ba, yasan za'a kuma juya kan maganan akanta gaba data ace aima dan kyansa da kudinsa take zaune dashi batare da an bincike labarin irin boye mata kansa da yay ko lamarin daya sakata aciki na rayuwar karya yanamai azabtar da ita da tarin manipulation tricks for four long years ba.
Yasan kuma hakan zai ballo mata ciwo da kuma babban pubclity da zai iya taba mata mental health dinta sosai.
Duk yarantarsa da karancin shekarunsa bai hanasa fadada tunaninsa akan irin kalar consequences din da Action din plan dinsa zai iya jawowa masoyiyarsa ba.
Da kyar yau ya natsu snn ya yanke kwakwaran hukunci abunda zaiyi dankoma yayane bazai taba iya kyale vickynsa atare da auren femi while tana azabtuwa ba.
Dakinsa dake nan kamar aljannar duniya ya nufa snn ya bude wata grey colour apple device dinsa yay typing sako ma wani number ya hada masa da iya abunda yake so a bayyana ma vickyn ta gani snn ya turo masa ya rubuta i want it done by tmrw morning unfailingly.
Yana tura sakon ko minti biyu baiyi ba aka turo masa da amsar cewa "angama.
relaxing bayanshi aakan seat din dan baison koda wasa vicky ta gane cewa shine ya bankade ma mijinta asiri dan haka sukayi plan dinsu a nitse kuma me kyau inda ko maita kakeci ba lallaine kasan da hannunsa aciki ba.
Step by step ya shirya tona ma femi asiri duk dan baison wani abu me ciwo da muni ya taba mai zuciyar victoriansa.
Washe gari da safe edo state anata ruwan sama vicky ta sha baccinta har karfe tara da rabi na safe tana tsaka da dadadddar mafarkinta data sabayi na hot hot erotiic sex datakeyi da kayden taji ana buga mata kofar room din resort dintake kwana aciki.
Bugawa akeyi a matse kuma dan karfi wanda yasata fincike kanta a mafarkin tare da sauke wata hatsalliyar tsaki me kara da mugun nuna halin bacin rai data shiga ciki.
da kyar ta bude idonta ta yunkura, Harta sauko kasa ta rarumi rigar baccinta ta sankaya ajikinta ba adena buga kofar ba.
Ranta a mugun bace ta doso kofar Cikin masifa tana cewa who the fuck is this,. are fucking insane?..
Tana daf Da zata bude taji shiru andena bugawa
tana kuwa budewar sai taga wayam babu kowa awajen a mugun razane ta karasa fitowa waje ta dadduba gefe da gefe bataga alaman kowa ba.
Sai tay tunanin ko iri gayun nan ne dababu dama suga kyakkwar mace ita kadai a hotel saisu fara harrasing dinta.
kufulallen Tsaki taja me yawa zata juya kenan kafarta yaci tuntube da wani ajijjiayr brown envelope data gani a yashe aa kofar dakin an rubuta sunanta akai..