← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 310 OF 312

Sashe 310

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

wani irin gingimammen tsumayi yaji dan Baisan sanda yasaka hanunsa ya jawota sama kan kirjinshi cikn saurin tay juyi tadafe kan faffdan kirjinshi tareda gsping air cikin lumshe ido da budewa ganin karuwar kallon dayabi jikinta dashi kamr wanda zai mayen hadiyeta.

He feels like she is driving him crazy hasken candles din sun kawata wajen yana wani irin reflecting din kyakwan fuskokinsu duka daga inda suke..

Sweetly smiling at her cikin nunfashi ya dage gira yace Hey babie gal Sanda ta lumshe ido ta bude snn tace hey barbie boy wani irin sassnyr dariya sukayi atare

..sake juyi da ita ahankli har suka zame akan mat din rungume da juna, kallon kwayar idaninta yake kamr zai hadiyeta ya saka hannu ya zare rose daya ajikin boquet din ya fara bin smooth kan fuskarta dashi tun daga fuskan yasako kan lips dinsa izuwa wuyanta yabi dashi yanamata ziriya har akan nononta da suke kallonshi ji yay kamr gabansa zai balle waje tsabar tsumayi, kasabhakuri yay zai taba kan nonon kenan ta rike mishi hannu snn ta dora kansa akai yay lumui ya kai hancinshi yana mgun shakar qamshin dake fita tsakanin nonon nata yana murmushi baice komai ba Abubuwan dake gabansun ya gama kallo yana murmushi caraf yaji muryamta tana cewa time to eat yana daga kansa tay kissing dinsa snn ya Zaunar da ita kusa da shi Ya kama hannunta suka yanka cake din ya deba ya bata abaki. Ta dale kan cinyar shi ya tallafo ta da duka hannun shi suna kallon juna kamar wanda xasu hadiye kansu slowly ta furta "Are u Happy???
Lips din ta ya kama ya ciza kadan kafin yace
"Ure my happiness baby so how can i not be in my life tinda kina cikinshi..? Milk shake me uban dadi ta dauko ta debo ta kai mishi abaki shima ya karba ya sa mata cikin sanyin murya yana furta i aprciate the way you love me bbygirl, ure everything i ve ever prayed about ya kara stressing word din yace "evrything!!

tana hadiyan shake din slowly nunfashin ta na sauka bisa lips dinsa tace we will created our own happy life and happy home yeah???Murmushi yay yace "you dont even know how much i love you Yet but i wll show u till whenever we reach forever,...Inason kullum ace ina gwada miki i want You to have the best marriad life than ever with me and alwys me..har abada u will stay as my queen my wife my life, my babygal, my babies mama har tsufa har mutuwa yana fada ya dagota gaba daya suka mike tsaye wani irin matsota jikinshi yayi sosai ya rungumeta sai da suka dulmuye a duniyan da basu tunanin fita acikinshi yanxu.

Dan wani irin romancing inta ya dingayi suna daga tsaye yana tattaba kowani sassa na jikinta whith passion and fire dats running tru his veins

Kan kace kobo ta raba shi da kayan jikinshi ya dawo daga shi sai guntun wandonsa ta ciki

Saida suka sha romance dinsu me isarsu snn ya jawota tsakiyar dakin yana sauke numfashi cikin ramin kunnenta yace Lets paint the room chilli red dama baki taba yimin twerking ba.. dariya tayi tare da tureshi akan gadon slowly and seducively har ya zauna idonshi na kan hadadden shape din kugunta da buut dinta dake rawa..

Daga nan abubuwan suka fara canza salo dan
Tsabar yadda ta karkada mai albarkatun hips dinta da nononwrta a duka ilahirin jikinshi tun daga fuskansa har kan jikinshi
izuwa kan mararshi babu waka ko kidi amma yadda ta nunamai tasan kanta da jikinta is sumting dat har ya mutu yanajin bazai iya cirewa a idanunsa ba sabida bakaramin dadi yaji ba.

Dama he want Their bedroom life to alwys be spicy and hot with new new things na salo salon wasanni tsakanin miji da mata wanda zai sakasu suna dada shakuwa da juna.

Wani irin passionate sex and erotic sukayi a daren yana shigarta da karfi tana ashsshhh ashh washss yana cewa bazai Bar bugun ba untill her legs are shaking and the neigbors knws his name

Yau din itace ta mugun garuwa a hannunsa bana wasa ba, dan gyaran da aka kara mata kmar zaki da danko aka kara mata
Shikansa baisan styles nawa yay a wnn daren ba.

**********
Rayuwa me ciki da soyayya tare da mutunta juna suke kwasa kamar babu gobe. Watan ta daya da haihuwa tafara fita office dinta na nan lagos sabida tana duba wasu abubuwan dakanta

Sun tsara rayuwarsu cikin yardan Allah ita da mijinta cikin sauki komin soyayyar da aka kwasha cikin dare bashi yake hanasu saka hankali akan koyon ilimin addinita ba, musmmn ma yanxu da ta fara fita
Sai ya zamo karatunta na islamiyar akowani bangare yana dada zafafa. By weknds uztax zai kaita gidan su khaleel ta dau karatunta acan, ga kuma wanda takeyi a online wanda har exams tana yi akai dan shi kamar makarnta ne

Simple chic rayuwa takeyi me aji agidan mijinta wanda in zataje aiki kamilallun kaya abayas, gowns, da kimonos da first lady suites designer masu kyau wanda ko basuda kwalliya kana ganinsu kasan kayane nagani na fadi saidai bazaka taba ganin tay kwalliya a fusknta ba..

Tun da aka aurensu khaleel tafara fita office da natural beautynta take zuwa bata kuma sakewa tay muamala kamr hira me tsayi da maza yanxu

Kota ma mijinta kwalliya da safe in zata je aikin gogewa takeyi, ta killace koinanta hakama bata saka turare me tashi awaje sosai ta rike Addinin kuma take amfamin da duk wani ilimin datake koyowa.

Saidai daga zarar ta dawo gidanta bakaramin cakarewa da holewa takeyi da kayan gayu ba wanda shikansa mijin wata rama rudewa yakeyi inyaga ta dau wanka taci make up, saikuma in zasu fita tare, ko zasuje cikin dangi da yan uwa.

Bakaramin ji da ita khaleel yakeyi ba musmn yadda take rike addininta dan wasu abubuwan ma itace yanxu take saka shi yayi..

Acikin kwanankin nan babu abunda ya faru face auren fadila da shuiab acan paris simple and quiet weding akayi, sai haihuwa da jasmine tay ana daf za'a fara azumi halisan taje tay mata kwana biyu a abuja akayi suna ta dawo.

Most atimes idan aiki ya dan mata yawa khaleel shikadai zaije shi saudi ya dawo, inkuma they are both okay zakaga tare zasu wuce suyi watnni acan. Her first ramadan gabaki daya acan saudin sukaje sukayi sabida yanason ta dada ganin beauty of islam acan wajajen da ake fi daukar addinin da daraja da kuma muhimmaci..

It was one of the wildest and best moment of her life sabida shaukin addini tare da kusanci data samu da Allah fiye dana kowani lokaci, A nigeria sukazo sukayi hiidiman sallah da duka familynsu cikin annashuwa da jin dadi. Wann lkcin ne dukansu sukaje aikin hajji, halisa, khaleel, Aliyu da mum dinsu da dad dinsu, including uztaz and his family tare suka dawo bayan sallan lahiya

Bayan sallahn ne baifi da kwana biyar ba Wani mutum ya kawo aika ma halisa a office dinta.

Takarda ne ta bude ta karanta taga sakon hjya nadiya ne inda ta rubuta mata wasika me ban tausayi tanamai bata hakuri akan yanayin rayuwa tare da damka mata amanan rayuwar yarta meenal, content din lettern ya dame halisa aranta yahanata bacci, tasan kuma inta gayawa khaleel ba lallai ne ya kula ba..

Dan haka ta tura utaz yajeshi asibitin da aka turo letter snn Ya mata bincike shine yake gaya mata cewa ai ashe ma hjya nadiya ta rasu tun bata gama cika wata takwas da kaisu can ba.

She died with hiv aids and some weird spritual sickness acewarsa meenal bata sani ba, amma yaji labarin ance itama babu lafya saidai ba a barin kowa yaganta yanxu.

Halisa ta tausaya ma hjya nadiya duk dama bata taba zame mata uwar arziki ba, daga baya ta nuna ma khaleel takardan shi ko krantawa ma baiyi ba amma dayake yana sonta sosai bai mata fada ba, yace mata shi baxai hanata yin duk abinda take son tay ba sharadinsa daya ne yace bazai amince ta sake kulla kawance da meenal talba ba. Batace musunta masa akan haka ban tunda itama bata da niyyar hakan aranta, itakadai Haka ta dinga bibiyar case din meenal din tana sakawa ana bincika mata komi dake gudana..time to time tana duba letter hjy nadiya tana daukar address na kawunanta
Tana turawa hadiza ana nema mata adress dinsu sabida tana son ganawa da su.

Da kyar acikinsu ta samu ta shawo kan mutum daya wanda shine a saman babanta sunansa alhaji suleiman talba shidin ma da kyar ya fahimce halisa yaje ya duba meenal a gidan yari mutumin yaji tausayin meenal bana wasa ba musmn ma daya gaya mata mahfyarta ta rasu yaga kalar rikicewa da kukan datay, yaso neman alfarma ma case din meenal akace musu dolene sai ta kammala.

shiya gayama halisa kome daya faru tace masa karya damu zatai iya bakin kkrinta ita dama tanaso ne idan meenal ta samu fitowa ace dai tasamu wanda zasu riketa da amana tinda ita mijinta bai wani amince mata tay hulda da ita sosai ba.

with this alliance da suka kulla da alhj suleiman talba she bcm relive akan case din meenal duk dama bata taba zuwa wajenta face to face ba.

Bayan nan shine yake dan zagowa yana duba meenal din jefa jefa ahankli harya fata janyo hanklin sauran yan uwansa sabida meenal din abar atausayace sosai.

Zuwa dubata da sukeyi shine kadai abunda inta duba sai taji sanyi..

Banda ma da Allah yasaka ta hadu da mutanen kirki a inda take bata sha wahala sosai ba dan kamar yadda ta taimaka ta cire halisa a damuwa at some point wann alherin ne ya dawo mata tagamu da mutane na kwarai wanda data basu labarinta sun mata karatun rayuwa sosai

****
Bayan shekara guda
Chapter 310 · 0% Book details