Sashe 195
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
fuskartan data harde sosai ya saka lallausar hannunsa akai yashafa sanda taji yarrr agangan jikinta muryan shi na fita a hankli yace..toh shikn madam fushi, i said i am sorry tunda nine ma me lefin..yanzu zaki iya min bayanin meyafaru? a matse kuma cike da kishi aransa yace Wai Me kikace ma zach din akaina ne? see, halisa I want a clear explanation of what u discuss with him musmn wanda ya shafeni inbadai bacci ne bakiso nayi yau bakuma..
zuciyanta na racing a hnkli ta dago cikin sauri tana kuwa dagowar ta tsinci kwayar idanunta acikin nashi atake idanun su yay mummunan sarkafewa acikin na juna..
Cikin wani irin maraitaccen yanayin dayayi mata bazata ta sauƙe ajiyar zuciyar acikin wani siga mai cike da jikakken tsumayi wanda yanayinta yake Tamkar na karamar yarinya...
muryanta kasa kasa tace. Nifa bani da wani big explanations akan haka, .kayi hakuri, i am truly sorry for calling him witot informing u...i swear i dint do what u said i did intentionally dolene fa takamata cos Dat Ademide guy is very dangerous..nasan fa menakeyi and i have my reasons for doing evrything.
Dakewa yay yace ure still not telling me anything ni conversation dinku kawai nake san sani in kuma bazaki gayamin ba shima ina son in sani.
duk tasan inda ya dosa izuwa yanxu bata taba ganin namiji me kishi irin khaleel ba, ahnkli Ta lumshe ido snn tabude tace nifa bance masa komi akanka Kawai magana mukayi for few scnds akan ademide.
"Strickly akan Ademide"
Ta sake mameta masa hakan dan yaji sosai
Cikin katseta ahnkli yace "it better be for scnds. "And who is Ademide again??
Ajiyar zuciya ta sauke snn tace Shine wanda yay hacking din system dinka..i found out that Dr emeka ne ya biyasa to log u out, wai akan zasu raba kudin su uku.
kamr zai kuka yace Duk ana ina kikaji wnn labarin halisa?? Kin ce min u only talk for secnds?
Tana kallonsa a baki bude tace champ, zach ne fa ya turamin audio din naji ba magana mukayi ba.
Dan shiru yay snn yace Where is the audio..give it to me, cikin rolling masa eyes Tace nafa goge tuntuni..yace what?
Saboda me...Tace i tot is of no use futher, amma inkanaso zan kirashi yanzu sai ince ya turo
tsaye ya mike kamar zai haura mata da wata sabuwar masifa datace hakan sai kuma ya sassauto ganin duk ta firgita ta nitsu..i dont get why u still have that guys number daga anyi magana kadan saikice zaki kirashi are you still friends with him?
..muryanta kamr na wanda xata masa kuka tace haba khaleel Der is nothing btwn us kuma nasha gaya maka haka, the number is just for an emergency.
dafe kansa yay ya zauna ahnkli yace ohh..what stupid emergency was dat, shi asibiti ne ko hukuma?
Idonta a lumshe sosai Tace khaleel bazaka gane bane sumtimes u have to eat with who u don't wanna eat with.
Matsowa yay ya zauna agefenta yana fuskantar ta fargaba tare da tulin kishinta cike taf a kwayar idanunsa, what he went tru with meenal akan matsayi da dukiya he is scared hakan yazo ya faru atsakaninsu da halisa....
cikin nitsuwa yana kallon ta yace pls halisa tell me menene bazan gane ba?? That i can't protect u or i am not rich enuf to secure your life ?? tell me wat u want i promise i will do evrthing..
Hawaye ya cika a idonta take muryanta yafara rawa rawa tace pls pls khaleel karka maida maganan ya dawo haka this is not me camparing u with him or degrading ur ability, I swear i have neva feel protected than being arnd u..this case is way beyond our control Khaleel mesa bazaka gane abunda nake fada bane, did u think da son raina ne na kirasa? I can't help it...
Ganin kmr he is still not convince yasaka tafara hawaye tana maganan, i want u to Just win., nifa badan nasan gayen ta wajensa ba da bazan kirashi ba, kuma ai ni bance masa ya taimake ka ba, bema san akan me nake neman gayen ba. Nide Kawai so nake nasan meye mutanen nn suke shiryawa akanka..
muryansa ya sauke can kasa kasa sigar lallami ganin tana hawaye Ya jawota jikinshi yana me bata hakuri cikin rarrashi yace toh yanzu kukan me kikemin anan dan Allah, wai wanda kikay dazun be isheki ba ne, nikenan ban isa nayi bincike akan abunda zai cutar dake ba?? Dazu haka kikaje har office dina kika dinga nunawa wncan shshar jikinki yana kallo Duk bance komi ba daga na kawo magana sai ki faramin kuka?
Tanakan hawayen cike da shagwaba tace ai kaine kakeyi kamar baka yarda da ni ba..haka kawai sai naje na nuna masa jikina dn bani da hankli ko?..
yace toh naji ba haka kawai bane. Kina da hanklinki my dangerous woman...
Dada gyara zamansa yay yana kallonta yace Ure a queen to be honoured...
..and a beutiful flower dat Even the sun is privilaged to shine on u... Amma dan Allah kina sanin cewa jikin naki is a private property and i am gonna be sooooo upset if that repeat itself..kinji?
tana share hawayen ahnkli tace naji, baice komi ba ya dada jawota jikinshi yace I am sorry for making u cry toh baby u don't have to get urself in danger for my sake. Ni ban damu ba koda zan rasa komi..u knw i cud handle it..zan iya jure komi amma kisani bazan iya jure duk wani abunda zai cutar dake ba..ya saka hannu akan fuskan ta ya share mata sauran diso dison hawayen yana famar lallanshinta kamr yar baby ajikinshi har sanda tay shiru sann yace oya go on and apologise for making me hypertensive yau ai ko Abinci ban iyaci ba..
tana turo mai baki ta daga kai suka hade ido ahnkli tace i am sorry toh
..yace fine gud. I wll think about it bfr i wll say yes.
Tace hmm. Toh ga milk motcha dinka kasha..ya kyabe baki yace Dama wai mani akayi ko dan anganni zaa ace nasha?
Tace i was planning to come to u, Ya dafe kansa yace kash ji rashin hakuri irin nawa ashe ma da jiranki nayi kikazo nima naja maki aji nayi maki kuka kika rarrasheni.
Dan murmushi tay me fadi snn tace "Babba juji..ya dauki motchan yana kyabe baki yace babba mahaukaci dai, shiyasa kinga dolena na biyoki kuma na bada hakuri..dariya tay me sanyi, ya bude abun yace dama yunwa nakeji wallh and karma kiyi tunanin zan san maki abuna.
batace masa komi ba ya farasha yana dan janta da hira kadan kadan har ya shanye duka abunsa be sammata ko kadan ba.
Lallausar Pillownta ya dauka yasaka akan cinyarsa tadora kanta akai ya dauki book din pshycology na Helen. E. fisher "the sex contract" evolution of human behvr 1982, dayaga tana dan karantawa nan ya bude Yafara karanta musu tare Kafin kace wani abu har sun fara wani sabuwar musu akan wasu abubuwan dake tafe acikin littafin. Cos the book is talking about women and power In aspect of reality.
concluding that a man is just a slave to a woman, and marriage is a selfish creation of woman to enslave a man in her own desires. Duk dama sun sha musu sosai amma ya fahimce cewa halisa ba irin matan nan bane wanda dukiya da abun duniyansu yasaka suke daukar kansu da wani irin girman kai da matsayi.
Musun sai ya zama musu kamar fahintar ra'ayoyin junnsu sukeyi akan lamarin aure.
dan Littafin yana nuna cewa lallai halin mace ne ta zamo tanada mental inferiority and control akan mijinta musmn ma idan tana da kyau, kudi, mulki ko wani matsayi.
wanda shikansa khaleel din yaga misalin haka akan meenal sau tarin yawa amma sai yaji halisa da ba musulma bama na ce masa duk wann concept din kawai ra'ayi ne, awajenta the real woman power is knowing how to respect herself and to respect her man not knwing how to love him,and submit to him.
cos love and submission is neva enuf, love is tiring and submission bcme boring as its get bolder.
Aganinta asalin Abunda ya kamata ya zamana yana gudana a tsakanin ma'aurata shine "rahma" and 'muwadda" i.e, mercy and affection (treatment of love)
tausayi jin kai Da nuna son juna a aikace kamar yadda mahaifinsa ya taba mata wani karamin lectures daga cikin wata aya ta qur'ani suratul Ar-rum verse 21.
وَ مِنْ اٰیٰتِهٖۤ اَنْ خَلَقَ لَكُمْ مِّنْ اَنْفُسِكُمْ اَزْوَاجًا لِّتَسْكُنُوْۤا اِلَیْهَا وَ جَعَلَ بَیْنَكُمْ مَّوَدَّةً وَّ رَحْمَةً ؕ اِنَّ فِیْ ذٰلِكَ لَاٰیٰتٍ لِّقَوْمٍ یَّتَفَكَّرُوْنَ
"And of His signs is that He created for you from yourselves mates that you may find tranquillity in them; and He placed between you affection and mercy. Indeed in that are signs for a people who give thought."
bayan tausayi da jin kai, Affection is Not the love itself. kalman muwadda kamr misalin shukar fure ne wanda in kana son ya girma yay maka kyau dolene kana masa ban ruwa kana saka mai taki alkcin daya daya dace. hubb ko ince tsagwaron Soyayya kuwa tamkar ciwon haukace me tashi da sauka, itama din kamar shuka ne da zaka dasashi snn ka zuba mai ido kana tsammanin ya girma dakansa batare da kana basha kulawa akai akai ba...
Halisa's dream was to have a simple and private life da namiji me tausayi da fahimta akan journy na soyayyar su, duk kudin dantan nan har acikin ranta bata son wani damuwa..
Suna kan musunsun har tay bacci akan kafarsa haka ya dauke ta cak tare da pillown dukansu ya shimfidasu, ya jima yana kallon kyakkwan fuskanta yanamai tuna wasu daga cikin muhmn kyawawan abubuwan datake gayamasa yana murmushi, can sann ya rufeta da duvet ya rage mata wuta snn ya sauka
Ya fice ya koma room dinsa yay alwala yay nafila snn ya hau gadon sa ya kwanta bacci...._SURAYYAHMS_