Sashe 220
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sai can yamma aka gama hidima amarya tabi angonta, halisa tay iya bakin kkrinta wajen rokon maryam akan data kwantar ma khaleel dinta hankali tasan sai ji haushi amma ta tayata lallashar mata shi..
maryam kuwa tunda taji labarin Halisa da meenal bakaramin tausayin halisa takeji aranta ba ranar da kyar suka rabu da juna taje hotel din ta samu khaleel haryayi bacci kallo daya ta masa ta gane cewa yanacikin damuwa sosai dan tasan shi bai saba saka kansho bacci immidietly bayan ishai haka ba.
Halisa kuwa yau awajen vickyn kawai ta kwana Ta kira wayarsa yafi sau dari tana jinshi akashe duk ta rasa me ke mata dadi
Fada da nasihar duniyar nan vicky tay mata akan khaleel.
Harma take ce nata inda itace wallh kodan ta kuntata ma meenal da sai ta kwana da mijintan agidantan snn ta haihu masa agaban idonta tana kallo haka zata bar musu gidan inyaso ita taje takashe kanta.
Halisa kuma saidai tace mata dik abun baikai na haka ba..haryau takan tuna alherin meenal badon mutum ya kulla maka sharri sau dubu zakace bazaka tuna alherinsa guda daya ba
Sunkusa raba tsakiyar daren suna hira daga baya sukayi bacci washe gari sassafe vicky ta shirya zata taho nigeria halisa tace zata bita su dawo kawai..
Haka ta rubuta masa tex din lallashi Me yawa me dadi ta tura masa snn ta kashe wayarta ta bi vikcyn suka dawo nigeira da sassafe.
ko gidan meenal din bata je ba daganan airpot din ta wuce gidan ta na victoria island abunta dan tasani sarai muddin zasu cigaba da zama inuwa daya toh tabbas zata iya amsar batun auren khaleel batare data kammala shirya ma hakan ba....NA KUDINE PLS DONT SHARE OR READ WITOUT PAYING
DUK MAISON SHIGA ZAI MAGANA TA 08060712446_SAI KAJI ANATA KAMKAMBA TURAREN WUTA NA CELEBERITIES AMMA DAYAWANSU SUNA KAWAI SUKA TARA🥱._ _MALAMA KIZO KISIYA ORIGINAL TURAREN WUTA.,ME KYAU, ME TSAYAWA ARAI, KO DA AWAJEN YAR KOLI CE KARKI BATA KUDIN KI WAJEN YAN KYAL KYAL BANZA🤧..._
JAMA'A QAMSHI NI'IMA, QAMSHI ALJANNAR DUNIYA QAMSHI ME SANYAYA ZUKATAR MASOYA, JAMA'A INA KUKE AKEYI BANDA KU?
MAGANA AKE TA " *INCENSE PLACE TURAREN WUTA*
The home of divine fragrance 💃🏾💃🏾💃🏾💃🏾
_CONTACT 09037909996)_
Tested and trusted
We’ve 6 scents atm.
*1-kajiji comes in 400ml,500ml and 1000mls💃🏾💃🏾*
SLIDE INTO DMS 09037909996
*2-sandal original 400mls,500mls & 1000mls💃🏾💃🏾💃🏾*
kunji nace muku original ko??
*3-farce/dhufur 50ml💃🏾💃🏾💃🏾* JUST SLIDE INTO DM HAJYA 09037909996
*4-sandal flakes 400mls,500mls & 1000mls💃🏾💃🏾💃🏾* BA'A MAGANA 09037909996 AMARYA
*5-Special Halut 400mls,500mls & 1000mls💃🏾💃🏾💃🏾*
Wayyo hmmmm tamm
*6-exclusive hawii 400mls,500mls & 1000mls💃🏾💃🏾💃🏾*
Hajiyoyi ga naku👯🏼
KAI JAMA'A ABU ME KYAU SHIKE SAIDA KANSA,*INCENCE PLACE TURAREN WUTA*( _09037909996)_
SPEAKS FOR ITS SELF..
KEDAI KARKI BARI AYI BABU KE..
LOCATION: Sharada phase 2,FHE(Federal housing estate),kano state AND Yes we do both nationwide and worldwide delivery.📦
Khaleel yana tuki ahnkli zazzkar sautin muryan sheik ra'ad muhammad kurdi ke tashi a qir'arsa ta suratul nisa'i dake tashi acikin motar yana bin surar shima har ya isa gaban hadadden gate dinta yayi horn nan mai gadin ta ya aje qur'aninsa ya fito daga masallacin data gina musu a kofar gida yaxo ya bude mai gate din ya shigo.
Yana rufe gate din ya taho da sauri dan in uztaz baya nan kusan shine yake saka idonsa akan masu mata shige da fice..
hadadden motar khaleel din yaja masa hankli dan kuwa wata sabuwar mesarati ce baqa kirin.
Yana isowa dede lkcin khaleel ya kashe karatun qur'anin snn ya fito waje jikinsa sanye da kananan kaya wanda suka amshe shi as usual, tun daga booth din kafarsa me gadi ya fara kallo, wata army green rigar sanyi ce ajikinshi mai hula gameda light brown trousers mai laushi wanda bata wuce mai idon sawunsa ba, yana sauke fresh kafafunsa a kasan compound din sassanyar iskan safiyan ya fara yawo da snyin qamshin turarensa cikin taushin murya ya mika ma me gadi hannu tare da masa sallama mai gadi ya rusuna kai cikin girmawa suka gaisa yace masa "Halisa tana ciki?
a ladabce Me gadi yace eh,amma yanzu safiya yay yawa baison a katse mata baccinta sai yaje ya sanar da ita inta bada izini toh sai gaya masa.
khaleel yay murmushi aransa ya rasa mesa wanda suke aiki ma halisa agidan duk kusan halinsu daya sam Baso kaunar ana zuwa ana damunta. haka ya masa wayo ya ciro id card ya nuna masa yace masa shi likitanta ne kuma tasan da zuwansa kar ya damu. Ahaka ma har ciki ya rakasa, snn ya nuna masa dakintan bayan khaleel ya bude ya shiga haka yaje kofa ya tsaya ya kasa kunne yana ta lura ko zaiga wani abu dats fishy domin ya kira security. Waidanma yaji karatun qur'ani a motar khaleel din kenan ma yasaka ya amince dashi.
khaleel kuwa Tunda ya turo qofar dakin yake sakin murmushi jin inda daki yake qamshin dadi ga wani irin sanyin qamshin oil humra data dan shafa ajikinta tun jiya kafin tay bacci daya kwamutsu da sanyin Ac yanamai kara ma wajen niima mai saka nitsuwa.
Dakin was dim babu haske dan haka baiya ganinta sosai face har saida ya karaso tagefen gadon nata yasaka hannunsa agefe ya kunne bedside lamp dinta guda daya wanda kusan akan kyakkwar sleeping face dinta hasken ya sauka yana kallonta yadda atrctove figure inta yake laying peacfully cikin bacci baisan sanda wata nannauayr ajiyar zuciya ya kwace masa ba.
Tsugunawa yay daf da ita ya zuba mata idanunsa zuciyarsa na harbawa da sauri sauri, kussan a shagale ya karkace kai tundaga saman goshinta dake zuba haske yake kallo har ya gangaro kasa kan dogon hancinta da karamin bakinta dayy pink gabaki daya ta takure kanta waje guda hannunta zagaye akan albarkatun kirjinta, jikinta sanye da wani sky blue colour riga da wando dan guntu na bacci tana kan baccinta peacefully kmr yar shekara biyu..
murmushi me sanyi yay sann ya dora Hanunsa me sanyi akan fuskarta yabi tanan ya dan shafa har kan saman bakin gashin ta data barsa a bude ya sauko mata baya ya barbazu akan pillown dede nan tafara shako qamshin turaren sa acikin baccinta an she just tot she is imagining him sai can kafin dataji qamshin na daduwa snn tafara dawowa cikin hayyacinta tanata kkrin bude idonta Shikuwa saida yakoshi da kallon kyaklwar fuskanta snn ya dan mike zaune yanakan murmushi ya dora mata sassanyar kiss asaman goshinta, wani yarr taji a sassan jikinta da kyar ta bude idonta ahnkli caraf tagansa akanta da wani irin mamaki da kuma jin sanyi aranta ta mike zaune a firgit suna hade ido acikin gigin baccin tace "champ? Ure back.. Ahnkli yace yes baby girl..murmushi tay me fadi tare da shigewa kan kirjinshi ta kankamesa a mugun shagwabe shi ma ya kankameta sosai kmr sai maidata cikinsa suna masu sakin ajiyan zuciya atare.
Babu abunda suke fadawa junansu a kunne face kalmomin i miss u i love i miss u i love u.
kusan har ilahirin gabbai da kasusuwan da ke qwawlarsu sukeji yadda shauki me mahaukacin karfi yake gaurayesu.
Da kyar ya sasaauto da rungumar jin hanklinsa na kkrin tashi ya jawo bargo ya rufe mata kan kirjinta dashi dan kar ya cigaba da kallon tsayyun nonowartata da suke tsaye cur acikin riga.
Dariyarsa kawai tay snn tajawo jacket din rigar ta saka akai ta dawo daf dashi suna kallon juna duk ta kasa nitsuwa jin kamar zai hadiyeta wnda hakan ne yasaka ta sunkuyar dakai kasa yanakan kallonta da muryansa kasa kasa yace gud morning cup cake..ya shafa gefen fuskanta yace i cudnt bear it.. dole ne nazo na tasheki abcci domin in ganki ko hanklina zai dan kwanta..kanta nakasan tay murmushi ahnkli tace
"I miss u alot champ words cannot even express ai kasani. Yace hmm bayan kin tafi kin barni..dariya me sanyi tay snn tace Fatan kun dawo lafya..yasu mumy da sister maryam. Yace lafyarsu kalau maryam tace min wai gobe wkends zaku hadu ko?
Kanta na kasa tace mashi "eh. Ya kyabe bakinsa ahnkli yace bby come here ki gayamin meyasa kika bar gidan batare da kinjirani nazo na dawo dake gidanki ba
yana jawota jikinshi ta dan lafe masa kadan muryanta a shwagbe sosai tace "gidan ma har sai ka kawoni? Yana kallonta cikin ido Yace eh mana..inda nine zan daukoki da gidanmu zan kaiki direct saidai adaura mana auren acan ko.
Tay dariya batace komi ba ahnkli ya saka hannunsa ya dago habarta sama suna kallon juna lips dinta ya dan kama yay kissing dinta passionatly kirjinta na wani irin bugawa da karfi snn suka kalle juna muryansa a sanyaye yace hey, I'm sorry for making it hard on u kiyi hakuri. Nan ma batace komi ba yana murmushi yace Kinsan idan namiji ya samu mace me daraja da kima irinki bazai so ace wani abu yazo ya tsaresa wajen mallakar abunsa ba. I knw i do sound selfish and desperate sumtimes.
Dede nan Yaja ajiyan zuciya a marairace sosai ya kalli kwayar idonta yace mata "Sonki ne yake jawomin haka halisa. I can't control it, I just want u to be mine not like a comdity but my life and death partner..
,..I wanna spend evry fucking secnd breathing beside u evrynite..i want u, soo badly..i want the oll of u.
Fuskanta kamar na wanda zata narke masa tsabar sanyin kalamar tasa dake ratsata tana kallon kwayar idonsa duk Tarasa me zatace masa jin kalaman nasa na mata yawo akanta sosai takejin sonshi nakara mata yawa a zuciya
Ajiyar xuciya ta sauke Cikin lumshe ido da budewa tabude baki zatay magana cikin katse ta tareda dora yatsunsa akan lips dinta cikin girgixa mata kai yace "uhm uum dont say anything. Cikin bata assurance da lallami yace "I am not gonna force u bby, you have all the time to think abt our future life..zan danyi hakuri cos I knw is not easy for u amma dan Allah try to consider this heart of mine kafin ya fashe da soyayyarki babyna in baki zama tawa ba zanfa iya mutuwa...
kwace kanta tay ajikinshi tana murmushi me sanyi tace champ is enuf pls banda zancen mutuwa anan. karka saka nawa zuciyar ya fashe tun yanxu..