Sashe 29
Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abangaren khaleel ma ya dawo kenan daga bangaren motsa jikinshi ya fada wanka wanda bai daukesa wani 10 mint ba ya kammala.
Sauri sauri yake goge jikinshi domin ya shirya yaje ya duba jikin halisa yaga wani irin cigaba aka samu sai ya mata Alluran ta daya rage na safe ta samu taci Abinci.
Gabaki daya satin nan ya barshi a matsayin satin hutawarta da cin Abinci danta samu cikakken karfi da quzarin aikata sauran abubuwan da ke matsawo agabanta na samun sauqi da already ya gama shirya matasu.
Shafa lotion dinsa yay tass ajikinshi ya taje kanshi da brush har izuwa kan kwantaccen sajensa to look more finer and neater sann ya bi fatar jikinshin da wasu turarrukan masu tsada da qamshin qaske.
Gabaki daya fatar jikinshin ya dauka da qamshin zebra rasasi da wata red Arabian oil na wardi da lattafa wanda sassanyar Qamshinsu sosai ya kama dakin bana wasa ba.
Yana shirin bude scrolll dinsa kenan gabansa yay mummunan faduwa batare da yasan dalilin haka ba.
Jim kadan kuma sai tracker dinsa ya soma kara titt titt tittt.
Ahujajan ya jawo wata wando baima san wata iri bace ya saka ajikinsa yabi ya dau wata shirt ko karasa sawa ajikinshi baiyi ba ya wuce dayan bangaren ya bude Apple computersa acikin gaggawa.
Kansa yaji ya mummunam sarawa daya lekƙa cikin cameran baiga Halisa akan gadon ta ba........
SURAYYAHMS.
08060712446
IS NOT FREE PLEASE
MURA NE YAKE DAMUNA SOSAI YANA SAMUN ZZAZZBI🥹
Thursday#SURAYYAHMS
▶️1️⃣6️⃣
NOT FREE.
Kansa na sarawa ahnkli yahau Duba sauran clips din cameran dake dakin fuskansa a matukar dore sai kusan na karshen kafin nan yaga lkcin data sauka dakan gadonta ta cire canulan daya jona mata snn ta fita a dakin.
Runtse idanunshi yay sosai cikin sauke ajiyan zuciya yanamai kakalo makansa nitsuwa dan shikansa baisan mesa yakejin wann ƙakkarfan feeling din tsaro dayake son ya bawa rayuwar halisa ba bayan baida wani kyakkwan alaka da ita..
Mood dinsa take ya sauya mishi gabaki daya zaka rantse wani abu aka masa me muni yake huci, He just hates this feeling so much dayakeji aransa musammn ma daya lura kamar dukkan wani Abu daya shafe rayuwar halisa yana saurin sakamai tension yana kuma dagamai hanklinsa koya shirya ko bai shirya ba.
Tsabar haushin kansa dayakeji Ko wani rufe computer baiyi ba ya bude kofar dakinsa ya fito yana dan sauri sauri domin ya cimmata dan yariga yaga time din data ficen bai kai ace takai nan da harabar gidan nasa ba.
ahankli ya bude kofar dakinshi azabbaben sanyin qamshin turarensa masu rikitarwa dake bibiyarshi a duk inda ya ratsa ya fara sanar da kowa fitowarshi ayayinda Cikakkiyar nitsuwa da dedetuwar hankli yake tare dashi.
Ratsa dogon stairs din yay Cikin sanyin taku mai tafe da sassanyar jinin shi ta kasaita da kuma nitsuwa, batare daya daga kai sama ba ya nufo kofar da zatakai shi ainihin falonsa ta kasa kai tsaye ya ratsa ciki.
Lkcin Sauri halisa take domin ta fice musu agidan ta koma gidanta dan ji take kamr bazata taɓa iya jure zama agidan nan taredasu ba kwata kwata.
Tana daf da kama handle din kofar tabi ta razana jin an kwala kiran sunanta cikin sauri kuma da karfi sosai
Halisa halisa..halisa wait
Da wani irin sauri meenal din ta karaso wajenta har kamar zataci da baki, taci kwalliya tay kyau ta sako wani hadadden white jump suits da wedge shoes na prada mai tsini sosai shigar yay mata kyau bana wasa ba.
Khaleel Yana daf da zai fito hallway Muryan meenal din ya ratsata cikin dodon kunnensa..
tsayawa halisa tayi tsam ajikin kofar batare da ta juyo baya ba snn batace mata uffan ba.
Bude kofar saman yay da sauri kuma ahnkli yabi ya tsaya cak daga jkin kofar yanadan kallonsu da wani irin mamaki akan fuskansa.
Da alaman yau ranace ta musamman ganin dayayi meenal ta fito sassafe ta shirya tsaf da tray din Abinci a hannun ta abun ya bashi mamaki aransa matuka dan Abune wanda bai taɓa ganinta tayishi agidan ba tun da sukayi aure.
Kirjin meenal na bugu ta karaso gaban halisa a sigar tuhuma tace babe ina zakije? And Why r u rushing out. Ina zakije....
Halisa, what the fuck are u thinking ryt now..
Ta furta maganan da wani irin tashin hankli a muryanta.
hade rai halisan tay batare da ta damu da yanayinta ba muryanta ciki ciki tace .."Am going to my house, why u asking?
Daga nan khaleel din yasoma jiyo muryoyinsu
Gabaki daya sai meenal din ta zafafa maganan ta daga hanklinta tafara jero mata tambayoyi dan duk a tunaninta halisa zata sake sabulewa ne domin ta koma kan gadan ta kashe kanta tunda wancan karon anceto da kyar..
Me haka dan Allah halsy.
Waime kike so ki dawo ne.... A child? What is all this.. meyasa bazaki gayamin matsalrki ba iye,
You dont care abt how i feel??? u dont even care about others??
Tana maganan cikin tashin hnkli halisan tana amsa mata maganan kamar bazata yi ba wanda yasaka take dadajin kamar ta shiga rudani bisaga sabon halayyar nata da sam bai mata kama da na halisan data sani ba.
Ayanayin irin bacin ran nan Tace "Na fahimceki halisa wato da yan wakalncinki kika taso ko toh in ma bazaki zauna dani ba but atleast ai saiki fadamin Xaki fita ko? What if abunda ya faru ranan ya sake faruwa everyone will surely blame me.. Halisa meyafaru ne, pls talk to me..pls i beg u to tallk to me... cikin sassauto da muryanta ta fada acikin tsananin damuwa kamar zata y mata kuka.
Halisan na shirin budan baki tabi ta katseta da sauri tanamai cewa okay don't talk to me...abar maganan kawai. Duk abunda kike so shi za'ayi am ur best friend and i will support u, amma sai kin zauna kinci breafast din dana siya maki kinji??. They are all ur favorites, Comon halsy..ya jima dana ganki kina cin Abinci lets eat together once again
Kafin halisan tay wata magana harta jawota da karfi ta sakata zaman dole abunka da mutumin da bai saba yawan fushi ba dik dama ranta a mugun bace yake amma kuma tanajin nauyi da kunyan furta ma meenal din zazzafar kalaman da zai raunanata wanda tasan shine kawai yake kwalala acikin xucyarta sam sam batason tay hurting din kowa da kalamanta koma yaya ne dan gani take kamar tafi kowa sanin zafin hakan musmn inta tuna yadda kawunta yake darsa mata munana kuma baqaqen maganganu acikin ranta wanda har yau kwakwalrta ya kasa iya mancewa wasu...
Badon ranta yaso ba ta zauna akan kujeran dinning din dan ita kadai ce tasan irin dauriyar datakeyi ayanxu wanda tasan kafin ta huce dolene sai ta samu kykkwan long distance da meenal aynxu dan duk sanda taganta bata iya danne zucyrta dukkan abubuwan data gaya akantan yake dawowa kanta kusan kowani lkc.
Tun da ta zauna shiru kuma adan takure batace ma meenal din uffan ba..
Khaleel dake leƙosu daga can cikin sauke ajiyar zcya mai nauyi tareda kyabe bakinsa ya sake kofar ahankli snn ya juya ya koma room dinsa quietly batare da ya bari sunsan da presence dinsa awajen ba.
Hanklin halisa gabaki daya baya jikinta meenal kuwa sai zuba takeyi tana dan mata fada kamr dai yadda suka saba kulawa da lamarin yan uwansu acikin nuna so da kulawa.
Wani abin idan meenal din tana furtawa sai taji atake idanuwanta ya ciko da ruwan hawaye masu tsananin zafi, ciwo da kuma karsashi musmmn sanin cewa duk karyane acikke da kalaman nata da kuma hassada da nunnukekkn munafurci.
Sosai meenal din ta lura da cewa hanklin halisan kwata kwata bayanan awajenta, satar kallon kofar waje halisan take aranta tana Allah Allah uztaz ya shigo ya dauketa su tafi...
Da gefen ido ta kalle Meenal din while she is struggling to serve her kamar dole cos She want to handle it formally, and classy. Matsayin ta na babban mace wayayya she hates being normal dan hatta aje spoon da aji akeyinshi abisa tsarin rayuwansu.
Gashi nan dai ta juye abincin a tray server amma ta rasa ya ake zubawa a plate abawa mutum yaci sabida ita din cikkiyar sargntacca kuma yar gatace bata saba yin ire iren wann aikin da kanta ba sede attendants suyi a dik sanda take bukatarsu.
Abincin sunyi kyau a ido gasu da shegen tsada, ta siyo ne tanason ta faranta ma halisa rai da shi sede kuma sam batason ace mata bata iya serving dinsun ba.
Hannunta sai rawa rawa yake duk Tarasa wanne zata soma zubawa, shin Pistachio-crusted Rack of Lamb ne, ko ko Wagyu Beef Tartare with Quail Egg.. And in what quentity..cikin ranta tace ohhh gosh, being poor is too suffocating !!!!!!!!!!! Ko ya ma'aikatan hotels sukeji aransu oho itade koda serving Abincin ma akabarta kawai bazata iya ba.
Ganin abun zai dizgata yasaka ta turo Chocolate Fondant with Edible Gold Flakes din agaban halisan ..Tace "U can start with this babe karna bata miki lkci....Ta karashe maganan da karamin murmushi duk dama ranta na matukar konewa musmmn inta ga halisa tana jan mata aji tana basarwa.
Ahnkli halisa ta laluma jikinta da bataji wayarta ba kai tsaye ta mike tafara tafiya zata haura sama inda ta fito....
Meenal tabita da wani irin kallon mamaki da kufuluwa duk dama tana kkrin dannewa da sauri tace 'Babe ina zakije kuma ba magana???.
Da kyar ta juyo ta kalli meenal din fuskarta babu alaman rahma tace
.........."Room!...
Ahkli Tace okay toh Dont be long.
Bata amsata ba ta haura saman abunta cikin sauri taje daki ta fara dudduba wayarta da kyar ta same shi akan bedside cupboard ta dauka babu bata lkci tay dialing lambar uztaz cikin gaggawa.
Lokacin khaleel ya gama cire kayan da yayi sakawar gaggawan kenan da niyyar zai sake shirya kansa ahankli kuma acikin nitsuwa, kafin nan saiya taho gaban table dinsa domin ya rufe computer daya barta a kunne tun dazu.
Tahowa yake Daga shi sai guntun wandonsa na calvin klein da towel daya rataya asaman kafadunsa Yana isowa kan computer yaganta tsaye a tsakiyar dakin tana latsa wayarta agaggauce mamaki ne ya hanashi rufewa dan a tunaninsa yabarta da meenal ne a dinning zasuci abinci...