← Book details Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 138 OF 312

Sashe 138

Cheaters Club Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

She's alone shine ta ajiye ni fiye da awa awaje harda samin restrictions
Abun ya bashi mamaki matuka. duk dama sectaryn ta biyosa abaya tanata mata complain amma Ko daga ido takalle su batayi ba..

"Just Get out
.. yafada ma sectaryn.

shakkar idanunsa Ya saka ta juya zata fita a sadade. Tana Kuwa juyawa zata fita cikin muryanta na kasaita tace sectary wai meye na fada maki ne dint i ask you not to let anyone in?

Khaleel Ya juyo ahnkl yace haba Mama? Cikin mamaki yake kallon ta, amma wani hade rai tayi
kamar bata san dashi ba.

Nan ta cigaba da azalzalan sectayn ta Da masifa marasa she look really pissed and angry yasan duk wann attitude din shine ya jawo.

Babu tantama yasan Fushi Take Yi Da shi sosai gashi ya matsu yanason yaji menene mahaifyar meenal din tagaya mata haka da har tay fushi ta kai karasa wajen yar uwansa dake can meduguri.

Kansa ya sauke can kasa zuciyan sa nahana shi saurin yarda da yanayin reaction din mum din sa.

Sir...sir.. please can you,..pls wait outside..

baiko kula sectary ba Ya dago yace maama na i just want apologise to u koma miye ne pls let me explain my self pls..

Yadda ya fada da ladabi da sanyin jiki Da kuma fuskan damuwa yasa taji wani iri aranta Sai ta dan kalle sa..

Sai Batace komai ba haka ta dada bata rai kasan makoshi tace ma sectry excuse us.

tana fita cikin share shi ta maida kanta Kan rubutun dake gaba tan

"Speak". As u can see aiki nakeyi.

zama yay akan kujeran da sauri idonsa nakanta snn yace maama,uhm
Mama bangane kan sakon da maryan ta turomin ba pls can u tell me what happen?

Wani irin murtike fuska tayi tare da daura masa marin bazata akan kuncinsa.

A zafafe tace ohh baka ma sani ba ko?

Lumshe idonsa yay yay tsammmm da idon bai kuma daga hannunshi akan kuncin sa ba.

Tsaye ta mike akansa muryanta na rawa dan bacin rai.. snn tace ibrahim u have the guts to beat up ur wife like that akan me?..dan sabida ka tozarta ni?

Dago kai yay ya kalleta jikinshi a mugun sanyaye
Lokcin idonta ya ciko da ruwa.

tace "Duk duniya Ni Kadai zaka tozarta in baka nitsu ba tunda duk gani ake kamar nine na lalata ka., toh dazun nan da asuba uwarta ta kirani take min burgan tarbiya harda gayamin cewa akaina ne kama yartan hakan. Just take alook.

Wayarta ta jefa mai gabansa azafafe.

Ahnkli yasaka hannu dauka ya kalle hoton bruises din dake jikin meenal da hjy nadiya ta dauka ta tura ma mum din nasa asace.

ahankli kansa na kasa yace nayi kuskure Mama but she crossed all limit kema kinsan...cikin katseshi da Wani mugun harara data balla masa har Bai san sanda ya dada sauke kansa kasa yay shiru batare da ya karasa furucin nasa ba

...cikin dakewa tace nasan me, inma nasani and so what? Dukan mace ai ba tarbiyan da muka baka ba kenan ibrahim. Ko tunda aka haifeka ka taso ka taba ganin wani da namiji ya bugeni?

nasan Wayann mutanen basuda mutunci but ure my son, dont you have self control? Da wann hotonan wann muguwar matan zata iyayin komi harma ta bata maka sunanka a koina sai ahanaka matar aure. kuma ai kaji nagaya maka, dolene fa ka nemo wata matar dan case dinsu ya isheni haka.

ibrahim Kar inji kuma kar in sake ganin situation din da zai jaka har ka daura hannun ka akan wata ƴa mace koma wacece sabida ba mutuncinka bane.

Anan ta tsaya Da zancen nata taki sam ta fayyace masa irin barazana da zagin cin mutuncin da hajya nadiya ta mata bata kuma gayamai cewa agaban mahaifinsa akayi ba..Dan tasan muddin ta fada to khaleel zai tsinka auren kuma tasan hakan babu abun da zai jawo musu face fitinfinu marasa karewa.

hakuri ya dinga bata amma ko ajikinta ta masifeshi tass tasss

Nan take ta kira hjya nadiyar da wayar ta na office dake tasakashi a recoder don so take itama takare mutuncin danta by all means possble.

yana ringing tasaka a handsfre tace masa ya bawa hjy nadiyan hakuri snn in meenal din ta dawo yasan yadda zaiyi su sasanta kansu kawai itade burinta shine ya kawo mata sabuwar matan aure.

Zuciyarsa kamar zai tarwatsa ya amsa mata da toh dede nan hjy nadiya ta dauka.

Hjy fatima batace komi ba ta kyalesu sukayi magana, khaleel bai yi taurin kai ba kai tsaye ya bata hakuri.

Wani cika take tana batsewa, tana cakka masa baqar magana.
Nuna mai take yarta qwal ce, sun mata rainon kwai dan haka ba'a taba musu ita, snn yar tasu zinariyace duk abunda tay dede ne.

Mahaifyarsa Tana jira taga yayi zuciya amma haka ya daure domin ita har sanda hjy nadiya tagama balbalin haukarta snn ya iya dago kansa sama ya kalleta.

Yace maaa in sha Allah bazan sake ba. I regret puting u in dis position.

jakarta ta dauka tanajin tausayinshi aranta snn tace "toh naji, am going out nikam, Kuma har yanxu inakan bakata ibrahim kar ka sake shekaran nan ya kare baka nemomin wata matar auren ba. I am tired of dis despicable ppl dat are turning u into sumone i dont knw.

Tsaban haushi da kuma damuwa dake cin shi aransa bai iya wani kwakwarn magana ba yace Mata toh shikenan adawo lpya...

Tana ficewa shima ya fito ya dau car dinsa ya kama hanya zuwa asibiti Abubuwa dayawa ya raya aransa game da meenal da mahaifyarta yanata neman hanyar da zai nuna musu iyakarsu.

Tukin yake kamar ba zaiyi ba don Gaba daya idanun sa suka kada sukayi ja, A duniya ya tsani abunda zai taba mishi mahaifyarsa kuma bayajin zai iya hutawa inhar baiyi abunda take so din ba.

Consultant office dinsa ya nufa, daga nan kuma Gida ya koma inda ya tarar da babu motsin kowa gidan dakin sa ya nufa yana sauke gajiyyun ajiyan zuciya..wanka ya fada inda ya dafe bangon shower da ya sake tana Zubo ruwan sanyi tana dokan bayan sa .

Ya dade anan Bai dago ba sai da yaji dai dai aransa, towel dark blue mai laushi ne a hannun sa yana goge faffadn kirjin sa Izuwa kunnen Sa dashi, Dan kadan ya murza hand and feet cream,sai wani firming face serum daya goga ma radiant face din sa mai sanyi da qamshi mai shiga jiki.

Duk dama baijin fitowa waje adan dolensa ya shirya yaje restaurant neman makansa abincin shan ruwansa na karshe da zaici.

Daga nan wajen abokinsa hafeez yaje ya dan rage darensa anan dan baison ya zauna a room dinsa shikadai bare tunani ya damesa.

Wajajen karfe 12:30 na dare ya dawo lkcin gidan ya dada yin shiru ga wani uban sanyin daya sauka.

Kitchen ya nufa baiko daga ido yaga kalar abncin da halisa ta dafa musu ita da me gadin yau ba. Yasani sarai by now itama haushinsa takeji, coffe kawai ya hada makansa ya haura sama dashi, at arnd 1.am na dare yay bacci.
washe gari ya kasance ranar sallah tun ƙarfe biyar khaleel ya tashi yajeshi masallacin kofar gidan nasu yay sallahn asubah yana daga zaune awajen yana yan adduoi wajajen karfe 6:da rabi kaninshi Aliyu ya shigo shima sanye da kananan kaya ajikinshi, zama yay agefensa suka dan gaisa snn ya aje masa bag din dinkunan sallahnsa da yace mai yaje ya amso masu su tun jiya da safe baije ba.

Yana kammala masa bayani ya mike tsaye zai tafi Khaleel yay yay dashi akan su shiga daga cikin gidan nasa kodan ma ya tambayesa yanayin da mum dinsun ta kwana jiya amma haka aliyun yaki firrr yace mishi sauri yakeyi dan masallacin karfe 8.30 yake zuwa na yan izala.

Khaleel yace masa shima nan zaije ya jirashi ya shirya mana saisu fita tare amma hakanan aliyu yaki fir, aransa yasani sarai tunda mum dinsa tace masa bazata kara taka kafarta gidansa ba zai yi matukar wuya wani dan uwansa na jini yazo masa musmn ma Aliyu dayasan yana da zuciya babu tantanma yasani cewa duk sun kara tsanar meenal aransu msm ma akan wnn maganar da alama bazu sake zuwa gidan nasa ba kuma.

Da ciwon hakan aransa badon yaso ba hakanan ya kyaleshi yana kallonsa yaja motarsa ya koma gida, jikinshi a sanyaye ya cigaba da zamansa acikin masallacin batare da sako tunanin yadda ranar zaikare masa ayau cikin kadaici ba.

bangaren meenal kuwa dama takanzo sallahn ne dan tahanashi ziyara,snn tay babakere ta hana kowa zuwa gidan nasu, yawanci haka ake kare ranar sallahn a dauke dauken hotona da zuwa shagali da kawayenta.

wann karon iya Tunanin abunda mum dinta tay masa yasata taji tsoron dawowa kar tazo tasamu wani series of dukan a hannunshi kuma.

Beside partyn su na bikin sallah Da suka sabayi da kawayenta wnn karon ba lallaine ya yuwa ba dan hadiza da shema'u basu nigeria daga vicky ne sai halisa dukansu kuma they not really much stable hakanan.

Da wann excuse din tay relaxing mind inta a SA suna jiran sakamakon game dinsu da wani irin murnan sallahn suka tashi, loud music suka kunna tun asubhi suke tikar rawa ko sallah basu yi akan lokci ba, holewa na musmmn suka shirya makansu wanda zasu yi ita da mumynta wanda zaka rantse da Allah sunfi kowa yin ibada a watan azumi dan kuwa bakaramin nishidi suka kankaro makansu ayau ranar sallahn ba.

7.00 am dede Halisa ta farka daga bacci adan firgit tanamai doka wata nitsutsar shagwaba jin karar wayarta na bugging dinta bayan tariga tasaka aranta yau sallah ana hutun aiki bacci kawai zatayi tay bazata ko sauko kasa ba, har cikin dodon kunnenta takejin sautin karar wayar.

karamar tsakine ya kufce
Mata cikin gigin bacci ta kama jelar suman kanta daya hargitse awajen bacci ta maidashi baya snn ta dau wayar batare da ta duba sunan dake kai ba ta jefashi a kunne.

dan shiru tay kafin nan tace "Helo..
Chapter 138 · 0% Book details